Sashe 2
Sannu Sannu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A b'an garen sauran motocin da akayi had'arin dasu kuwa dama shi drivern babbar motar daya bugi motarsu tafad'a can gefe koda aka fiddosa yarasu, haka itama qaramar motar dake gefensu da yake irin golb d'innan ce ta haya mutum hud'u sun rasu, uku kuma sunyi rauni sosai ciki hadda drivern motar suma anwuce dasu assibiti tun d'azu,
Sosai yaran ke kuka anyi rarrashi har angaji amma sunqiyin shiru har saida wannan mutumen yaje yabud'e cikin motarsa ya d'auko gorar ruwa yadawo da ita riqe ga hannunsa ya nunama d'ayar yace,
"Zaki sha ruwa?" Batayi magana ba amma yanda take kallon gorar ruwan shizai tabbatar maka da tanada buqatarsu, bud'e murfin gorar yayi sannan ya azamata abaki ba musu tafara sha, saida tasha sosai sannan ta jaye bakinta daga gorar tana sauke ajiyar zuciya, 'yar uwarta ya nufa da gorar Amma ga mamakinsa sai yaga ta sake fashewa da kuka sosai fiye da wanda takeyi farko tare da kauda kanta gefe, hakan yasa ya janye gorar, yamiqa hannu tana shessheka ya karb'eta, ajiyar zuciya ya sauke don ko kad'an baya son kukan yara, kallonta yayi ya sake kallon 'yar uwarta da itama sai faman ajiyar zuciya takeyi tasa hannunta cikin baki tana tsutsa yaji inama ace wud'annan yaran nasa ne, kamarsu d'aya babu inda suka banbanta inba yanzu da d'ayar ta karce a gefen kuncinta ba bazaka tab'a iya banbancesu ba, wanda hakan zai tabbatar maka da cewa su d'in 'yan biyune, 'yan biyunma irin wud'anda ake kira da (identical twins), gaba d'aya shekarunsu bazasu wuce 3 ba aduniya Amma kana ganinsu zakasan suna da d'an banzar wayau sosai, yana wannan tunanin ne wayar da aka ciro acikin motar dake hannun wanda ke riqe da d'ayar tayi qara, d'agawa yayi yaji Abban yace, "bawan ALLAH gani na iso wajen." Yafad'a muryarsa na rawa tare da yin parking motarsa daidai inda yaga babbar motar tafad'i da d'ai d'ai kun mutane a tsaitsaye awajen, wani kyakkyawan dattijo ne fari tas yafito daga cikin motar riqe da sanda qafafuwansa na rawa ko d'aukarsa basayi sai wani saurayi daya fito daga mazaunin driver da alama shiya tuqo motar tare da wasu maza su biyu kamarsu d'aya da alama suma tagwayene ko kuma wa da qane suka fito daga cikin bayan motar suma dai d'in sun manyanta amma ba kamar tsohon daya fara fitowa ba da gaba d'aya gashin dake kansa da fuskarsa farine tas ya cika da furfura, har lokacin wayar na akunnensa suna magana da mutumen, juyawa yayi ya hangosu tare da d'aga masu hannu da sauri duk suka nufo wajen in banda d'an saurayin daya tsaya yana tattakawa tare da tsohon, bayan sun iso wajen duk aka mimmik'a hannuwa aka gaggaisa ya nuna d'ayansu yace,
"Ranka ya dad'e kaine Abba ko wannan?."
Da sauri duk suka juya suna kallon tsohon dake takowa riqe da sandarsa sukace "wancan shine Abba kuma yayanmu, Ina bayin ALLAHn da kukace sunyi had'ari suke?."
Saida ya qaraso aka sake gaisawa sannan yace, "kuyi haquri anwuce asibiti dasu, Amma ga wannan itace wayar da aka gani acikin motar tare da wud'annan yaran" yaqarasa maganar tare da miqa masu wayar sannan suka ajiye yaran agabansu shida d'ayan mutumen dake riqe da d'ayar yarinyar." Sai alokacin suka lura da qananan yaran 'yan mata dake wajen, cike da mamki suka bisu da kallo saboda tsantsar kamar da sukeyi da mahaifinsu tare da girmama ikon ALLAH ganin yadda motar tayi amma yafidda yaran lafiya klw batare da sunji ciwo ba, kad'an ya rage tsohon da ake kira da Abba yafad'i saboda tsantsar kamar yaran da mijin 'yar tasa daya gani, da sauri suka riqesa cikin kuka yace, "Ina 'yata da kuma mijin nata suke?."
