Sashe 106
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wanda hakan ne ya bawa matar gidan filin caccakarta yadda suka ga dama banda hjiya khadija da sister zainab babu mai gaya mata magana cikin dadi batare da ya sako gori ko tuhuma ba, but all the yoruba women dake shigowa wll make her feel bad directly or indirectly ko acikin habaici ko a raha amma baqar magana kam tana shansa.
Ahaka har akayi kwana biyar Adiaha tana waje daya babu wani kulawa ta musammn datake samu daga wajen kowa.
Ta shiga damuwa Ta kikkira kakarta amma layinsu kaf acan yolan baya tafiya and ders is no one she knws na kusa da ita dat can help her in dis tryng time.
Yasrah ta gama lura da su anty nurat sam basu daga mata komi sai yawan shigowa suna damunta da gulma.
deciding tay kawai akan zatana taimakawa Adiaha even if she doesnt like her duk da tana exam amma sosai conditon din Adiaha yake damun zuciyarta tanajin tausayinta fiye da misali
Kwana biyu da Ahmed baiya dawowa gida dakanta take zuwa schl haka ta daure tabawa Fahad hakuri akan abunda Ahmed ya masa ranan.
Yanzu shine yake mata bayanin wasu abubuwan da bata samun daman karanta su da kyau agidan sabida yanayin da ake ciki.
Ko ta dawo zatay karatun Da dare daga ta fito haka zatazo ta same Adiaha ita kadai tana kkrin tattara kayan jinin da aka tara mata agefe zata kai engine ta wanke dakanta ga jikinta babu karfi ko kadan.
Hakanan za ta amshe kayan duk da tanaki amma takan amsa na dole taje ta wanke mata ta shanyasu snn ta mata tea mai dumi ta kawo mata tanasha tana hawaye.
...most of the time in yan gulma da yan cika waje sunzo sun tafi saidai yasrah ne zatana kulawa da ita sosai duk dama ba magana mai yawa ke wulgawa atsakaninsu ba
She will make sure she make her food to eats kafin taje exams haka ma take hakura da karatu a schl ta dawo dan tana kulawa da ita da rana inba kowa.
Satin su guda ahaka lkcin family ya cika da rade raden abunda ya faru anata gulman Adiaha, yasrah become her only helper and life saver at time of need ta dawo tana jin kunyar yarinyar sosai,vmfor one good week itace take dawainiya da ita, ci da sha wanki, har ruwan zafin wanka tana haɗa mata haka zata ta gyara mata room dinta tay mata wankin kayan jinin cos she still bleeds and shes weak sumtimes jinin har yay stainiing mata kayanta bata sani ba.
her freinds jasmine da maryam suke taimaka mata da tips na yadda ake yin wasu abubuwan abinci wani abun kuma abakin hajya take kkrin samowa tunda bata san abincin da masu jego suke bukata sosai ba.
She do try her best wajen mata wanda zaina kara mata jini tare da saka mata kuzari sauran matan kuwa banda tsinannen gulma da munafurci babu abunda suka iya.
Tun ranan farko da suka yi mata jaje na tausayawa daga nan kowa yaja jikinshi da ita basu kara kashe jikinsu akanta ba.
Kafayat ko da sau daya batazo ta leka ba saidai itace kan gaba wajen kai zancen waje she wll tell evry woman that Adiaha ce ta jawo cikin ya zube cos of her abortion history kadan daga cikin masu hankli ne suke zaginta itama sai suce mata itama ai tanada abortion history din meyasa haryau bata haihu da alhaj jimada ba.
Inkaga kafayat ta hakura da baza gulman Adiaha a gari to ta samu masu tsayar mata da maganan banza ne.
Inbanda Hajiya khadija babu wanda yay tunanin taimakawa domin a kula da jikin Adiaha, tana daga can london bata da lkcin kanta but she have to pressurise sister zainab dake nan oyo akan ta nema mata matan nupawa masu wankan jego sabida kar a bar jikin adiahan haka ya lalace sosai dik dama anci sati yanzu
Da kyar sister zainab ta samo wata aka hada hajiya dasu, dakanta ta biyasu kudi tace ayi ma Adiaha wanka na akalla 2 weeks cos of her body.. Batama gaya mata ba saida matayen su biyu sukazo. Adiaha ta dinga ma wa mother inlaw dinta godiya hartana hawaye, Dayan matan tana kwana agidan tana kulawa harda abincin da adiahan zata naci daya kuma tana zuwa ne sai ta tafi idan yamma yay.
Sai da sukazo suna tayawa snn yasrah ta dan samu sassauci tafara concrntrating akan exams dinta da kyau.
With the influence of fahad take samun wasu alfarman dan haka ta dan fara sakewa da shi a matsayin aboki besides shikadai yasan wasu problem din familyn ta by now kuma ta yadda dashi ne sabida yadda yake nuna mata fahimta tare da nuna kishinsa akan abunda zai cutar da ita da son yaga tacigaba aharkan karatu.
Wani lokaci hartakan amince masa yakaita gida dake Ahmed baya zagowa yanzu.
