Sashe 59
Sannu Sannu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"To.to..to ikon ALLAH, gidan malam Bashir Mai takalma kake nema?, To kaga kabi wannan hanyar ka miqeta sosai zaka had'u da wani masallacin juma'a to daga hannunka na dama inkawuce gida na farko, to nabiyun nanne gidansa." Tsohon yaqarasa fad'a yana nunawa Dr nura hanyar da zaibi ta sadashi da gidansu Rashida. Miqa masa hannu yayi had'e da yimasa godiya sosai sannan yakoma cikin motar tasa ya tayar had'e da kama hanyar da tsohon ya nuna masa, a hankali yake bin kwatancen har ya isa daidai qofar gidan yayi parking acikin inuwar wata bishiya dake gaban gidan yafito tare da jinginawa ajikin motar tasa ya tsaya yana jira ko zai samu yaron da zai aika ayo masa sallama da mahaifin Rashidar, kusan mintuna goma ya kwashe awajen tsaye amma baiga gittawar mutum ko d'ayaba balle yaro, kasancewar lokacin wajajen qarfe sha d'aya na ranane kusan duka yara na makaranta, sosai shiyar tayi tsit bakaganin wulgewar kowa inba ta dabbobin dake kai da kawo suna kuka ba, juyawa yayi da nufin komawa cikin motar saboda ya soma qosawa da tsayin saiga wani yaro ya hango tafe aguje da taya hannunsa nariqe da sabulun wanki da omo, da alama almajirine aka aika da sauri ya taresa yana fad'in.
"Don ALLAH shiga can gidan kace ana sallama da maogidan kaji ko?"
Da sauri yaron ya gungura tayarsa yanufi gidansu Rashida, yana zuwa ya isko gidan garqame da kwad'd'o da sauri ya juya yaje ya sanar dashi, cike da tashin hankali yanufi qofar gidan don gasgata abunda yaron ya fad'a masa ai kuwa yana zuwa ya tabbatar da hakan ganin qaton kwad'o ajikin qofar,
Juyowa yayi da niyar tambayar yaron ina sukaje yaga ashe tuni shi har yabar wajen, waige waige yafarayi ko zai samu wani da zai tambaya saiga wani mutum zai wuce yanufi inda yake da sauri.
"Assalamu alaikum, don ALLAH bawan ALLAH masu gidannan nake tambaya ko kasan inda suka tafi?."
Saida yakallesa sama da qasa sannan ya kalli qofar gidan kafin yabashi amsa cikin rashin sani, don da alama ba mazaunin b'angarenne ba. "Yi haquri bansani ba gaskiya."
"Amma banan anguwar kake neba?"
"A'a acan qasa nake."
"Ok to shikenan babu damuwa ngd." Dr nura yabashi amsa cike da damuwa,
Bakin motarsa yakoma ya tsaya yana tunanin to ina sukaje?, Kar dai ace wani abu yabiyo bayan b'atar 'yarsu ne?, Yana wannan tunaninne saiga wani mutum yazo zai wuce yayi saurin tsaidashi.
"Bawan ALLAH, maigidannan nake tambayar ko kasan I sukaje, ni baqone nazone natarar da gidan nasu arufe."
"To kakirasu awaya mana."
"Maganar gaskiya kwatance akayo mani banida lambarsu."
"To gaskiya bawan ALLAH bansan inda sukaje ba, nadaiji kwanaki kamar ana rad'e rad'in cewa 'yarsu ta b'ata to amma.." bai qarasa maganarba sanadiyar kiran da akayi masa a waya, d'agawa yayi kafin Dr nura yaji yace.
"Mene? Subhanallahi to gani nan zuwa yanzu." Da alama wani abu yafaru wanda nan take hankalin mutumen ya tashi, batare daya koma kulawa kansa ba da sauri yabar wajen cike da tashin hankali.
Kusan awa d'aya yayi a anguwar yana tambaya, daqyar yasamu wani yace masa yaji kamar ana zancen suna asibiti daya tambayesa wace asibitin kuma sa yace shima bai sani ba,
Wata irin fad'uwar gaba Dr nura yaji had'e da shafa kansa yana fad'in "innalillahi wa'inna ilaihirrajiuun."
Jiki ba qwari Dr nura yabar anguwar, yana wucewa mashin na aje baba balarabe aqofar gidan yazo d'aukarwa baba kayan da zaya canza saboda yanzu yafara samun sauqi sosai don har tashi zaune yanayi idan anriqasa, bakinsa da hannunsa kawai ne basu ida saki ba Amma hatta qafarsa yad'an samu sauqi saboda ko yaushe umma natare dashi don itama ba laifi tasamu sauqi har an sallameta.
