Sashe 97
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jikinsa a sanyaye ya matso kusa da mahaifyarsan ya zauna ganin yadda take daure masa fuska kmr ba ita ba,yana kallonta da sanyin jiki muryansa a sanyaye sosai yace mummy..Babu yabo babu fallasa Tace what..? Yay kwafa mumy "what" kuma ko gaisawa mai kyau fa bamuyi ba ko lfiya kike basar dani??.
Fuskanta ba asake ba Tace "lfya kalau, kaaje wajen matarka kawai dare yay,gaisawar da mukayin ma ya isheni nagode.
Shiru yy alaman baiji dadin amsartan ba cikin matsawa sosai yace
Mumy pls whats d problem ko akwai wata matsala ne.
Juyowa tay ta dubeshi ranta a harde snn tace "Ahmed kasan babu boye boye tsakanina dakai ko?
Kansa akasa Yace eh haka ne mumy, tace toh da bazaka riqe mana yarinyar ba meyasa zaka amsa kace eh zaka riketa.
Bakinsa abude yace wai yasrah ne?..ta bishi da harara, yace subhanlllah mumy amma wayace miki bazan riketa ba "what r u saying?.
Ranta a bace tace mishi bangane what am i saying ba..ai kai kasani
Menene haka kake yi da yasrah, kai wato bazaka bi yarinyar nan ahankli ba. For god sake she is just a little girl ko 20 takaine?...
Idonsa ya kwalo waje cikin shan mamaki Yace mumy wai kara na ta kawo miki ne shine bazaki ji ta bakina ba zaki haura min da fada how will u the d truth bata jin magana ne kuma meye laifina aciki dan nace mata tay conctring akan karatu ta dena kula yan iskan schll dinsu.
Harararsa tay snn tace "Eh, to ashe babu dadi kai kake haura mata batare da kaji ta bakinta ba ko? And who told u bata karatu tana kula yan iska? Wann wani irin magana ne haka Ahmd mekake nufi da tana kula yan iska?
Lumshe idonsa yay jn zuciyarsa na harbawa yace mumy i dont mean it like dat, bakiga yaron bane baida ma kyan gani.
Tace shut ur trap my friend, wani yaro tukuna, ina dai fahad ne, i knw dat boy myself kuma ba dan iska bane...Ure lucky she is sleeping, da wallh bazan amsaka ba, saidai kaga kawai na tattarata na tafi da ita inyaso zan nemi stranger ya riqe mana ita tunda kai bakasan ka rike mutum amana ba.
Yace Mumy Abun nan bai kai na haka ba, wai me tace miki na mata ne.
Kin gaya masa tay tahura masa da Masifa ta inda take shiga batanan take fita ba.
Yarinyar nan har nawa take dazaka na daka mata tsawa haka, Waima Akan me zakana saka mata irin wnn dokoki lmr wacce take prison, shin fahad din ne baka sani ba kome?dan gidan Alhaj shagari ne fa dan cikin aminiyar Adda maimuna kuma dakanta ta hadasu dan yana taimaka mata da studies dinta toh waima meyasa zaka yi creating issure out of it batare da ka tambayeta ba? How is dat fair..
She told me dat assigment aka basu me wuya yake koya mata and she wasnt even alone akwaisu maryam da mukaje gidansu ranan daku awajen da sauran student..
Ni bama wann ne ya dameni ba ashe har baka da imanin da zaka ajeta a tsakiyar titi inda babu mutane bayan kasan bata san ko ina a Abuja ba ka kama hanyar ka katafi kabarta? Muryanta ta kara daga masa cikin bacin rai tana cewa Inda wani abu ya faru da ita fa,what if she got lost or kidnapped, ni me zan cewa Adda maimuna da na bawa amincewata akan ka?
"Dama Tozarta ni zakayi Ahmad?Kwana nawa tay a hannunka amma jibe yadda yarinya duk ta firgice ta fita a hayycinta
Sai kuka take min zata bini, ni ya zanyi da ita bana zaman gida a lagos 6 to 6 nakeyi she wll be alone alwys, yanzu kana Abujan sai yar uwanka tana ziriya akan hanya daga Abuja zuwa lagos kowani session akan makarnta? shikenan kai bazan ci moriyarka ba
...what sort of rubbish behvr is dis? Da girman ka ashe bazan huta da magana dakai ba gaskiya i am highly dissapointed kuma wallh kaban kunya Ahmed.
Tunda tafara maganan idanunshi yake lumshe jin yadda kirjinsa ta dau zafi sai yarasa haushin me yakeji dayake tafasa shi aciki hakan sosai...
Bambamin da mahaifyarsan tay masa sosai yay masa ciwo aransa dan Duk duniya inda akwai wanda fushinta yake dagula masa lamarinsa to mahaifyarsa ce.
Danne komi yay aransa ya saukar da kai tare da saukar da muryansa kasa kasa cikin lallami yace mummy Kiyi hakuri Allah ya huci zuciyarki nayi kuskure..
Bata rai tay ta cigaba da masa masifa a daren yasha masifar da saida ya farajin kamar zai saka mata kuka.
Dada lumewa cikin pillow Yasrah takeyi jin kamar ta tuntsire masa da dariya jin yadda yake ta bada hakurin da dikkan zuciyarsa.
muryansa na magiya kamar wanda zai saki kuka, dariyar ta qumshe abakinta,ta kyabe baki aranta tace yanzu ka fara gani..i wll alwys make u apologise nonsense.
