Sashe 29
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hawaye ne masu tsananin zafi suke kan gwangwarowa daga cikin idanunta dan tasan duk yadda akayi yaune ranar rabuwarta da Ahmed musnmn ma ace yaron nan ya mutu...
Kanta sosai ya kulle ta tuna cewa bata kammala ficewa a ukubar laifin da suke kallonta dashi na auren mahaifinsu da kafayat ba, idan har yaron sister zainab ya rasu yau batasan wani irin taskon rayuwa zata iya shiga ciki a hannunsu ba.Maybe dis will be the time for her to give up on this marriage..haka ta dukunkune kanta ta takure jikinta ajikin gadonta ta dinga kuka mai tsananin rudani da ban tausayi.
Wajajen karfe 10 sharp Ahmed ya fito daga cikin sashen emergency ya daura green doctors aphron da cap fuskarsa babu yabo babu fallasa.
Yana fitowa kafin kace wani abu har family members sun rufeshi musammn ma sister zainab da mijinta wanda ayanxu ko maganan fatar baki basuyi ma juna kowa na cikin damuwa da fushi.
"Dami pls How is my son?
Mijin yace is my son alive?pls tell me is he alive or not, damilare...
Hjy khadijatu da su brother kaxim da su anty nurat duk suka tsaresa da idanunwansu kowa zuciyarsa na halbawa sosai dan sukadai suka san kalar damuwar da sister zainab zata shiga ciki idan rasa danta kwalli daya ayayinda bata da wani mahaifa
Ahmed ya sauke ajiyan zuciya mai nauyi snn ya kalli sister zainab cikin lallashi sosai yace mata sister Alhamdullhi karki damu, ur son is fine, bacci yakeyi tun dazu shiyasa ban fito ba na tsaya ne harsai ya farka na kara dubashi.
Wani irin tsalle ta daka ta rungumesa kam kam tana hamdala kmar gidan aljanna ya mata albishir haka taji nn ta wani kankameshi tana hamdala tana murna sosai.
Nan da nan wajen ya kaure da Alhamdullhi kowa ya sauke ajiyar zuciya jin relieve aransa
Jikin mijin nata har rawa rawa yake yafara murna yana washe baki kamr bashi bane yake cewa zai ma yar uwansu rashin mutunci ya saketa ba
"Ahhh damilare thank u...
U saved my only child Allah ya saka maka da alheri. Haaaa U saved my son..pls can we see him now? ..I owe u my life damilare, ure truly a good doctor...haaaa
Bakasan kalar tsoron dana shiga ciki ba ooo Bansan me zanji araina idan shafiu ya mutu ba he is my only son..god bless u for saving him Damilare.
Ahmed dake rike da yar uwarsa ya dago kai ya kalleshi cikin gatsala mai magana girarsa na sama adage ya masa wani irin takaitaccen kallo snn yace "Bakomi...ai ba sai ka gode min bama,Am his uncle afterall,yadda kake son shi haka muma muke sonshi, we r not monsters..and by the way Idan kana son kayi godiya kayi shi ma wacce ta ceto rayuwar danka bani ba.
Da mamaki yanajijjin kunya yana dan boyewa da murmushi yace waye ne ya ceto shi inba kai ba? Cikin datsar numfashinsa Ahmed yace "my wife did.."
Sai yay shiru..cikin rudani suka fara kallonshi harda sister zainab din kowa na masa kallon rashin fahimta.
Ya hade rai yanamai kallon idanun mijin nata dan yasan da cewa maganganun dayaketa fada dazu akan matarsa dazun yay masa zafi sosai dan Sosai ya tsani rainin wayo.
Yace yes itace ta ceto rayuwar shafiu. badon ta bashi wancan herbs din ba daya mutu hala..dan koda na masa alluran
Detoxifier da sai yay kwana goma bai gane kanshi ba, he wll suffer in pain,sabida poison din dayasha din yafi karfin kwakwarlsa. Wann abin da ta bashi yasha shine ya taimaka wajen rage masa illa da kuma karfin maganin sosai ajininsa shiyasa dazu yaketa amai aikai ka gani ko?
..so both of u owe her a thanks..and also an Apology..
Ya dubi sistersa da sauran family members yace zaku iya shiga ciki
Ku dubashi he is awake now.. excuse me.
Basu iya ce masa komi ba suka bishi da ido suna ta satar kallon yanayinsa kowa yanashan mamakin yadda yay maganan tare da basu stern impression na cewa ransa ya sosu da suka zage matarsa dazu bai taba yin hakan ba duk sai sukaji bambarakwai nan take sai kowa yasha jinin jikinshi awajen. Hjya khadijatu kuwa sosai hakan yay mata dadi duk dama tayita jima ADIAHA tsoron aranta sosai dazu.
Suna shiga dakin suka same shafiu har ya warware sosai yanata daga kafafunsa akan gado yana wasa saidai baida karfin jiki sosai..
Nurse ce ta ce musu zasu jira zuwa lokcin da ruwan da aka saka masa ya kare kafin nan su tafi dashi gida..
After a while su brother hamzat da brother kazim suka musu sallama suka fice bayan angama maganan cewa za'a yi bincike akan ruwan da yaron yasha snn daga baya hajy khadijatu tay ma sister zainab fada ita da mijintan akan su dinga hakuri da juna kafin nan itama ta kama hanya suka dawo gida tare da sauran inlaws dinta.
Alaji bello yana kwance akan gadonsa cikin zazzabi bamai kulawa da shi, dan lkcin Kafayat ma batashi takeyi ba, wuce shi tay akan gadon taje bathrum tasha wankanta ta cancada ado ta haura can saman balcony inda babu hayaniya nan ta dauki wayarta ta danna kira mahaifyarta cikin gaya mata duk abunda ya faru Tsabar Dariyar datakeyi muryanta har waje ya ke fitowa.
