Sashe 37
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Masu karatu yanzu kun fahimci dalilin da ya sanya waɗan nan dodannin suke zane su Abba? Kun fahimci menene ainahin tushen matsalar? Bari na kara maku wata haske, a duk shekara dama already kun san da cewa dodannin suna zuwa gidan Abba, abin da yasa suke zuwa kuma, saboda tun bayan haihuwar Akila, lokacin sauka daga kan karagar mulkn Queen ya yi, kuma dole sai Ammien su Imran ɗin ce zata karɓi mulkin, dan ita ce babbar ƴarta, ita kuma kunga ta musulta, tama ki yarda ta sake haɗa hanya da su, wannan karya doka da ta yi ne yasa mukarraban Queen ɗin suke zuwa su zaneta, Queen ɗin ma tana zuwa gidan, amma ana ɗaukar lokaci sosai kafin ta zo, har ga Allah tana kaunar Ammien su Imran, shi ne ma yasa bata kashe ɗin ba, ta ke bata wahala dai kawai, kuma tun da Queen ɗin take zuwa kawowa Ammien ziyara, bata taɓa haɗuwa da su Akila ba, saboda rikonsu da addini, sai dai mukarraban tane suka taɓa haɗuwa da Imran, shi ma an samu akasi ya shigo ba tsarki a jikinsa ne, ya gama shan lemon tsaminsa bai yi wankar tsarki ba ne ya shigo cikin palon, kun tuna lokacin da suka taɓa zane shi ko? To lokacin ne suka san Imran ɗin, ai kunga shi Akil yana shigowa suka gudu, saboda yana da tsraki, kuma a lokacin ƙira'ar karatun Alqur'ani mai girma yake sauraro. Abin da ya faru a yanzu a wannan shekara Queen ɗin ta zo kawowa Ammien ziyara da kanta ne, a nan ne kuma taga Ayla, dama kunsan already tana neman Ayla, Rimsha, da kuma Kausar, shi ne yasa ta ɗauki Aylar, da ace Rimsha tana wajen, da ba makawa har da ita za su ɗauka, ita kuma Akila abin da ya sanya Queen ɗin ta iya ganinta har ta ɗauketa duk da tana karatun Alqur'ani mai girma, anyi katari ne da Queen ɗin ta kawo ziyarar dai'dai lokacin da Akilar take period, wato bata da tsarki, shi ne yasa ta samu damar ɗaukarta, ita Kausar dama already sun ɗauketa da jimawa, dan ba wani riko da addini ke gareta ba, yanzu Rimsha, Imran, Akil, su Queen take hari, ita Rimsha kun sani saboda karya mata record na gidanta da ta yi ne yasa suke son kamata, su Imran kuma, saboda ƴaƴan Ammie ne, idan baku manta ba dama Queen ɗin ta ce ba zata taɓa barin Ammie da duk wanda ya goya mata baya or yake kaunarta su zauna lafiya ba, shi ne yanzu dataga su Imran, sai take son ɗaukesu gabaɗaya, kuma dukkansu tsafi take da niyar yi da su............. (Jama'a za'ayi tsafi da Shaikh Akil fa😂mahaddacin Alqur'ani mai girma, mu gayawa Queen ba zata iya bane? Ko kuma mu bari duniya ta gaya mata? Dan in har ta ɗauki waɗan nan malamai guda biyun, wato Akil da Imran, to tana tsaka mai wuya, dan fa Alqur'ani mai girma ba wasa ba!!)
Allah sarki Ammie duk zaneta da dodannin nan suke yi, ba zata iya tuna wannan ba, saboda goge mata shi ake yi a cikin ƙwaƙwalwata, baiwar Allah, ita ma ta sha kuncin rayuwa ba karya, kuma hakika Allah yana sonta da rahma, har ta fito daga kabilar igbo, kuma matsafiya, sannan ta musulta, ta kuma rike addinin da kyau, kai gaskiya ta zama zakarar gwajin dafi! Ba abin da zamu ce mata face Allah ya daɗa kareta daga sharrin Queen! Amma dai Ammie ta yi kokari na wuce misali!".
Salati su gwaggo suka sanya, abin gabaɗaya ya sanya sun rasama ina za su kama, sun rasa abin faɗe. Ita kuwa Ammien, kuka take yi sosai tana faɗin wlh a dawo mata da Akilarta, ta san ba makawa kasheta Queen zata yi, dan ba imani ne da ita ba, in kuma ta kashe Akila, to wlh ba zata rabu da su ba! Shi ma Aseef kuka ya saka masu a kan wlh shi dai a nuna mashi ina ne wannan Daular Mutuwa ya je ya ɗauko matarsa, dan wlh shi ba zai yarda ba, in suka taɓa ko da mayafinta ne, duk sai ya kashe su........... E LALLAI ASEEF BAI SAN SUWAYE NE A CIKIN DAULAR MUTUWA BA, JAMA'A MU GAYA MASHI NE, KO DAI MU BARSHI YA JE ƊAUKO AKILA?😂 HAR DA WANI CEWA ZAI KASHESU HMMM QUEEN TA WUCE TUNANIN NAI TUNANI.
ita kuwa Rimsha, ganin Ammien Imran tana zaune kusa da Abba dake kusa da daddyn tane, yasa ta bar jikin daddyn nata da gudu, a dubu ta je ta ƙanƙame gwaggo tana ihu a kan tashiga ukunta, su taimaketa, tun da an ɗauki Ayla, yanzu ita kenan za'a ɗauka next, wlh bata son koma Daular Mutuwa, kashe mutane ake yi a can! Umaisha ma dai guduwa ta yi daga kusa da Ammien, saboda sun tsorata da jin labarin Daular Mutuwa. Yau Ammie ta zama dodo a wajensu, har surukanta suna gudunta.
