Sashe 124
Sannu Sannu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Baiyi mata musu ba ya miqe had'e da shigewa toilet ya tsarkakikke jikinsa tare da d'auro arwala ya fito ya zura babbar rigarsa sannan yanufi masallaci, bayan yafita itama tamiqe taje tayo wanka tayi sallah, tana sallamewa tasamu katsar watsar tayi azkar saboda baccin dake damunta tamiqe ta kakkab'e gadon taqara gyarasa sannan takoma ta kwantawarta tana mai jin wani irin farinciki ya mamaye mata dukkanin zuciya.
A b'angaren Shakur dai shima kusan hakan ta kasance, yasamu iman d'insa ayanda yake buqata yayita sanya mata albarka, kuka kam tashashi sosai tare da zuba masa shagwab'a shikuwa sai nan nan yakeyi da ita.
Da safe umma ta tashi dawuri ta shirya abun karyawa lafiyayye tasa shahida 'yar su Dr da yake anan gidan dady takwana tace taje takai masu, Saida tafara biyawa gidansu Shakur takai masu nasu sannan tawuce gidansu little, lokacin yana kwance a falo donnkoda yadawo daga masallaci ya isko takoma bacci, saboda bayason takurata yasa ya dawowarsa falo ya kwanta don inhar ya kwanta inda take to ya tabbata bazai iya qyale taba, gashi tamatuqar shan wahala jiya amma saboda jarumtarta takasa hanasa har saida ya samu gamsuwa, don haka bazaiso ya takura taba yanzu.
Jin ana bubbuga qofa had'e dayin sallama yasa ya tashi yaje ya bud'e, d'an rissinawa shahida tayi ta gaishesa sannan tawuce ciki ta ajiye kwandon abincin, tsaye tayi tana murmushi yace.
"Yaya aunty batool fa?"
"Bacci takeyi shahida ko a taso tane?"
"Eh yaya, Ina son mugaisa ne sai in fad'a mata saqon umma."
Tsura mata idanuwa yayi kafin yace.
"A tasota fa kikace shahida! Cab gaskiya saidai ki haqura anjima kidawo, fad'an saqon na umma sai nafad'a mata idan ta tashi."
B'ata rai shahida tayi had'e da turo baki tana fad'in.
"Yaya wato rowar auntyn tamu zaka yimani, ALLAH baran sake dawowa ba idan kace haka?"
"Eh naji! jeki abinki baza'a tashetan ba, haka kawai zakice atasheta tana bacci don ki ganta, Ina ai shikenan yanzu kullum tana tare daku? to meye na neman takurata awannan lokacin?"
"Lalle Yaya, Aikuwa saina fad'awa gwaggo wlh."
"Eh kifad'a mata, nasan ai itama bazata so atakurawa 'yarta ba."
Yana rufe baki batool nafitowa daga cikin d'akin ta taso saboda muryoyinsu data dingaji sama sama wanda sune suka tasheta daga baccin, dariya shahida tayi tare da qarasawa inda take tana fad'in.
"Auntynmu barka da safiya. Ina kwana" Har lokacin idanuwanta nakan little dake faman zabga mata harara.
Cikin sanyin muryar dake nuna tashinta daga bacci kenan tace.
"Yawwa! lafiya klw shahida ko?"
"Eh aunty." shahida tafad'a tana qara fad'ad'a murmushin dake kan fuskarta, qarasowa cikin falon batool tayi tana d'an yayyamutsa fuska saboda d'an zafin da takeji qasanta duk da dai ba irin sosai d'innan ba shahida nabiye da ita ta zauna akan kujera, kallon little dake faman binta da kallo tayi tare da sakar masa murmushi sannan tace.
"Barka da safiya ranka shidad'e, antashi lafiya."
"Lafiya klw gimbiya, am sorry wannan talkative d'in ta tayar mani dake ko?"
Fuskarta na d'auke da murmushin tajuyo tana kallon shahida da tuni sun gama burgeta tace.
"Shahidaya gida yasu gwaggo da mama?"
"Lafiya klw suke duk da dai ba'a can nakwana ba gidansu dady."
"ALLAH sarki, to yasu umma dasu ammie da aunty?"
"Kowa lafiya, umma cema ta aikoni nakawo maku abun kari, tace na gaisheki sosai kafin tazo?"
"To kice nagode shahida, Ina amsawa sosai nima ina gaishesu."
