Sashe 32
Sannu Sannu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Miqomun butar nan Nura." tanufi bayin aguje, kad'an yarage dariya tafito masa yayi saurin d'aukar butar yabita da ita yakai mata abakin toilet sannan yadawo, juyawa yayi da niyar fita tayi masa tari alamun ya jirata, tafi minti biyar acikin toilet d'in kafin tafito riqe da ciki, daddafe ta iso cikin d'akin yana zaune yana daddanna wayarsa tace.
"Nura banda lafiya."
"Subhanallahi innar mu meyake damunki?"
"Bari nura d'azunnan naji cikina ya murd'a nashiga bayi basai ga gudawa ba, ciwon ciki uwa zan mutu gashi kai kashige abunka kamar bazaka fitoba balle kasan halin da nake ciki."
"Yi hak'uri innar mu, yanayin uwan da aka tashi da sune na d'auka kema kina nan abunki kwance saboda qarfin ruwan."
"Kai! haba nura ina naga takwanciya awannan halin, ai mayata bayi tafi biyar acikin ruwannan, inaji nura naman nan bayada kyau, kodai wani abun kasa aka saka maka aciki?"
Tafad'a tana qoqarin zaunawa saman gadon, Bata qarasa zaunawa ba tasake fita aguje zuwa bayi, duk da mahaifiya ce amma abun dole ya basa dariya, yana zaune tadawo tana "wash ALLAH na, nura kaji tsoron ALLAH anya da zuciya d'aya kabani naman nan? Wlh gudawarnan tayi yawa ko qarfin jikina banaji, gaba d'aya ruwan jikina sun qone qurmus nura."
Kauda kansa ya dingayi yana basar da dariyar tare da cewa.
"Sannu innarmu, wlh da zuciya d'aya na ajiye maki, kefa mahaifiyata ce, taya zanso abunda zai cutar mani dake?"
"To Ina nasani nura ko kazab'i matarka akaina shiyasa kayimun haka! Ko ko dai kitsennan ne yatab'amun ciki kasan sonshi nake Amma baya shafamun lafiya."
Ledar hannunsa ya bud'e ya d'auko maganin daya siyo mata ya b'alla matasu tare da d'ebo ruwa atukunyar dake cikin d'akin bayan gambu ya miqa mata,
"Gashi innar mu kisha, maganine baffa yace naje nasiyo maki dana shiga wajensa. Idan anjima kikaji ba canji sai inje inkirawo maki Ibrahim mai allura aqara maki ruwa"
"Yawwa agaisheka ALLAH yayi albarka."
Tafad'a tana karb'ar maganin ta afa abaki sannan ta kora ruwan sama tana b'ab'bata fuska.
"Wannan magani sai d'acin tsiya, shiyasa nafi ganewa maganin gargajiyar nan na basir."
Tana gama fad'a ta d'aga gefen filonta tajawo sauran kazar d'aya data rage jiya tare da gorar youghout d'in tace.
"Ungo nan nura kaje da ita ku silala, batayi komai ba saboda sanyin da kayi."
"Innar mu bari dai agyaro maki ita tunda kinga bakijin dad'i sai anjima kici."
Daqquwa tayi masa had'e da cewa,
"Zaka karb'ane ko saina b'ata maka rai, ai duk wannan namanne da naci yajawomun wannan wahalar, tashi kaje dashi can ni bazan ciba ta sake kawomun wahala, gaba d'aya tama fita raina, ungo had'a da wannan gorar madarar ta wahala ku qara can."
Duk qoqarinsa wajen ganin ya danne dariyar karta fito saida tafito a wannan karon ta jefesa da gorar had'e da cewa,
"'dan buhun uba, dariya ma zaka azamun taahi ficemun da gani ja'irin banza da wofi.."
Da sauri ya miqe yafita riqe da sauran naman bayan ya d'auki gorar youghout d'in data jefomasa yana dariya.
"Oh ALLAH! ALLAH yaqara yawancin rai innar mu nikam naga yanda Zaki kwashe da 'yan jikokinki!"
"Innar mu sanni ALLAH yakyauta Kuma yabaki lafiya."
"Amin, zaka gane bari dai insamu lafiya d'an buhun uban nan duk sai naci mutuncinku da Kai har wannan tsigi tsilar yarinyar."
Shiyarsa ya shige ya tadda Rashida dasu Aysha zaune suna tayata fira bayan sun kawo mata abincin da baffa Usman yasa aka dafa masu, suna ganinsa suka miqe had'e da gaishesa suka fita, bud'e hannuwa yayi yana fad'in "baza'a yimun oyoyo ba?"
