Sashe 17
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A ta fannin kafayat kuwa yaudin kusan Wata rana ne data kasance mata na bakinciki arayuwarta..
Dan Duk sanda ta tuna cewa she have the worst first nite of her life sai tay hawaye sosai dan aganinta wann first nite din nata baida wani bambanci da sexual abuse. Ga bakin cikin tuna cewa aure shiknan fa ya haramta tsakaninta da Damilare the only man she ever loved in her whole life har abada.
Kukan bqinciki datayi yau bata yi rabinshi alokcin da babanta yabar duniya ba. Aranta ji take kamr she have lost evrything bata da wani sauran amfani acikin duniya.
Juyi take acikin azaban radadi dake Tafasata akasarta tana jin kamr ana sossoke mata kofar farjinta da Allurar karfe.
Ta rasa me zatay ma familyn jimada domin daukar fansa,her life cannot end like dis dan tasan ko ayanzu aka tashi awasan duk tafi kowa cutuwa snn batay ribar komi ba.
Wanda take son cusawa baqincikin ma dukanta yay danta zage yayanshi agabansa amma bawai dan yana fushi ta auri babanshi ba, how cud Ahmed not feel jealous about her tarasa shidin wani irin mutum ne.
Ranta ya kona sosai dataga wai Ko irin borin kishi din nan baiyi akanta ba, he didnt talk to her he dint even ask her she betry him..dukunkune kanta ta dadayi tanajin kamar rayuwarta is a complete waste dan alamu ya riga ya nuna mata yau na cewa tabbas itace kawai take mutuwar son Damilare amma bashine yake sonta ba.
Haka tay ta kwanciyarta bata motsa ba ga tsinannen yunwa na bugata ga tsamin jiki sai can wajajen karfe sha biyu na rana dataga kamr zata mutu da yunwar snn ta dauki wayarta ta kira mai aiki ta kawo mata Abinci ta samu taci bayan nan tace acika mata ruwan zafin acikin bahon wanka.
Rarrafawa tay ta shiga bathrum din tsabar azaba bata tsaya jin tausayin kanta ba ta tsumbula gabanta acikin ruwan zafi yafara gasata.
Tanajin azaba tana kuka tana komi amma haka ta daure. Ta dade acikin bahon har wani wahallen bacci ya dauketa aciki.
Wayarta dake kan gadon yayita ringing sau babu adadi Alhaj bello yakirata yayita ringing batadauka ba.
1.30pm sharp ta farka a firgit lokcin ruwan data shiga ciki haryayi sanyi nanta fito aciki da kyar jin kasarta bai dena mata zafi zafi ba duk dama kumburin ya ragu sosai.
Motsin datake ji acikin dakin yasata ta rarrafa ta daura towel dinta snn ta kama bango ahnkl hankli tana takawa harta fito waje tana mai ciza labbanta sabida batajn dadin jikinta ko kadan.
Hjya fatihat dake jeka ka dawo acikin dakin tay wani futu futu kanta babu dankwali sai huci take da alaman yanzun nan aka sako su daga police station.
Kafayat tana hade ido da uwarta ta ragwabe ta fadi izuwa Kasa tare da saka mata kuka mai kara..
Da mugun gudu tazo ta tareta jikinta harna rawa rawa.."kafayat kilode? what hppen to u my baby
"Cant u walk?..cant u talk? Kimin magana mana mesa kike kuka haka.
Kafayat dake kukan sosai tace mumy na shiga uku, my body is in pain...mumyyy...haaaa alaji bello is sooo wicked
Wallh Ko yaje Aljana bazai ga Annabi ba.
A Mugun tsorace tace haahhh kafayat Meya miki?..what did he do ya sake kine."Cikin sheshkar kuka sosai Kafayat tace i wish he did that..dama sakeni yayi tun kafin yamin abun nan..dat man issso shameless momy
Acikin yanayin damuwa sosai Tace meya maki? Pls tell me..
Tace mumy he raped me.
Arazane tace What, rape? "haaaaaaa kafayat, kikace yay miki na karfi is he mad? Kina nufin yau forcing kanshi akanki but why now..shi wani irin mutumi ne
Cikin jan sheshhka Kafayat tace mummy Bantaba ganin mugu irinsa ba..na gaya masa am not ready. Amma haka ya danneni yayi min
He was just going in and out, yanata shigana ciki ciki, And later he told me wai ni ba virgin bane..
mumy ko rarrashina baiyi ba after all the evil he did with my body yanzu ma bana iya tafiya shiyasa na gudu a gidanshi.
A tsandare hajy fatihat take kallonta baki a bude tanajin kamar tay ihu dan tsabar takaici...
Rau rau tay da ido cos She is still finding it hard to believe, Bata gama amincewa da zancen sosai ba harsaida tay yunkurin dago kafayat din daga kasa dataga fa dagaske ne bata ma iya tafiya sosai
He doter is in pain now banda hakama ga azaban walaknci da cizon sauro da itakanta taje ta kwasa acikin cell in police station..
Duk ranta ya dagule ta rasa meke mata dadi ba abin tace zatay fada da hajya maimunatu ba tafi ta kudi tafita shige shige dan godddes ma ta riga ta gaya mata cewa matan katsina musmmn ma manyan irinsu suna tsare jikinsu da magani.
