Sashe 164
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nasan zaku yi mamakin jin cewa Abbo yana raye, to dama bai mutu ba, da ginin tazo ruguzowa a kansa sai ya ɓace, hakan tasa yake raye, sai dai kuma aljanun tsafin nasa sun ce ba zasu yafe mashi ba, dan sun bashi arziki mai tarin yawa, da alkawarin zai basu mata, sau uku kenan yana yi masu alkawarin basu ƴan mata amma yana karyawa, ya yi alkawarin basu Jelly, Allah ya kuɓutar da ita, sanan ya yi alkawarin basu Aafia, nan ma Allah ya kuɓutar da ita, sai Adiva kuma, ita ma Allah ya kuɓutar da ita, hakan ne ya arzuƙa dodannin tsafin nasa suka haukatashi, sannan suka sanya mashi ciwon kafa mai azaban zafi har tana tsutsa.
Sosai Aafia ta ji daɗin hakan, amma bata nuna hakan a fili ba, sai ta ɓoye murnarta ta taya Ummin Alhini kawai.
Sun samu tarba ta karamci da girmamawa a wajen ƴan uwan Ummi, hakan ya yi masu daɗi sosai. Cikin dabara Aafiar ta tambayi Ummin ina Oummunsu wato hjy Hadiza, nan Ummin take sanar da ita ai ita ma Oummu ƙwaƙwalwarta ya taɓu an kaita gidan mahaukata an ɗaureta.
Cikin ruɗu Aafiar ta tambayi me ya sameta, nan fa Ummi ta bata labarin cewa Hjy Hadizar ta yi aure a kan aure ne da wani Balarabe har sun haifi yara biyu, to ashe balaraben kam mugu ne, duk ya lalata mata yara, ba wanda yasan me yake aikatawa har sai da ciwo ya kama yaran suka mutu, to Hjy Hadizar ta zo ta gane gaskiya shi ne kwakwalwa ya taɓu saboda son da take yi wa yaran.
Sosai Aafia ta yi kukan jin abin da oummunsu ta yi, abin ya yi mata ciwo sosai, amma ya zata yi? Haka Allah ya ƙaddaro masu nasu kaddarar, dole kuma su rungumeta.
Sosai Ummi ta rinƙa rarrashinta tana bata baki tare da nasiha a kan yarda da ƙaddara. Jiki a mace ta rinƙa zubawa Ummin godiya. Haka suka cigaba da yin hira har zuwa karfi 2 na rana, bayan sun yi sallar azahar sai suka ɗauki hanyar komawa Abuja. Amma fa kafin su koma sai da aka ɗaura auren Uncle Herry da Ummin Dr Nawid ɗin, dan ta gama idda, kuma dama tun da ta je Washington time ɗin haihuwar su Jehan ya kamu da sonta da ya ji cewa mamar su John ta mutu, sai ya ji yana sha'awar ya auri ƴar Nigeria kamar yayansa Dr William kenan, duk da cewa shi Dr William kusan za'a ce ba ƴar Nigeria ya aura ba, dan gwaggo dai ƴar Russia ce, bata wani zauna a Nigeria ba koda suka dawo ɗin ma, kada ku manta da ta koma wajen daddyn Rimsha ma a Dubai suka zauna kafin daga baya su dawo gida Nigeria.
So a takaice dai sai da aka ɗaura auren Uncle Herry da Ummi kafin so dawo Abuja, kuma ya taho tare da matarsa, Ummi ta baro Katsina kenan, Allah mai kyauta mai kari, mai yin yadda yaso, tana son Aafia sosai, ga shi Allah ya sake haɗasu waje guda da Aafiar, sun sake curewa a family guda abin ya burge matuƙa.
A ɓangaren su Lion kuwa, kasancewar da jirgi suka tafi Ilorin ɗin, sai suka isa da wuri, kai tsaye gidan gwamna suka sauka, sai da suka ɗan huta kafin su bada sanarwar zasu je in da suka zo domin shi.
Dankara dankaran motoci goma sha biyar gwamna ya fitar dan a kai'su in da za su je É—in.
Har kofar gidansu Kaunar aka kai'su, dan Rimsha bata mance da sunan unguwar ba, suna zuwa unguwar kuma ta gane gidan.
Tun da suka dimfaro unguwar jama'a suke ta kallon motocin, domin tsadaddun motoci a jere irin haka basu saba zuwa su wuce ba, ga kuma uban jiniya da motocin sojoji biyun da suka rakosu suka saki, jiniya ta karaÉ—e ko'ina tamkar filin yaki zasu tafi.
Ganin motocin sun yi parking a kofar gidansu Kausar ne yasa jama'a suka fara cincirindo suna fitowa daga gidajensu ne shagunansu ne, dan su kalli me yake faruwa.
Rimsha sarkin kauɗi, har ta kai hannu zata buɗe kofar motar ta fita Lion ya riƙota.
Da mamaki take binsa da kallo, É—aure fuska sosai ya yi yana faÉ—in ina zata je?.