"Haba Yaya kabi ahankali mana kada kafad'i, suna assibiti wud'an yaransu ne akace"
"Innalillahi wainna ilaihirrajiun, nagani hussaini ga kamar yaron nan sak atare dasu, don ALLAH ku kaini asibitin inga halin da 'yata take ciki, shekara bakwai kenan ina son ganinta Ina mararin had'a idanuwa da ita, ku kaini kona samu inroqi yafiyarta" yaqarasa maganar yana kuka jikinsa na rawa, Ganin haka yasa suka nemi da akaisu asibitin da aka nufa dasu ko kuma afad'a masu suje saboda yanda tsohon ke neman birkice masu awajen duk su kace basuda masaniya akan kowace asibiti ce amma suna da tabbacin kano aka nufa dasu.
Wani daga cikin wud'anda ke can gefe tsayene yace abari yakira d'an uwansa yaji ko wace assibiti ce saboda da motarsu ce aka d'aukesu, bayan yakira sane ya sanar masa da cewa suna Aminu kano teaching hospital sannan yafad'a masu, godiya suka yimasu sosai tare da fiddo da kud'ad'en da basusan ko nawa bane suka basu sannan suka d'auki yaran da sauran abubuwan da aka basu da aka gani cikin motar suka kama hanyar kano kowanensu hankalinsa atashe, Banda kukan Abba babu abunda kakeji acikin motar hatta yaran ana shiga mota suka koma bacci, Shikuwa mutumen daya d'aukowa yaran ruwa daga cikin motarsa ji yayi bazai iya tafiyaba saboda wata irin soyayyar yaran da yaji tashiga ransa, ji yayi yana kwad'ayin sanin ko suwaye su da kuma halin da iyayensu ke ciki hakan yasa shima yaja motarsa yabi bayansu...
_Hmmmm....! tirqashi!💔 Shin kuna so kuji yanda cigaban wannan labarin zai kasance? Shin ko zaku iya bani had'in kai tare da guntun lokacinku da kuma qarfafamun guiwa wajen warware maku bakin zaren wannan labarin cikin sauqi kuma daki daki yanda zaku fahimta? Comment d'inku shine amsar tambayoyina kuma shine zai tabbatar mun da cewa eh kuna buqata kuma kuna tare dani😍, shiiiii🤫 nasan zukatanku cike suke da tarin tambayoyi acikin wannan labarin kamar haka_
*WAYE ABU SUMAYYA DA GIMBIYARSA?*😅
*MEYE ALAQAR ABBA DA GIMBIYAR ABU SUMAYYA?*😡
*MEYA RABA GIMBIYAR ABU SUMAYYA DA IYAYENTA NA TSAWON SHEKARA BAKWAI?*😱
*AWANE HALI ABU SUMAYYA DA GIMBIYARSA KE CIKI?*😰
*MEYE TUSHEN WANNAN LABARIN?*🙇🏻♀️
*SHIN WANENE MUTUMEN DA YABI BAYANSU ABBA DA MOTA?*🚙
_Relax! kubiyoni sannu a hankali zaku samu duka amsoshin wud'annan tambayoyin acikin wannan sabon labari nawa dake cike da sabon salo mai suna *SANNU SANNU* Bata hana zuwa...🚶♀️🚶♀️🚶♀️_
*_ALLAH KAJIK'AN IYAYENMU👏🏻😭_*
[8/17, 10:18] Billy S Fari: 🚶♀️🚶🏻♂️ *SANNU SANNU*🚶🏻♂️🚶♀️
💎 _Bata hana zuwa..._💎
_WRITTING BY:_ *BILLY S FARI💎*
_DEDICATED TO:_ *BLOOD SISTER'S (AMZAHFAZ)*💋
_BESTOWED TO:_ *ZAINAB AL-AMIN (MOM NA'EEM)* AND *AMINA UBA AYUBA (OUM ASHFAQ)*💞
*DOMIN FARINCIKINKI SISTER SADIYA ZANGO (MIEMAH)*💖
*FATAN ALKHAIRI AGAREKU MOMMAH ME NANA HAFSAT (MISS XOXO) AND MAMANA HAFSAT RANO(OUM AFFAN)*❤️
Page___3💎
Murmushin da bai kai ciki ba shurahbil yayi masa yana kallon yaran da suka duqufa suna kallo abunsu hankali kwance, bud'e gambun motarsa yayi yafito tare da miqa masa hannu suka gaisa, fuskar shurahbil a d'aure yace "ammm.......kamar naso nawayi fuskarnan, waye kai? ya tambayeshi Kai tsaye batare da wani shayi ba.