Tasowa tayi ahankli tana tafiya tashige cikin hannayen nasa, har zai maida ya kulle ta duqe ta qasa had'e dayin zaunenta qasan carpet d'in ta jingina ga kujera tana dariya,
"Kazo kaci abinci qarfe uku ke shirinyi kada yunwa takamaka."
Tafad'a tare da jawo kular jallof d'in shinkafar da su Aysha suka kawo mata tasha kayan ciki....
*ALLAH KAJIK'AN IYAYENMU*👏😭
[8/17, 10:19] Billy S Fari: 🚶♀️🚶🏻♂️ *SANNU SANNU*🚶🏻♂️🚶♀️
💎 _Bata hana zuwa..._💎
_WRITTING BY:_ *BILLY S FARI💎*
_DEDICATED TO:_ *BLOOD SISTER'S (AMZAHFAZ)*💋
_BESTOWED TO:_ *ZAINAB AL-AMIN (MOM NA'EEM)* AND *AMINA UBA AYUBA (OUM ASHFAQ)*💞
*DOMIN FARINCIKINKI SISTER SADIYA ZANGO (MIEMAH)*💖
*FATAN ALKHAIRI AGAREKU MOMMAH ME NANA HAFSAT (MISS XOXO) AND MAMANA HAFSAT RANO(OUM AFFAN)*❤️
Page___24💎
Zaunawa yayi tare da tankwashe qafafuwansa yana bud'e kular dake gabanta, "munzama 'yan gatan baffa Usman meye yasa aka kawo mana"
Yafad'a yana qarasa bud'e kular, "wow my fav..."
"Kana son jalop rice kenan?"
"Sosai kuwa habibty musammamn idan tasha kayan ciki, wannan aikin Inna Bilkisu ne don tafi kowa sanin abubuwan dana fiso aduniya in kika cire su baffa da innar mu agidannan."
Murmushi tayi had'e da mik'ewa taje ta d'auko plate da cokula biyu ta zuba abincin ta ajiye masa agabansa, ledar hannunsa ya miqa mata had'e da cewa.
"Ungo wannan kisa a electric tunda naga akwai nepa sai ki gyara mana." Hannu biyu tasa ta karb'a tana fad'in
"Angode ALLAH ya qara bud'i."
"Amin ya rabbhi, amma jeki ki ajiyesa kitchen sai kidawo muci abincin."
Bayan sun kammala ya shiga toilet don ya watso ruwa ita kuma tawuce kitchen wajen aikinta, yana fitowa yadawo falo yacire fridge d'inta dake cikin kwali ya jona, cikin 'yan sakanni yafara sanyi yaje ya d'auko sauran youghout d'in da suka rage jiya tare da wanda yazo dashi daga wajen Yaya hawwa yasa a fridge, tsakar gidansu ya leqo yakira Yusuf yabashi nira d'ari yace yaje ya siyo masa ledar package water sannan yakoma ciki, kitchen yanufa ya samu tana yanka albasa ya rungumota tabaya had'e da turo kansa ta wuyanta ya yimata kiss, murmushi tayi ta d'ago kai tana kallonsa, "cikani mana kada in yanke."
"Bazaki yanke ba tunda ina wurin, natabbata kaifin wuqa bazai iya cutar dake ba agabana."
"Hmm to ai shikenan."
Tafad'a tare da ajiye wuqar agefe,
"Aw baki yarda bane?."
"A'a nayarda, kawai nagama yankan albasarne Bari in zuba kafin ruwan su ida tsanewa."
Had'e da jaye jikinta daga riqon daya yimata, daidai lokacin yusuf yayi sallama yana fad'in,
"Yaya ga ruwan."
Fita yayi ya karb'a tare da cemasa "Yusuf ba zakazo kugaisa da auntyn taka ba?." Qarasa shigowa yayi tare da d'an d'aga muryarsa yace
"Aunty ina wuni?"
Rashida dake kitchen tajiyo ana gaisheta tafito had'e da cewa,
"Lafiya klw, kana lafiya."
"Lafiya klw" yabata amsa sannan yawuce abunsa,
"Yusuf kenan d'an gidan baffa Ali." Nuraddeen yafad'a yna kallonta,
"ALLAH sarki yaron tubarkallah kyakkyawa dashi kamar kai."
Taqarasa maganar tana dariya tare da komawa cikin kitchen ganin yanda ya juyo yana harararta irin da wasa d'innan.
Kai ruwan yayi yasa a fridge sannan yadawo cikin kitchen d'in tare da jinginawa ajikin qofar yana kallonta,
"me kikace? Yusuf mene?"
