Sashe 4
Sannu Sannu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Alhaji yasu batool suke!, sun dai iso lafiya ko, saboda tun d'azu muke nemansu awaya bamu samu gaba d'aya hankulanmu sun tashi." Gwaggo najin cewa da mutanen kano ne yake waya ta dakata da kukan da takeyi had'e da kashe kunnuwa tana sauraren yagama waya taji halin da ake ciki, Abba kuwa sai daya nisa sannan yace
"To alhamdulilah don aduk halin da bawa ya tsinci kansa dole yayiwa ALLAH godiya." Wani irin fad'uwar gaba barrister kamal yaji kafin cikin sanyin murya da sarewa yace,
"Hakane Abba injin dai lafiya?."
"Lafiya barrister saidai ALLAH ya jarabcesu dayin hatsari gab da hanyarsu ta shigowa kano, wannan shine dalilin da yasa kika nemesu awaya kuka rasa, wayar batool kuma da muka samu bama cikin kwanciyar hankali tun lokacin shiyasa kukaji ba'a d'aga ba, yanzu haka duk suna asibiti wanda ALLAH mai kyauta da dad'i ya qaddara ita batool d'in saboda yanayin da take ciki anyi mata tiyata don ceto rayuwar abunda ke cikinta anfiddo mata da 'yan biyu macce da namiji, amma shi nuruddin (Abu sumayya) saidai muyi hak'uri domin ALLAHn daya haliccesa kuma yafimu sonsa ya karb'i abunsa." Cikin tashin hankali da kuma razana saboda yanda barrister kamal yaji dirar maganar kamar sakin aradu yasa ya saki wayar tafad'i k'asa yana fad'in "innalillahi wainna ilaihirrajiun, innalillahi wainna ilaihirrajiun" haka yayita maimai tawa na tsawon sakanni kafin ya lura da yanda hankalin gwaggo yatashi cikin rud'ewa tana tambayarsa, "lafiya kamal, meyake faruwa ne, meyasa mu 'ya'yana da kuma jikokina, ka amsa mun kamal meya samesu ne nace?" Sai as lokacin ya tuna da yaran cikin sauri ya daidaita kansa tare da goge hawayen da suka zubo masa yace,
"Kikwantar da hankalinki gwaggo ba wani abu bane." Tare da duqawa ya d'auko wayar tasa da harta mutu,
"Karka yimun qarya kamal kafad'amun halin da suke ciki, dama tunda naji wannan kiran awannan lokaci jikina yabani da akwai matsala, baranma da naji cewa da abbanta kake waya" tafad'a tare da sake fashewa da wani kukan.
Kamo hannunta yayi ya zaunar da ita akan kujera tare da riqo hannuwanta biyu yana kallonta cikin tausayawa yace, "kiyi hak'uri gwaggo bazan b'oye maki komai ba domin waji bine agareni na sanar dake." shuru yayi sannan yaci gaba da cewa "mahaifin batool ne yakira yake sanar dani cewa gab dasu nuradden su shiga kano sun samu accident yanzu haka suna asibiti Kuma a sanadiyar hakan ita batool anyi mata tiyata anciro mata 'yan biyu macce da namiji, don haka suna buqatar addu'ar mu saboda sun d'anji rauni." Sai yab'oye mata zancen rasuwar Abu sumayya saboda tsoron yanayin da zata shiga kafin safe, gashi kuma babu kowa atare da ita sai jidda qanwar nuradden 'yar kimanin shekara goma sha shidda wacce itace batool ke kira da sister, sallallami gwaggo tashigayi tana kuka tana fad'in "Saida nace su haqura da tafiyarnan har sai bayan ALLAH ya sauketa lafiya Amma shauqi da