Sashe 138
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zuba mata tea ɗin ɗaya daga cikin bodyguard ɗin ya yi, ya tura mata gabanta, a hankali ta ɗago da kallonta izuwa kan face ɗin Lion ɗin, ta yi hakan tana ƙoƙarin ɗaukar cup ɗin tea ɗin tana kuma aikin turo baki.
Wani irin harara ya wurga mata wanda ya sanyata dakatawa daga ɗaukar cup ɗin, miƙewa ya yi ya bar saman table ɗin, da kallo sir Arvin ya bishi, dan kuwa yana kallon duk abin da suke yi, Lion sai Rimsharsa, ita ma Rimshar sai Lion ɗin, ba mai iyasu sai junansu.
Ganin ya harareta kuma ya tashi ya bar wajen ne yasa ita ma ta mike jiki ba kwari ta bi bayansa, dan tasan ba haka kawai ne yasa ya yi mata irin wannan kallo ba.
Kwance a saman bed ta isko shi, a saman jikinsa ta zo ta haye tana faÉ—in. "To ni yanzu kuma menayi maka ne?".
Zuba mata waɗan nan sexy eyes ɗin nasa masu rikitarwan ya yi ba tare da ya yi magana ba. Duk sai ta ji ta nemi nutsuwarta ta rasa, ƙoƙarin sauka daga jikin nasa ta yi, dan ta gudu kada ya zama wani laifin ta yi, ya hukuntata.
Capkota ya yi yana mai cigaba da kallonta bai ce ko uppan ba.
"Kayi hakuri Noorish". Ta faÉ—a tana tsuke fuska.
Nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke kafin calmly ya ce "Waye ya ce ki sha ice cream? And na yi magana kuma kina turomun wannan É—an bakin naki kamar biro ko?".
Kasa kasa ta ce "Oho dai bakin nan dai kyau yake yi maka, kuma haka zaka barmin kayana, kasha iya shanka ba zai kare ba, kullum sai ka tsokani bakin bayan kuma daÉ—in sha yake yi maka".
Gera É—aya ya É—aga yana sauraron maganar tata, lallaima Messhan nan tasa, wato yasha iya shansa ba zai shanye ba, ga shi tana maganar tana kara turo mashi bakin nata.
Matseta a jikinsa sosai ya yi har sai da ta ce "Wayyo mummyna, kai Noorish me kuma nayi maka?".
Kasa kasa ya ce "Dani da ke waye yafi son bakin wani?". "kai mana, kafi son nawa". Ta bashi amsa a hanzarce, tana wani kawar da kai daga kallonsa kamar wata mara gaskiya.
"Ni na taɓa satar kallon bakinki ne? Ni nataɓa kissing na lips naki a hoto ne? Ni ina satar hotonki a wayar prof ne? Lokacin da muka je Russia ni ina zuwa in yi ta satar kallon lips naki idan kina barci ne? Bana yin dikka wannan, kece kike yi, kinga kece mai satar kallon lips nawa sabida yafi naki kyau".
Kuka ta saka mashi tana faɗin. "Ni wlh sharri kake mun, ni ban saci kallon lips naka ba, kuma ni me zan yi da lips naka?, Allah na ɓata da kai". Ta kai karshen maganar tana ƙoƙarin barin jikin nasa.
Da sauri ya kara ƙanƙameta sosai yana faɗin. "Dawo kiji mana sarkin rigima". Ya kai karshen maganar tare da raɗa mata magana a kunne.
Cool murmushi ta sakar mashi tare da bashi sumbata a kumatu tana faÉ—in. "Amma dai nawa lips É—in yafi naka kyau!".
Lumshe idanuwansa ya yi tare da É—aura hannunsa É—aya a saman mazaunanta, a hankali ya fara shafasu yana sauke numfashi cikin nutsuwa ba tare da ya sake ce mata komai ba. Kwatar da kanta a saman Lion chest nasa ta gefen wuyarsa ta yi tare da fito da tongue nata tana yi mashi tafiyar maciji a lallalausan wuyar nasa.
Cikin wata iriyar murya mai kama da na mai jin barci ya ce. "Zaki fara ko Meesha?".
Kasa kasa ta ce "Ai kai ne ka fara ba ni ba".
Dogon numfashi ya ja tare da waro idanuwansa a hankali, a take har sun sauya launi izuwa jajir da su, da alama abin ta motsa mashi ne. ÆŠan juyo da kansa ya yi ya zamana suna fuskantar juna. "Me na fara É—in?". Ya yi maganar kamar mai raÉ—a.
Zame tongue nata daga wuyarsa ta yi ta mayar izuwa saman lausasan lips nasa, a hankali ta fara lashesu.
Wani irin lumshe idanuwansa ya yi tare da kara matseta a jikinsa. Ta jima kaÉ—an tana lasar lips É—in nasa kafin ta zura harshenta mai gabaÉ—aya a cikin É—an bakin nasa, kamar jira yake yi ya capko harshen nata ya fara wasa da shi. Hannu ta tura mashi a cikin gashin kansa tana watsawa, kara rikita shi ta yi, hakan yasa ya fara kissing nata da zafa zafa kamar ance za'a kwace mashi É—an bakin nata.
