Sashe 51
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Areef bawan Allah ya jima tsaye a wajen kafin daga bisani ya nufi nasa hanyar, dan su aiwatar da abin da ya kawosu da sauri su fita a cikin gidan, sai dai kuma zuciyarsa cike take fal da tunanin irin jarumtar Aseef ɗin, tashi ɗaya ya zama jarumi na gasken gaske, kuma ga dai shagwaɓar bai barta ba, idan ta motso mashi yana yi, ga kuma karfin bala'i da yake da shi tamkar wani shararren sadaukin mayaki.
Haka dai suka rabu kowa ya yi hanyarsa, suka bazama neman ƴan uwansu, ita kuma Queen tana can tana shirya masu gagarumin shiri ta yadda za ta kashesu gabadaya lokaci guda, tana ta ƙoƙarin taga ta haɗesu waje guda ta konesu ta huta......
Mu leka gida kuma muga me yake faruwa.
KADUNA.
Wasa wasa Rimsha rashin lafiya sai karuwa yake yi, da mummynta da gwaggo dai kamar yanda kuka sani ne, sun ɗauka laulayin ciki ne, saboda kusan duk abin da take yi a yanzu, ya yi kama da mai ƙaramin ciki, a koda yaushe tana zaune shiru tamkar gunki, bata son hayaniya, kuma ga masifar tsiya idan ka yi mata abu, duk zafi da tsiwa irin na Jehan, to fa yanzu ta shafawa Rimsha lafiya, dan yanzu Rimshar ta fita iya bala'i, jiya ma saura kaɗan su buga dambe, dan Jehan ɗin ta kalleta da ido kawai.
Gwaggo da daddy kuma sun hana ayi wa Rimshar abin da bata so, dan gwaggo ta gayawa daddyn wai ciki ne da Rimshar, so dole a kula da ita a lallaɓata.
(Kai jama'a ana al'amura a littafinTRIPLETS, wai Rimsha ce mai ciki?🤔 Ita da ko...... Ba ayi ba🤔)
Daddy kam murna a wajensa ba'a magana, sai wani ririta suke yi, Jehan kuwa kamar zata fashe saboda haushi, sai Rimsha ta yi mata laifi, amma haka tana ji tana gani su gwaggo za su hanata É—aukar mataki, abin yana bakanta mata zuciya ba kaÉ—an ba.
A ɓangaren ita kuma Aafia, ta farfaɗo, ko da ta farfaɗo sai ta farfaɗo masu a kurma mara magana, sam sam bata cewa komai, da idanu kawai take bin mutane baiwar Allah, kome aka ce mata, da idanu kawai take kallon mutu, ba um bare umm.
Daddyn su Lion ma ya sami lafiya sosai, sai dai har yanzu yana a kan bakarsa na cewa shi wlh bai san gwaggo ba, yana fitowa har palo ya zauna da su Uncle Herry, amma baya ko É—aga idanu ya kalli gwaggon, ita ma bata bi ta kansa, dan Lion ya gaya mata kada ta kula kowa, ya ce mata kusan kowa da take kallo a gidan, to fa ba yin kansa ne yasa yake yin wasu abubuwa ba, akwai wata gagarumar matsala a kasa, dan haka ba ruwanta da kowa, shi idan ya dawo, zai binciko koma mecece ainahin wannan matsala bakiÉ—aga. Hakan tasa sam bata ko É—aga idanu ta kalli Dr William É—in, ita ma ta nuna kamar bata san shi ba, uncle T kuma Lion ya aike shi Usa, ba da shi suka tafi Daular Mutuwa ba, Jay ya koma Washington abinsa, yanzu saura John kawai, suna rayuwarsu iya su uku, Dr William uncle Herry, sai John, sam basu shiga harkar su gwaggo, suma su gwaggon, basu shi ga harkarsu.
Jehan ce kwance a saman bed ɗin gwaggo, dama idan baku manta ba, ɗakin da daddynta ya zauna, shi ne ɗakin gwaggon a yanzu, ta lafe shiru a saman bed ɗin tana tunanin duniya da kuma mijinta. Kamar daga sama tunanin gidan Hjyr daɗi ya faɗo mata cikin ƙwaƙwalwarta, a hanzarce ta miƙe zaune, cikin sauri ta fara leke leke a bayan gadon gwaggon.
Jim kaɗan tasa hannu ta fito da wayoyi guda biyu da ta taɓa ajiyewa a wajen tun lokacin da ta zo gidan kafin ta ta fi prison. Ɗaya wayar Abubakar Salahuddeen ne, ɗayar kuma wayar Adiva. Ganin wayar Adivan nan ya sanya idanunta sun ciko tab da kwallah, tunaninsu ya dawo mata cikin ƙwaƙwalwarta, addu'a take yi Allah Ubangiji hasa Hjyr daɗi bata lalata masu rayuwa ba, Allah sarki Maryam baiwar Allah, yanda ta sha fama da wahalar rayuwa, idan dai Hjyr daɗi ta lalata mata rayuwa wlh sun gama zaluntarta, kuma da izinin Allah sanadiyar wannan marainiyar Allah Maryam, in dai suka cutar da ita duk da whalar da ta sha, wlh Allah ba zai barsu ba, zai yi mata sakayya cikin gaggawa.