soyayyar mahaifin yarinyar nan yasa suka kasa hak'ura, hazbunallahu wani'imal wakeel, ya Allah ka rangwanta masu halin da suke ciki." Kuka tayi sosai yayinda tunanin halin da zata shiga idan tasan gaskiyar al'amarin yasa barrister kamal Fara zagayen d'akin, message yaga yashigo awayarsa yayi saurin dubawa, still no batool d'ince uncle hussain da yaga Abba yajaye akunnensa shima yana kukan ya karb'a ya sake kira amma yajita switch shine yaturo message kamar haka,
_muyi hak'uri da rashin nuruddin domin dukkaninmu ita muke jira, kuma mugodewa Allah daya bashi wud'anda zasu bishi da addu'ah yaransa duka nanan cikin k'oshin lafiya hadda wud'anda ya bashi ayau bayan shi ankarb'i tashi rayuwar, mahaifiyarsu ce kawai kejin jiki itama rai ahannun ALLAH, da fatar zaka sanarda wannan sak'on ga sauran ahalinsa Kuma sunce gobe in sha ALLAH zasu bada gawar tasa, ALLAH ubangiji yajik'ansa kuma ya gafarta masa_
Awannan karon hatta shi kansa barrister kamal zaune yayi yana sharar k'wallah tare da jinjina girman izza da kuma iyawar ubangiji, yakarb'i rayuwar Abu sumayya alokacin da yabawa 'ya'yansa rayuwar zuwa duniya, ya tsara al-amarinsa tayanda ajalinsa ya riskesa adaidai inda yake so bayan shekaru bakwai, wasu zafafan hawayene suka zubo masa aransa yana cewa, "Tabbas ALLAH baya barin wani don wani kuma duniya ba abakin komai take ba, wanda ya d'auka da zafi zai b'ata lokacinsa batare daya ankara ba mutuwa tazo tayi gaba dashi, kana naka ALLAH yariga daya gama tashi tuntuni, kayita hauka kana qirgawa kanka shekaru batare da kasan mutuwa na gab da d'aukarka ba, kayita hauka kana kumfar baki akan qanqanen abu daga qarshe ALLAH yasa azo azare ranka, lallai duk wanda ya shiryawa zaman duniya to tabbas yayi ganganci domin duk tsawon sjekarun da ALLAH ya ibar masa to da sannu zasu qare mutuwa ta riskesa saboda duk nisan abu da SANNU SANNU yake qarewa, girman iko na ALLAH zakaga yanzune zaka rabu da mutum sai kaji ba zato ba tsammani ance maka yamutu, don haka duk musulmin k'warai dole ya farka yasan cewa ita mutuwa gaskiya ce kuma idan lokacinka yayi duk gimanka, duk matsayinka ko mulkinka zata riskeka aduk inda kake kuma aduk akowane lokaci, babu ruwan Allah da cancantar ka wa'adinka nayi za'a zare maka rai."
_ubangiji Allah yakarb'i rayukanmu Muna musulmi kuma mumunai na k'warai, yajiqan wud'anda suka rigamu gidan gaskiya👏🏻😭_
Yajima awajen zaune har gwaggo ta gama kukanta taje ta d'auro arwala tadawo, kallon agogo tayi taga har k'arfe 1:25 na dare yayi tace
"Kamal katashi kaje ka kwanta iyalinka najira, hak'uri zamuyi murok'i ALLAH da yabasu lafiya kaji ko?" Nisawa yayi tare da cewa, "to gwaggo." Sannan ya tashi zai fita jiki a sanyaye, har yakusa fita ta sake cewa,
"Kamal basu yimaka zancen ko awane hali yaran nasu suke ba?."
"Sunan lafiya gwaggo sunce babu abunda ya samesu"
"Alhamdulillah, to saida safe" tafad'a tare da saka hijabinta sannan ta shimfid'a abun sallah ta tayar...
