Sashe 85
Manubiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri yace
“Haba dai,a’a mana..
Baby kema ina duba ki mana,
ban san wanne kallo duniya za ta yi miki ba!sannan kema ba wai sauk’i za ki samu daga wajen su Daddy ba.
Kinga dama da ni da ke muna da bak’in jini a wajen Daddy, idan ya ji wannan batun ban san mai zai yi mana ba.
Ke da kanki kince 1% kawai gareni,na tabbatar idan Daddy ya ji wannan batu tou kashina ya bushe
Ni da shi babu taimako babu zaman lafiya daganan har abada
Wanda idan hakan ta faru
Yash ne zai ci gaba da zama a sama…
Tayaya kike tunanin zan kula da ke da Baby idan hakan ya faru?
Kausar companies na wannan ɗinma sai a hankali, sannan a wajen Daddy ma 1% gare ni,idan muka haihu
Ba tare da mun tsaye da ƙafafunmu ba
ya kike so Babyn namu ya rayu??
Ina sonki sannan nima inason cikin nan amman
Yakamata mu fara tabbatar da muna da shiri sannan mun tanadi kyaakkyawar rayuwar da za mu bashi kafin mu yanke shawarar kawosa duniya”.
Shiruu duk sukayi, kafin chan Kausar tace”Yassir na san abunda zan yi amma har yanzu bani da tabbacin ko ka yarda dani d’ari bisa d’ari…”
Ahankali yace”Kausar mun rufe maganar nan fa!na yarda da ke mana”
“Ka tabbatar?”
“Na tabbatar“
Ya bata amsar yana kallonta
sannan ya d’aura da cewa
“Na fad’a miki na riga na yarda da ke Kausar,kawai dama inaso in tabbatar ne shiyasa na sake yi miki wachchar tambayr amman tun shigowata cikin d’akin nan da kika fara yi mini maganar farko tashi d’aya na yarda dake.Baki ga ban yi miki denying batun estate da cire taya ba?ko so kike in fito miki ƙiri ƙiri in miki confessing..in ce miki ni ɗinne??”
Ba tare da ya jira jin mai zata ce ba yace ‘’ok fine, i did it… ni ne na yi duk biyun”’
“Shin in da ace ban yarda da ke ba
kina tunanin zan fad’a miki haka ne?”
Ahankali ta sauke ajiyar zuciya tana ji inama ta saita record a lokacin da yake confession d’innan, da ta ajjiye a matsayin shaidar da za ta nuna ta tura shi prison bayan ya gama taimaka mata ta auri Yash…but with time inshaaAllah kafin ya gama taimaka mata amfaninsa ya k’are a wajenta za ta san yadda za ta yi ta sanya shi ya k’ara confessing!”
Ahankali ta gyara zamanta ta fuskancesa sosai
tukunna ta fara magana
“Yassir
Inaso ka cire kishi
da duk wani tunani marar kyau a kanka, ka duba future d’inka, sannan Ina so ka san cewa ko ka yarda da wannan shawarar tawa da zan fad’i maka yanzu ko baka yarda ba ni dai ba zan tab’a zubar da cikin nan ba.
Akwai hanyar da za mu bi
mu haifi cikinnan ya rayu cikin farin ciki…kuma inaso ka san cewa hanyar itace silar warwarewar duk wani k’uncinka,
amma dole mu tsaya akan raayi ɗaya sannan mu yarda da juna, kafin komai”.
Jinjina kai yayi
alamun yana jinta kuma yana fahimta.
Ahankali ta sauk’e ajiyar zuciya tace”ka ce Daddy zai ji haushinka zai yi fushi da kai
watak’il harabada idan har ya ji maganar cikin nan ko??”
Jin jina kai kawai yayi
“Good!
Me kake tunanin zai faru idan Yashjub ne a matsayinka??”
Da k’arfi yace
“What!!tayaya??”
“Kwantar da hankalinka!!!
Abunda na ke nufi shine ‘me zai hana mu yi framing ɗinsa… mu yi masa sharri?’!.
Ka ga na farko
Ni kaina Daddy zai ji tausayi na,
sannan zai yi fushi da Yashjub,
Kuma mafi mahimmanci
zai shirya da kai ya janyoka a jikinsa sannan idan Yashjub yana tunanin wannan cikin nasa ne to
tsaf za mu yi amfani da hakan
mu samu abunda mukeso”
Shiruuu kawai Yassir ya yi ya dafe kansa kafin chan ya d’ago ya kalleta tukunna yace
“Taya za ki yi hakan??
Taya hakan zai faru ??”
“Good
Bari kaji matakin farko”
Ahankali ta matso ta zaiyyane masa komai…
Da farkon murmushi ya fara yi sai kuma ya mik’e tsaye yace
“Inaa! Kai!!!
no ba zai yiu ba.”
Mik’ewa ta yi itama ta rik’e hannunsa cikin son fahimtar da shi tace
“Babu abunda zai faru a tsakaninmu”
“Eh na sani mana, kawai dai the fact that za ki kwanta waje d’aya da shi kuma a yanayin da ki ka faɗa ɗinne gaskiya, inaa Kausar ki kawo wata basirar gaskiya banda wannan.”
Murmushi ta yi tace
“Yasir a lokacin da abun zai faru fa ba ma ya cikin haiyyacinsa
ballanta ma ya gane komai.
Kuma hakan ita kaɗai ce hanyar da za a iya kamashi dumu dumu…
Kar ka bari kishi ya rufe maka ido mu kasa cimma burin mu mana.”
