Sashe 34
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana kallonta yay da fuskarsa kamr bai taba dariya ba, Daidai inda ta toshe hanyar ya ja yay parking awajen baiko ce mata ta matsa ba bare taji dadin ya kulata, tana gani ya kashe motar ya sako kasa cikin nitsuwa hartafara wani irin makirtacen murmushi tanamai gyagyara tsayuwarta wai duk ta dauka wajenta zaizo.
Kafin nan ta kammala gyara tsayuwarta har ya wuceta phewww kmr wani wanda fatalwarta kawai ya gani,da mugun mamaki tawaigo tana kuwa juyawa ta hango hjy khadijatu agaba tana tahowa akasaitance as usual ta sako wanii irin kaya na alfarma ajikinta daya mata kafurin kyau tay lullumi da babban gyale mai kauri sosai wuya da hannunta sunji gwalgwalai masu amsa sunansu gwalagwalai..
Dauke kanta tay akanta dan tasan har abada wann matar dai tafi karfinta, juyawa tay tanamai lekawa ta bayanta sai can taga Ahmed yanata murmushi ya miƙawa Adiaha hannunshi itama murmushin takey kafin ta mika masa nata hannun yana riko hannuntan yakai bakinshi yayi kissing hannun sosai sann ya kamota suka fara bin mamanshi abaya abaya.
Kafewa Kafayat tay awajen cak bata motsi kamr wanda ta haɗiye sanda dan bata san sanda idanunta ya ciko taf da ruwan hawaye mai tsananin ciwo da radadi ba.
Wani abu ta dingaji mai zafi da karkasashi ata cikin magwaronta, wani gullutu ya tsaya mata cak a kirjinta yay mata babakere, hatta yawun bakinta ya shaketa a wuya gam gam yaki wucewa.
Hajya ce ta fara wuce ta batako kalleta ba bare ta sanda ita awajen.
Duk da yadda ta tsura wa su Ahmed ido bai saka ya sake hannun Adiaha ko ya kalle ta inda take ba, Adiahar ce ma duk ta kasa nitsuwa sosai jin kafafunta yana rikewa yanamai harhadewa sabida kallon gigita da firgita da kafayat din take binsu dashi.
Tana kallo suka wuce ta gabanta, ya sake hannun adiaha ya bude ma mum dinshi owners coner ta zauna kafin nan ya budewa Adiaha gaba itama ta shiga ta zauna a nitse..
Ya zago zai bude driver seat kenan kafayat ta rugo wajensa hartana haƙi ranta a harzuke jikinta har na kyarma tace..wait...Wait,..Ahmed...Damilare?
Yay kamr baiji ta ba ya shiga motar ya zauna gaban madubin tazo tana kwankwansawa kmr wata marokiya.
Saida yaja mata tsinannen aji snn ya juyo ya mata wani irin kallon banza,Yana sauke glass suka hade ido hawayenta saura kiris ya sauka dataga yadda yay azaban kyau duk ta susuce yace Excuse me?..
Ajiyar zuciya ta sauke cike da borin tsananin kishi da tsegeran rashin kunya tace " fita zakayi?
Girarsa na sama a dage yace " kamr ya bangane ba. Who are u talking to.
Ganin Adiaha ta tsura mata ido yasaka taja tsaki tay saurin share hawayen dake son sauko mata, muryanta harna rawa tace I mean in fita zakayi nima inason ka aje ni awani waje emmm damilare pls Can i come in?
Baiko amsata ba saida yakusa kare jan galss dinsa sama snn yace "no"..
Kafin tay magana har ya kulle motarsa ya kunnata tsabar takaici takai ma motar naushi kafarta yahau mata zafi tafara ihu tana kiran sunanshi tana cewa saidai itama yazo yafita tare da ita..
Hjya khdijatu sai karkada kai takeyi cikin shan mamakin irin haukan daya kama kafayat.
Da ya wani irin waina tayar motar kamar zai takata saida ta razana ta falfala da dan banzan gudu ta koma can baya.
Kafin ta dawo hayyacinta har sun kama hanyar waje, kukan datake dannewa ne ya rikito mata tafara zage zage a mugun fusace taje ta bude nata motar ta shiga da niyyar zuwa gidansun sai kuma taji bazata iya ba dolene tabi Ahmed tanason tasan inda zaisuje da mum dinsa da matarsa.
Tuki take tana kuka sosai kamar ranta zai fita dan Gani take kamar Adiaha is living her dreams already, and she just cant wait to make her life unbearable agidan Ahmed tunda har mafarkinta akansa ya rushe na kowa ma saiya rushe.
Abaya baya ta dinga binsu har suka isa gaban offishin NIMASA national headqtr, nan suka sauƙe hajiya khadijatu tare da mata sallama har sanda ta lume ciki kafin nan yaja motarsa suka bar wajen.
Binsu kafayat keyi at a close distance wanda baifi motoci uku zuwa hudune ke tsananinsu ba.
Agogonsa ya kalla kafin nan ya dube Adiaha wanda tun zamansu anan tunanin kafayat kawai itama takeyi dan har fargaba takeji a duk sanda taga yarinyar she just hate her immensely nunawa kawai bazata iyayi ayanzu ba.
"Babe baki jin yunwa baki karya bafa?
Cikin sauke ajiyan zuciya ta kallesa "inaji, kai baka ji ne?..bai amsa ba ya harare ta yace kina jin yunwar ashe kikayi min shiru ai dana sani da ban tambayeki ba saikita zama da yunwar cikinki
Tace am sorry hubby,
Kasan baka fada min inda zamuje ba karkuma na kawo wnn maganan kayi fushi dani..i dont want to upset u.
