Sashe 4
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har wa yau idanun Dr William na sanye da wata shegiyar bakar glass na manyan yara masu class. Haka kawai tun bai ɗago kai ya kalleta ba ya ji cewa duk yanda aka yi ita ce. Ita ma Gwaggo duk da ta buge da faffaɗar kirjinsa ta yi baya tana ɗan goge kanta, bata sami damar ganin face nasa ba, amma ta ji a jikinta shi ne, saboda tsadadden ƙamshin perpume nasa wanda bata taɓa jin irinsa a jikin kowa ba sai shi ɗin. Ya fita tsawo nesa ba kusa ba, duk da take doguwa, amma Dr William yana da tsawo sosai, ga kuma cikar halitta, hakan yasa kanta ya bugi tsayayyar kirjinsa har ta ji ɗan zafi.
Bakin ciki ya hana Dr William ɗagowa ya kalleta, ita kuma tsoro ne ya hanata ɗagowa ta kalle shi, tana tsoron ta ɗago ta ji saukar mari a kuncinta, ba karya tana bala'in tsoronsa, amma saboda karfin hali, da dakiya na kada a rainata, sai ta daure ta ɓoye tsoron.
Cherish ce ta ce mata ta duka ta kwashe mishi kayansa ta bashi kila zai yafe mata. Kafewa ta yi a kan wlh bai isa ta tsugunna ta kwashe mishi kayansa ba, ya yi kaÉ—an wlh, dama haushinsa take ji kamar ta shake shi ya mutu.
Abinku da babban makaranta, har wasu sun É—aukesu a video. Tunani yake yi a kan me zai yi wa yarinyar nan wanda zai kuntatawa rayuwarta?!. Can wani tuni ya faÉ—o mishi a kan ya sanya a É—auko mishi ita kawai ya yi mata fyaÉ—e, ya yi mata kaca kaca kuma ya É—auketa a video ya turawa duniya, daga nan ba zata sake shiga gonarsa ba. Na'am ya yi da wannan shawara da zuciyarsa ta bashi, hakan tasa ya sanya kai ya wuce ba tare da ya É—ago ya kalli face nata ba, ya bar laptop da sauran takardun a watse a wajen.
Ita ma ganin ya wuce yasa ta sanya kanta ta shige cikin class ɗin. Wasu matasan students su biyu ne suka zo suka kwashe mishi takardu da laptop ɗin nasa, suka bi bayansa da shi. Tun daga lokacin har suka gama rubuta exam suka fito, sam bata ga ko wulkawar mai kama da shi ba, hakan yana nufin shi bai ma shigo class ɗin ya rubuta exam ɗin ba. Bata san cewa tabbas ya shigo kuma ya rubuta ba, dan fa baya wasa da karatu, ga wani azababben kaifin ƙwaƙwalwa da Allah ya yi mishi, ɗan baiwa ne sosai.
Bayan sun kammala suka wuce wajen sayan kayan kwalam kamar yanda suka saba. Duk abin da suke yi yau basu san ana ganinsu ba, ya sanya a saka mata idanu har lokacin da zata bar school É—in, idan ta bar school É—in ma za'a bi bayanta zuwa gida, dan a gano mishi address É—inta, ya sha alwashin yau sai ya yi mata fyaÉ—e! Kuma fyaÉ—en ma gagarumi na mugunta ya yi niyar yi mata, duk da bashi da tabbacin virgin ce ita, dan su Turawa dama ba lallai ne ka sami budurwa virgin ba, musamman idan tana da saurayi, ai kuma shikenan. Amma dai ya yi niyar ko ba virgin ba ce ita sai ta gane shari ruwa ne, zai É—anÉ—ana mata bakar azaba kuma ya yi mata video!!.
Sam ita bata kawo komai a ranta ba, bayan sun koma gida, tare suka wuni da Cherish har zuwa yamma. Sannan Cherish ɗin ta ce mata zata je gida dan akwai abin da take son yi. Okey ta amsa mata a in da suka yi sallama bayan sun rungumi juna tare da sumbatar juna kamar yanda suka saba, suna Kaunar junansu sosai, kuma suna girmama juna, ƙawancensu cikin gaskiya da amana suke yin shi.
Da misalin karfe tara na dare, ta gama duk abin da zata yi, kayan jikinta ya cire tare da É—aura towel ta shiga wanda dan ta yi shirin barci. After some minutes ta fito É—aure da towel a kirjinta, ga kirjin nasu na gado, breast na ta a cike fam, idan ta sanya kaya sai sun yi kamar zasu fasa rigar, kuma ba wai irin masu cikar munin nan ba ne, a'a irin na Naurat ce, kyawawa ne sosai masu kyan fasali, dukka ita suka gado, haka mafiya yawansu breast nasu yake.
A gaban mirror ta tsaya zata shafa Lotions nata, sai sheki kyakkyawar fatar jikinta yake yi, luwai luwai da shi, gata jajir jinin Russians. Wayarta dake palo saman sofa ne ya fara kara, alamar shigowar kiran. Da sauri ta ajiye Lotion da yake hannunta ta nufi palon, sam towel É—in bai gama rufe mata santala santalan cinyoyinta ba.
