Sashe 78
Manubiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiruu ya yi ya d’an kalli Daddy wanda ganin kamar waya yake yi ya sa ya tunkaro sa da wani irin sauri,
Cikin tsananin rikici Daddyn ya ce “shine??ya amsa?”Sai kuma ya sa hannu ya karb’i wayar.
A take ya lumshe idanuwa wasu hawayen farin ciki suka zubo masa sakamakon jin muryar Yashjub lafiya ƙalau yana cewa ‘’Yassir,ka yi magana mana!Ina Manubiya take?ka bata wayar”
Dai-dai nan su Mommy ma suka k’araso wajen, suna masu tambayar su “shi ne?ya d’auka?”.
Sai da Daddy ya jinjina musu kai yace ‘’eh’’ tukunna ya maida hankalinsa ga Yashjub wanda ya rikice ta waya yana tambayar ‘Ina Manubiya?’ya ce
‘’Yash Manubiya ba tana asibiti ba? ka nutsu mana she’s fine ai ko?….”
‘’Daddy tare na barsu ita da su Mommy na fita, and she was very worried a time d’in, sannan yanzu na ji Yassir yace duk kuna estate meaning har da su Mommy kenan kuma ita ban ji ta ba, sannan Ina ta kiran wayarta bata d’agawa..”
Yashjub ya zaiyyane masa hakan a rikice.
‘’Slow down Yashjub” Daddy ya ce kafin ya d’aura da cewa ‘’relax!!ok..”tukunna ya juya ga Mommy yace ‘’Ina Manubiya??”
‘’Tana asibiti” kawai tace da alama ranta a b’ace yake kafin ta d’aura da cewa
“Duk ya bi ya d’agawa mutane hankali, kalle mu gabad’ayanmu a rikice, amma shine tsabar rashin sanin ciwon Kai zai ishemu da Manubiya!Manubiya!!,
Mannubiyan baby ce?goyota yake so mu yi mu taho da ita crime scene irin haka salon shima idan mun yi hakan yace za ‘a cutar masa da ita??”
Numfashi Daddy ya fesar kafin yace”yanzu fa lokacin murna da farin cikin kasancewarsa safe and unharmed ne, godiya ya kamata mu yi wa Allah,ba wai haushi ya kamata ki ji ba‘’sai kuma ya maida hankalinsa ga wayar da yake yi yace ‘’Yashjub Manubiya tana asibiti mu kuma muna estate d’in ka”.
Without thinking twice yace ‘’okay bara in je asibitin’’ daga haka ya kashe wayar kitt!!!.
Shiruuu Daddy ya yi, ya kusa minti d’aya da wayar a kunnensa…kafin da kyar ya zaro ta ya mik’awa Yassir jikinsa a matuk’ar sanyaye….ya rasa dalilin da ya sanya duk yadda ya so ya kauce ya goce duk dan a zauna lafiya dole shi kuma Yashjub sai ya fito fili ya nuna masa Manubiya ta fi su matsayi a wajensa, itace za ta zo first a sama da kowa da komai na rayuwarsa..he can’t help but to think ‘anya idan ya yi sake ganin Yashjub d’in ma ba zai gagaresa ba kuwa wata rana?!….’
Yahanasu ce ta ce
“Daddy mu je asibitin, chan ya nufa ko?”
Saida ya juyo ya kalle ta tukunna ya d’aga mata Kai alamar ‘eh’ da ‘to’ daga haka ya wuce cikin tsananin mutuwar jiki.
Yana wucewa Ummi ta bi bayansa bayan ta bawa Munirat makullin motarta ta ce ta taho a ciki, dan tanaso ta d’an fahimtar da shi dalilin da ya sa Yashjub d’in ya yi hakan saboda ta fahimci ya ji haushi.
Tana wucewa suma suka fara shigewa motocinsu suna bin bayansu….
Wajen ya rage daga Yasira sai Yassir da Mommy da Baba larai,
Mommy tsananin mamakin yanayin Yassir da kuma b’acin ran Yashjub ne suka hanata motsi har sai da Baba larai ta tab’o ta tace “mu je ko?”
tukunna ta samu ta d’auke kanta daga kan Yassir da kyar,
suka nufi motar Yasira.
