Sashe 50
Manubiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jinjina kai Baba larai ta yi kafin ta ce”Yauwa, ko ke fa! hakan ne ya kamata and InshaaAllah nan ba da jimawa ba Daddy zai dawo saiti na san abunda zan yi, amman fa ku ma sai kun taimaka!…”
daga nan ta ci gaba da yi musu lecture….
Shiruu kuwa duk suka yi suna sauraron ta….Yadira ce ta fara lura da yadda Kausar take nan sheme a bakin k’ofa dan haka ta kwala kiran Kausar d’in sai
kuma ta nufi inda take suma duk suka rufar mata…..yau ma sai da Yasmeen ta sha wahala tukunna da ikon Allah aka samu Kausar ta farfad’o.
Babu wanda ba ta bawa tausayi ba dan tana farfad’owa da sunan Yashjub ta fara sai kuma ta fashe da kuka. Dan tun d’azu idan ta rufe idanunta Yash ɗin kawai take hangowa tare da Manubiya dan ko ta k’i Allah ta riga ta san a dai dai wannan lokacin kam suna manne da juna, wallahi wallahi inda ace za ta iya d’aga k’afafuwanta da sai ta nemi gidan ta je a yau idan ba ta kashe Manubiya ba to ba sunanta Kausar ba.
Baba larai da Yasmeen ne suka d’auketa suka yi sama da ita dan jikinta in banda karkarwa ba abunda yake yi ta ma kasa tsayuwa…Mommy da cewa ta yi a kaita asibiti amman sai Yasmeen tace”ba komai stress ne da tashin hankali idan ta samu hutu ta d’an nutsu za ta dawo daidai, ko sun je asibitin ma abunda za’a ce musu kenan.!”
A d’akin Kausar d’in suka ya da zango tukunna Yasmeen ta fita ta je ta had’o allura mai mugun nauyi su Mommy suka danne ta aka yi mata, aikuwa ko gama tsiyaye ruwan allurar Yasmeen ba ta yi ba Kausar ta fara lumlumshe ido nan da nan kuwa ta yi bacci.
Sai a sannan tukunna suka samu kunnuwansu suka huta dan kuka sosai Kausar d’in take yi tana cewa”ita fa ba zata kwana a cikin gidan nan ba,ba ta da k’arfi a jikinta dan Allah Yassira ta taimaka mata ta fitar da ita daga cikin gidan nan,a nemo mata Manubiya, yau sai ta kasheta……”waye waye..harda shirme hakanan ta dinga had’awa tana yi kafin aka samu ruwan allura ya saka ta a silent.
Su Mommy kuwa a tsaye suka kwana, dan tashi d’aya bacci ya k’auracewa idanunsu tsabar tashin hankalin da suke a ciki.
Yadira ce kawai ta d’an runtsa
Mommy kuwa ko zama bata iya yi ba, dan abu biyu ne suka had’ar mata, na farko ba wai iya Kausar bace take cikin tashin hankali a wannan rana har ita dan wallahi babban
abunda zai k’arasa kasheta bai
wuce ace Manubiya ta samu ciki ba, dukda Baba larai ɗazu ta yi kuma tace mata “ta kwantar da hankalinta ta kunce mata jini, har zuwa lokacin da za su dawo cikin gida kusa da su da zama a san abunyi”
amman sam hankalinta ya gagara kwanciya .
Abu na biyu kuma ‘Ummi da Daddy’!dan tun d’azu take safa da marwa a bakin stairs d’in Daddy amma ba ta ga sauk’k’owar Ummi ba.Tana ganin Daddyn ya zo ya wuce lokacin da suka dawo daga asibiti, a tunaninta magana kawai za su yi da Ummin ta saukk’o amman har yanzu an fi awa uku da hawan sa babu Ummi babu motsinta.
……
A kwance cikin sofa Daddy ya sami Ummi, a cikin d’akin nasa, har ta d’an fara bacci saboda sun d’an dad’e a asibiti tukunna suka dawo.
