Sashe 152
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bata ko kulasa ba sai ma jan zuciya take cike da bori da kiriniya shikansa yasan bai isa ya taba ta ba don yasan yayi mai gaba daya duk dama karamace amma sai bai bata hutu ba shiyasan Dalilin daya mata hakan dadine da bai taɓajin irinsa a duniya ba.
dan yasan wahala kam ynzu tafara sha inbaiyi mata akai akai ba bazata taba yi sabawa da shi ba haka suka kasance bacci barawo ne kawai ya fizge ta cikin wannan yanayin amma badon taso ba ,tana ji ya kwace ta daga jikin sa ya shimfide ta tare da rufe mata comfoter shikuma ya nufi bathrum ya dauro wanka yayoh alwala ya kimtsa kansa tsaf ya fice sallahn asubah.
Shikansa yau din da kyar ya yayi alwalan ya fita kawai akan sai ya dawo snn ya kula da ita da kansa,ita kam zazzabi ne yake neman kwace ta don ta dade da tashi amma bata iya ko digon motsi da kafar ta bare ta sauƙo haka ta lallaba tayi sallah dakan ta sai dai yadda ya tarar da ita kwance ne akasa akn sallaya tana rolling tana karkarwa baiji dadi ba..
Hawaye kawai take saukewa masu radadi ta dukunkune kanta akan sallayar Kamar wata mai sabon ciwon nakuda
A hannunshi ya tarkato ta ya ajiye ta akan gadon sun dayay kaca kaca xmining din ta yayi yaga yadda wajen ya kunbura tsabar ya gurjeta nan ya fara bata kulawar gaggawa.Bathrum ya shiga ya hada ruwan gashi ya zo ya dauketa cak a hannun sa ya sakata aciki kokawa kawai suka dingayi dashi taki sam ya sake zuwa jikin ta, Suna kaiwa dakin suka zube tare akan gado,shessheka mai zafii take sakewa tana neman fauce jikin ta ana shi da karfin balai,duk yadda ya so ya rarrashe ta suyi wankan atare amma taki..
duvet din ya jawo ya rufe ta da shi sannan ya mike ya cire sauran suturar jikin sa ya dauro towel ya shiga wankansa. Da kyar ta danyi shiru,tayi calming kanta saidai tana lumshe idanu image din abun da sukayi kawai ke dawo mata ita anya ma zata iya daurewa kuwa Tsoro ne ya shiga damun zuciyar ta,tana jin motsin fitowar sa tayi sauri ta lume cikin bargon ta buya tayi kamar bacci ne ya dauke ta...
shikuwa Ko ruwan jikin sa bai tsame ba A gurguje ya shirya kansa
,baiyi wata wata sai kawai ya fita neman magani da abincin dazai taimaka masa ya kulada matarsa dakansa acikin sanyin safiyar nan.
Yana fita a gidan itama ta bude idonta ahankli da suka riga suka kumbura.
Fita tayi a Dakinsan witout knowing how she did it,ahnkli har ta koma dakinta adaddafe batare da saninta ba, tana shiga ta sakama dakinta keys tunma kan ya dawo ta kara shiga hannunsa.
..akan gadon ta fada a sanyaye ta shiga sauƙe ruwan hawaye masu sanyi Kuka takeyi sosai dan tsabar wahalar data keji ajikinta bata san sanda takai kanta bayi ta hada makanta ruwan gashi ba Tafi minti talatin acikin ruwan snn ta fito tayi wankar tsarki sai a snn taji dan dama dama ganin bata jini sosai kamar na dazu.
Suman kanta ta warwareshi tsaf sabida jiƙar da suman kantan yay Handrye ta dauka ta busar da kashin ta tufkesa a wargaje, lkcin zazzabi ne ya gama nakasa mata gabobin jikinta a sassarfe ta bude closet ta jawo dan guntun half gown marar nauyi tasaka shi bata iya saka wani inner wears ba dankoinanta a daddaure takejinshi Waje guda ta samu ta kwanta acan tskiyar gadon tare da dukunkune kanta waje daya cikin wani irin wahallen yanayi.