Bayan kamar sati uku da faruwar hakan maganan Adiaha abakin mutane ya fara lafawa sanadiyar kulawar data dan samu wajen matayen da suke mata wanka har jikinta ya dan samu karfi da kuzari duk dama matan sunata complain akan lattin da akayi wajen bata kulawa, abunka da babu ruwansu aciki saidai su bata shawara akan next time karta bari hakan ya ja lokci, nan dai sukayi abunda sukaga zasu iya aka basu kudinsu suka tafi sun babbata shawara sosai.
Yasrah ce harta basu kyautan turamen zannuwa da sabulan wanka da turaren wuta sunata godiya.
Bayan nan ne Ahmed ya fara dawowa gidan sama sama yana dan dubasu amma haryau bai samu lokacin comforting din Adiaha ba sabida maganganun yan uwansa na son kai duk ya cika masa kwakwalr sa musmmn da suke saurin cewa laifin Adiaha ne cos she is the one with the default not him.
Gani yake kamar shi aka cuta ya debo makansa jarabar aurenta and all his brothr knew dat Adiaha was once a public property..
Shidai baiya nuna mata baqin hali ko rashin tausayi amma waiya zauna yajata ajiki yana lallaminta gani yake har Abada bazai iya ba.
And dats what she need exctly at the moment, but it seem so imposblle to get it from him, yanzu ma ya koma zama a dakinsa full time ne baya ma lekata sai in zai fita.
Izuwa yanzu kusan Kowa yay mata jaje amma banda kafayat buraimo saidai Ahmed yana dawowa zaman gidan shikenan kafayat ma tafara shigowa bangaren Adiaha sai taci kwalliya tazo tana rabgwada wai tazo masa jaje..
Tun da ya rasa babyn ya dawo baiya son yana yawan sake fuskansa dq kowa shikansa mamaki yasha jin wai washi kawai kafayat tayiwa jaje..
Kwana biyu sosai rayuwa yay humblingg din zuciyar Adiaha musmmn ma akan yadda take daukar Yasrah ..
Yasrah ce kadai ke kulawa da ita bayan tafiyar wann mutanen da hjya ta gayyato dan su mata wankan ruwan zafi.
She lost a baby of 4 months amma condition dinta na zubar jinin yay worsening kamr wanda haihuwar ma tayi har Saida aka gama mata wankan kafin nan jinin ya dauke mata gabaki daya
She bagan to like yasrah naturally, msmmn inta tuna bautar da mata a satin farko wani bin har kunyar hade ido da ita takeji gabaki daya ita kuwa haryau bata fasa zuwa tana tayata wasu abubuwan ba duk dama taga wankan da aka matan yasata ta warware sosai tafara dawowa hayyacin ta sosai.
Yasrah sam Bata shiga harkan Ahmed sosai tun bayan data masa jaje harkan gabanta kawai takeyi dake she is an independant minded person tana da wayewa ajikinta sosai snn kuma batajin nauyin yin dawainiya dakanta
The following week ana basu hutu washe gari ta shirya zuwa katsina wajen hajiya maimuna kafin nan hajiya kahdijat ta dawo daga london.
Babban leather tote bag dinta kawai ta dauka ta saka few things dinta aciki sassafe tazo tay ma Adiaha sallama tace mata ta gama exms a schl zataje katsina hutu.
Sai a sann Adiaha ta iya budan baki ta mata godiya akan taimaka mata datayi, yasrah tay murmushi batace mata komi ba.
Adiaha Batama san Tareda Ahmed zasu wuce ba har saida ta rakota bakin kofa abun ya dame yasra aranta yadda Ahmed yakeshan ma matarsa kamshi despite irin emotional trauma datake ciki itama.
Altho shima taga ya saka abun aranshi dan rasa babynsa dayayi sosai ya wargaza masa mood dinsa.
9:am suka bar Abuja zuwa katsina nan Adiaha ta yanke hukunci aranta na cewa zata farfado kawai da duk wani vibes din aurenta kafin nan Ahmed ya dawo cos she needs him by her side now more than eva.
Acikin plans dinta nafarko shine want to have another baby for him as soon as posible dan haryau tana kallon kanta a matsayin mai laifi dataki gaya masa matsalan bleeding datake samu wnda a tunaninta hala shine ya jawo sukayi asarar cikin.
Da can abun yay ta damunta tana son ta gaya masa amma tsoro takeji tunda nurse din can datazo mata jaje ta mata fada akan cewa karta fada masa yanzu if not ko shi baiga laifinta ba familynsa zasu gani kuma bazasu taba yafe mata ba.
She dont want to have dis kind of problems with him or family shiyasa ta binne maganan aranta tafara neman wani mafita na daban..
[7/14, 8:44 PM] SURAYYAHMS: Tun bayan da su Ahmed suka wuce can katsina Adiaha bata samu wani sukuni aranta ba saidai wann karon ba zargi da kishin kasancewarsu atare takeyi ba, tunanin yadda zata dawo da rayuwar aurenta daidai shine ya soma cika mata kwakwala duk kanta ya cirke tarasa inda zata fara kamawa..
Tana bukatar wanda zai bata shawara amma bata da kawaye ko yan uwa gashi har kunyar nurse din nan takeji cos she alwys call her up with problems..
Haka ta zauna tana ta tunanin dan iya abunda mind dinta ya shirya take tsarawa, bayan kwana daya dataga Ahmed bai dawo Abuja ba sai ta fara neman lambar kakanta again, tun safe take gwadawa amma bata tashi cin sa'ar samun ta ba sai can da dare.