Cherish ce take kiranta a waya, picking ta yi tare da karawa kunnanta tana ɗan shafa kyakkyawar bakin gashin kanta dake ɗan digar da ruwa. Daga ɗayan ɓangaren Cherish ɗin ta ce ta duba mata shin a gidanta ta manta ɗayar wayarta da hand bag nata ne?.
Tana ƙoƙarin amsawa ta ji an danna kararrawar kofar, kai kallonta a kan kofar ta yi. Ba tare da tsoro ko ɗar ba ta nufi kofar. Kasancewar tana waya hankalinta ya rabu gida biyu, sai ta mance bata leƙa mahangar kofar dan ta ga wanene ba, sai kawai ta buɗe kofar tana gayawa Cherish ta cika watsar da abubuwa, ya kamata ta rinƙa kula da abubuwanta............. Wani irin mahaukacin birki ta ja da maganar nata tare da sake wayar ta faɗi a kasa saman tiles ɗin, nan take wayar ta tarwatse, dan mummunar faɗuwa ta yi. Ba komai ne ya ja mata wannan razana ba face ganin Dr William a tsaye a bakin kofar!.
A tsananin razane ta fara kallon shi from head to toe. Pajama ce launin white color a jikinsa. Abin da ya fi bata mamaki shi ne dogon baƙin gashi siɗif mai laushi da tsantsi sai sheki yake yi da ya sake har bayansa, dama yana tara gashi har haka ne? Ta tambayi kanta, bata taɓa lura da gashin ba kasancewar yana ɗaureta a bayan wuyarsa. Ta yi tsananin razane na ganin blue eyes nasa, ga shi kuma dare ne, kun san da daddare kuma yanda idanun suke, har wani kara kyalli suke yi. A koda yaushe ta haɗu da shi yana sanye da black glass a fuska, bata taɓa ganin ainahin kalar kwayar idanunsa ba sai yau, abin ya tsoratata.
Daurewa ta yi cikin dakiya ta ce mishi lafiya? Me yazo yi a gidanta?. Tana magana voice nata na rawa, tamkar zata saki fitsari a wando, saboda tsoro, amma ta daure ta ɓoye tsoron.
Shigowa cikin palo nata ya yi tare da mayar da kofar ya rufe har da murza key. Tamkar ba shi ba, sam yaki buÉ—e baki ya yi magana, duk da cewa dama tun ainahi bashi da yawan magana sam, baya son hayaniya. Ganin ya rufe kofar ya murza key ne yasa ta wage baki zata yi mishi ihu. Da sauri ya toshe mata bakin nata tare da kama hannayenta dukka biyu ya mayar da su ta bayanta da hannunsa É—aya, dan ya samu ya É—aure hannun nata tare kuma da ya kaita kasa ta zube a kan gwiwowinta!.
Ƙoƙarin kwace kanta ta fara yi da iya karfinta, sai dai ina ya fita karfi nesa ba kusa ba, da hannu ɗaya ma idan ya riketa ba zata iya kwacewa ba. Da ya ga zata bashi matsala sai ya sanya hannu a cikin aljihun wandonsa, ya ciro wata farar handkerchief, fara tas da ita. A daidai sai tin face nata ya kawo handkerchief ɗin a in da ya..............
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸â¤ï¸ðŸ”¥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIÆI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

TSARAWA DA RUBUTAWA......âœï¸
â¤ï¸FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*
E2
Ƙoƙarin kwace kanta ta fara yi da iya karfinta, sai dai ina ya fita karfi nesa ba kusa ba, da hannu ɗaya ma idan ya riketa ba zata iya kwacewa ba. Da ya ga zata bashi matsala, sai ya sanya hannu a cikin aljihun wandonsa, ya ciro wata farar handkitchef, fara tas da ita. A daidai sai tin face nata ya kawo handkitchef ɗin a in da ya ɗaure mata baki da shi.
Bayan ya ɗaure ne sai ya kama hannayen nata da kyau tare da fara ƙoƙarin murɗesu baya, dan ya ɗaureta gam ya yi abin da zai yi. Tun da ya shigo ko A bai furta da muryarsa ba, tamkar kurma.
Da kafarsa ɗaya ya kwashe kafafunta ta zube kasa a saman gwiwowinta, har lokacin bata dai'na yunkurin kwatar kanta ba, ga shi babu halin yin ihu. Haɗe kafafun nata ya yi a in da ya takesu da kafarsa ɗaya, dan ta kwanta shiru a kasar. Amma ina, da yake hannunta ba'a ɗaure yake ba, sai ta yunkura zata miƙe.
Ganin hakan tasa sai ya take mata wuya da kafa ɗaya, hakan tasa dole ta yi sanyi, ta hakura ta kwanta shiru gudun kada ta illata kanta, koma ta kashe kanta, dan yanda ya taketa ɗin nan ba zata iya kuɓuta ba, sai dai ta illata kanta kawai.