7am dot tana kwance a rigingine tana juyi cikin zazzabi taji motsi kamr wani mutum ya shigo musu gida a wannan lokcin cos it was tooo early.
Adiaha ce ta dawo babu shirin dan sam taki zama da suka dawo, dan tun jiyan da sukaje neman mafita da kakarta aka basu maganin gyaran da zatay dai taji hankiinta baya jikinta kawai ta ga gara yaudin kawai ta dawo musu abazata.
Wani irin shiru taji gidan yay mata Hanklinta a mugun tashe tay dakin ahmed dabata gansa acan dakinsa ba Lokcin Ko lura da bedsheet din batay akasa ba Ta dauka duk data tafi jiyan ta barsu shikenan.
...dawowa tay waje ta dakin yasrah dataji a kulle ta dinga bugawa kofa kusan a cikin rashin nitsuwa.
Daga baya taji muryansa adan mamaknce yace KE!!! da lpyarka kuwa?
Tsorata tay ta juyo tana kallonsa tama rasa me zatace masa. Shikuwa bai wani kulaba dan tun jiyan yake kallon sakon ta na cewa ita bazata iya zama acan tabarsa da yasrah ba zata dawo tana kulawa dashi.
Ko kulata baiyi ba Yace tunda kin dawo hanklinki ya kwanta toh ni bani hanya zanje na duba matata.
Baki bude da tsananin mamaki tace Hubby hanklina ya kwanta fa kace cant u see i came back for u.
Bai kulata ba ya haɗe rai ya bude kofar ya shiga ciki tabiyo bayansa acikin sauri saidai yanayin data hango yasrah ne yasata tsayuwar cak atake taji kanta na juyawa ta kasa motsi haka ta bushe atsaye kmr wanda aka zuba mata ruwan kankara ajikinta ta dawo mutum mutumi.
Dada rukucewa taji tay datagan yadda Ahmed ya wuceta pheewwww jikin sassarfa da wani irin rawan jiki ya haura kan gadon ya wani lalubo yasrahn jikinsa da wani irin jarababben sauki yanamai wani irin kankameta akan kijiinsa tareda sakar mata wasu tsumammun sumbata masu numfashi yanamai lallabarta cikin sigar mafi nuna zazzafar kauna mai azaban tsanani mai kuma karsashi ya wani rungumeta tsammm tsammmm ajikinsa yanamai shinshinar ta yana kuma shafota a zaucce kmr ba acikin hayyacinsa ba yanamai mata sannu sannu da muryansa daya kama dana wanda zai fashe mata da kuka tsabar nuna kulawa da kuma tausayi...
GUD MRNING....
[7/31, 2:32 PM] SURAYYAHMS: Alokcin shikansa Ahmed baimasan meyakeyi ba don kuwa zauce yake ya rude akan yasrah daya kwasota yay rammmm da ita akan faffadar kirjinsa yanamai wani iriyar kananneda cikin wata iriyar zazzafa kuma jarabbbiyar shauki mai tsananin taɓawa tare da masa karsashi har cikin zuci.
Duk sanda ya lumshe idonsa ya harsoshu irin azaban dadin madarar lagwadar daya kwasa ajikinta jiya da dare saiyaji kamr yay tsunstu yagansa harya maidata cikinsa kawai sutayi har su kare, suma dawwama acikin shauki suna jin zaƙi da kuma dadin junansu.
Kalaman lallami dana kuma rarrashi masu cike da manyan kalaman so dayake furtawa a lokcin baima san iyakarsu ba.
Kasa motsi ko motsa gabar jiki Adiaha tay tana tanata kallonsu dan batasan metake gani u ko ji ba dan wani abu mai kamar kifiyar garwashin wuta kawai taji kmr yana mata yawo atsakar kanta ahankli taji kuma dukkan gabobin jikinta suna wani irin ragwabew xuciyarta na tafarfasa da ruwan kishi kirjinta na fat fat fat kamr tsinke ya diro waje.