"Ni ba kowa bane" shima ya bashi amsa atak'aice,
"Ok meya kai yarannan acikin motarka bawan ALLAH?" Yasake jefa masa wata tambayar batare daya dubi girman saba, Yana tunanin wane daliline zaisa daga ganin yara ya d'aukesu yatura cikin motarsa, ko dai so yakeyi ya sace sune, muryarsa yajiyo yana cewa,
"Ganin yanda kabar motarka abud'e sun fito batare da sanin inda zasu nufa ba shine dalilin da yasa nayi tunanin tsayawa na taimakeka ta hanyar tsaidasu har sai kadawo, yakamata kasan cewa wannan abun da kayi sakaci ne babba kuma kuskurene? qananan yarane su dake buqatar cikakkiyar kulawa, don haka yakamata akula dasu sosai" bai jira me zai ceba ya sake bud'e gambun motar yace dasu, "Yawwa yaran baba, kuzo ga baba nan yadawo kunji ko?." Maqale kafad'a sukayi sunaci gaba da kallonsa yayi murmushi tare da cewa, "yatafiyarsa kenan kun fasa zuwa wajen dady da ummie ko?"
"Laa..a'a nidai zanje." hassana tafad'a, hakan yasa itama hussaina ta taso tana fad'in, "nima zanje wajen dady da ummie." Fiddosu ya dingayi d'aya bayan d'aya daga cikin motar ya diresu qasa had'e da juyowa yana kallon shurahbil daya saki baki yana kallonsu yace, "ga yaranka nan, amma don ALLAH yakamata adinga kulawa" sannan ya shiga motarsa ya tayar yaran na d'aga masa hannu suna yimasa byebye, yana qoqarin barin wajen da sauri shurahbil ya iskosa tare da duqowa ta saiti jikin glass d'insa yace "afuwa alhaji, dama kasan yaran nan ne?"
Girgiza kai mutumen yayi don yafahimci gaba d'aya shurahbil qurciya na damunsa, girmane kawai ya rigayi hankali saboda yanayin yanda yake magana, abun nasa kamar rashin iya magana kamar kuma isa da jijji da kai a tattare dashi, kallonsa yayi sannan yace, "Ban sansu ba kuma ban san ko suwaye su ba, Amma abu d'aya nasani shine tun wajen da sukayi accident dana ganesu jikina yabani cewa kamar akwai wata alaqa tsakanin ni dasu kuma araina naji ina sonsu har acikin zuciyata hakan yasa nabiyo bayanku lokacin da kuka taho dasu, ina fatar jikin iyayen nasu da sauqi saboda tsaurin tambayoyinka d'azun sun kasa barina na tambayi hakan tun farko" sinne kai qasa yayi yana sosa qeyar kansa had'e da cewa "kayi hak'uri Alhaji naji tsorone araina saboda yanda duniyar tamu ta koma."
"Babu komai in sha ALLAH ka gaida iyayen nasu, in sha ALLAH gobe zanzo nadubasu saboda marece yayi yanzu."
"Shikenan Alhaji Amma shi mahaifin nasu ALLAH yayi masa cikawa, mahaifiyarsu kuma anyi nasarar yimata tiyata anciro wasu 'yan biyun" da motar na slow amma alhaji najin haka ya kashe motar yana sallallami kai kace wani shaqiqin sane, yajima yana jajanta abun aransa tare dayi masa addu'a sannan yabar wajen bayan ya bashi complement card d'insa.
Yana barin wajen yanufi inda twins d'in suke zaune agaban motar suna wasarsu hankali kwance yaje yaja hannuwansu ya nufi inda su Abba suke riqe dasu...
Suna isa Abba ya miqa masu hannuwa alamar suje wajensa, da gudu suka isa tamkar sun sanshi ya rungumesu yana kallonsu d'aya bayan d'aya yana jin wani irin sonsu da k'aunarsu nashiga zuciyarsa, kallo d'aya zakayi masu kasan kamarsu sak da mahifinsu tamkar an tsaga kara hasken fatar mahaifiyarsu ne kad'ai suka d'auko, hawaye ne suka zubo masa a idanuwa yagoge had'e da cewa.