"Zasuji aunty, bara natafi kafin idanuwan Yaya su fad'o qasa." tafad'a had'e da miqewa tana dariya,
Hannu ya d'aga kamar zai mata soqo tafice aguje tana yimasu sai anjima.
Da kansa yajawo kwandon abincin zaiyi mata saving ta dakatar dashi, d'aki takoma tayo brush tafito shima yaje yayo nasa sannan ta zuba masu a plate be d'aya sukaci suka qoshi ta kwashe kayan da suka ci abincin taje ta d'auraye sannan takoma d'aki ta sake kwantawa,
Hakan yasa yashiga gyaggyara duk inda yakamata duk da bawani datti yayiba sannan shima yakoma inda take ya kwanta tare da jawota ajikinsa suka koma baccin atare.
Basu tashiba sai kusan qarfe sha d'aya na safe, shima d'in abbaty ne yakirasa awaya ya sanar dashi cewa Dr yace su shirya za'azo a d'aukesu zancen walima an mayar qarfe sha biyu na rana zuwa qarfe d'aya saboda mutanen kano da zasu koma don dama da marece aka shirya yinta to saboda su 'yan kano da sukazo kawo amarya dady yace ayita da Sha biyun zuwa d'aya saboda su samu su tashi dawuri donsu isa gida cikin lokaci.
Kasancewar lokaci yaqure yasa agurguje sukayo wanka suka fito little yafiddo mata da wasu sababbin kaya da batama san dasu ba rigar naja har qasa tasaka, sosai tayi mata kyau shima yasa nashi kala iri d'aya da nata, sun matuqar yimasu kyau sai faman qyallin amarci sukeyi,
Kallon juna suka shigayi saboda kyan da sukayi atare sukace kinyi kyau itama tace kayi kyau har suna rigegeniyar fad'a, a hankali ya tako zuwa inda take yariqo goshinta ya sumbata yana fad'in.
"Masha ALLAH, matata tafi takowa! Gimbiya kinga yanda kika sake had'uwa kuwa!, Gaskiya nafiye sonkai da yawa da nayiwa maza zarra nayi masu wayon mallakarki nikad'ai, na tabbata da sunada dama da sun dingi yanka Naman jikina d'aid'ai saboda takaicin hakan ko zasu rage zafi."
"ALLAH Abu sumayya! Karfa kafasa mani kai kasa nakasa kallon kowace mace a matsayin macce awurinka inba niba."
"Da zakiyi hakan da nayi maki tukuici mai tsoka don kin gama cika mani burin dake Raina."
Odar motar da suka jiyo awaje lokaci d'aya kuma wayar little tad'au ruri yasasu tsaida kalamansu, ganin abbaty ne yasa little riqo hannunta batare daya d'aga kiranba suka fito suna taku d'aid'ai, kana ganinsu ko ba'a fad'a maka ba kai kasan sababbin amarene dake matuqar son junansu, bud'e mata baya yayi tashiga sannan shima yashigaya zauna agefenta ya rufo qofar,
"Ahh! Driver zan koma maku little dad!?"
Abbaty yafad'a yana qoqarin tayar da motar had'e da juyowa yana kallonsu, Masha ALLAH yafad'a azuciyarsa ganin yanda sukayi kyau sosai sannan ya gaida batool ta amsa masa a kunyace, kallon Little da idanuwansa ke kansa yayi shima ya gaishesa ya amsa masa da cewa.
"Lafiya lau, barka da safiya old man! tazurun gidan Abba?"
"Iyyeeee, lallai Abu yakawo ga ma'iya, Bakomai indai da rai wata rana jaririma angone! Lokacinmu nazuwa in Sha ALLAH."
Haka suka dingi fira suna tsokanar juna har suka isa, lokacin su Shakur har anmanta da an iso yana gefe inda aka tanadar masu shida amaryarsa sun had'a kai sai qusqus sukeyi ko kunyar idanuwan mutane basaji.
Manyan malamai Dr yakira sukayiwa ma'auratan nasihohi masu ratsa zuciya akan haqqoqan junansu dake kansu sannan aka rufe taro da addu'a aka watse, wasu dalleliyar mota guda biyu Dr yabawa shakur da little bayan anwatse lokacin daya gama yimasu nasiha gaba d'aya, sunji matuqar dad'i sosai sunata yimasa godiya har saida yagaji da amsawa yakoma yimasu murmushi kawai.