A can dining room kuwa, miƙewa Aafia ta yi ta fice daga wajen tana faɗin "Gwaggo zan je na kwanta, kai'na na ɗan yi mani ciwo".
Kusan a tare suka haÉ—a baki dasu daddyn Rimsha wajen cewa
"Subhanallahi, ciwon kai kuma?".
E ta basu amsa a kasale.
"To kije ganinan zuwa na dubaki". Cewar gwaggon.
Da sauri ta wuce ta bar wajen, ba wani ciwon kai da yake damunta, kawai kallon da Tga yake yi mata ne ya isheta, ta kasa samun sukuni, shi ne yasa ta gudu. Sai dai kuwa ta gudu ne bata tsira ba, dan kuwa tana barin wajen shi ma ya tashi ya bi bayanta.
Da kallo su gwaggo suka bisu da shi, ga Mark ma shi da Anayarsa suna cin abincin, kowa dai na familyn suna saman table É—in, da yake table É—in ma duniya ne guda, dik ya É—aukesu har da sauran kujeru da suke empty.
Kai tsaye part É—in gwaggon Tga ya nufa, dan kuwa ya hango shigarta wajen.
A balcony É—akinsu ya cimmata tana tsaye, ba tare da jin wani É—ar ba ya shige ciki abinsa.
A kusa da ita ya zo ya tsaya. Zaro idanuwa ta yi tana kallonsa, gabanta ne ya bada ras, bata yi tunanin zai biyota ba, da sauri ta yi yunkurin juyawa ta bar wajen.
A hanzarce ya riko hannunta yana kare mata kallo bai ce komai ba.
"Wai meyasa kake takura mun ne Malam?" Ta faÉ—a a ruÉ—e, muryarta cike tab da tsoronsa sosai.
Can kasa kasa ya ce "Because I really love".
A dubu ɗari ta zaro idanunta waje, bata taɓa tunanin zata sake jin kalmar love a bakin wani ɗan adam na daban ba ma bare kuma shi Tga da ya zamana sam ba class nata bane, yafi karfinta ta ko'ina, bugu da kari mutumin da ta fara so a rayuwarta, ta yi zaton ta yi bankwana da jin wannan kalma ta love a rayuwarta ta duniya, kai ina, ɗaukar abin ma take yi a mafarki, dama akwai wanda zai iya cewa yana sonta a yadda take ɗin nan ne? Komai ya lalace mata, ta kare, ban da dara daran idanu babu abin da zaka gani a face nata, ta yi mummunar rama na kin karawa.
Girgiza kai ta fara yi tare da kwace kannunta daga rikon da ya yi mata ta fara ja da baya, dan a mafarki ta É—auki abin.
Biyota ya fara yi, a hankali yake takowa yana mai karewa face nata kallo sosai.
Har ta kai karshen balconyn ba tare da ta sani ba, tana ƙoƙarin faɗawa kasa ta baya baya ya yi saurin riƙota yana mamakin meyasa take yin hakan kuma dan ya ce yana sonta? To ko dai tana da wani motsi a kai ne? Anya bata da aljanu kuwa?. Sai tambayoyi yake jefawa kansa.
Kwace kanta ta yi tare da juyawa da gudu da nufin ta bar wajen.
Wani irin mahaukacin walkiya ta gani ya gifta ta gabanta, nan take ta ga fuskar da ba zata taɓa mancewa da shi ba a duniya ya bayana ta cikin wannan walkiyar. Ihu ta kurma tare da juyawa ta kankame shi tana runtse idanunta.
Ba fuskar kowa ta gani ba face fuskar Abbo, kenan Abbo bai mutu bane ko yaya? Menene gaskiyar al'amari?.
FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU CE TA AMANA🔥
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIÆI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

TSARAWA DA RUBUTAWA......âœï¸
â¤ï¸FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA🔥🌹)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581 ban da kira*
Date: 3/6/2024
E44
Haƙiƙa ba shakka face ɗin Abbo ta gani, ba gizo bane ba, gaskiya ce, hakan na nufin bai mutu ba kenan?.
Sosai ta ƙanƙame uncle T tana numfashi sama sama, dab take da ta sume mashi a jiki, dan tana bala'in tsoron Abbo, shi ya kashe mata miji, ba zata taɓa mantawa da shi ba a rayuwarta, kuma ba zata taɓa yafe mashi ba, azzalumi!!.
Ganin tana ƙoƙarin sume mashi a jiki ne yasa ya rikota da kyau yana tambayarta lafiya? Dan shi bai ga komai ba, abin da abu na tsafi, ita kaɗai ta ga kayanta.
Cusa kanta a cikin faffaÉ—ar kirjinsa ta yi tare da sakin wani marayar kuka mai ratsa zuciyar duk wani mai sauraro, Allah sarki baiwar Allah.
Shiru uncle ya É—an yi, ya rasa me zai yi mata, me zai ce mata, shi ba wani rarrashin mutane ya iya ba, Aseef kawai ya iya rarrashi a rayuwarsa, dama shi Aseef ai dole ma su iya rarrashinsa, dan idan ya tashi zuba tsiyarsa ba'a magana.