*ALLAH KAJIK'AN IYAYEN MU👏🏻😭*
[8/17, 10:18] Billy S Fari: 🚶♀️🚶🏻♂️ *SANNU SANNU*🚶🏻♂️🚶♀️
💎 _Bata hana zuwa..._💎
_WRITTING BY:_ *BILLY S FARI💎*
_DEDICATED TO:_ *BLOOD SISTER'S (AMZAHFAZ)*💋
_BESTOWED TO:_ *ZAINAB AL-AMIN (MOM NA'EEM)* AND *AMINA UBA AYUBA (OUM ASHFAQ)*💞
*DOMIN FARINCIKINKI SISTER SADIYA ZANGO (MIEMAH)*💖
*FATAN ALKHAIRI AGAREKU MOMMAH ME NANA HAFSAT (MISS XOXO) AND MAMANA HAFSAT RANO(OUM AFFAN)*❤️
_Jinjina agareku masoyana, fatan alkhairi da kuma fatan tabbatuwa cikin amincin ALLAH da yardarsa akoda yaushe Kuma cikin kowane hali shine addu'ata agareku, tabbas naga karamci, halacci, yarda da kuma zallar soyayya agareku, nayi farinciki da kuma murna ganin irin kyakkyawar tarba dana samu daga wajenku akowane group wanda hakan yatabbatar mani da cewa nid'in takuce akoda yaushe, ngd ngd ngd sosai ALLAH yadubi zuciyar kowanenku yabiya masa da buqatunsa na alkhairi👏🏻 Ina farinciki da kuka nuna mani cewa yanda nake ikirarin cewa ina sonku FILLAH kuma kuna so na FILLAH😍 in sha ALLAH zan zage damtse wajen ganin kun ilmantu kuma kun nishad'antu da wannan littafi,😅fatana shine ku juri bina daki daki tare da qarfafamun guiwa, ni kuma in sha ALLAH nayi maku alqawarin da *SANNU SANNU* Zaku samu tarin fad'akarwa da kuma farinciki marar misaltuwa acikin wannan labarin🥰MUCH LUV FILLAH na wajena😘❤️_
Page___2💎
Aguje matashin saurayin ke tafiya saboda yanda Abba ke faman reren kuka tare da azazzalarsa akan yayi sauri, kusan minti ishirin da biyar suka d'auka kafin su isa cikin garin kano,
Hanyar asibitin suka nufa zuciyoyinsu cike da fargabar abunda zasu riska, suna isa ko daidaita parking basuyi ba Abba yafara kiciniyar bud'e gambun motar da sauri saurayin ya danna lock d'in motar had'e da cewa,
"Haba Abba! Me kake shirin yi hakanne, karka manta babu abunda muke iya canzawa daga qaddarar da ALLAH yatsaro agaremu da kuma sauran bayinsa, kabi ahankali in Sha ALLAH babu abunda ya samesu." ko jin abunda yake fad'a Abba ba yayi sai faman kica niyar bud'e motar yafita kawai yakeyi amma yakasa saboda lock d'in daya saka mata, ganin haka yasa wanda d'azu Abba yakira da hussaini ya dafa kafad'ar matashin had'e da cewa,
"Shurahbil bud'e masa kaji ko!."
"Amma uncle h...." Bai qarasa ba yayi saurin d'aga masa hannu da sauri shurahbil yacire lock d'in ba tare daya sake cewa komai ba suka fito tare da bud'ewa Abba da tuni yakai maqurar b'acin rai da hasala kawai yanayin da yake jin kansa acikine yasa bai tsaya bi takan saba, fitowa yayi har yana neman fad'uwa sukayi saurin riqesa ba tare da sunce dashi komai ba suka nufi emergency ward, girgiza kai shurahbil yayi tare da bin bayansu hannunsa na riqe da 'yan biyun da tunda sukaji tsayawar motar suka tashi daga baccin da sukeyi atare,
Har sun kusa shiga emergency d'an uwan uncle hussain wanda shine hassan Kuma mahaifin shurahbil ya juyo yace, "katsaya daga waje kafin muji halin da suke ciki, idan zai yuyu ma ka koma cikin mota da yaran nan, idan akwai buqatar kazo zamu nemeka."
Babu musu yakoma cikin motar shida yaran tare da ciro wayarsa yajawo game d'in race na motoci yanayi, dama aikinsa kenan aduk lokacin daya kad'aita shi kad'ai, yaran na ganin haka duk suka dawo daga inda suke zaune baya zuwa gaba inda yake zaune suka haye masa jiki suna kallo shi kuma mahaifinsa ya ida qarasawa can cikin emergency ward d'in tare dasu Abba suna tambayar mutanen da sukazo daga k'auyen da accident d'in yafaru, sunfi minti goma shabiyar kafin su samu su had'u da d'aya daga cikin wud'anda suka kawo su Abu sumayya d'in wanda shikad'aine ya tsaya awajen, sauran kuwa tuni suka wuce bayan sunga likitocin sun karb'esu, shima d'in saida wannan bawan ALLAHn yaje yakirawo police tukuna suka amshesu.