Sashe 80
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ihu Areef ɗin ya zunduma yana faɗin "Please ka bari mana, Allah nima dai haka nake fama, to ni ku tsaya na cire maku short ɗin da kai'na ba sai kun cire mani ba, me a ciki dan na tuɓe maku? Naga dai duk abu iri ɗaya muke da shi, kuma dukka girmansu ɗaya, dan haka ni ku bari na cire da kai'na kada ma kuyi ku ji mani ciwo".
Aseef kam me zai yi, dariya kamar zai mutu, har da kyakyatawa.
Kallon Aseef É—in Lion ya yi, calmly ya ce "Heartbeat in kyale shi?". Girgiza kai ya yi. "A'a kada ka kyale shi, kafin Jehan ta gani mu rigata gani, mu duba shi da kyau kada ya zamana bashi da lafiya aka aura mashi Æ´ar mutane, ya je ya cuceta a banza......." Yana magana yana dariyar mugunta.
Areef É—in ne ya katse shi da cewa "Allah Heartbeat idan na kamaka zaka yi bayani ne".
"Ka bari mu rabu da kai before kayi zancen taɓa mana pleasure". Cewar Lion ɗin.
"Good my Lion, yanzu fa a hannu yake, amma yana zancen idan ya kamani zan yi bayani, ya bari ma na kuɓuta tukunnan". Cewar Aseef ɗin.
Hannu Lion ya kai ya zame short ɗin kasa abinsa, dan su fa ba kunya garesu ba. Dariya sosai Aseef yake yi yana faɗin "Lion ruke shi da kyau bari na duba tun yaushe rabon bananar da ta miƙe". "Okey come and check". Lion ɗin ya bashi amsa.
Areef ɗin kuwa ya kwanta shiru ya zuba masu idanu, yau wani irin farinciki ma na daban yake ji, koba komai yau Lion ya biye masu sun yi wasa tun bayan shekaru 12 da suka wuce, tun shigar Lion aikin soja ya dai'na biye masu suna irin wannan wasan a tsakaninsu, sai dai kalaman da suke nuna suna kaunar juna, amma a da can baya time da suke 15 to 20 years, wasanni kala kala suna yi a tsakaninsu, idan ta kwaɓe masu su daki juna, su yi faɗa kamar ba gobe, duk su jiwa kansu ciwo, idan kuma ta yi kyau, sai sun baka sha'awa, to sun jima rabon da Lion ya biye masu irin na yau, hakan tasa Areef cikin farinciki ba kaɗan ba, sai ya kwanta shiru yana bin fuskokinsu da kallo, duk da cewa shi Lion kullum a suffa ɗaya yake, baya dariya ko murmushi, kullum fuska a ɗaure, amma a yau ba zai hana ka gane yana cikin farinciki ba, duk da bai yi dariya or murmushi ba, amma alamun farinciki ta bayyana a saman face nasa, shi kam Aseef ai nasa farincikin ma na daban ne, dan dariyarsa har da kyakyatawa, abin da bayayi, yau shi ma ya yi.
Kiran wayar Lion da aka yi ne tasa Lion É—in ya sauka daga kan Areef É—in yana faÉ—in "Check him for me our heartbeat, am coming, let me pick this call, I knew it's momma or Meesha". Ya kai karshen maganar tare da É—auko wayar.
Shi kuma Aseef matsowa ya yi da gaske zai duba bananar ta Areef ɗin, a ɗari da sittin Areef ɗin ya miƙe ya damko gashin kansa yana faɗin "Dubawa zaka yi ko? Okey check it mana".
Ihu Aseef É—in ya zunduma yana faÉ—in mugu kawai. Haka suka cigaba da tsokanar juna, Areef ya mayar da short nasa ya haurar sama yana cin zalin Aseef É—in suna dariya. Shi kuma Lion picking call É—in ya yi tare da dirowa kasa daga saman bed É—in ya nufi balconynsa.
Kamar yanda ya yi tunani hakance ta kasance, Meeshansa ce take kiransa. Yana manna wayar a kunne ta sanya mashi kuka, shiru ya yi yana sauraron kukan nata, sai da ta rera shi kaÉ—an, da ya ji ta fara yawa kukan, sai ya ce "Is okay my rigimammiya, yau kuma me aka yi?".
Cikin muryar kuka ta fara magana "Noorish you said that you're coming yesterday, amma shiru baka zo ba, and today ma baka taso ba, what do you want me to do idan ba kuka ba?".
Lumshe idanuwansa ya yi tare da zama a saman É—aya daga cikin lumtsuma luntsumar tsadaddun Chinese chair dake kusa da small pool nasa dake wajen, nisawa ya yi kafin ya bata amsa da "Is okey, tomorrow In Sha Allah by this time around we are together, you sleep on my chest, shikenan?".
Cool murmushi ta saki tare da rufe fuska da tafin hannunta tana faÉ—in "E shikenan".
Jinjina mata kai ya yi tare da faÉ—in "Yesterday momma was told me that zaku je wani wajen, kun je ne? I told Tga to take you to the place, ya kai ku ne?".
Shiru ta É—an yi kafin ta ce "No we didn't go anywhere today, amma ban sani ba maybe tomorrow".
Ciro wayar daga kunnensa ya yi, a in da ya duba time 9:30pm, dare ta fara yi. Calmly ya ce "Where are you now?". Ya yi maganar muryarsa cike da kishi tab, dan kada ace yanzu tana waje harabar gidan, duk da ya hanata fita, amma ya san halinta sarai, yanzu ba ƙaramin aikinta bane ta fita tsakar gida suna waya.