Acikin kwanaki biyu da suka rage Dr nura yakoma borno kusan kullum sai yaje anguwar ko zai samu labarin awace asibiti suke ko kuma idan ansallamosu amma yakasa samu saboda gaba d'ayama mutanen anguwar sun fara jin tsoronsa abunka da mutanen qauye sunga qatuwar mota da had'add'en mutum sai suka dena kulasa balle su sauraresa, atunaninsu so yake ya cutar dasu ko kuma 'ya'yansu, hakan yasa yakoma ziyartar qananun asibitotan dake zagaye dasu amma kasancewar bai sansu a fuska ba yakasa ganosu, har asibitin da aka kwantar dasu saida yaje, gashi ga gadon umma suka wuce shida wani likitan dake asibitin suna magana amma da yake bai santaba yawuce, duk iya qoqarin daya kamata yayi akan ganosu yayi amma baiyi nasarar had'uwa dasu ba, watak'il hakan yafarune sanadiyar rubutacciyar qaddarar da ALLAH ya tsaro wanzuwarta a tsakanin RASHEEDA DA NURADDEEN ne.
Tunda Dr nura yadawo daga kano ya sanarwa da Rashida halin da ake ciki tashiga babban tashin hankalin da baya misaltuwa, batada aiki sai kuka had'e da tayar masu da hankali cewa lallai sai sun barta taje kano don tagano inda iyayenta suke, ga jikin jaririnta daya matuqar tsananta wanda tuni tace Dr nura yayi masa hud'uba da sunan mahaifinsa wato Nuraddeen sunan da kuma yayi daidai dana shi Dr nuran. Hakan baqaramin dad'i yayi masu ba duk da basuda tabbacin cewa yaron zai tashi amma sunan da aka rad'a masa yaqarasa su jin wata irin matsananciyar qaunar yaron aransu, lallashinta suka shigayi da bata baki akan tayi haquri tunda har tasan gidan iyayen nata dana sauran 'yan uwanta da mijinta har sai yaronta yasamu lafiya sai su kaita har gida, koba komai zuwa lokacin sunada tabbaci akan ansallami iayen nata aduk asibitin da suke kuma yayi mata alqawarin zaici gaba da bincika mata inda suke kafin lokacin da yaron zai samu lafiya, idan ALLAH yasa angasu koda yaron bai warke ba sai yasa ayi masu transfer sukoma can dashi acigaba da jinya.
Batada wata madafar data wuce mata haka don bazata iya guduwa daga hannunsu ba bayan duk d'imbin alkhairin da sukayi mata ita da d'anta da tuni tanufi wajen iyayenta da 'yan uwanta domin sunada buqatar suganta su san halin da take ciki, musamman habibynta da akoda yaushe jikinta nafad'a mata cewa yana cikin wani mummunan hali,
Yaya hawwa kuwa tasha azaba kala kala kafin tabud'e baki tasanar dasu inspector najida cewa itace tayi sanadiyar b'atan Rashida saboda baqin asirin da takaita wajen wani boka akayimata, kuka takeyi tana basu labarin abunda yafaru saboda tsananin azabar da take ciki, gaba d'aya qanana yatsunta na dama da hagu anqire mata su, haka akaifun manyan yatsun qafafuwanta duk an cire matasu sai jini sukeyi, ga ijiyarta d'aya da suka jimata ciki wadda ALLAH kad'ai zaisa taci gaba da gani da ita.
Hatta blessing da take arniya Saida ta tsinema Yaya hawwa, wani qaton kulki dake hannunta tabugawa yaya hawwa akai takife qasa asume, cikin rashin tausayi blessing tace. "Shege me zuciyan duse kamutu dan iska."
'Daga mata hannu inspector najida tayi had'e da cewa.
"Noo...kibarta blessing, dole munada buqatarta saboda zamuje da ita acan qauyen da bokan yake idan tafarfad'o shima akamosa, hakan zaisa musan inda yarinyar nan take tunda shi yayi asirin, ita daga yanzu amfaninta yaqare wajen sanin inda yarinyar take tunda batada wata masaniya akai, zadai muyi amfani da ita mukama bokan nata yazo hannunmu."
Tana gama fad'a tajuya tabar wajen cike da jinjina tsantsar rashin imani irin na Yaya hawwa.
