Sashe 146
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Toilet ya wuce da ita, a saman shoulder É—insa ya kwantar da ita kafin ya kunna ruwan mai zafi a cikin jacuzzi. Sai da ruwan ta yi mashi dai'dai misali, sannan ya kunna na sanyi kaÉ—an ba dayawa ba, dan baya son ruwan sanyi ko kaÉ—an, sun fi son mai zafi sosai.
Bayan ya kammala haɗa ruwan sai ya shiga tare da ita manne a jikinsa. Saukar ruwan a jikinta yasa ta farfaɗo daga sumar da ta yi. Wani irin marayar kuka ta saka mashi tare da kara ƙanƙame shi sosai.
Riƙota da kyau shi ma ya yi yana mai ambatar sunanta, bata iya amsa mashi ba sai dai kuka. Karisa shigewa da ita cikin mai gabaɗaya ya yi tare da kara rungumeta sosai yana yi mata sannu.
Sam bata ce mashi ko kala ba, haka ta cigaba da kukanta kala biyu, na farko ga azabar da ta ci a wajen Lion É—in, na biyu ga azabar zafin ruwa, ita ruwan ya yi mata zafi sosai, amma bata da bakin yin magana a halin yanzu, azabar zafi ma ba zai bari ta iya yin magana ba.
Cigaba da kukanta ta yi har na tsawon lokacin da suka É—auka a cikin ruwan, ya yi rarrashi har ya hakura, amma taki ta yi shiru, sai shafa bayanta kawai yake yi yana ce mata sorry, ta kwantar da kai shiru a saman Lion chest nasa tana hawaye.
After some minutes ya naÉ—ota a towel suka dawo cikin É—akin, a lokacin idanuwanta a datse gam, saboda bata son su haÉ—a ido.
A saman bed ya shimfiɗeta kafin ya juya ya koma cikin toilet ɗin, wanka mai kyau ya yi tare da fitowa, dressing room ya shiga dan ya shirya. Bayan wasu ƴan mintuna ya fito sanye da pajama mai matuƙar kyau launin milk color.
Saman bed É—in ya zo ya haye. A kusa da ita ya kwanta yana kallon face nata. Tamkar mai yin barci haka ta rufe idanu ruf, sai dai ta dai'na ruwan hawayen nata da take yi.
"Am so so sorry my Meesha". Ya raÉ—a mata a kunne.
ÆŠan turo baki ta yi ba tare da ta ce mashi komai ba.
Calmly ya furta. "Meeshana in kara yi kaÉ—an?".
A wani irin dubu É—ari ta buÉ—e idanuwanta, abin gwanin ban dariya, sai dai ga mutane, amma Lion kam bata bashi dariya ba, sai ma kashe mata ido É—aya da ya yi kamar wani.........
Ganin tana binshi da harara ne yasa ya ɗaga mata gera guda ɗaya yana faɗin. "In zo in kara kaɗan? Ban ƙoshi bafa".
Tsuke fuska sosai ta yi tare da juya mashi baya bata ce komai ba, azababben raÉ—aÉ—i take ji gabanta yana yi mata, ta daure ne kawai.
Ganin ta juya mashi baya ne yasa ya yi maza ya jawota jikinsa yana faÉ—in. "Rigimammiyata, to me abin fushi da Noorish naki kuma? KaÉ—an fa zan kara, kuma ba zan yi maki da karfi ba".
Dukan wasa ta fara kai mashi a kirji tana faÉ—in. "Noorish babu ni babu kai, mun yi hannun riga, wajen gwaggo zan koma tun da mugunta kake mun, kuma ka sakeni na tafi yanzu, kada ka sake rungumata".
"Da gaske?". Ya tambaya yana lashe siraran hawayen nata.