Su anty adizat suna dawowa kowa ta nufi sashen ta..
Hajy khadijatu data shigo gidan ne ta dingajin dariyar muguntar kafayat asama abun duk ya daure mata kai duk dama bata kawo komi aranta ba. Har zata sha kwana tay hanyar sashen ta kenan saitaji motsin mutum rigijib akasa kamr anjehoshi acikin sauri da razana tayi wajen sai taga alaji bello ne akwance akasa yanamai maida nunfashinsa da kyar.
Babu bata lokaci ta iso gareshi dan da alama ya daddafa ya fito waje ne dan ya samu mafita shine jikin ya rikeshi ya fada akasa.
Da mamaki ta karaso gabansa tana mai duban yanayinshi na tsananin barin zazzabi batare da ta taɓa jikinshi ba tace Alaji bello lapiyarka kuwa?....kada kansa kawai ya shigayi dan baida bakin magana ya shiga mimmika mata hannu yanamai rokonta akan data dagashi.
Batay kasa a gwiwa ba kuwa ta dagoshi sama da kyar duk jikinshi ya dau zafi sai mummunan
Rawa rawa jikinshin yakeyi, ya riketa suka karaso har cikin babban falon ta aje shi akan kujera.. tashi tay cikin sauri zataje ta kawo masa ruwan sha ya firgita ya jawota jikinshi tare da kankameta sosai.
Muryansa gwanin tausayi yana rawa rawa yace "Khadijat pls dont leave me am in pain pls help me....abunka da mata da miji sai taji tausayinshi ya kamata.
Just for some moment ta kyaleshi ya kwanta ajikinta yanamai sauke ajiyan zuciya duk jikinshi yana rawa yana fidda hucin zazzabi.
Hanklinta na dawowa jikinta ta dan kwace jikinta anashi jin harya fara shafo mata gadon bayanta tana tashi ya riko ta arikice ta fauce hannunta da sauri tace "Ka sake ni..ni ruwa zanje na kawo maka kasha.
Da kyar ya sake tan yana murmushi dan gani yake kmr guduwa zatayi ta barshi ahaka Ga muryan kafayat ya karade gidan sai kyalkyale dariya take ata samansu tana waya kasa kasa da mahaifiyarta da yare.
Ta debo ruwan ta bashi a hannunshi yakarba da saibin jiki har yakai bakinsa Yana sha ahankli bata kalleshi ba.
Yana sauke cup din ta dubesa fuskarta a daure tace "Alaji bello u shud see a doctor zazzabi ya shige ka sosai..ni zan wuce daki. Ta tashi zata wuce kenan ya wani shako daddan qamshin turaren jikinta wanda yasaka shi ya lumshe idonshi sosai yana mai sauke ajiyan zcya
Hannunta taji ya riko abazata muryansa can kasa kasa tace ehhhrrrr khadijat pls Help me and call the doctor, am very weak. Yafada yanata neman su hade ido waje guda amma taki mishi sam.
bata rai tay tace wai ina matarkance da zakana takura min? Koni baiwarka ce yau?..
Baice komi ba ya sassauto murya kasa kasa, cikin sanyin yanayi yace pls im begging u, for d sake of our children dan Allah ki kira min likitana yazo ya dubani banajin dadin jiki na.
Da kyar ta amshi wayarsan daya fitar a aljihunshi ta kira masa likitan nasa ta hadasu awayan sukayi magana na minti biyu da yare.
Yana sauke wayar ya langwame mata wuya cikin sanyin murya kamr wanda ruwa ya kwasoshi
"khadijat likita yace naje na sameshi yanzu..
Cikin katseshi da harara tace toh saime, kaje mana!!..
Aaah khadjitttt pls have mercy on me, kiji tausayi na manou..dont treat me like this kinji iya dami.
Cikeda kufuluwa da karya mata muryan dayake yi ta gwalo masa ido waje cikin harde rai Tace me zan maka wai?
Yace ki kaini wajen doctorn mana iya dami
Bana iya tafiya, my body dey shake..im not fine att all...ina fara tafiya zan fadi kasa, i dont want to break..uve seen it abi?
Tace "I dont care"
Kadai san wanda zai kaika asibiti amma bani ba. Bana son rainin wayo alaji bello.
A fusace ta juya zata bar wajen taji an rike mata kafafu tana juyawa da mamaki tagansa akasa wai har ya rikito kasa ya tantameta kamr wani tsohon maye yana layi ya kankame mata kafafu ya lumshe idonsa sosai yana dan jijjigata da muryan tausayi sosai.
"Khadijat did u want me to die..dan Allah kiji tausayi na mana. My blood pressure is high ki taimakeni..for sake of god and our children pls iya dami..have mercy on me..
Idonta a lumshe ta dingaji kamar ta hankadeshi yay dungure dan tasani sarai ba zallan ciwon bane kawai so yake ya samu jikinta.
Duk ya dabaibayeta har wani jajjan zuciya yake kamar dan karamin yaro duk takaici yabi ya isheta tafara danasanin lekasa datayii dazu aranta tace dama wucewarta kawai tay ta barsa awajen.
Ganin babu yadda ta iya dashi yasaka ta sauko ta rikosa suka fita agidan takaishi har clinic din da doctor dinsa yake aka dubasa aka ce masa jininshi ne yake yawan hawa ya rage tunani snn ya dinga shan maganinsa akan lokaci.
Yanata yi abun tausayi da fuskarshi Ko kulashi batayi ba har suka dawo gida..
Daidai sun shigo kenan zata wuce bangarenta ya jawota baya cikin lallami yanamai cewa cmn iya dami, wont u ask me about my health tun da likita yay magana bakice min komi ba.