Suna zuwa ta bawa Yassir key amman sai ya zauna a wajen mai zaman banza yace “ta ja su kawai”
dan shi kam ba ya jin hannunsa zai iya d’aukar makullin ma ballantaana aje ga jan motar.
A rikice Yashjub ya k’arasa cikin asibitin, ko parkin mai kyau da ma’ana bai yi ba hakanan ya fito ya rufe motar ya afka ciki dan tun d’azu dama ya tsinci kanshi da fara jin tsananin fad’uwar gaba, yanzu kuwa da yake ta kiranta bata d’auka kuma ya ji bata tare da su Mommy sai ya kasa hana kansa zarginda tunanin ‘ko wani abun ne ya sameta’
Yana dialing number yana wani irin gudu gudu sauri sauri haka ya afka cikin d’akin.
Sai da numfashinsa ya kusan d’aukewa da ya shiga ya ganta yashe a k’asa wanwar kamar matacciya, k’amewa kawai ya yi ya tsaya ya kasa gaba ya kasa baya.
Kafin da kyar da taimakon addu’o’in da yake ta jerowa ya samu k’afafuwansa suka basa had’in kai wajen k’arasawa inda take, sai kuma ya durƙusa a rikice….
hannunsa yana wani irin karkarwa haka ya kamo hannunta ya d’aura yatsa a ta wajen pulse d’inta…
A take ya saki wata k’akk’arfar ajiyar zuciya, sai kuma ya rarumo gorar ruwa ya b’intike kan ya shiga shafa mata
yana d’an tapping fuskarta still hankalinsa a mugun tashe.
Wani nannauyan numfashi ta ja ta fesar idanunta a rufe ta shiga magana a rikice a tsorace ‘’Mijina!dan Allah Mommy ku ce ya dawo,mu je mu nemosa,babu abunda zai same shi, Ya Yash d’ina, idan ya bar ni wallahi mutuwa zan yi”
Kallon fuskarta kawai yake yi yana jin wani kalar tausayi da tsantsar k’aunarta suna ɗawainiya da shi, a hankali wata kwalla ta ziraro ta biyo ta sauka a kan fuskarsa..cike da taka tsantsan ya d’agota ya saka ta a jikinsa wanda jin k’amshin turarensa da kuma jinta a jikin Mijin nata ya sanya ta dawo haiyyacinta, ta yi sauri ta bud’e idanuwanta domin ta tabbatarwa kanta da shi d’in ne?…
A hanakali ya d’ago fuskarta yana kallon cikin idanunta yace ‘’babu inda zan tafi in barki, inshaaAllah muna tare har gaban abada.”
A hankali ta lumshe idanunta tana hawaye tana jin wani sanyi yana ratsa ta..
…Da farko gefen kumatunta ya fara murzawa kafin daga baya ya matso da fuskarta sosai garesa cikin shauk’i k’auna da bege ya had’e bakin su waje d’aya…..
Kamar ance ‘action’ haka su Kausar suka antayo cikin d’akin gaba d’ayan su.
Da wani irin sauri Daddy ya juya, ya fita, har yana d’an tuntub’e.
Ya riga ya gan shi kuma ya ga he’s fine, very fine ma kuwa!
Dan haka direct kawai sai ya nufi mota ya wuce gida, ya bari kawai akan idan Yash d’in ya koma gida sai ya ji komai daga Bakinsa….meanwhile shi kuma bara ya ji da abunda ya baro ya tafi crime scene ɗin.
Daddy yana wucewa Yashjub ya ɗan saki Manubiya ta hanyar yin k’asa da ita ya saka ta a cikin k’irjinsa yana maida numfashi a hankali, ba tare da ya juya ba, yayinda ita kuma kunya ta sanya ta sake ruk’unk’ume sa ta cusa kanta sosai a cikin k’irjinsa.
Da sauri Kausar ta juya za ta bar wajen, tashi d’aya suka yi karo da Yassir…cikin son ganin yanayin ta da idanunta ya tare hanyar yace’’Ina za ki je ?’’