Ganin babu alama sauki a tattare da shi ne yasa ta nutsu, cikin sanyin murya ta bashi amsa da cikin gidansu Kausar.
Kallon driver da yake tuƙasu ya yi, cikin bada umarni ya ce. "Go and call Kausar for her".
A hanzarce bodyguard É—in ya amsa da okey sir, sannan ya fito da sauri ya nufi cikin gidan.
Sojojin da suka rakosu kuwa, suna yin parking na motocinsu suka diro kasa daga saman bayan motocin, cikin ƙanƙanin lokaci suka kewaye arear wajen da bindigunsu dan tabbatar da tsaro, da gwamna ya so a tashi helicopters ne ma dan bawa Lion ɗin tsaro mai inganci, amma sai Lion ɗin ya ce mashi a'a baya bukatar hakan, iya motoci biyu na sojoji sun wadacesa, dan shi ba rago bane ba........😌
FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA CE.....âœï¸ðŸ”¥
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸â¤ï¸ðŸ”¥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIÆI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

TSARAWA DA RUBUTAWA......âœï¸
â¤ï¸FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*
E55
"Noorish a kirata kuma? Tom ai ba ita kaÉ—ai bane, ina son in ga Iya ma".
Jawota jikinsa ya yi yana faÉ—in. "Koma waye kike son gani za'a kirasa ya zo nan, ba zaki shiga wannan local wajen ba, da na san a irin wannan kazamin wajen suke ma ai da ba zan kawo ki ba, sai dai nasa a É—auko maki su ki gansu, amma saboda rigima irin taki sai da kika wahalar da ni kika kawoni dirty place É—in nan".
Wai shi Lion bai san cewa ita Kausar ji da kanta take yi a matsayin big girl bane da zai zage masu unguwa?😂
Shiru ta kwanta a jikin nasa har bodyguard É—in ya fito daga cikin gidan a tare da Kausar da kuma Iya, Kausar É—in tana rike da wani baby boy mai kama da boda Jami'u, bakin kirin da shi.
Ganinsu yasa Lion É—in yasa aka sauke mata glass É—in motar ta side É—inta, sannan ya ce ta tashi su gaisa dan shi ya gaji da kallon wannan kazamin unguwar, yana son su tafi.
Cikin zumuÉ—i ta tashi daga jikin nasa tana ambatar sunan Kausar É—in.
Sam Kausar ɗin bata iya gane ta ba, saboda ba karya Rimsha fa ta canza gabaɗaya, ba zata taɓa cewa ita ɗin bace.
Sai da ta yi wa Kausar É—in bayani, sannan ne ta iya gane ta, abinku da yarabawa, ihu Kausar É—in ta fara zundumawa tana ambatar Rimsha! Rimsha!.
Sai murmushi Rimshar take yi, taso ta fita su gaisa da kyau, amma Lion ya hanata, wai ba zata sauka a cikin dattin nan ba, dole ta hakura suka gaisa tana daga cikin motar.
Kausar É—in taso bata labarin bayan rabuwarsu da komawarta Daular Mutuwa da ruguje Daular Mutuwa da wasu bayin Allah suka yi suka sa ta fito, da cikin shegen da boda Jami'u ya yi mata ya gudu Lagos ya barta da yaro wai ya tafi neman kuÉ—in da zasu yi aure, da dai sauransu. Amma ina Lion ya ce su wuce, dan shi bashi da lokacin tsayawa shirmen matan nan, Rimsha ta so jin labari, amma ina ba dama, haka dai ta ji labarin sama sama.
Ta taya Kausar É—in alhinin abin da suka faru, sannan ta ce Lion ya basu kuÉ—i mana, yana ta aikin latsa wayarsa tun lokacin da su Kausar É—in suka zo, ba tare da ya É—ago kai ba ya ce ta É—eba ta basu mana.
Sai É—aga mashi gaisuwa Kausar da Iya suke yi, amma ina ko kallo basu isheshi ba, tamkar bai san da sun zo wajen ba, sai ya kama aikin latsa wayarsa kawai, sai kallonsa Kausar take yi, tana son ta yi wa Rimsha gulma ta tambayeta waye shi, amma tana tsoron shi, saboda bata ga fuska ba, kun san yadda face nasa take ai? Babu alamar wasa, ga kwarjini mai rikitar da mutane, hakan yasa Kausar É—in ta sha jinin jikinta ta haÉ—a malaman jikinta ta nutsu.
Cikin zumuɗi Rimshar ta ɗebo maƙudan dollars daga aljihun Lion ɗin ta miƙawa Iya, sannan ta sake ɗebowa ta miƙawa Kausar ɗin. Abin ku da yarabawa, har kasa iya ta zube gwiwowinta tana zuba uban godiya.
Umarnin Lion ya yi wa drivers ɗin a kan su tafi. Ba ɓata lokaci suka tashi motocin a dubu suka bar unguwar.