← Book details Manubiya Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 152

Sashe 46

Manubiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai da ta rurrufe ragowar abincin ta saka a dank’areren fridge d’in da ke a kitchen d’in tukunna ta yarda su fita d’in dan har ga
Allah bata so su fitan, gashi gaba d’aya kunyar shi ita takeji ma, shiyasa taketa k’ak’alo aiki.

Shi kam kallonta kawai yakeyi
yana rik’e da hannunta har ta yi ta gama.

Ganin yana shirin d’aukarta kamar d’azu ne ya sanya ta fincike hannunta ta fice da sauri tana murmushi…murmushi shima yayi ya
fito a kitchen d’in yana y’ar dariya yace”First position fa nakeyi a race lokacin Ina skul!
Are you sure
za ki iya tsere min??”
Yayi mata tambayar yana nufota da d’an sauri

Sai da ta d’an rik’e k’asan gown d’in jikinta tukunna ta d’iba a guje ta yi sama
wanda hakan yasa ya fashe da dariya sosai dan bai yi zaton za ta iya gudu kamar haka ba, shiyasa kamar jira yakeyi ya bita shima a guje.

Batasan lokacin da ta yi ihu ba! Sanda ta juya ta ga har ya kusan kamota saboda
ba kad’an ba ta ji tsoron yadda ta ga har ya kusa kamotan, dan haka ta k’ara k’arfin gudun nata….saida suka kai cikin bedroom d’inta tukunna ya samu nasarar cafkota!da sauri ta ce ”Yi hakuri dan Allah”.
Dariya yayi sosai kafin ya d’auketa d’in da bataso….direct ya nufi toilet da ita….
Sai da suka shiga cikin shower glass tukunna ya ajjiyeta ya kunna gaba daya shower d’in da suke cikin wajen ya daidaita d’umin ruwan.

Nervousness (fargaba), ne yasanya ta kasa cewa komai, ta sunkuyar da kanta k’asa, tana jira ya fita
ta samu ta yi wanka, dan tana
buk’atar yin wankan….Ahankali ta ji ya matso wanda hakan ya sanya fargabarta ƙaruwa, cikin kasala ya sa Hannu ya zare d’ankwalin kanta za ta yi magana yace mata “shhh…”

Daga nan ya fara rabata da su ƴan kunnaye ribbon agogo har
sark’a da zobune sai da ya cire mata su duka.

Sai da ta ga yana shirin cire gown d’in tukunna ta san da gaske fa yake…..ba ta gama shiga mamaki da al’ajabi ba sai da ta ji ashe shi wankan ma tare yake so su yi…..

Da kuka da lallami ta samu ya kyaleta ya fita da kyar, sai da ta fito har closet ta zuge glass d’in wajen ta mayar ta rufe, tukunna hankalinta ya d’an kwanta ta koma cikin massive bathroom d’in ta rufo k’ofar….

brush ta fara yi da sabon toothbrush d’in da su Aisha suka jera mata
tukunna ta yi wanka da ruwa mai ɗumi
cikin nutsuwa da kwanciyar hankali, sannan ta d’auro alwalla ta fito.

Ta san Yashjub zai yi fushi amman idan ta fito sakawa k’ofarta key zata yi
sa k’arata da safe, dan wallahi wani irin fargaba kunya
da tsoro ne suke adddabarta
sannan sai hauhawa sukeyi, ita sai yanzun ne ma ta ga wautarta da bata yi sauri ta bisa ta rufe k’ofar tata ba d’azu sanda ya fita……
Tana wannan tunanin ta fito daga cikin bathroom d’in
d’aure ta d’an guntun towel gashin kanta na d’igar ruwa dan ya riga ya jik’a mata shi tun d’azu, tana k’arasawa tsakiyar closet d’in suka had’a idanu da shi ta cikin glass d’in sanye cikin jallabiya fara k’all!
Dan lokacin da ta tashi fitowar yana durkushe yana bubbud’e
akwatunan ta yana neman abu,
motsin ta ya ji shiyasa ya
d’ago ya kalli wajen ai kuwa suka had’a ido.
Ja ta yi ta tsaya chak
ta kasa gaba ta kasa baya.

