Sashe 127
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
He thinks she is more matured and sensible than other girls musmn datay deciding tai shiru bata gayawa iyayensu duk abunda ya faru aranan tsakaninsa da matarsa Adiaha ba.
Yasrah has became quiet har schl bata son magana sosai yanzu koda maryam ta jawota cikin musu akan wani abu ko assigment haka saidai suyi kadan tay shiru.
Daga gefe kuwa fahad yanata neman hanya ne da xai yi amfani da situation din Adiaha sabida ya samu kusanci na musmmn da yasrah dan ya cimma burinsa na samun jikinta akan lokci.
He like her har aranshi amma yafison ace ya rage mata power ya zamo shine yake da say akanta ba itace take da say dayawa akanshi ba.
Saidai yadda yasrah ta fara shiru shiru ne kwana biyun nan shiyasaka yafara tunanin he will need to create a big drama to draw her attention more tunda maryam ta riga da ta gaya masa duk yadda yasrahn take da passion na son taga ta taimake wanda yakecikin wata damuwa.
Da shi da aminansa har sun fara shirya fake rape case akan wata yarinya da suka son subiyata kudi tay playing victim saisu jawo maryam cikin maganan danta taimake su su wajen jan hanklin yasrah akan yarinyar.
A nashi lissafin inhar yasrah zata iya guduwa da matar yayanta danta karba mata yancinta then surely she can do the same for another helpless girl.
shine zai kara shigewa jikinta ya bata masauki snn yay alkwarin kawo lawyer ma victim din sai su zamu sunayin aikin tare. to daga nan ne xai cika burinsa akanta cikin salon maye snn sai su daura ma yarinyar lafin komi harma suce ta gudu ta inda yasrah zata shiga matsala snn zata zamo bata da yadda xatayi face ta nemi su rufa mata asirin kar wani yaji abunda ya faru tsakanin su then he wll use that againts her emotianaly yadda zai kara riketa wajen rauninta.
They planed evrything perfectly shida abokansa kuma sun gama sawa aransu cewa komi zai tafi musu daidai dan sunsha yin abubuwan da sukaci uban wayannan suna wanyewa kalau.
saidai haryanxu basu san ta wani salo zasu fara tunkarar maryam da wnn maganan ba.
Ranan da su hajya suka cika kwana na hudu A gidan alhaj bello suka fara shiryawa akan zasu koma katsina yau da yamma atare.
Alhaj bello is alwys deeply feeling quilty akan rashin zaman matarsa tare dashi but babu yadda ya iya baison ma tazauna taga irin cin kashin da kafayat take masa agidan yaji kunya bayan accusing dinta dayayi abaya da yace itace take hanasu zaman lafiya da ita.
Now dat she is gone saima abunda ya karu tsakaninsa da kafaya he wont have been surviving inba dan kudin datake tura masa a boye ba.
tun yana zaton sihiri ne lamarinsu kafaya harya gane cewa mugun haline kawai irinna kafayat da uwarta kullum acikin gayamai magana sukeyi akan familynsa snn suna son lallai saidai yace ma yaransa duka suna kara masa kudi akan wanda suke tura masa na wata bayan yanaji yana gani sune suke cinyewa su biyu bashi ba.
Tunda yaki biyan musu bukatarsu yafara gane cewa babu wani sihiri akan kafayat kawai halayyarsu ne na baqar hali,mugunta da kuma mugun son kudi.
Duk bura uban da zata masa agidan haka yake kin kulata yaki sam sam yabiye mata akan tana saka shi yana tursasa yaransa sukara musu kudi.
Haryau bai gaya ma yaransa cewa kafaya ta kwace masa acct dinsa na wata tana cinyewa ba,ya gwammaci ace ya aje relationshp with his children akan draman kafaya, its more peaceful dayakasance tsakaninsu have been improving ever since da ya dena kula bukatun kafaya akansu.
Su hajiya suna kan shirin tafiya katsina Adiaha na can bangarenta bata ma san da hakan ba dan yaune jinin ya dauke mata.
tanata kkrine wajen ganin ta kimtsa kanta for her husband sabida kaikaiyin infection da yakeson yafara sakata agaba. Evrything is tiring and cold cos she is reallu stressed and depressed bata da wani wanda zai kwantar mata da hankli.
Yasrahn dake tausaya mata ma duk ta koreta da baqin hali and she missed yasrah alot too.
Haka nan dai ta kimtsa jikinta tass ta shirya hoping dat duk sanda Ahmed zai dawo a shirye zaizo ya sameta tana jiranshi, Dis time bata san me mezatayi dan ta dawo da martaban auren ta agidan ba musmmn yanzu da ta rasa kimarta a idanun iyayensa da yan uwansa.
Mamaki daya taji akwanakin nan dataga sun anty adizat sun nitsu sundena zagowa bangarenta dan su gatsala mata habaici tun bayan nasihar da hajy maimunatu tay musu ranan kowacce tafara kama kanta.
Saidai duk da hakan kwata kwata ba shiga harkanta sukeyi agidan ba but is now becoming much respectful a tsakaninsu.
Wajajen karfe 2:30 na yamma Ahmed ya je ya dauko yasrah a schl su maryam basu ma san da tafiyarta dn tun faruwar abun Ahmed bai kara zuwa schl daukanta ba saiyau.Tafiyar kurame ne ya kawosu har gida,dan tun bayan gaisuwar sama sama da sukayi na farko a motar har suka kai shashen su hjya basucewa junansu komi.