Shiruu ya yi kafin yace
“Kausar,ta ya zan bayar da d’a na a wani?
Tunda idan fa kika haihu
kowa Yashjub zai ce shine uban Yaron..ta yaya zan karɓa haƙƙina a matsayin uba?”
“Yassir ko wanne family suna da nasu sirrin, dan haka ka bari wnanan ya zama namu (da ni da kai)..
Ka duba ka ga fa sau biyu kana ƙoƙarin kashe Yashjub amma hakan bai yiu ba, kuma dukiya har yanzu tana hannunsa, a gani na don ka hak’ura wannan Yaron ya zama nasa na shekara d’aya ko months mun samu da dabara da sharri da abubuwa komai ya dawo hannunka, hakan ya yi dai dai kenan ai…
A da kai kad’ai ne ka ke ta had’a shirinka kana faɗuwa yanzu kuwa zan taimaka maka, dan haka na san za mu yi nasara.
Idan Daddy ya ga Yash ya mutu ga kuma jaririn Yaro mara gado bani da tantamar tashi d’aya Daddy zai tartara komai ya saka a sunan Yaron kar ka manta yadda Daddy ya ke ji da Yashjub!!!
A ganina dan wani abu ya shiga tsakaninsu sun yi fad’a ya daina kulasa ba shi zai sanya ya k’i son d’ansa bayan mutuwar sa ba.
Ka fahimce ni Yassir nasara ce atare da mu ta ko wacce kusurwar shirin nan namu fa…kaga Yaro dai yana hannuna kuma kai zan aura a ƙarshe komai zai zama naka, Yashjub ya tafi sannan Yaro kuma ya taso a hannnun iyayensa, mu kula da shi mu haifi k’annensa ya taso cikin ahalinsa,mai ya fi wannan riba??”
Shiruu Yassir ya yi kafin yace
“Amma idan kuma ita wachchar matar tasa ta haihu kinga mun yi 2 zero ko?dan kowa d’anta zai kwallafawa rai na san.
Tunda zuwa yanzu kamata ya yi ace ya mutu! ta yadda zan ga bayan cikin amma ya k’i mutuwa, kuma a yadda yake gadinta d’innan ni ko ke bamu isa zuwa ko da kusa da ita ba ballantana mu yi wani abun….
Murmushi Kausar ta yi kafin tace”kar ka tambayeni dalili sannan kar ka tambayeni tayaya,kawai inaso ka cire batun cikin Manubiya a lissafi, dan wallahi ba ta isa ta haihu ba…kawai ka yarda da ni idan na ce maka cikin nan ko wata ɗaya bai isa ya k’ara a jikinta ba….”
Ajiyar zuciya ya sauk’e kafin yace”na yarda da ke Kausar.”
Murmushi ta sake yi tukunna tace”na gode..na san maganin da za mu yi wa Yash amfani da shi, zan rubuta
sunan sai mu je tare da ni da Yasmeen mu siya,
amman ita kanta ba zan bari ta gane menene ba kawai zan
ce mata wanda ya ke sakani bacci ne akai mini recommending (aka chanja min) sabo.
Za ta nuna id card d’inta mu siyo maganin saboda ba za su
tab’a bani ba ni, dan yana da masifar ƙarfi.”
Kallonta yayi sai kuma yace
“Da wuri haka?”
D’an zaro ido ta yi kafin tace
“Yassir tou sai yaushe?
Ai ba wai yanzu yanzu ba amma inaso komai ya zama a tanaɗe
ta yadda Ina ganin dama ta samu komai zai kammala.
Manya manyan jajayen layukan da suka fito B’aro B’aro a kan tsinken
nan ya na nuni da cewa cikin nan ya kwana biyu a jikina,
Idan ba da kyar ba ya fi wata ɗaya.
Kuma kaga idan ma zan ce inada ciki sai fa kamar irin nan da 2 weeks haka, bayan mun samu abun ya faru.…
Shiruu yayi kafin chan yace
“Okay kausar.
duk yadda kika ce, hakan za a yi”.
Murmushi ta yi kafin ta rungumesa
tace “na gode Yassir.
Na gode sosai da ka yarda da ni kuma ka fahimceni, na ji daɗi”
A ranta kuma tace”Ashe ba ka da wayo…wannan shiri na farko kenan wanda dole da kai za’ayi, shirina na biyu kuwa ni kad’ai zan yi abuna, dan ana tabbatar da cikin nan to auren Yash ba zai zama abu mai wahala a gareni ba, sai dai kawai ka ji a salansa…
Ya zama dole nima in nemi farin cikina in tsayawa kaina kuma in bawa Yash kariya daga sharrinka…….”
‘Tabbas ya fahimci Kausar kuma ya yarda da plan d’in dan akwai nasarori a tattare da plan d’in…..sannan zaifi jin dad’i idan Yash ya mutu da tabo da mugun suna.”
Yassir ya aiyyana hakan a cikin ransa yana mai sake saka ta a cikin jikinsa
•••
Yashjub yana fita,d’akin ya rage daga Manubiya sai Yahanasu….a hankali Yahanasu ta mik’e ta k’araso inda take ta zauna a gefen gadon tukunna tace”me zan zuba miki??”
Zama Manu ta gyara ta ruk’o hannun Yahanasu kafin tace”Adda Yaha Ina buk’atar taimakonki”
Shiruu Yahanasu ta yi ta d’an k’ura mata ido dan kamar ta fahimci mai za ta ce,kafin da kyar tace “anything! Manu..”