Murmushi kawai ya yi, ya d’auki
hijabin nata da yake nema ya mayar da akwatunan ya rufe ya mik’e ya nufi inda take….yadda yaga duk ta diririce sai da ta basa dariya
da tausayi, shiyasa yana zuge glass d’in ya k’arasa inda take
ba tare da b’ata lokaci ba ya ware hijabin nata ya nemo
wuyan ya zura mata.

Ai kuwa har ajiyar zuciyar da ta sauk’e sai da ya ji kafin ahankali yaji tace “thankyou”

Murmushi kawai yayi yana kallonta yana mamaki da tunanin ta yadda zai sa ta d’an saki jiki da shi ta cire wannan tsoron….kafin ya jinjina mata kai kawai sannan yace” welcome,mu je ki yi alwallah mu yi nafila”

Ji ta yi kamar tace masa’ita bama ta sallar’sai kuma kawai tace “Nayi”

Kamar ɗazu yanzun ma Jinjina kai yayi daga haka ya kama hannunta suka fita waje, cikin d’akin.
….
Akan kafet d’in ya shimfid’a musu darduma ya tada ikama suka gabatar da sallar nafila raka’a biyu….ya jima yana addu’o’i kafin ya juyo gareta
ya d’aura Hannunsa a kan goshinta nan ma ya yi addu’a
tukunna ya gyara zama sosai yana fuskantar yace
‘Ta yi mishi karatu, yana son jin k’ira’arata….’

Suratul Mulk ta karanto masa tun daga farkonta har k’arshe…kamar kuwa kar ta daina haka ya ji, kafin shima yace ta zab’i inda takeso ya karanta mata..ganin ba zata iya magana ba yasa ya yi bismillah ya fara karanto mata Suratul Ibraheem…

Shiruu ta yi tana sauraron yadda yake karantun nasa bisa ka’ida, kamar wani shahararren malamin ne yake karatun haka ta ji. ita har ga Allah duba da yadda ya girma a Uk sam ba ta yi tunanin yana da ilimi har haka ba.

Tambayoyin da suka shafi addini ne suka biyo baya…
Ai kuwa ba kad’an ba shima ya yaba da ilimin addininta sannan ya jinjina mata, kuma ya sake godiya ga Ubangiji….
Dan ya ji matuƙar dad’i, sosai, game da yadda matarsa ta kasance mace mai ilimin addini, saboda hakan yana da fa’idodi da yawa.

Ganin tana hamma ne yasa yace mata “Ta tashi ta shirya ta kwanta.” dan ya lura a gajiye take

Yadda ta mik’e zumbur!lokaci guda, sai da ta basa dariya yanzun ma…..

Yana kallonta ta d’auki manyan manyan kayan bacci ta shige closet d’inta…busar da gashin kanta ta fara yi da hair dryer da su Aisha suka fitar mata daga cikinnkaya suka jere mata a closet ɗin, tukunna ta saka kaya…

har ta
fito bai yunk’ura ba, kuma bai ce mata uffan ba!! instead sai kawai ya girgiza kai yana mamakin kayan baccin da ta saka masa! abun takaicin ma har da hula kuma wai a hakan ma sai wani kakkare jikinta take ta faman yi…..
yana zaune a nan kan dardumar ta zo ta wuce ta haye gado ahankali tace masa”sai da safe”
“Za ki yi bayani ne”
Ya fad’i hakan a cikin ransa,
A fili kuma yace”Allah ya bamu
Alkhairi”.

Wani sanyi ta ji a ranta ganin bashi da niyyar yi mata komai, cikin nutsuwa ta ja quilt d’in dake shimfid’e a kan gadon ta lullub’e duk jikinta da shi, har kanta.