Ya yi mata tambayar
Fuskarsa babu alamun wasa, dan ransa a mugun mugun b’ace ya ke dama.
Ganin ta ƙi magana ya sa ya sake ce mata “look at me”
Ba tare da ta kalle san ba tace ‘’matsamin hanya in wuce Yasir, ba ni da lafiya‘’
Ta fad’i hakan tana k’ok’arin zagayesa dan ya tare k’ofar.
Wata mahaukaciyar damk’a ya yi wa hannunta wanda har sai da tace”Wayyo!”a hankali, tsabar azaba!
Bai damu ba! Hakanan ya dawo da ita gabansa ya tsayar da kyar tukunna yace ‘’I’m not done with you yet,look at me na ce (ban gama da ke ba tukunna!! Ki kalle ni na ce) ko!!?”ya fad’i hakan cikin karsashi kamar wani ubanta, a lokaci guda yana mai sake damk’e hannun nata da take ta k’ok’arin kwacewa.
Ganin yana shirin karya mata Hannu ne yasa ta d’ago idanuwanta waenda suka yi jazir suka cika taff da kwallah ta ce ’’Yassir za ka karya mini hannuna fa’’
sai kuma hawaye suka b’alle mata shaar.
Da sauri Baba larai wadda ta lura da su ta matso tace’’ikon Allah,Yassir meye hakan kake yi kamar ka samu Hannun k’ato? cika ta mana!”.
Ko gezau bai yi ba, ballantana Baba larai ta sa ran zai kula ta ko ya amsa, ya kafe Kausar da manyan idanuwanshi waenda suka yi jazir yana hango tsantsar kishi da k’aunar waninsa a cikin idanunta…
Kukan da Kausar take yi ne ya Isarwa su Mommy dan haka duk suka juyo…
Da sauri Mommy ta matso ta ce ‘’me ya faru?Yassir cika ta mana”
Haka ma Yasira ta matso ta fara k’ok’arin kwatar Hannun Kausar d’in amman bai kula kowa ba…
Sai da Mommy ta daka masa tsawa cikin b’acin rai tace’’ka cika ta mana!”
Tukunna ya juyo ya zubawa Mommyn ido, sai kuma kawai ya cika Kausar d’in, ya juya ya fita….
Yana fita Kausar itama ta fita, duk da tana tsoron su sake had’uwa da shi, amma ta gwammaci ya daketa ma idan sun had’un akan dai ace ta ci gaba da zama a cikin d’akin nan!.
Da ikon Allah kuwa da ta fita babu Yassir babu alamar sa, dan kamar walkiya haka ta neme sa ta rasa,
har ta kunna motarta ta fice daga asibitin babu shi babu kyallin sa.
Kausar tana fita Yashjub ya mik’e bayan ya gama sauk’e Manubiya daga jikinsa, ya kalli Yassira yace “Yasira ya za a yi ku fice ku bar patient haka? sannan da kuka zo fitar ba ku kira nurse ko wani ba kawai kuka fice ku ka bar ta ita kad’ai, ga shi har ta suma babu wanda ya sani ma, bayan kin san ba ita kad’ai bace ba!”.
Sai da Mommy ta yi da gaske tukunna ta danni zuciyarta tace
“Am,Yashjub ba ta wannan ake ba! yanzu ka fara fad’a mana Ina ka je ka k’i amsa waya tukunna”.
Cikin d’an b’acin rai yace ‘’Mommy a sume fa na shigo na tarar da matata, sannan ku ce ba ta wannan ake ba??”
Ai kuwa cikin fushi kamar jira takeyi dama, tace
‘’wai wanne kalar Iskanci da rashin sanin ya kamata ne yake d’awainiya da Kai ne Yashjub??!
Ashe baka da hankali kaima ban sani ba? fad’a za ka yi mini yanzun a gaban Yara ko yaya?
Tsabar iskanci ina tambayar ka abu kaima kana ce mini wani ‘ya na yi abunda bai kamata ba?’.”