"Ni! Bance komai ba fa."
"Banyarda ba ALLAH sai kin sake maimaita abunda kikace" Yafad'a tare da fizgota tafad'o jikinsa, qurawa idanuwanta kallo yayi itama tabishi da kallo hannunta na dafe da qirjinsa, "maimaita abunda kika fad'a."
Taji yasake furtawa cikin wata kasalalliyar murya, turo d'an bakinta tayi zata jaye jikinta daga riqon daya yimata ya sake matseta sosai,
"Karfa naman yaqone." Tafad'a tana cuno baki gaba, tagefen da tukunyar take yad'e karkata kansa yana kallo kafin yace.
"Ok inajinki, maimaita nace,"
"Kai malamina, cewafa nayi kyakkyawa da..." Kafin ta qarasa ya game bakinsa da nata yana sakar mata wani irin passionate kiss, kafin nan yace,
"Daga yau bana son inji wannan bakin naki ya yabi kowane irin namijine agabana kinji ko?" Jikinta a mace ta d'aga masa kai had'e da cewa.
"Kayi hak'uri baza'a sake ba."
Kiran sallar la'asar da yaji yasa ya kauda zancen had'e da cewa.
"Habibty bari naje nayi la'asar idan kin qarasa Aysha zatazo ta rakaki cikin gida kigaishesu daga nan siki dubo innar mu da jiki don batajin dad'i ni Kuma daga cn zan biya wajensu kamal zasu rakani yarimawa wajensu baba balarabe nayo godiya"
"Don ALLAH in shiraya zakuje dani nagano ummata?."
Tafad'a had'e da marairaice fuska kamar zatayi kuka, bayason ranta yab'aci don haka kawai yace tashirya, amma yafad'i hakanne bawai don zai dawo ba sai don karta aza masa rigimar da zata jawo b'acin ranta.
Cikin d'oki tarungumesa had'e da cewa
"Sai kadawo bari nayi sauri naqarasa aikin."
"Ok amma kifara shiga kigaishesu tukuna kafinna nadawo d'in kinji ko."
'Daga masa kai tayi ya sakar mata murmushi tare da yimata kiss a goshi sannan yawuce d'aki yayo arwala tare da sauya kayan jikinsa izuwa manyan kaya ya feso turare yafito yana gyara zaman hular kansa, kallo d'aya tayi masa taci gaba da kwashe naman tana fad'in
"Tubarkallah malamina kayi kyau."
"ALLAH habibty?."
"Sosai kuwa, adawo lafiya nima bari naje na shirya kafin kadawo." Murmushi yasakar mata sannan yafice daga sashen, inda Yaya hawwa yasake shiga ya dubota da jiki sannan ya shiga shiyar baffa Ali har lokacin bai dawo ba Inna ruqayya kad'aice zaune tana yiwa munira fad'a akan tazo ta tsefe kanta, tana ganinsa tayi shiru tare da d'auke kai gefe.
"Inna ruqayya ina wuni?."
"Lafiya"
Tafad'a tana sake juyar da qeyar kansa gefe, idanuwansa ne suka sauka akan muneera data wani dashe haqora tana susar kai had'e da kallonsa ya zabga mata harara yana fad'in.
"Ke lafiya wannan kallon?."
"Ina wuni yaya."
Tafad'a tana sake bayyana fara'arta garesa, tsaki yaja had'e da miqewa yabar wajen, yana jin inna ruqayya na fad'in.
"Iskancin banza da wofi, har ni za'a gwadawa cin gira kusa da ido, yaro da SANNU SANNU zaka zo hannuna da Kai har waccan 'yar iskar jarababbiyar yarinyar daka kawo sai kun yabawa aya zaqi, ke kuma zaki tashi ki tsefa kan ko sai nasa wannan tab'aryar na makeki."
Tafad'a tare da jawo tab'aryar dake gefenta,
"Kai Inna don ALLAH abar tsifar nan zuwa jibi..." Bata rufe bakiba taga tayo kanta da tab'aryar ta tashi da gudu tabar wajen tana susar kanta.
Shiyar baffa Usman yanufa Inna Bilkisu na tankad'en gari shi kuma baffa Usman na arwla da sauri saboda jin ana qoqarin tada sallah, a tsaitsaye ya gaisheta ta amsa cikin fara'a tare da tambayarsa iyalin tasa, murmushi kawai yayi yace.
"Inna sannu da hidima ALLAH yasaka da alkhairi ya qara bud'i."
"Amin nura, ai babu komai d'a nakowa ne, kaidai kakula da amanar yarinyar mutane daka karb'o, ALLAH yabaku zaman lafiya,