Ranta a dagule tafara jinyar yarta da ruwan zafi gadan gadan saida sukaci kusan awa biyu kafin suka samo zama,
nan ne kafayat take tambayarta yadda akayi ta fito daga station ta dauka ko alaji bello ne yaje yay bailing dinta dan tace masa bazata kara bashi gindi ba, anan take ce mata ai da safen nan hjya maimunatu tare da hajya khadijatu da brother kazim sukazo police station din akasakata ta rubuto apology letter snn aka sata tay signature a kan police statement na
cewa zata fita a hanyan damilare kuma idan aka sake jin ta furta wani magana na karya akansa case zai dawo tsakaninta da hukuma.
Yanzu ma ance saita kawo 2million ta bashi as fine na neman bata masa reputation dinsa dataje masa da police men acikin wajen aikinsa suka tafi dashi
Kafayat tace Mumy 2 million zaki bama damilare akan dan wann case din are you serious?
Cikin yanayin damuwa sosai Tace yes oo..
wancan matar bata da mutunci fa, dama bazata bari a cirene yau ba, hajy khadijatu ne ta roka min arziki aka barni na fito fa. Matar can Tace idan na kara kwana daya akan wanda aka bani zan biya damilare 4 million. Kuma kinsan yar siyasace she get money commisoner of police da Dpo dakansa sune kan case din.
Kafayat ta kara fashewa da kuka snn tace Allah ya isa mana..ga cuta ga cutarwa..muda aka mana asaran kayan biki ranar fa ai saisu biyamu
Hjy fatihat batace komi ba ta cigaba da jimami aranta tanata tunanin ta hanyar da zata komar da yarta gidan jimada dan dolene kawai tadauki fansa kuma kafayat ne kawai matakinta.
Cikin jimamin ta kalle kafayat tay mata wani irin kallo mai wuyar fassarawa wanda ita kanta kafayat din bata fahimce ma'anan irin kallon nan datakey mata ba.
Aranta tunani take mezai hana kafayat ta dauki cikin alaji bello dat way she can hold him by means of law saita ci kudinshi sosai ta rama duk abunda aka mata agidansa. Tunanin data dingayi kenan har kafayat ta koma bacci.
A fannin Ahmed kuwa tunda ya isa office dinshi ya kasa yin komi sabida yawan tunani dake yawo a kwakwalrsa.Duk ya rasa ta ina zai fara,mawa zai daurawa laifi bare yaji sakat. Adiaha is just the badluck that came into his life shiyasa kwata kwata ma baison yana ganinta akusa dashi.
He is still feeling very hurt da kafayat ta aure mahaifinshi haryanzu dan duk sanda ya juya sai abun ya fado masa aransa.
Dan Aganin shi ko da ancire zancen soyayya dake tsakaninsu ai akwai amintaka na abokai. Sai tunani lokcin da suka taso a makranta yakeyi dan kawancen su da kafayat din tun primary ne har sendry school as grop of 4 friend wanda bamai iya rabasu.
Duk rintsi duk wuya basa cin amanan junansu.
aganin shi zancen auren
Sa da Adiaha bacin amana bane agareta tinda bai taba furta mata yanasonta a fili ba, snn bai taba mata alkwarin itace zai aura ba. Kafayat itace ta kirkiro dukkan wnn abubuwan tamaida su gaskiya acikin rayuwarta da zucyarta
Aransa yasan yana sontan kam amma bai tabajin Yanason ya aureta ba shiyasa yakasa iya fada mata kalman so tun farko, shiyasa ma yake ganin kmr auren shi da Adiaha ba cin amana bane atsakaninsu da har kafayat zata masa irin wann mummunan sakayyar.
For his mother sake haJi yake aransa kamar idan yay ma kafayat magana zata iya kashe auren ta rabu da mahaifinsa kodan mutuncin dake tsakaninsu na abokanta.
Haryanzu zuciyarsa bai kwanta akan kasn cewar kafayat kishiyar uwarsa ba kwata kwata kwaklrsa taki ta daidaita da hakan.
Yau tun karfe 4 yabar wajen aikinshi ya wuce gidan banji straight yasame sa daidai shima ya dawo daga aiki kenan..
Koda suka dan zauna gidan kadan duk jikin banji saida yay sanyi ganin irin damuwar da Ahmed yasaka kansa aciki akan lamarin auren nan na mahaifinsa hatta Abiicin daya dafo ya kawo musu baifi loma biyu yay ba yace ya koshi, Banji yanata lura da yanayinshi amma baice masa komi ba harsai daya ga ya samu nitsuwa bayan yadan samu bacci.
Suna samun zama yafara tambayarsa akan meye ne plan dinsa akan kafayat.
Ahmed yace kafayat is still our best friend banji ni magana kawai nake so na mata..i want to ask her why did she have to get married to my dad dan haryanzu abun bai kwanta min a zuciyana ba,wai ko zugata akayi dan tay hurting dina?
Banji yace "hmmm wazai zugata? Did u still trust her?..
Yay shiruuu,cikin yanayin dafe kafadunsa banji yace Dami Karka fada making wnn mistake din am telling u.. inma zugata akayi akanka waye ya zugata akan mummy? Waye ya zugata akanmu aimuma abokanta ne kmr kai.
Intace kai kamata laifi dan ka auro calabar girl menene mummy tay mata? Dami, kafayat is a devil..ta nuna mana true colours din ta bansa mesa kake tunanin idan ka mata magana yanzu zata saurareka ba.
Ajiyar zuciya Ahmed yay yace to me zanyi? Its still hurt..