Rashida kuwa dasu umma da dady saida suka had'awa matansu auncle h shatara ta arziqi sannan suka d'auki hanyar zuwa gida suna masu yabawa zallar karamci da irin da cewar sarakanan arziqi da batool tayi bayan sunyi mata nasiha tariqe mijinta hannu biyu da danginsa tanata kuka da zasu tafi.
••• ••• •••
A b'angaren b'angarensu Inna ruqayya da baffa Ali kuwa halinsu na nan Babu abunda ya sauya, ita dai Bata daina yawon baran da take fita tare da muneera ba duk da kuwa irin taimakon da suka samu daga wajensu baffa Usman da baffa, ga Yusuf shima sai tashi fad'i yakeyi dasu amma duk bata gani tafiso tafita baran, shi Kuma baffa Ali qafa takumbure har tafara fidda ruwa tana wari amma hakan yaqara sashi komawa fitinanne fiye da da, kullum cikin tsinar d'iyan gida yake idan sun wulga ta d'akinsa yana d'ebewa iyayensu albarka, gani yakeyi kamar wani ya azo masa lalurar da yake ciki, musamman ganinsa da yakeyi zaune kullum cikin gida shikad'ai, sai yawuni a d'aki babu wanda ya leqasa saboda masifarsa inba Yusuf ba wanda hakan ke matuqar qona masa rai har yake tunanin tabbas yayan nasu ba qaramin juriya da haquri yayi ba lokacin da ALLAH ya jarabcesada had'arin daya samashi lalurar zaman gida ba tafiya kamarsa.
*ALLAH KAJIK'AN IYAYENMU*👏😭
[11/14, 22:52] Billy S Fari: 🚶♀️🚶🏻♂️ *SANNU SANNU*🚶🏻♂️🚶♀️
💎 _Bata hana zuwa..._💎
_WRITTING BY:_ *BILLY S FARI💎*
_DEDICATED TO:_ *BLOOD SISTER'S (AMZAHFAZ)*💋
_BESTOWED TO:_ *ZAINAB AL-AMIN (MOM NA'EEM)* AND *AMINA UBA AYUBA (OUM ASHFAQ)*💞
*DOMIN FARINCIKINKI SISTER SADIYA ZANGO (MIEMAH)*💖
*FATAN ALKHAIRI AGAREKU MOMMAH ME NANA HAFSAT (MISS XOXO) AND MAMANA HAFSAT RANO(OUM AFFAN)*❤️
_😅Bazan manta da kuba domin nakan taka salon kowace rawa tawa da bazarku, *AISHAFAREEDA, OUM AMEERA, AINA'U BASHIR (MAMAN UMMU SALMA), MURJA TSAFE, MAMAN MUHAD, KUBRA, HIJJA YAKS,MAMAN KHALEEL, MY SIDIYA, AISHATU MJ, @AISHABALA37, UMMIEY ALKALI SANI, BODINGA, HAUWA'U A AUWAL SARINA, BILQEESU LAMEEN, PRINCESS NANA, UMMU KHALIL, NASMI🥰, MOMYN AMATULLAH, RUQAYYA YUNUS, MAMAN SALEEM, MAMANBAFFA, MAMAN FATI,* wash... a gaskiya kunada yawan gaske da bazan iya ida lissafeku acikin wannan page ba, Ina miqo gaisuwa tare da fatan alkhairi agareku bisa lokacinku da kuke bayarwa wajen nuna gamsuwarku ga saqon da nake son isarwa har kuke bibiyarsa tare da addu'o'in fatan alkhairi agareni, nagode sosai ina fatan ubangijina ya yalwata rahamarsa agareku da dukkanin ahalinku, haqiqa Billy s fari takuce kuma kuma d'in natane, Ina mai addua'ar ubangiji ALLAH yabar tarenmu har a aljannah.🤞🏻ALWAYS ONE LUV NI DA KU😍_
Page___89💎
Su uncle h su suka d'auki batool cikin mota tare da matansu suka d'auki hanyar zuwa borno, momy kuwa matar Abba dasu Yaya Maryam da aunty marwiyya da d'aya daga cikin matan baba balarabe motarsu abbaty da akazo biko da ita suka shiga tare dani bayan motarsu uncle h sannan sauran motoci suka bi bayansu, misalin qarfe uku na rana suka miqi hanya amma basu isa ba sai qarfe takwas da rabi na dare,