Sashe 8
Sannu Sannu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A 'bangaren mutumen dake iqirarin soyayyarsu hassana da hussaina kuwa tun ranar da yaji kalaman da suka fito abakin shurahbil yadena bayyana agaresu amma hakan bai hanashi bibiyar rayuwarsu ba akoda yaushe hatta rasuwar Abu sumayya dashi akayi jana'iza saidai ko kad'an bai bari sukayi arba da shurahbil ba saboda tsoron kada wancan tunanin ya zauna aransa, haka kuma yakanzo asibiti duba jikin batool saidai baya zuwa sai lokutan daya tabbatar su shurahbil basa wajen ko sun shiga sallah tukuna, hajia mama na lura dashi Idan yashigo amma bata tab'a kawo komai aranta ba,saboda aduk sadda yashigo sai yafara zuwa ya dudduba marasa lafiyar dake ward d'in tare da yimasu alkhairi sannan yake zuwa wajensu hakan yasa tunaninta yatafi akan qila irin mutanen nanne dake zuwa dudduba marasa lafiya suna yimasu alkhairi don suma duk sadda yashigo dubo goma yake ajiye masu, har ta tab'a nunawa Abba dasu Uncle h shi, Amma ALLAH bai tab'asa suka gane saba ko kuma suka had'u da shurahbil ba sai yau, shurahbil na shigowa da motarsa asibitin ya d'auko su gwaggo da matar uncle hussain yaga shikuma yafito, hakan ya matuqar d'aure masa kai har yafara tunanin ko waye wannan mutumen, tunowa da compliment card d'in daya basa ranar yayi da sauri ya ajiyesu gwaggo yajuya motarsa yakoma gida, yana zuwa yanufi wajen daya sargafe kayan dayasa ranar ga hanger yafara laluben aljihun rigar, cikin sa'a yanasa hannunsa cikin aljihun rigar na gefe yaci karo da compliment card d'in,
Wata irin ajiyar zuciya yayi don dama tuntuni ALLAH ALLAH yakeyi inbai yadda shiba, rubutun da akayi jikinsa yafara karantawa kamar haka,
*_ALLAH KAJIK'AN IYAYEN MU👏🏻😭_*
[8/17, 10:19] Billy S Fari: 🚶♀️🚶🏻♂️ *SANNU SANNU*🚶🏻♂️🚶♀️
💎 _Bata hana zuwa..._💎
_WRITTING BY:_ *BILLY S FARI💎*
_DEDICATED TO:_ *BLOOD SISTER'S (AMZAHFAZ)*💋
_BESTOWED TO:_ *ZAINAB AL-AMIN (MOM NA'EEM)* AND *AMINA UBA AYUBA (OUM ASHFAQ)*💞
*DOMIN FARINCIKINKI SISTER SADIYA ZANGO (MIEMAH)*💖
*FATAN ALKHAIRI AGAREKU MOMMAH ME NANA HAFSAT (MISS XOXO) AND MAMANA HAFSAT RANO(OUM AFFAN)*❤️
Page___6💎
Rubutun dake jikin compliment card d'in shurahbil yaqurawa idanuwa kafin yafara k'ok'arin karantosa cike da mamaki,
" _DR. N.I.ALIYU (PSYCHATRIC DR.)_" ya sake maimaitawa aransa, sannan yabi sauran address d'in dake rubuce da kuma numbobin waya har guda biyu da kallo, jujjuya card d'in yafarayi yana son tunano inda ya tab'a jin wannan sunan, Nan take yatuna cewa ai babban likitan da yasha ji ana zance agarine akan k'warewarsa wajen iya kula da mararsa lafiya musamman masu fama da matsalar k'wak'walwa ya matuqar sanin aikinsa tare da tausayawa mararsa lafiya sosai wanda wannan dalilinne yasa nan take yasamu d'aukaka cikin qanqanen lokaci, shekararsa hud'u kenan da yasa akayo masa transfer daga minna zuwa kano, kuma cikin ikon ALLAH yanzu babu inda labarinsa bai kaiba acikin garin saboda tausayi, kamanta gaskiya da kuma taimako acikin aikinsa, ajiyar zuciya yayi tare da cewa "tabbas babu ko shakka wannan mutumen shine likitan da naji ana zance agari, idan kuwa hakane yazama dole na samesa har gida saboda matsalar auntynah tunda ance shi mutumne mai sauqin kai wataqil zai iya bamu wani taimako kodon saboda soyayyar da yake yiwa yaranta" haka yaqarashi zancensa shikad'ai yana safa da marwa acikin d'akinsa kafin ya kad'a katin a aljihu yabar d'akin, yana fitowa yaci karo da zainab tafito ita da twinse zasuji wajen bukin wata qawarta, da gudu suka nufi wajensa kowacensu na Kiran "oyoyo uncle" tare da bud'e hannuwa, shima bud'e nasa yayi suka shige Yana dariya yace,
"Iyyeee 'yan matan aunty Ina zuwa akaci wannan gayu haka?."