*ALLAH KAJIK'AN IYAYENMU*👏😭
[8/17, 10:19] Billy S Fari: 🚶♀️🚶🏻♂️ *SANNU SANNU*🚶🏻♂️🚶♀️
💎 _Bata hana zuwa..._💎
_WRITTING BY:_ *BILLY S FARI💎*
_DEDICATED TO:_ *BLOOD SISTER'S (AMZAHFAZ)*💋
_BESTOWED TO:_ *ZAINAB AL-AMIN (MOM NA'EEM)* AND *AMINA UBA AYUBA (OUM ASHFAQ)*💞
*DOMIN FARINCIKINKI SISTER SADIYA ZANGO (MIEMAH)*💖
*FATAN ALKHAIRI AGAREKU MOMMAH ME NANA HAFSAT (MISS XOXO) AND MAMANA HAFSAT RANO(OUM AFFAN)*❤️
_Alhamdulillah for d unlimited bless anytime ya rabh👏 hi sister's gaisuwa tare da fatan alkhairi ga d'aukacin masoyana kuma masoyan littafin SANNU SANNU... Ina yiwa kowa BARKA DA SALLAH tare da fatan anyi sallah lafiya,🥰 ubangiji ALLAH ya maimaita mana kasa ni daku munyi tarayya acikin d'imbin ladaddaki da gafarar ALLAH dake cikin wud'annan kwanakin da suka shud'e,👏💃🏼 ALLAH kajiqan dukkanin iyayenmu wud'anda suka rasu da wud'anda keraye Kuma kabasu aljannah da rahamarka damu baki d'aya👏 Ina fatar zamu d'ora daga inda mukatsaya kuma zaku bani 'yan barka da sallah ta tunda rowar nama tasa kun b'uya ko leqowa bakwayi a group balle atuna da littafin SANNU SANNU sai yanzu da kuka cinyye abunku,🥰😅 SANNU SANNU fans group 1&2 ina jiran 'yan barka da sallahta😅😅😅hohoho..ku kwantar da hankalinku kud'i nake so ni ba nama ba don naga wasun ku sun fara hararata, to bashi nake so ba amma dai kuci ahankli ko ince wacce duk ta zaqe da yawa ALLAH yasa tafara z....🏃🏻♀️🏃🏻♀️🏃🏻♀️🤣🤣🤣🤣ahhh to bandai iyar ba balle ace Billy tayi muguwar addu'a. *LUV YOU ALL FILLAH* ❤️_
Page___46💎
Tun da sassafe baffa yakira inspector najida tayi masa bayanin bayanan da suka samu a hannun yaya hawwa tare da tabbatar masa da cewa yau d'innan zasuje da ita har dajin da bokan yake shima aka mosa, matsala d'aya basuda tabbacin kamosan zaisa asan inda yarinyar take tunda harkace ta shed'anin aljanu, kawai zasuyi hakanne don yazama izina uma tudun da zasu dafa wajen ganin sun kauda masu munanan halaye irin na Yaya hawwa da bokan, saboda Haka ta shawarci baffa da kawai atashi tsaye da addu'a in sha ALLAH ALLAH zai bayyanata, sosai baffa yaji dad'i akan matakin da tace zasu d'aukar masu, ad'aya b'angaren zuciyarsa kuwa halin yaji yasamu wata 'yar qaramar natsuwa don yanada tabbaci akan yanda Rashida tayi riqo da addininta ALLAH bazai tab'a Bari acutar da ita ba, saidai idan yaso ya jarabce tane daga cikin jerin qaddarorin daya tsaro mata arayuwa, godiya yayi Maya sannan ya kashe wayar, daidai lokacin Nuraddeen yafito wanka riqe da d'an qaramin towel yana goge jikinsa, kallonsa baffa yayi cike da tausayi lokacin daya hau shirya kansa kafin yace.
"Nuraddeen Ina zakaje ne haka tunda sassafe?."
"Yarimawa." Yabashi amsa ataqaice yana qoqarin zura rigarsa ajiki, "ehmm!..to Bari na shirya sai muje dama Ina son inje dubo aminina, jiya da muka had'u da malam balarabe akasuwa take fad'amun cewa har anba iyalin tasa sallama, kwana biyu banje ba saboda akoyaushe idan muka had'a idanuwa dasu tausayinsu kanjefani cikin matsananciyar kunya da damuwa, maganar gaskiya mahaifiyarka Bata kyauta ba, ta matuqar cutar da rayuwar wud'annan bayin ALLAH."