Yakai 12 yana dakin amma badon ransa yana masa dadi ba dan dakyar ta sauko tace mishi ta hakura zata bashi last chance..next time bazata lamunce haka ba.
Jikinsa a sanyaye sukayi sallama ya koma bangarensu...
Fannin Adiaha dake girka spagetti a kitchen dinta harta kammala komi tay serving a cooler zata fito dashi kenan ta zame abincin ya fadi ya zube duka akasa.
Haushi da takaici duk ya cikata tahau sharewa tay mopping wajen lokcin ana neman tara da rabi saura, sauri sauri takeyi danta gama ta taho main house domin kuwa tasan izuwa yanzu kowa na ciki halama ita kadaice bata hallara ba.
Sauri tay ta fito ta rasa me ke mata dadi, zai zufa take she dosnt even knw what is wrong with her anymore.
Tunani take Kome zataje ta fadawa mumyn Ahmed da batay mata wani abinci ba, and now she cant even cook again cikinta har ya fara mata ciwo yana hautsinawa sabida kifin datay amfani dashi dazu. Tashi tayi cikin sauri Tana kaiwa bakin kofa fitsari ya kara dawowa da ita cikin gida.
Agugurje ta shiga toilet tana tsugunawa cikinta ya wani irin murdata sai shaaaaaa taji dumin jini na sauka mata kamar yadda yay mata na dazu.
Koda ta leka ta gani Bata san lokcin da hawaye masu tsananin dumi suka fara sauka mata ba
Bugawa zuciarta yake cos she is really scared of this bleeding cos is bcoming regular now yaufa sau biyu kenan tayi..
Tana gama wankewa ta fito hanklinta atashe tare da daukar wayarta ta kira nurse din can..
Harsaida wayar yafara ringing kafin nan ta dawo hayyacinta tuna irin bayanin da dazu tay mata..what will she say now? Nan ta katse kirar kawai dan kartana damunta after all tace mata duk bleeding din nan zaizo ya daina.
Tunanin datay kenan ta aje waya cikin saurin ta koma ta zauna ahankli.
runtse idanunta tay cos idan Ahmed yasan cewa abortion history nata yana sakata temporary sheding is not going to be funny btwn them.
Lamarin na saka mata fargaba tare da tsoro mai tsanani cos she knws this pregnancy definately means alot to Ahmed and his family and she just cant afford to loose it. Tana mtka tsoron halin da zata shiga ciki, yay kkri bai tuhumeta first nite dinsu amma idan cikinshi ya zuba akace sanadiyar abortion historynta ne shin Ahmed zai fahimce ta kuwa???
Neman waje tay abakn gadonta ta kwanta kadan cikin damuwa tare da faduwar gaba, haka kawai sai taji kamr ana wulgawa ta gabanta, like a breeze like a running animal.
Lokaci guda taji tsoro yafara gumeta tafara haɗa zufa just like dat sai taji tana panting kamr wacce tayi gudun fanfalaki.
Caraf ta mike jikinta ya dau bari kar kar ashe Wayarta ne yay kara ta razana matuka tana daukawa taga nurse din ce mai kira.
Bata da choice haka ta dauka da sakakken fuska suka gaisa.
Muryanta a sanyaye tace Am very sorry sister i called u by mistake...
Nurse tace no problem dear, actually u call at the right time, dama nima ina son na kiraki naga dare yay nace kar na dameki nasan oganki ya dawo by now.
Tace yes, ya dawo but he is out to pray. Adan tsorace tace I hope ba wata matsala.
Sauke ajiyar zuciya nurse tay snn tace "no babu oo,Dama tambayarki nake son nayi my sister Nqce Did u use to pray at all kuwa?
Wani iri Adiaha taji saukar maganan tace i dont understand nurse, i do pray...ko kinga wani abune?
Tace no no babu wani abu,kinsan duniya yanzu abun tsoro ne, dazu inata tunanin akan case nakin nan ne shine nake son na baki wata shawara if u dont mind.
Adiaha tace sure u can go ahead babu wata matsala.
Shiru nurse din tayi aranta tanata tunanin yadda sukayi da wncam tsohuwar bokanyar da taje mata da case din Adiaha dazu.
If not bcos she warned her about saying it out da itakam dolene zata gayawa Adiaha cewa bleeding din datakeyi is not natural is spritual snn kafayat buraimo ne suke shan jininta awajen goddess. Saidai tsohuwar ta riga ta gaya mata ,inhar ta budi baki ta gayawa Adiaha both of them will die of a serious disease wanda kafin agane kansa sai sun walakanta sun mutu dukansu biyu.
Har ranta Tana son ta taimakawa Adiaha but She is not ready to risk her life like dat ...
Tace my dear, kinga mu likitoci kullum mukance muku ga condition dinku, but U shud also pray and fast about it, im sure a Addinin da kikeyi ana spritual cleansing plsy dear go for it..some sicknesses are not alwys natural some of them are spritual ooo, Biko help urself and be prayeful kiinji?
Adiaha tace thank u sister in sha Allah i will do that..nagode da shawaranki.
Nurse okay, sleep tite ehh..Allah ya baki lafiya dont forget to pray ooo
Adiaha tace thank u and i will, may god bless u..
Ahaka suka kare wayar ta sauke a kunnenta tana sauke nannauyar ajiyar zuciya duk ta dauka wani sabuwar matsalan ce nurse zata gaya mata but tunda babu shi alhamdullhi.