Ƙoƙarin kunna wayoyin ta fara yi, sai dai dukka sun ki kawowa, dan haka sai ta nufi waje da su, bedroom nasu ta nufa, chaji ta je ta sanya wayar tare da zama a gefen bed ta buga uban tagumi tana tunanin mafita. A haka Jelly ta shigo cikin ɗakin ta sameta, kusa da ita ta zauna tana faɗin "Aunty Jehan ina kwana?".
A lallai Ammie ta gyara Jelly, har da su Aunty Jehan, duniya sabuwa, wato rashin mahaifiya babbar musifa ce kuma babbar barazace ga tarbiya da kuma rayuwar yaro gabaÉ—aya, yanzu dai daga É—an zamanta da Ammie har ta koyi wasu abubuwa masu amfani, ta nutsu sosai, Allah Ubangiji ka karawa mahaifanmu daraja, ka kara masu lafiya, ka kuma kara masu nisan kwana, waÉ—an da suka rigamu gidan gaskiya, Allah ka jikansu da Rahman.
"Lafiya lou Jalila fatan kun zo lafiya?". Ta bata amsa tare da mikewa ta nufi waje, dan ta je wajen daddynta, yau ta tuna da rayuwarta ta baya gabaÉ—aya, tana son ta je ta gayawa daddynta labarin su Sadiq É—in Katsina, bata san cewa mum ta riga da ta gaya mashi ba, ya kuma ce idan su Lion suka dawo, komai ya dai'dai ta, zai taka kafarsa har izuwa Katsinar da kansa, zai je ya gaishe su, ya kuma yi masu godiya.
A garden ta isko daddynta, daddyn Anaya Abba da kuma Abbi, sai gwaggo da Brr Naurat da daddyn Jelly, suna tattaunawa a kan abin da ya wuce a baya, Brr Naurat ne ta ce daddyn Rimsha ya basu labarin yanda ya yi bayan ya baro gida, da kuma yanda ya yi rayuwa, yanda ya haÉ—u da mummyn Rimsha da dai sauransu, to bai kai ga fara basu labarin ba Jehan É—in ta shigo baki É—auke da sallama, a tare suka amsa mata, sosai Brr Naurat ta zuba mata idanu, tana tsananin Kaunar Jehan É—in, saboda kamanceceniya da daddynta da take yi. Kuma a duk cikin surukanta Brr Naurat É—in ta fi kaunar mummyn Rimsha da kuma Aunty matar Abbi, saboda sun fi girmamata, sunfi É—aukarta da daraja, musammanma mummyn Rimsha, ta É—auki Brr Naurat É—in tamkar mahaifiyarta, hakan yasa ita ma tafi kaunarta sosai ita da Æ´aÆ´anta Rimsha da Jehan, dama kuma kunsan already shi daddyn Rimsha shi ne shalelen Brr.
A duniya kowa yana son na gari, kowa yana son mutumin kirki, mai kyautata masa, ya Ubangiji kasa mu zama na kirki a koma wani irin hali muke ciki.
Kusa da daddyn nata ta zo ta zauna tana faÉ—in "Daddy yau fa na tuna da rayuwarmu ta baya ne, ina son naje Katsina wajen maman Sadiq, wlh tana da kirki over daddy, ta taimakemu sosai, ina son nima na taimaka mata, ina son ka bani kuÉ—i dayawa in kai mata".
Da yake daddyn nata yana zaune kusa da Brr Naurat ne, sai Brr ɗin ta kai hannu tana shafa kanta, a nutsu ta ce "Haka ake so Jehan, idan mutun ya yi maka alkhairi kada ka taɓa mantawa da shi, Allah ya yi maki albarka".
A tare suka amsa da Amin, sannan daddyn nata ya ce "To shikenan my baby, jeki cikin gida muna tattaunawa ne a yanzu, idan Allah ya dawo mana da su Areef lafiya, mun huta, komai ya lafa, zamu je Katsina É—in ni da ke".
Okey ta amsa mashi da shi, sannan ta miƙe ta bar wajen, cikin bedroom nata ta koma, a in da ta ɗauki wayar Rimsha ta zauna a bakin bed kusa da Jellyn tana mai cigaba da kiran number Areef tamkar yanda ta saba a koda yaushe, sai dai kash a koda yaushe number tasa a rufe take, babu network sam sam.
Su kuwa su Brr Naurat, daddyn Rimsha ne ya fara basu labarin yanda ya yi rayuwa bayan barowarsa gida, cikin nutsuwa ya fara magana kamar haka.............
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸â¤ï¸ðŸ”¥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIÆI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

TSARAWA DA RUBUTAWA......âœï¸
â¤ï¸FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*
E14
Date: 24/4/2024
Su kuwa su Brr Naurat, daddyn Rimsha ne ya fara basu labarin yanda ya yi rayuwa bayan barowarsa gida, cikin nutsuwa ya fara magana kamar haka.