"Ni bada wasa nake yi ba, babu ruwana da kai, dan nace ka yi mun abu a hankali shi ne kaki, ina ta kiran sunanka ma kaki ka amsani, kaki ka kulani, kayi ta abinka ni kuma ina jin azaba, Allah mun ɓata da kai". Ta kai karshen maganar wasu hawayen suna bin kuncinta, saboda ba karya tasha wahala sosai, kamar bai taɓa yi ba.
Kara matseta a jikinsa sosai ya yi, a kunne ya fara raÉ—a mata. "Ai idan babu Meesha to babu Saif, babu in da zaki je matata, ni dake mutuka raba, wai Meesha laifina ne? Ke ce fa kika cika daÉ—i dayawa, ga ki kankana uwar ruwa, amma dai am so sorry daÉ—in ne ya saka ban ji kiran da kike ta yi mun ba my Æ´ar aljannata, É—an yi murmushi kaÉ—an".
Bata san lokacin da murmushi ya kubce mata ba, dukan wasa ta kai mashi tana faÉ—in. "Ba za'a yi murmushin ba" . Tana magana kuma murmushi yana a kan face nata, da alama bata san ma ta yi shi ba.
Sumbatar lallalausan wuyarta ya yi kafin ya ce. "Wannan murmushi ma ta wadatar, zo mu je mu shirya zuwa parlourn, kinga tun É—azun sai danna mun kararrawar suna nemana Areef yake yi, murna zasu tayani, mu je ko?".
Make mashi kafaÉ—a ta yi tana faÉ—in. "Ni dai zan kwanta a nan, ba zan iya zuwa ko'ina ba, jikina yana yi mun ciwo sosai, kuma wajen shi ma zafi yake yi mun, ni ka je kai kaÉ—an É—inka kawai".
Fito da tongue nasa ya yi ya lashe lips nata kafin ya bata amsa da. "Idan babu Meesha a waje to baza'a ga Saif ba, kwanta a jikina ki yi barci ki huta gajiya, dan wajen ya dai'na ciwo anjuma na kara yin wani chaskalen, bari na turawa Areef sakon su kyaleni yau ranarki ce".
Hararar wasa mai É—auke da kallon tsantsar so da kauna ta wurga mashi, tsabar farinciki bata san lokacin da ta kai mashi sumbata a kumatu tana bayyanar mashi da irin tsantsar soyayyar da take yi mashi ba, ta ji daÉ—i sosai da ya ce idan babu Meesha to babu Saif.
Mayar mata da martanin sumbatar shi ma ya yi tare da É—auko wayarsa a saman bedside drawer.
Saƙo ya turawa Areef a kan su rabu da shi yau ranar Meesharsa ce, kada wanda ya damesu.
Allah mai iko, lokacin da Areef ya ga wannan sakon haƙiƙa ya sha mamaki, bai taɓa tunani ko da a cikin mafarki da akwai wata rana da zata zo cikin rayuwarsu wadda za'a ce Lion ya katse duk wasu abubuwa masu mahimmanci saboda wani namiji bama ba mace ba, sai ga shi yau da bakinsa yake cewa kada wanda ya sake damunsa ya katse komai yau ranar Meesharsa ce, Allah mai iko kenan.
Shi kuwa yana tura saƙon ya kashe wayar tare da ɗaurata a saman bedside drawer, sannan ya ja masu bargo tare da gyara mata kwanciya a saman kirjin nasa. Cikin salo ya kai hannunsa saman gabanta, kasa kasa ya ce. "Shi ne mai yi maki zafi ko?".
Kai kawai ta gyaÉ—a mashi tana kara lafewa a jikin nasa.
Shafa wajen ya fara yi a hankali yana yi mata sannu har barci ya yi awon gaba da ita. Shi ma ba jimawa barci ya É—auke shi suna manne da juna.
Mu koma baya kaɗan kafin ayi zaɓe, Lion yasa an ɗauko mashi Josephine kamar yadda ya faɗa, a yanzu ta dawo cikin gidan, sun sake haɗewa da gwaggo, rayuwarsu gwanin birgewa da ban sha'awa, waɗan nan family guda biyu wato familyn Dr Salman and Familyn Jacob Roshan suna cikin tsananin farinciki na wuce misali.