Tsumammun idanunta da suke jiƙeda wasu irin mixed emotion ta darsa akansu tsawon dakikan mintina wani sassa daga gabobin jinkita basu kara motsi ba tsabar yadda taga Ahmed ya birkice yana lallashi yana tarairayarta kamar zai maida yasrahn cikin jikinshi kuma ya hadiyeta duk ya gigice ya zauce gabaki daya ya haukace mata ajiki a cikin salonsa na jarabbiyar yanayi na wanda cikakken hanklin sa baiya tare dashi .
Atake idanun Adiaha ya ciko da ruwa ta fahimce cewa duk wani abunda take fargaban ne ya riga ya afku kuma ya faru tabbas ko makaho ne yaxo wajen yaga yanayin yasrah ayadda take dolene yasan taji jiiki sosai a hannun cikkken namiji kmr Ahmed dinta datake ganin kamr kansa ya riga ya zare ya kuma zauce gaba dayaa baya cikin hayyacinshi kwata kwata dan batay tsammanin haryanxu datake tsayen akansa yana tune da kasancewar ta adakin ba. Kallonsu take har tagaji ta lumshe idanunwanta dan kanta ahankli snn ta ja wata nannnuayr ajiyar xuciya taciki snn ta karaso wajensun itama.
Kirjinta na bugawa koda ta biyosa wajen gadon ta tsaya tsananin duhu kawai ta cigaba da gani, sai taji ta kasa cewa komi dan bata dan meyake mata yawo a tsakar kanta aynxu ba.
Ɓari ma taji jikinta ya fara, Ahankli dai sai kuma dukkan gabobin jikinta suka mutu suna masu ragabewa cikin karayar xuciya sosai.
Muryanta harna kar karye ta fara cewa subhanllah
Hub..b..by..hunn..y meyasa same sister haka? Ta xauna har ilokcin rawa jikinta da muryanta yakeyi, jin Ahmed yanata lallaba yasrah kamar zai mata kukan gaske. Adiaha taji kamar itama ta rushe masa da wani irin azababben kukan sabida tsananin kishin dayake cinyeta woooooffff kamr wutar volcanic eruption taciki.
Duk da haka ta daure ta fara biye masa duk dama bata kanta yake ba
Is she in pain?
Saida ta maimaita maganan sau kusan uku snn ya kalleta a daburce ce yes yesss she is in pain..ya subhanaallh i caused it....yasrah, baby, yasrah...honey..my love i am sorry baby. Am sorry sweeet girl..i m sooo.. soo sory..
Yadda yake maganan da wani irin shauki mai kuma radadin tarairaya da tausayi yasaka Adiaha daukewa cak tanabinsa da kallo bakinta sake galala.
Nan da nan ta hadiye wani gulluton kishin a makwaronta dan da kyar ta daw hayyacinta ta fara kkrin zata taimaka masa yaki sam yace mata zai iya kaayansa, yasrah kuwa sai kukanta kawai takeyi ajikinshi batama iya daga ido ta kallesu duka ba.
sanda Adiaha tay masa dagaske snn ya bar mata yasrahn ya fice dakinsa ya hado wani ruwan maganin sabida zazzabi daya fara rufeta.
Yana fita a dakin Adiaha ta fara tambyar yasrah meya faru dan son ta tabbatar amma dake yasrah is in pain and confusion bata iya bata wani cikakken amsa ba saidau sosai yanayinta ya bata duk wani bayanin datake tsoron ji din Ita kanta bata san metakeji alokcin ba.
A takaice haka yanayinsu ya kasance inda karshen ta Adiaha ce tay wahalar tayashi jinyar jikin yasrah tasha matukar mamaki kwarai da gaske ganin mijinta Ahmed da ko handkychief dinsa bason wankewa yakeyi dakansa ba yau kwasam sai gashi nan agabanta yanata kkwar wanke stained Bedsheet din da jiinin virgitnity na yasrah ya lalata.