Tsorone ya kamata jin ya mik’e ya je ya kashe wuta kuma bai fita ba, tana cikin tunani da zullumin son jin fitartasa ta ji ya yaye fuskarta dake cikin bargon kafin yace”Kar ki rufe har fuskarki”
Sai kuma ya durk’usa yayi kissing forehead d’inta yace “good Nyt”

Har da d’an murmushi ta yi mishi wannan karon, kafin ahankali tace”nyt”

tana kallonsa ya koma kan dardumar, ya ci gaba da karatu.

K’are masa kallo kawai takeyi
tanajin yadda sonshi yake sake shigar ta…ita ala dole tana b’oyewa ne a bargon kar ya gane kallonshi takeyi
ba ta san gaba d’aya hankalinsa yana a kanta ba
duk abunda tayi yana kallon ta.

Gashi a gabanta tana kallonsa, ga sanyin A c, ga shauk’i ga kuma farin cikin an rabu da ita ta huta…shiyasa sam ba ta ma san lokacin da barci ya kwasheta ba!.

Ba ita ta tashi farkawa ba sai wajajen k’arfe 3 na dare, lokacin da ta ji bak’on al’amari a tare da ita a ranta tace “kenan Yashjub wayo yayi min….sai da ya bari na sakankance.”
Shi kuwa Yash ba zai iya jurar ganin kukanta ba ne, kuma tun d’azu a closet ya fahimci kukan zata yi masa muddin yayi yunk’urin yin wani abun.
Kamar kuwa ya san abunda ke a ranta kenan ɗazun.
…Tun tana magiya da rarraashi har ta fara kuka, hankalinta bai gama tashi ba sai da ta ji shima ya saka mata kukan yana rarrashinta, amma kuma bashi da niyyar kyaleta.
Babu abunda ya fi bata tsoro irin yadda ta ji yana yamutsa ta kamar ba ya haiyyacinsa, kamar wani mahaukaci….

Da tafiya ta yi tafiya kuwa had’iyar zuciya kawai ya rage Manubiya ba ta yi ba, gashi a yadda ya koma mata ta san ko aljanace ita ba lalle ta iya kwatar kanta a hannunsa ba.

bata tab’a sanin Yashjub mugu bane ba sai da ta ji yana shirin kasheta…duka cizo yakushi amman duk a banza, sam bai ji ko d’aya ba dan a wannan gab’ar inda ace za’a saita masa bindiga to ko sunansa ba lalle ya kawowa ba!….

Tun Manubiya tana tunanin kalar jinyar da zata yi idan Allah ya bata ikon tashi har ta zo ta cire rai ta fara bashi wasiyya had’e da shirme da surutai, shi kam ya san dai tana magana amman bai gane ko d’aya ba….
Yana so ya tausaya mata amman sam ya kasa.
Sai da kyar da mugun kyar tukunna Manubiya ta samu ya sarara mata lokacin har an fara kiran sallah a masallaci…….
…
Shi kansa ya san yayi laifi, amman kuma ba laifin sa bane ba!
kasancewarta Macen da ta fi ko wacce mace a duniya ne
silar janyo mata wannan b’arna da aika aikar da yayi…..sam bai yi zaton hakan ba, dan tabbas komai ya wuce zatonsa, an tashi kansa ta koina shiyasa ya gagara controlling kansa.

Ahankali yanajin yadda take numfashi da sheshshek’ar kuka da kyar, ya samu ya janye daga gareta wanda hakan da ya yi ya sanya ta ji kamar ana zare mata rai ne.
Cike da kasala yana jin yadda kansa yake wani irin mahaukacin sarawa ya koma gefe ya kwanta, cikin lumshe ido da sauk’e numfashi yace”Alhamdulillah”a fili.

Manubiya kuwa wadda ke kwance a gefensa ji tayi inama ace tanada k’arfi da lafiyar da za ta samu ta juyo ta rufesa da duka.
…..
Earlier
Tare motar Yahanasu wadda suke tare da Munirat suka shiga cikin mansion d’in da ta Yassir…
lokacin twelve har ta d’an gota.

Gidan shiruu baka jin komai sai kukan tsuntsaye.
Chapter 46 · 0% Book details