After some times, bayan wani lokaci.
Zaune suka gabaÉ—ayansu a saman dining table suna cin abincin safe, gobe za'a rantsar da Lion kamar yadda doka ta tanada, su gwaggo kuma jibi zasu wuce Nigeria dan neman auren Aafia kamar yadda ta faÉ—a. Sai hira suke yi wasu daga cikinsu, wasu kuma suna aikin tunani, Adiva ma yanzu ta samu lafiya ta dawo cikin gidan, ga kuma Maryam, sai suka sake haÉ—ewa, suna farinciki sosai.
Sir Safwan ne ya ce. "Uncle idan mun je Nigeria zaka nema mun mata ko? Dan na gaji da kwana a tare da Pinky". Ya yi maganar yana kallon daddyn Rimsha.
Jinjina kai daddyn ya yi kafin ya amsa mashi da. "Ba sai mun je Nigeria ba, ga mata ma na yi maku a nan, kai Safwan nabaka Maryam duk da bani na haifeta ba, kai kuma Mahhir na bata Adiva, Adiva Æ´a ta ce, ita kam ni na haifeta tun da Shitu ne Mahaifinta, ko yau kake so za'a É—aura maku aure, amma ita Maryam sai mun je mun nemo izini wajen iyayenta.
Da mamaki gwaggo take kallon irin wannan karfin hali na daddyn Rimsha, wai ya basu mata, ya bari mana su je Nigeriar Æ´aÆ´an suga iyayensu, kawai ya tashi ya yi masu miji a nan.
Sir Safwan ne ya ce. "Wow this is so nice, ni dai na karɓi matar da aka bani, Maryam the name is so sweet".
Mahhir ne ya karɓi zancen da cewa. "Okey brother nima na karɓa, kuma ita ma ƴar Maidugurin ce ko?".
Harara gwaggo ta wurga mashi ganin yana neman tsokanar mummyn Rimsha, wato wasan kanin miji zai yi mata.
Daddyn ne ya amsa mashi da "Yes ita ce ma ai cikakkiyar Æ´ar Maiduguri, saboda ita da uwa da uba duk Æ´an can ne, ita kuma mummynsu Jehan ai ruwa biyu ce, babanmu ne kawai É—an Maidugurin, mamanmu Æ´ar Niger ce".
ÆŠan matsowa saman table É—in kaÉ—an Mahhir É—in ya yi yana faÉ—in. "Aunty kina ji ko? Ki koyawa matar da Yaya ya banin nan abubuwan mutanen Maiduguri, dan nima na more". Ya yi maganar yana kallon mummyn Rimsha.
Ita dai mummyn Rimsha tana ganin rayuwa a wajen waÉ—an nan masu jajayen kunnuwar, sam basu san me kunya ba, su yi magana son ransu abinsu, Allah mai iko.
My readers kun dai ga Alex wato Mahhir cikin hukuncin Allah ya samu Adiva Æ´ar Maiduguri ko? Nasan baku manta da cewa uncle Shitu É—an Maiduguri bane ba ko? To kamar dai wasa ga shi yanzu shi ma ya samu mata a familyn mumnyn Rimsha, sai dai mu ce Allah ya bada zaman lafiya.
Sai hira suke yi suna dariya, kamar wasa Akila ta fara murkusoson ciwon ciki, tun tana dannewa dan kada kowa ya fahimta a cikin room É—in, har ta ji ina ba zata iya ba, azaban ya wuce misali, kuka ta fara yi hawaye bobbiyu, sam bata san lokacin da ta sauka daga saman chair É—in da take ba, sai dai suka ga ta durkushe kasa a saman gwiwowinta tana mai cigaba da dafe cikinta tana kuka.
Kusan a tare dukkansu suka miƙe. Ai a dubu Aseef ya duka a gabanta tare da rikota yana tambayarta lafiya me ya faru?.