Cikin kyabe baki yace .
"Oshey, thank u for calling me a time bomb
Dariya tay shima sai yay dariyar kadan snn ya waina kan motar izuwa hanyar wani hadadden luxury restaurant inda ake dafa irinsu chineese food, thai etc da sauran kwamulashe na zamani.
Tin basu gama parking ba Adiaha tay ta kallon yan matan dake fitowa acikin wajen duk babu irin kalarta awajen cos they are extremly classy and rich irin wann ma ko karuwai ne sukazo nan tasan sun riga sunyi kudi sosai.
Yana kammala parking yace mata "me zakici? "zamuje cikine ki zaɓa ko inje in siyo maki abincin na kawo maki.
Ta rasa me zatace duk kunyar kanta ya isheta gani take kamr inta fita ahaka za'a ta kallonta kamar yar bola halama ayi mata dariya .
Dada karewa yan matan dake safara awajen tay kallo snn ta girgiza kanta ahankli tace hubby just oder anything for me bazan shiga na zan jiraka anan
Kafadunsa ya daga yanamai cewa cool
Baki da choice ko?
Tace emmm ur choice is alwys mine
Baice komi ba yay murmushi ya kama hanyarsa ya shiga ciki.
Kafayat datay parking acan nesa tana kallonsu ta sauke ajiyar zuciya takaicin Adiaha yabi ya isheta kawai sai ta fara zage zage ita kadai.
"Haaaa dis girl is a mumu, Very local girl, wawiya kawai..mtsww ace ankawota nan wajen memakon ta rike hannun mijinta su shiga tare tasha kallon kayan duniya ta debi na banza takama tazauna a mota dinkim dunkam kamar doluwa jaka..mtswwww What a waste of brain
...ni bansan ma ina Ahmed yaje yayumo wann mumu girl din ba.
She have absolutely nothing except the face and the body...babu kwakwalwa at all ode number one. Typical mumu babe..
Adiaha tana ta kalle kalle duk wance ta wuce sai tay admiring dressing dinta tanata tunanin yadda zata gaya ma Ahmed itama ya siya mata kaya ko ya bata kudi ta saya sabida ta dena jin kunyar shiga cikin mutane.
She have already lost her self confidence tunda ta aureshi, her self esteem is even more lower datazo ta gamu da jarabawar rayuwa na zama acikin mutanen da suke kusheta kusan kullum.
Tagumi tay cikin tunani ta inda zata soma masa maganan hakan after a while harta soma gajiya can saigashi nan ya fito da ledoji guda biyu ahannunsa na take away da drinks da staters.
Yana zuwa ya mika mata su duka snn ya dawo ya shiga motar ya zauna yana kallonta, its all urs yakamata kici, tace kaifa? bazaka ci ba. Yace aciki na ci nawa nikadai kinsan ni bazan iya cin abinci acikin mota ba.
Ranta baiso ji hakan ba amma ta basar tay masa godiya tay masa snn ta buɗe ledojin na fruits salad din ta soma ci kafin nan ta ci abincin soyayyen kwaine da meat balls na kaza da mashed patatoes da sauran tarkacen hadin su na turawa..duk cinta hakanan ta gaji ta bar saura abincin kuwa da dadi sosai.
Kafin nan ta kammala cin abincin har sunyi rabin inda zasuje
Wahalalliya kafayat nata binsu abaya abaya zuciyarta na harbawa
Har suka isa gaban wani katoton shoping mall acikin kwarimpa bata dena bibiyarsu ba.
Yana kashe motar yace
Oya.."Lets go in'
Yadda yay maganan tasa cikin comand tasan kawai bayason wani korafi dan haka ta sauko kasa tafara binshi abaya har suka kai cikin mall din atare.
Suna shiga ciki Adiaha ta fara kalle kalle dan babu wani abun duniya da babu acikin mall din komi da ake bukata akwai sashi sashi na abunda ya shafi mata da na maza infact komi akwai ciki cos is an international store yawancin suppliers dinsu daga united kingdom ne ko united state of america.
Yanata lissafi a brain dinsa ya rasa ta ina zai fara kaita dan ya lura kamr tana bukatar komi ma.
Duk da haka ya lura kamr rashin sutura yafi ci mata rai, yafi damunta aranta dan haka yajata suka haura upstairs acan sama na uku inda zallan kayan sawa na mata yake.
Kirjin adiaha kamr zai fito waje dan murna idonta har ya cicciko da ruwa tanata son ta boye mashi hawayen nata Daya lura da hakan saiya riko hannunta ya dan matsa dan kartay embrassing dinshi acikin mutane.
Yace "Babe zanje na duba wani agogo so zan kyaleki da attendant ki zabi kayan da kikeso kinji?
Batay masa musu ba tace okay, yana zuwa gaba ya taho da wata expert thats so friendly ya hadasu yace suje tare.
Duk ya fadawa expert din abunda yake son adauka mata na amfaninta dan yasan mutumiyar tashi zata iya kunyatashi da shirme.
Nan matar ta fara zagawa da Adiaha tana nuna mata section section na kaya acikin tsara mata abunda ya kamata tayi da wanda bai dace tayi ba.
Inner wears masu kyau ta diba set set guda biyar a kwalayensu pants bras undies vest etc, snn suka debi nities suma suka dawo aka deba mata english wears da hijabs da abaya da kuma leshuna da atmpa dake taga agidan nasu sunfi yin wankan leshuna dan haka shine yafi yawa acikin kayanta, mayafai guda sha biyu masu aji da tsada ta deba mata kala kala design daban daban. Ta hada mata da takalma da jakuna kala kala suma, komi daidai yadda Ahmed yace mata tayi haka takeyi.