"Party zamuje" hussaina tafad'a tana kallon zainab data qaraso wajen, duka hassana ta kaimata had'e da cewa "ke kuma bikine zamuje ba party ba ko aunty zee" tafad'a itama tana kallonta.
Dariya zainab tayi sannan tace "Gaskiya kam hassana fad'amata mu biki zamuje ba party ba, haba hussaina wane party ana zaune lafiya, ai sai kija uncle hussain ya kakkarya mu idan yaji haka!." Kallon shurahbil da shima dariyar yakeyi tayi sannan tace "don ALLAH ya shurahbil Ina zakajene?."
"Ya akayi ne?" Ya amsa mata atak'aice tare da mik'ewa tsaye daga duqen da yake zai wuce don yasan halinta, yanzunnan me zatace ya ajiyeta, bai qarasa fitaba ta biyoshi da sauri tana fad'in. "Emm.emm dama cewa nayi ko zaka rage mana hanya pls"
"Ok, dama nasan shine zancen" yafad'a tare da ficewarsa, da sauri ta dawo baya tariqa hannuwansu sukabi bayansa suna yimata 'yan tsalle tsalle.
Bayan sun shiga mota shurahbil ya tayar suka bar gidan ya juyo Yana kallon zee da tasha kwalliya qamshin turare na tashi ajikinta tako ina yace,
"Zainab kinji fitinannen qamshin da kikeyi kuwa?"
"Eh ya shurahbil turaren yayima dad'i ko?." Saida yamere baki tare da yin kwana ya hau titi daidai sannan yace
"Wane dad'i, turare na hawan kai haka?, Meyasa Wai ku bakwa fahimtar cewa annabi yafaku, fisabilillahi wannan qamshin turaren da kikeyi yayi yawa, zai iya jawo hankalin maza akanki, ga wannan baqar kwalliyar da kika b'ata fuskanki da ita, gaba d'aya ta maidaki wata irin halitta daban sai kace dodo ko kuma aljana. dubi d'inkin dake jikinki zainab inada tabbaci akan ko lumfashi maikyau baya barinki gashi kin d'auko mayafi sai kace abun tatar k'ullu kin d'ora akai, gaba d'aya kincika duk wasu sharudd'an da zasu iya jefe rayuwarki cikin halaka" turo baki tayi ranta ab'ace saboda jin yanda take faman kushe mata kwalliya da kafin tace,
"Haba ya shurahbil meye aibun turaren dana saka?, meye laifin kwalliyata da zakace haka?, ALLAH a zamaninnan da kake gani wlh mace idan bata gayu tana gyara jikinta da iya d'aukar dress to ALLAH yasani sai miji yayi mata wuya, saboda yanda idanuwan mazan suka bud'e yanzu"
"ALLAH?."
"Eh mana, kaima kasan hakan!"