Rimsha baiwar Allah, tamkar zautatciya ta zama masu a cikin palon, sai surutai take zubawa marasa kan gado. Riketa sosai gwaggo ta yi tana ambatar sunanta, ina ai tun da ta ji Queen na kawo wa Ammie ziyara, shikenan kuma ta birkice, zunduma ihu take yi tsakaninta da Allah, ita kaÉ—ai tasan bala'in Daular Mutuwa, su dan basu sani bane, bata fatan ta sake komawa can baiwar Allah......GA ABIN DARIYA, GA ABIN TAUSAYI.
Karin wani haske, zaman Rimsha a gidansu Imran, Malika ce ta taimaka mata har tasa Queen bata ganta ba, Malika ce tasa Ammien ta ce bata son Rimshar, ta yi hakan ne kuma dan bata son Rimshar ta zauna da Ammien inuwa É—aya har Queen ta kawo ziyara ta ganta su É—auketa, to kun ji yanda aka yi da kuma dalilin da yasa Ammien ta ce bata son Rimshar, Malika ce sila, na san kowa yana son sanin ainahin wacece Malika, to muje dai zuwa, lokacin sani ya kusa..........
LALLAI AKWAI CAKWAKIYA, AYLA TANA TSAKA MAI WUYA, NA FARKO SUN KARYA RECORD NA QUEEN, NA BIYU KUMA TA ZO TA SHIGA CIKIN FAMILYN DR SALMAN A MATSAYIN SURUKA, FAMILYN DA QUEEN TA FI TSANA FIYE DA KOWA A DUNIYA, ITA MA RIMSHA TANA TSAKA MAI WUYA, DA CAN BAYA QUEEN BATA SAN CEWA RIMSHA ƊAYA DAGA CIKIN FAMILYN DR SALMAN BANE, KAWAI TANA NEMANTA NE DAN RECORD NATA DA SUKA KARYA, YANZU KUMA, TA GANE TANA ƊAYA DAGA CIKIN FAMILYN DR SALMAN, KUNGA KUWA BA ZATA KYALETA BA, LALLAI AKWAI CAKWAKIYA, AKILA KAM BA'A MAGANA, GATA ƳAR AMMIE, GATA JIKAR DR SALMAN, TAB AKWAI CAKWAKIYA, ITA KUMA RIMSHA, GA SU JOSEPHINE A GEFE SUNA HARINTA, WASAN YANZU ZAI ƊAUKI ZAFI JAU, HAR YANZU AKWAI SAURAN RINA A GABA BA KAƊAN BA, DAN HAR YANZU BASU SAN CEWA DR SALMAN YANA RAYE BA, GA KAUSAR ƳAR YARABAWA MA QUEEN TA DAUKETA, TA YI TSAFI DA SUNE KO SUNA RAYE? ALLAH MASANI, SAI KUMA ALKALAMIN PRINCESS TEEMA, WAI SHIN YANZU A INA MA DAULAR MUTUWA TAKE? RIMSHA ZATA SAN HANYA NE? KADA KU MANTA DAJI SUKA BIYO, SU KANSU BASU SAN WANI HANYA BANE, TSAWON KWANAKI SUKA SHAFE SUNA TAFIYA, ZATA IYA SANIN TA INA SUKA FITO NE MA? WAYE ZAI JE ƊAUKO AYLA DA AKILA? NA BARKU HAKA NAN, KADA NA KARA CAZA MUKU KAI, MA'ASSALAMA!!.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸â¤ï¸ðŸ”¥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIÆI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

TSARAWA DA RUBUTAWA......âœï¸
â¤ï¸FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*
E10
Date: 20/4/2024
Ihu sosai take zunduma, sai ƙoƙarin dannanta gwaggo take yi, amma ina, taki tsayawa. Da dai Lion ya lura ita fa Rimsha sam bata a cikin hayyacinta, ta ruɗe masu ne sosai, ga shi sai tumurmusa masu jikin mommansu take yi, kamar wadda ake hurawa wani abin a kunne, haka take tsalle tana ihu, sai ya kai hannu ya rikota da hannu ɗaya, a lokacin kuma su Abba duk sun yunkura zasu karɓeta daga hannun gwaggon, saboda gwaggon ba zata iya riketa ba.
Ganin Lion ya riketa ne yasa kowa ya fita harkarsu, dan duk wanda ya kwana ya tashi a wannan gidan, to yasan waye Lion, so basu ma son wani abin ya haÉ—asu, basu yarda hanya ta haÉ—asu.
Jawota jikinsa ya yi, ya haÉ—a hannayenta dukka biyu da take ta faman yarfarwa tana ihun nan, haÉ—esu ya yi ya rike da hannunsa É—aya yana tofa mata addu'a, saboda ya samu ta nutsun mashi.
Shiru palon ya yi na Æ´an mintoci, ban da kukan Rimshar da yake tashi kasa kasa, babu wani motsi da zaka ji a palon, tamkar babu mutane, kowa ya zubawa Brr Naurat idanu, ita kaÉ—a suke jira ta yanke hukunci, daga nan sai a san abin yi.
Shi kuwa Lion, sai da ya tabbatar ta dawo dai'dai, sannan ya dakata da tufa mata addu'a yana kallon face nata, idanunta a rufe ruf, da alama ma barci ya É—an yi awon gaba da ita. A hankali ya É—ago da kallonsa izuwa kan Brr Naurat dake ta kallon shi ita ma.