A kusa da ita ya nemi waje ya zauna, ya d’an ruk’o hannunta ya na kallon saman goshinta inda Yasira ta daketa, still wajen har ya d’an yi jaa….farkawarta kenan ta ji ya mik’e dan haka ta shiga bud’e idanunta dai dai ta ga ya nufi fridge da towel a hannunsa, yana zuwa ya bud’e ya d’auko ice ya saka a cikin towel d’in ya juyo ya nufota.
mik’ewa ta yi ta zauna dai dai ya k’araso, ta ce ”ya jikin Yaha?”a hankali ya ce”Alhamdulillah,she’s fine, tana d’akinta”
tukunna cikin kulawa ya zauna kusa da ita sosai ya fara daddana mata k’ank’arar a inda ya yi jaa ɗin yana mai jera mata sannu a d’an rikice….
Ummi ba ta san lokacin da ta saki wani sassanyan murmushi ba, wanda hakan ya sanya ya tsayar da abunda yakeyi, ya shiga kallonta.
ajiyar zuciya ya sauk’e, kafin ya sunkuyar da kansa k’asa, yana tunano ire iren abubuwan da aka yi mata a cikin gidan, amman ta yi hak’uri ta zauna….
bada hak’uri baya daga cikin tsarinsa amman tashi d’aya a yanzu ya yanke shawarar chanja tsari, dan tabbas Ummi ta chanchanci ya bata hak’uri, ya jinjina mata…
A hankali ya d’auke hannunsa daga kan goshinnata, ya runtse k’ank’arar dake a cikin towel d’in a hannunsa duk biyu, kafin ya kalleta cikin rashin sanin ta Ina ma zai fara ya ce ”am..Ummi,ki yi hak’u…!”
Da sauri ta sa hannunta ta toshe masa baki, ta shiga girgiza masa kai alamun kar ya bata hak’uri, sannan tace”ba komai, ka d’auka a ranka kamar baka tab’a yi min komai ba, kamar su Yasira ma ba su tab’a yi min komaiba…”
cikin tarar numfashinta yace “taya zan iya?”
Yanzun ma katsesa ta kuma yi tace “dan Allah, dan Annabi, komai ya wuce,pls ka manta da komai, kawai mu faro daga farko.”
Ta fad’i hakan tana murmushi sannan ta sake cewa”plssssss”
ta had’e hannuwanta waje guda.
Kallonta kawai ya tsaya ya na yi, yana mamakin kyakkyawar zuciya irin tata…yana mai jin k’aunarta tana sake shigarsa.
A hankali ya ajjiye k’ank’arar a gefe ya sa hannuwansa duk biyu ya rungumota izuwa jikinsa, daidai saitin kunnenta yace”thankyou Saddik’a!you are right!let’s just start a fresh ta yadda zan nuna miki da gaske i’m sorryy and I love you so much!”
Murmushi tayi itama tace”i love you”tana mai jin son mijinta yana sake shigarta.
……
Sai da gari ya fara haske tukunna Yashjub ya farka daga wahalallen baccin da ya yi awon gaba da shi sakamokon zazzab’in da ya rufar masa lokaci guda!
Juyawa ya yi, ya kalli Manu wadda ke kwance lamoo a gefensa, idanunta a lumshe.
wani kalar farin ciki da annashuwa ne suka lulub’esa…yana kallonta yana jin kamar ya had’iye ta gaba d’ayanta ya huta, watak’il in ya yi hakan zai samu sauk’in abunda yake ji game da ita.
Yadda fuskarta ta kumbura, saman idanunta sukayi luhu luhu ne ya sanya ya d’an ji wani iri, dan ya san ya yi laifi!…
Sam, baya so ya zama silar kukanta amman kuma wani ikon Allah ji yake kamar ya k’ara!