Shima Ya dawo da wurim ne sabida ya raka iyayen nasu har airpot, Hira ya tsayayi a falon tare dasu kafin nan ya fita bai wani jima ba ya kara dawowa musu da packs na kayan sanyi dana motsa baki.
Yana aje musu ya wuce sama domin duba baban sa anasa sashen.
Mashed dates da Chilled Fruits salad da beeries ya kawo musu for mind relaxation duk tarkacen su ice creams din hajya khadija ta tarkata ta ajewa yasrah agefe.
Jim kadan yasrahn ta kammala wanka ta fito sanye da fitted gown na atamfa tay rolling da veil kalan kayan nata looking so simple nan Itama ta jonasu sanda ta gama shan icecream din kafin take sanin cewa shine ma ya kawo ice cream.
Wani Haushi taji dan har yanzu batason abunda zaina hadata shi nan ta kama hanya tabar wajen ta koma room tanata aikin latsa wayarta hanklinta kwance.
Batasan meke faruwa akasan ba har yamma yay bayan sallahn asr su hajy suka shigo suka kammala shirinsu tsaf sun fito domin suyi magana da adiaha.
Lokacin yamma yay kusan duka mutanen gidan kowa ya fara dawowa.
Adiaha da tay wankarta tay sallah tana zaune a room dinta wani tsorata taji tay jin anbude kofar dakin batare da anmata sallama ba.
Ahamd tagani atsaye fuskansa ba sake ba yace mata ta fito su hajy suna falonsu kafin ta amsa taga harya bar wajen ya koma falon
Atake take tabiyo bayansa tazo ta samesu da shirinsu suna xaune
Akan doguwar kujerar falonsu jikinta har na rawa cikin girmamawa ta tsuguna kasa ta gaishe su suka mata ya jiki.
Daga nan fada hajiy khadijatu ta haɗasu ta musu akan cewa yakamata su nitsu su dinke matsalarsu dan kaf gidan babu wanda ake jin hayaniyar matsalan aurensu sai su biyu
Hajy maimuna kam nasiha kawai tay musu mai ratsa zuciya.
Kalamanta na hakuri da saka tausayi da kuma imani gamida kwantar da hankali sune suka ratsa zuciyar Adiaha suka bata wani sabon hope na cewa komi zai iya samowa musu daidai anan gaba.
Tace musu su kara hakuri da juna dan dama marriage was never a bed of roses da zakace kullum acikin jin dadi za'ana zama..
Ayayin da sukenan sashen Ahmed lokacin ne Kafayat suka diro gidan tare da mahaifiyar ta hajy fatihat suna cika suna batsewa wai a dole ta rako yarta taro masifa ne da su hajya.
Isowarsu suka samu ana kan fitar da jakansu hjya izuwa motarsu.
Ciki suka shiga direct wajen alhaj bello marainin wayonsu suna bude kofar dakin sukaga wayam sai basu gansa ba. Bincika dakin su ka farayi kamr an aiko su su wargaxa nan su bude nan dik a tunaninsu ko hajy maimuna ta bashi kyautar kudi ne su kwashe rabonsu suma tunda itadin me kudin gaske ne.
Saidai duk bincikensu nayau din basuga wani kudi a fili ba dan Acan karkashin wani tsohon table dake toilet dinsa ya boye kudin da matarsa ta bashi yau msmmn ma da suka yi magana akan contract da hjy maimuna ta bashi papers din yau yau da safe da tazo masa dashi awajen gaisawar safe.
Sun gama binciken kenan sai gashi nan ya shigo dakin dan tsabar tantiranci da gadara ko razana basuyi ba.
Baice musu komi ba ya wuce ya kwashe Papern contrct din da suka watsar masa akasa batare da sun duba ba.
Harsaida ya kwashe snn idon hajiya fatihat yaje kai sanda ta lekawa snn tagane ma idonta abunda yake ciki... Tana ganin zunzurutun kudi da sai samu akan kwangilar
Atake atake ta sauya fuska ta jawo yarta gefe babu kunya tana son ta siyasance shi.
Alhaj bello ya rufe idonsa ya musu rashin mutunci ya zagesu yace musu barayi. Zagin kare dangi yay musu duk basu amsa shi ba sabida sungansa da takardan kudi.
basu hankara ba harsu hajy khadija suka dawo wajen tun daga nan sunajin hayaniyarsu.
suna yin sallama a sashen hjiy maimuna ta tsaya awaje, hjy kdijjan ce ta shige ciki,tana shigowa su kafayat suka wani dauke kansu cike da borin kunyar yanayin da ta tarar dasu gashi alama duk ya nuna boro boro na cewa satar kudi sukaxo masa a dakinsa nasa.
Hjy khadija bata kulasu ba sukayi sallama na karshe da alhaji bello respectfully yafara mata Adu'a da yarensu, Dake yasan batajin yarensan amma su kafayat sunaji haka ya dinga cusa musu baqin ciki ta hanyar fadin kalamai masu tsananin dadi yana cewa bazai taɓa samun mace mai dadi da halin girma irinta arayuwarsa ba, har cewa yake ko sake haihuwarsa akayi ya dawo duniya khdijat itace din dai zai sake zaba a matsayin matarsa na har abada ba barauniya ba.
Hjy batamasan meyake fada ba amma daga yanayin yadda su kafayat suke cika har iyanzu suna batsewa tasan da walakin goro a miya.
Bataso tay masa murmurshi agabansu amma saida yasaka ta tay mishi na dole snn ya saka mata albarka daga cikin zucyarshi.
Wani gwaraf gwaraf kafayat da uwarta suka fito adakin suna huci cikin tafiyarsu ta dokuna suna wani hura hanci kamar an koro jakuna waje.