"Hmmm nikam bansan komai ba inba kuskuren da nake ganin 'yan mata ire irenki na tabkawa ba, turare da kike gani manzon ALLAH sallalahu alaihi wasallam ya haramta mace ta sakashi idan zata fita domin yin hakan daidai yake da tayi zina, wasu matan na kuskuren fahimtar cewai wai sai ga matar aure wanda shi manzon ALLAH bai banbace matar aure ko budurwa ba, jam'ine na duka mata yayi, ita kuma wannan kwalliyar da kukeyi wlh da kunsan yanda take maida wasunku to da kun hutar da kanku domin asalin kamanninku sunfi sha'awa da burgewa akanta, ni anawa ra'ayin nafiso naga mace tayi kwalliyar da bazata canza mata kamanni daga yanda take ba wannan shike tabbatar mani da cikar hankalinta, banace kuskure ne yin kwalliyar ba, Amma yakamata kudinga yin mai ma'ana, zancen d'inki kuwa a yanda ya matseki d'innan kuma kika fito haka to ina tabbatar maki da cewa kin sake shiga jerin matan da annabi ya tsine masu wato kasiyatun, ariyatun, ma'ilatun, mumilatun....har dai zuwa qarshe akan sakin tsiraicinsu da sauransu, don haka tun wuri kiyiwa kanki fad'a, wannan d'abi'ar ba zata baki mijin aure ba sai shashasha kamarki, ammadai wanda yasan ciwon kansa bazai d'aukeki ba da duk wasu masu irin d'abi'arki domin shike yawan haifar da zinace zinace, bayan ALLAH da kansa yace _'wala taqrabuzzina...'_ kada ku kuskura ku kusanci zina domin takasance alfasha ce, wlh wannan sakin jikin da kukeyi baya haifar maku da kima awajen maza asalima shikesa namiji yaga arharku yaga sauqin fuskantarku da maganganun banza da kuma na fasiqanci, kujurewa rufe jikinku kamar yanda ALLAH ya umurci annabinmu daya sanar da matansa da 'ya'yansa da kuma mata muminai cewa _'yudnina alaihinna min jalabibihinna'_ surufe dukkanin jikinsu da jilbab (hijab) hakan zaisa suyi kima da daraja a idanun ALLAH da manzonsa da kuma duniya, shizai kare masu martabarsu ta 'ya'ya mata kuma yazab'a masu mazaje nagari, ba laifin idan har kinada sha'awar yin wud'ancan abubuwan kiyisu acikin gidanki/ku yanda bazaki d'ibarwa kanki zunubi ba, Idan kuma ke matar aurece sai ALLAH yabaki tarin lada mai yawa saboda kinfaranta zuciyar mijinki don haka ni Ina baki shawara akan cewa wannan ba burgewa bace Idan Zaki gyara kigyara, ke yanzu ko d'aukar aya bazakiyi ga 'yar uwarmu dake can kwance cikin wani hali ba, bazaki wa'aztu da cewa mutuwa na d'aukar ran bawa aduk lokacin da takeso Kuma akowane yanayi yake ba har kike yiwa rayuwarki wannan izgilancin, yanzu Idan aka zare rayuwarki acikin wannan yanayin mezaki je kicewa ALLAHnki"
Shiru zainab tayi domin gaba d'aya yau ya kashe mata jiki, tabbas zata gyara kodon samun gobe mai kyau da kuma barranta daga cikin matan da aka tsinewa tun aduniya, ajiyar zuciya ta sauke had'e da cewa "nagode ya shurahbil daka fahimtar dani abunda uncle hussain akoda yaushe yake son nafahimta Amma nakasa saima kallon abun da nakeyi a matsayin takurawa, in Sha ALLAH daga yau nadena bazan qara ba, yanzu kamai damu gida nafasa zuwa bukin"
Murmushi yayi tare da jin dad'in yanda ta karb'i gyaransa da hannu biyu sannan yace
"A'a basai anyi hakan ba, tunda kinriga kinfito Bari mutsaya shagon d'and'a investment saina saya maki wani mayafin da zai rufe maki jiki kinji ko" cikin jin dad'i ta amasa dasa da "shikenan yayana Ina alfahari dakai" haka kuwa akayi suna kaiwa bakin shagon yayi parking sannan yashiga ya siyo mata wata wani mayafin mai kabri dazai kai mata har guiwa kalar touch d'in kayan dake jikinta, b'ata rai tayi had'e da cewa "a'a yaya ka d'okomun hijab nafi sonsa tunda kayan sun matseni da yawa"
"Karki damu in sha ALLAH, wannan ma zai wadatar kedai kisa aranki tubar gaskiya kikayi kuma zaki gyara"
"In Sha ALLAH Yaya" tafad'a tare da karb'ar mayafin a hannunsa sannan ta canza, Yana ajiyesu ya nufi gidan Dr.N.I aliyu a anguwar nasarawa kamar yanda yagani rubuce a card d'in, Yana isa ya yakira lambarsa da yayi copy a wayarsa amma yajita switch up, yakira duka biyun yafi ak'irga akashe gashi baisan gidan ba kuma anguwar tsit take balle ya tambaya, hakan yasa yajuya kan motarsa yakoma asibiti,