Wallahi ba ya jin zata taɓa isar, he can’t get enough of her..Manubiya ita ce Mace ta farko kuma inshaaAllah ta k’arshe da ya fara sani amman tabbas ya san ita ɗin ta daban ce, ta musamman ce, dan ba lalle a kuma samun irinta a cikin mata ba, idan kuma an samu to ba su fi kaso ɗaya a cikin ɗari ba! shakka babu, wallahi..shi kad’ai ya san me ya ji.
Ahankali ya matsa gareta yana mai jin yadda gaba d’aya gab’ob’in jikinsa sukeyi masa ciwo, sosai ya shige jikinta yana addu’ar Allah ya basa ikon rarrashintan ɗin da yake da niyyar yi ba tare da ya sake yin wani laifin ba….
wani sassanyen murmushi ne ya sub’uce masa wanda har sai da sautin murmushin ya fito fili, kafin a hankali ya sa Hannu ya rungumeta da kyar sannan ya lumshe idanunsa yana mai sauk’e wata nutsatsiyar ajiyar zuciya,….
tashi d’aya ya shiga koro kirari ma Ubangiji a cikin zuciyarsa, kafin ya d’aura da addua da sanya albarka a Manubiyamatarsa, farin cikin sa, cikar
burinsa….
Sun jima ahaka kafin ya bud’e idanunsa, yana mai kallon fuskarta yace”Baby!”a hankali.
Tun d’azu idanunta biyu, dan bacci ba nata baneba! Sai dai kuma ba ta jin za ta iya bud’e daidai da kwayar idanunta a halinda ake ciki…
Sau uku yana cewa “baby”
Jin shiru ya sa ya sake zubawa fuskarta idanu sosai k’irjinsa yana dukan uku uku, ganin tana d’an motsi ne yasanya sa fesar da numfashi a hankali yace
“Alhamdulillah”.
Sai kuma ya sake hugging d’inta ya ruk’umk’umeta kamar wanda akace za’a kwace masa ita……da godiya ya fara yi mata maganar, kafin
ya d’aura da sanya albarka,
sai kuma alk’awarurruka iri iri…
har da hawaye sai da Yashjub ya yi yana mai yi mata godiya cike da shauk’i da k’auna bayan wanda ya yi a daren jiya.
Itakam wasu kalaman nasa ta fahimta, wasu kuma bata fahimta ba saboda tsabar azabar da take a ciki….ta san ruwan ɗumi zai taimaka mata shiyasa ya zamana bata da burin da ya wuci da ta jita a cikin ruwan ɗumin a halin yanzu,
dukda ta san za ta sha sabuwar azaba amman ta san hakan kad’ai ne zai taimaka mata.
Kamar ya ji abunda yake a ranta kuwa, dan shima tashi d’aya tunanin had’a mata ruwan zafi ya zo masa….anan kuwa ake yinta!Dan duk k’okarin sa na ganin ya ya tashin sam sai ya ji kasa, ya ma kasa matsawa daga gareta, yadda ya yi hugging d’in nata ya sanya ya sake jinsa a sama! ya ji bashi da wani burin da ya wuce ya sake jinsa a cikin duniyar da ya tsinci kansa a cikinta jiya.
tsabar fitina shi kansa gab’ob’insa da cinyoyinsa ciwo suke yi masa, ga kuma zazzab’in da ya rufar masa amman a haka ya fara k’ok’arin maida su ruwa….
Manubiya ba ta san tanada ragowar k’arfin da har sautin muryar ta zata iya fita ba, sai da ta ji ta rushe masa da wani irin gigitaccen kuka, mai k’ara!.
Shiruu ya yi, ya tsaya yana maida numfashi, kafin ya samu da kyar ya cika ta, ya mik’e ya nufi bathroom kai tsaye ya na tangad’i, dan ya san idan ba tashi ya yi ba to bazata tab’a daina yi masa wannan kukan nata wanda yake jinsa har cikin ransa ba.
Sai da ya shiga bathroom d’in tukunna ya nemi towel ya d’aura, sannnan ya soma had’a mata ruwa a cikin makeken bathtub d’in.