Sashe 23
Sannu Sannu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kai hawwa! Haka nura yakoma maki marar kunya daga jin zancen aurensa?, To wlh sai kintashi tsaye inba haka ba da ankawo yarinyarnan yasan yanda lamarin yake shikenan kashinki yabushe, dubi wannan rashin kunya daya zuba maki daga ganin zaiyi aure to inata da anyi auren, gaskiya akwai aiki babba e'ehhhmmm nura kam ya lalace" cike da takaici ya qarasa barin wajen ba tare da yaji amsar da zata fitowa daga bakin mahaifiyar tasa ba, yana kaiwa bakin qofar shiga d'akin da baffa yake yaci karo da baffa Ali shi kuma zai fitowa, yana gaishesa amma kota kansa baibi ba jikinsa har rawa yakeyi ya isa wajen yaya hawwa ya kwarmato mata duk da dai baffa yace yaje ya kirawota, binsa da kallo yayi sannan yawuce cikin d'akin ransa a dagule, baffa isman daya gani zaune ya sashi sakin murmushi had'e da duqawa har qasa ya gaisheta bayan ya ajiye kwanon tuwon agaban baffa,
Baffa Usman na murmushi ya amsa masa cikin fara'a had'e da cewa,
"Agaida ango d'an gidan baffa, sannu da qoqari, ashe da tsiminka ab'oye kasa yayana yanata wahala." Cike da kunya ya noce kai qasa yana murmushi baffa Usman yaci gaba da cewa,
"Madalla to ai ka kyauta, ALLAH yayi albarka yaqara bud'i."
"Amin baffa Usman." Ya amsa masa a kunyace, jiyayi baffansa yace,
"Meye nan ka ajiye nura."
"Tuwone innarmu tace akawo maka."
"Kai kaci naka.?"
"A'a baffa alhamdulillah naqoshi.?"
"To Nima dai Alhamdulillah don qanena ya sawo mani abunda na samu na karya kuma har nasha magani, ubangiji Kuma ALLAH ya shirya yaganar." Dashi har baffa Usman sun fahimci yanayin damuwar da yashiga yanzu amma saboda shi mutumne mai haquri da rashin son aibata babba gaban qarami a maimakon yayi fad'a sai ya sauya maganar ta hanyar addu'a."
Kamar iska haka sukaga yaya hawwa tashigo d'akin rai ab'ace tana dube dube ALLAH kad'ai yasan abunda baffa Ali yafad'a mata wanda shi ya haifar da shigowar tata ahaka, tsaye tayi cak ganin akwatunan tana cika tana wani batsewa kafin ta kalli Nuraddeen tace,
"Amma kai wannan yaro munafuki ne, yanzu kasan da wud'annan kayan kazo a matsayina na mahaifiyarka a maimakon ka kaisu can saika tsaya anan dasu ka ajiye don d'ai munafucci, to meye alaqar uwaye maza da kayan lefe indai ba k'ulle k'ulle ake son ayimun ba wai don har ka renamun da wayo ina yimaka magana kace ba'a wani yimaku albashi ba, to su wud'annan uban kayan daka jido uban waye yabaka kud'in...." Bata qarasaba taji baffa yace,
"Ubansa ne yabasa ko bai isa ba?" Shiru tayi tare dayin tsaye tana girgiza jiki ita mai zuciya, cikin b'acin rai da takaici baffa ya katsa mata tsawa had'e da cewa "maza kizauna kafin ranki yab'aci." Cikin tsiwa tazauna saboda sanin halinsa kafin nan baffa Ali yashigo tare da sauran matan, shidai baffa Usman dama tunda tashigo ya noce kai qasa yana karanto addu'o'in daya sani abakinsa, shid'in mutumne mai sanyin hali da kuma haquri tamkar yayan nasa amma ko kad'an bai iya b'acin rai ba, shiyasa ba kasafai yake kula wasu abubuwan ba don gudun b'acin rayuka, batare da baffa yanuna komai aransa ba yasa matan qannen nasa suka jawo kayan aka shiga bubbud'awa kowanensu na yaba kyawon da sukayi tare da ALLAH yasanya alkhairi, har aka gama Yaya hawwa batace uffan ba sai da taji matar baffa Usman tace,
"Nura kam kayi qoqari sosai kuma kaya sunyi kyau amma ni banga sarqoqi da ribon ribon d'in 'yar tawa ba ko ka mantane.." ai kamar jira takeyi kafin tarufe baki tace,
"To tsohuwar munafuka, irin kune masu qaryar arziqi alhalin bakuda komai, da zakice babu kaza da kaza duk wud'annn kayan da yayi inba raahin imani ba ace har sai yaqaro wasu ko don bake kika haifesa ba ba'asan amshi ba sai dai karb'a zakice hakan." Tabud'e baki tabata amsa baffa usman yace, "kul..bilqeesu karki fara." tashi Nuraddeen yayi yabar d'akin ransa ab'ace yayinda matar baffa Usman tace,
"Haba maigida, yanzu meyayi zafi acikin wannan maganar da zata jefomun wud'annan kalamai, inadai 'ya'yane nima ina dasu kuma Alhamdulillah idan amshi kad'ai nasani tunda 'ya'ya mata nake dasu banida takaici dama haka ankasan macce da abata, ita kuma dake alfaharin.." Bata qarasa ba yace tabar d'akin tunda tayi ALLAH sanya alkhairi shi dai baya son fitina, dole tafita tanajin wani sululi aranta saboda Babu ranar da Yaya hawwa bata goranta mata rashin d'a namiji saboda gaba d'aya 'ya'yanta biyar duk matane har sun aurar da biyu saura uku.