"Am inside your bedroom holding your pillow after i sleep on your bed".
Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya yi kasa da murya sosai kamar wani yana yi masu laɓe. "Muyi video call?". Ya faɗa yana mai da kallonsa a kan Aseef da Areef dake a saman bed nasa suna kwance, sun haɗe kai waje guda, da alama wani abin Aseef yake nuwa Areef a wayarsa da ya sanya suka haɗe kan nan nasu waje guda.
"Allah Noorish ni kunyarka nake ji, ba zan iya yin video call ɗin nan ba, ina kewar face naka over, amma ni ba zan iya watching naka kana watching nawa like film ba". Ta yi maganar a tsananin shagwaɓe. Shiru ya yi yana tunanin irin tsananin kewarta da yake yi, abin ba'a magana.
Jin ya yi shiru ne yasa ta ce "Sorry Noorish tom mu yi video call É—in". "No just leave it kawai, bana son abin da baki so, gobe zan zo na ganki ai".
Cool murmushi ta saki kafin ta cigaba da zuba mashi shagwaɓa yana biye mata shi kuma, sai karfe 2 dai'dai barci ya ɗauketa, sannan ne ya katse kiran tare da miƙewa ya komo cikin bedroom ɗin. Aseef da Areef already sun yi barci tun karfe 1, suma hira da matansu suke yi a waya har barci ya ɗaukesu ruke da wayoyi a hannu.
Saman bed É—in ya haye tare da tattare wayoyin nasu ya É—aura a saman bedside drawer, sannan ya gyrawa Aseef kwanciya ta hanyar sauke hannunsa da ya É—aurawa Areef a fuska, sun wani jeru a saman bed É—in tamkar sun san barci zai É—aukesu.
Ɗan bakinsa Lion ɗin ya kai ya bawa kowannansu sumbata a goshi, a hankali ya motsa laɓɓansa ya fara tofa masu addu'ar barci, dan yasan barci babu shiri ne ya ɗauke su, ko addu'a basu yi ba, dan haka bawan Allah sai shi ya yi masu addu'ar tare da shafa masu bayan ya kammala. Rayuwarsu idan suka haɗu su uku waje guda ko makiyinsu ne sai sun burge shi, rayuwarsu yaruwa ce mai cike da darusa da dama a cikinta, shi kansa kaunar juna da suke yi babban darasi ne mai matuƙar girma a rayuwar ƴan uwa, bugu da kari ga matuƙar fahimtar juna dake a tsakaninsu, ga hakura da abin da ɗaya baya so, ba wai dan basu so ba, duk yanda suka kai ga son abu, idan ɗayansu baya so, to suna iya hakura, dan su girmama ra'ayin juna, suna respecting na juna, ba su nuna kamar ma shekarunsu ɗaya, idan Lion ya ce su bar abu, to suna bari, idan Areef ya ce su bar abu baya so, to suna bari, haka shi ma Aseef ɗin, idan ya ce su bari, suna bari koda basu so, dan kawai su girmama ra'ayin juna, kuma ta hakance kawai zasu samawa kansu shakuwa da kaunar juna, rashin girmama ra'ayin juna babban barazana ce ga shakuwa da kuma zaman tare da mutane, so su suna kiyaye wannan sosai a tsakaninsu, ga shi idan sun haɗu suna zuba wasa son ransu, su yi ta zolayar juna, abin gwanin birgewa, baki ma ba zai iya zayyano irin birgewar ba, ace mutane su taso lokaci guda, a haifesu tare TRIPLETS kamar haka, shekarunsu ɗaya, amma suna irin wannan rayuwa mai cike da kawa da ɗaukar hankali tare da ɗaukar darusa, ai abin dole ya burge, shekarunsu fa ɗaya, ya zaki ji idan aka ce ƴaƴanki ne hakan? Ƴaƴanki ne suke tsanani kaunar juna tare da haɗin kai da son farantawa juna irin haka? Ranar da kika mallaki kamarsu ya zaki ji? A yanzu shakuwa tsakanin ƴan uwa ta yi karanta a zamanin nan, sai kiga yarinya budurwa tana da yayarta mace a gida, amma ta fito neman shawara wajen kawaye, to menene amfanin sister taki ko mahaifiyarki? Abin yana yi mani ciwo sosai, bana son naga ƴan uwa suna koda faɗa ne haka, ina kaunar naga ƴan uwa masu son juna koda kamar rabin yanda TRIPLETS suke son junansu ne, su yi komai a tare, su yi shawara a tare, su yi abinsu su rufe su binne kayansu ba tare da kowa ya ji ba, su yi wasa da dariya, su kaunaci farincikin juna, su girmama ra'ayin juna, akwai tsananin daɗi haka, dan Allah my peoples kowa ya kaunaci ƴan uwansa, babu abin da hakan zai rageku da shi face ma wani kara samun kusanci da Ubangiji da zaku yi, saboda idan kuka shaku sosai, zaku runƙa ƙoƙarin ganin kun zauna kunyi tunanin abin da zai taimaki rayuwarku, zaku yi ƙoƙarin gina kanku a kullum, ku gwada ko da rabin soyayyar dake a tsakanin TRIPLETS wa ƴan uwanku, zaku ji daɗi, kuma zaku sanyawa PRINCESS TEEMA taku ta amana ruwan albarka!!!.