Tana wucewa baffa Ali yace, "amma dai Usman yakamata ka tsawtarwa matannan taka, ni bansan abunda yaya hawwa ta tare mata ba duk tabi ta renata, Wlh yaya wannan balkisun da kake gani so takeyi tawatse mana zuria amma inba haka ba daga fad'ar gaskiya saita rufe yaya hawwa da baqar magana, ai wannan rashin mutuncin ne.." yana rufe baki matarsa da tuni tuquqin baqincikin ganin wud'annan kayan bana 'yarta bane ya mamaye mata zuciya taja wani irin dogon tsaki tabar wajen,
"Itafa wannan kace me?" Baffa Usman yafad'a yana nuna masa hanyar data fita, tsuru tsuru yayi da idanuwa tare da noce kai qasa baffa yyi murmushin da yafi kuka ciwo sannan yace
"Ubngiji ALLAH yaganar damu muduka"
Mere baki Yaya hawwa tayi kafin tace, "Amin, Ali kwasomun kayannan tunda angama gani gobe akirawo makwabta suma su gani kafin atashi kaiwa" tana gama fad'a tawuce abunta don kar wnda yaga damarta, jiki narawa baffa Ali yanufi kayan baffa yace...
*_ALLAH KAJIK'AN IYAYENMU_*👏😭
[8/17, 10:19] Billy S Fari: 🚶♀️🚶🏻♂️ *SANNU SANNU*🚶🏻♂️🚶♀️
💎 _Bata hana zuwa..._💎
_WRITTING BY:_ *BILLY S FARI💎*
_DEDICATED TO:_ *BLOOD SISTER'S (AMZAHFAZ)*💋
_BESTOWED TO:_ *ZAINAB AL-AMIN (MOM NA'EEM)* AND *AMINA UBA AYUBA (OUM ASHFAQ)*💞
*DOMIN FARINCIKINKI SISTER SADIYA ZANGO (MIEMAH)*💖
*FATAN ALKHAIRI AGAREKU MOMMAH ME NANA HAFSAT (MISS XOXO) AND MAMANA HAFSAT RANO(OUM AFFAN)*❤️
Page___18💎
Bayan yakoma gida ya tarar da mahaifiyarsa nafad'a ita da inna bilkisu akan jagorancin da baffa yabata tayi mata tas had'e da cin mutunci kala kala, tun inna bilkisu nahaquri har taji bazata iyaba ta tanka mata sunata zubar da rashin arziqi kala kala, mutanen gida sunyi basu haquri har sun gaji amma sunqi su dena, kowacensu jitakeyi zuciyarta abaki tamkar ta kashe 'yar uwarta, gashi baffa Usman bayanan shi kuma baffa baya iya tafiya balle yatashi ya tsawatar masu, yayi kiransu har yagaji amma babu wacce ta tanka masa balle yasaran zasu dena, ga 'yan uwa da abokanan arziqi da sukazo bikin da mak'wabta duk sunyi cirko cirko suna kallon ikon ALLAH, abunda zaifi baka haushi ma yanda hatta 'ya'yansu manya da yara duk suna wajen a tsaye, wani irin baqin cikine da damuwa suka taso masa waje d'aya suka turnuqe masa zuciya, ji yakeyi babu babbar damuwarsa aduniya yanzu irin wannan jarabawar da yake ciki kasancewar gashi da ransa ba mutuwa yayi ba amma yakasa iya dakatar da fitina acikin ahalinsu a lokacinda 'yan uwansa basa gida, hawayene suka zubo masa daga cikin idanuwa ahankali ya rufesu yana karanto sunayen ALLAH, cikin ikon ALLAH kuwa yaji wani k'arfi da kuzari sunzo masa yafara jan gindi yana nema yasamu ko bakin qofane yakai wataqil ganin idanuwansa susa sudena, cikin azabar da shikad'ai yasan ko meyakeji ya iso bakin qofar d'akin jikinsa na rawa lumfashinsa na fita sama sama da qyar yabud'e baki yace,
"Bilkisu" saiga Nuraddeen yashigo cikin hanzari saboda hayaniyar da yaji tana tashi, da sauri yayo kansa yana fad'in,
"Baffa lafiya? Ya akayi kazo nan da kanka." Cikin zubar hawaye ya d'ago kansa yana nuna masa tsakar gidan daya hango anyi dandazo ana sauraren fad'an inna bilkisu da Yaya hawwa ga mamakinsa kawai sai ya hango baffa Ali gefe zaunensa yana sharb'ar tuwo ita kuma matarsa agefe tana tintsirar dariya, baisan lokacin daya dafe saiti zuciyarsa yan bud'ar baki saboda lumfashinsa dake neman d'aukewa, kan Nuraddeen yayi wani yunqurin lumfashin baffa ya d'auke tare da langab'ewa daga jikinsa da yake,
"Innalillahi wa'inna ilaihirrajiuun" yafad'a da qarfi tare da fashewa da kuka yana girgizarsa yana fad'in, "baffa, baffa, baffa don ALLAH kada katafi kabarni." Jin hakan ya maido hankalinsu bakin qofar d'akin da Nuraddeen ke rungume dashi, da gudu baffa Ali yayi kansa daidai lokacin shima baffa Usman yashigo gidan sargafe da kwashensa a kafad'a, jefar da ita yayi yanufi wajen d'an uwansa tare da jawosa ga jiki daga rungumen da yake ga Nuraddeen.
Girgizas ya shigayi yana fad'in, "yaya, yaya" alokaci guda yana tattab'a tafin hannunsa, gefen wuyansa da kuma k'asan hancinsa inda lumfashi kefita, jin fitar iska kad'an daga hancin nasa ya tabbatar masa da cewa yanada sauran lumfashi ya kinkimesa yayi cikin d'aki dashi had'e da cewa Nuraddeen yakawo masa ruwa, dama tun a bakin gida da yaji hayniya nafitowa daga cikin gidan yatambayi Yusuf d'an baffa Ali abunda kefaru, jin da matarsa ake fad'an yasa yashigo ransa ab'ace sai gashi ya isko wannan tashin hankalin, muryar Nuraddeen daya dawo riqe da cup da ruwa yana fad'in, "baffa gasu." Yasashi fitowa daga tunanin daya shiga, karb'ar ruwan yayi ya yayyafawa baffa a fuska har sau biyu amma bai farfad'oba, Yaya hawwa dake tsaye abakin qofar ita da suran mutanen gidan suka fashe da koke koke suna wayyo, a fusace baffa Usman yajuyo yace, "gaba d'ayanku kub'acemun da gani, kuma dake dake duk sai nayi qararku idan kuka sake yayana yamutu, shashashun mata kawai, ku b'acemun da gani" yaqarasa maganar cikin tsawa yana nunasu da yatsa idanuwansa sunyi jajur tamkar wanda aka zubawa yaji aciki, jiki ba qwari kowa yabar wajen tare da komawa cikin gida sukayi jigum jigum tamkar basu bane suka gama cacar baki ba yanzu.
Sake d'ebo ruwan yayi ya sake shafawa baffasu har sau uku a fuska yana mai addu'a ALLAH yasa yafarfad'o, cikin ikon ALLAH sukaji yaja wani dogon lumfashi cikin dasashshiyar muryar da babu wanda kejinsa saidai sukaga bakin namotsi yana fad'in "hazbunallahu wani'imal wakeel" wani irin sanyi da farinciki baffa Usman yaji azuciyarsa ya runtse idanuwans a hawayen dake maqale suka zubo, ahankali yafara bud'e idanuwansa ya saukar dasu saman na baffa Usman dake hawaye ya riqo hannunsa,
"Sannu Yaya" baffa Usman yafad'a yana murmushi kafin suma su Nuraddeen da baffa Ali suyi masa sannu fuskarsu cike da farincikin farfad'owar tasa, cikin rawar murya had'e da damuwa baffa Usman yace