Sashe 93
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Juyawa tay a fusace da zimman zata fice ta bar masa motar abazata taji yawani fixgota saida ta kwanto akan kirjinshi wani irin ihu ta sakarmai mai balain karfi saida muryanta ya fita har waje wani irin tsawa ya daka mata. Yana cewa shut ur mouth.."Are u stupid? Uban wa ya taba ki dakike budewa mutane baki. Ke Ina wasa dake ne?..will shut ur maught kina son na mareki ko?
Tsawar ta mayar masa ranta a matukar bace tace "Ka isa ka mareni? Who do hell did u think u are..
Matsota yay saida ya razana idonsa dake cike da harzuka ya watso mata rawa raawa jikinta yafara tsabar yadda taga jijiyoyin kansa sun taso
"Ke!!! Ki shiga hanklinki ina gaya maki ki kalle ni dakyau i am not ur mate. "badon kinga ina sake miki shine zai saka kice zaki raina ni ba. I have the power to shut u down here so u better u watch it.
A fixge ta share hawayen ta sounding very very stubborn tana kallon cikin idanunsa tace.
"I am not ur slave"Ka bari saika samu baiwa ka gaya mata haka.
Hannunta ya matse da mamki a idanunsa ganin batako tsorata da ihun dayay mata ba, yace mani kike fadawa haka?
Bata amsa shi ba yace eh lallai kam, shiyasa akace da wasa da yaro gara kwana da yunwa.
I dont blame u, i blame myself for giving u too much freedom, shiyasa ma kike abunda kikaga dama ko?..first u hide things from me, snn dan baki da kunya har nine zan kiraki ki dau wayar ki bawa wani wawan yaro yana amsani? And he even called me a driver?..uban me ya kai wayarki hannunsa ehhh? Ya daka mata tsawa..
"Ke!!!...Tambayar ki nakeyi yasrah, seee i demand some answers right now!!
Wani irin tsorata taji tay sabida yadda yake fidda maganan da zafin kishi a idanunsa sosai, A tsawace cikin rawan murya hawayenta na zubowa sosai tace mishi bazan amsa ba, bazan amsa ba, bazan amsaka ba, toh ina ruwanka?, its my life, its my phone, dan iya bawa duk wanda naga dama ya rike kanaji na?...yi yay kmar zai wanka mata mari ta firgita ta matsa baya ta mannu da kofar seat dinta tanata kuka.
Masifa ya fara mata ta inda yake shiga bata nan yake fita ba..
A karkashine kike zama u most have to respect me
Hannunta ya matse cikin son ya razanata sosai ganin kuka kawai take babu kakkautawa.
"Kina dawowa schl babu keys din gidan shine bazaki iya daga wayarki kinemi kigayamin ba what did u want to prove to me by going to my father ehhhhhh.....? Akarkashinshi kike zama ko akarkashine? And u better Stay away from dat stupid boy.. ke bashi bama bana son na kara ganinki da wani dan iskan yaro a schl koshi wayene, ure here to learn and not to follow some chewing gum boys dat have no future..are u insane da zaki bashi waya har ina tsaye inajiranki agabana zakina kulashi har yana gayamin maganan banza? Wat were u thinking..dat ure some queen? Toh Daga yau duk wani abunda zakiyi kitabbata saida sannina koda izina if not..
Numfashinta dake sama sama ta tsayar cikin datsar numfashinsa a mugun hatsale tace..
"Malam ka Dakata min"..
Ive heard enough of ur nonsense. Enough!!!
Stop raising ur voice at me, Dan kawai ance na zauna agidanka shine zaka na min tsawa kana takurawa rayuwata ance maka ni yarka ce da zaka wani kayyada min dokoki..to wallhi bazan bi..kayi kadan in nemi izininki, what did u think of urself, some king? do ur worst if u can..u can't control me..
A mugun mamakance muryansa harna rawa Yace "what? Wani kike fadawa haka yasrah.
Idonta a bushe kamr ba itace take kuka ba tace
"Yes,angaya maka, wani sabon kuka me ya kufce mata tace "In har kana son girma to ka dena shiga harkan rayuwata ni fa ba yarka bace,i am an independant woman, i dont even need you...i was forced to live with u, evrything abt u actually suckkkkkkk...i feel like a prisoner...but i wll not let u imprison me.
...., bai bari ta karasa maganan da ta keyi ba yace mata "GET OUT" of my car right now da karfi, kai ta dago ta kalleshi dan ta kara tabbatarwa da gaske yake, ce mata ya sake yi "I said get out..kasa yin komai tayi a lokacin ta harde rai saida ya mika hannunshi ya bude mata k'ofan sannan ya kara ce mata "out" go'on and leave on ur own mrs independent.
Tsaki taja masa mai kauri a bayannae ko daukar jakarta bata tsaya ba ta bud'e motan ta fita tabar masa murfinsa a bude,ido ya zuba mata yanata kallonta duk mamakinta ya cikashi, tana fita ya fizgi motan kaman wanda zai tashi sama jin kansa na ci da wuta bal bal tsbar bacin rai..
A wajen yasrah ta tsaya ba tare da tasan abun yi ba, ga tsoro da ya cikata, tsoro ma takeji tayi motsi dan gani take wani abun zai kama ta awajen duba da babu kowa sai ita, kuka ta saka a hankali tana kiran mummynta aranta..
wayanta tay tunanin ta ciro ta kira iyayen nasu sai taga bbu ashe tabar jakar a motarsa, takaici yasa ta tsugunawa a wajen ta kifa kanta a cinya ta ci gaba da rera kuka dan ita bata ma san inane nan ya kawota ba.
Duddubawa tayi duk gashi anguwan babu wulgawar vehicles bare tace zata hau daya ya kaita gidan ta dauki jakarta ta tafi, shiru da titin anguwan yayi ne yasa ta dago kanta ta sake dubawa ko zata samu mafita, da taga babu yadda zatayi ne ta yanke shawaran kawai ta tashi tayi ta tafiya ko zata samu yadda zatayi.
3:15pm hajiya khadijatu tana sauka ajirgi kenan ko barin harabar wajen batayi ba wayarta ya fara ringing wani bakon lamba tagani.. da can kamr bazata dauka ba sai dataga lambar ya kara kiranta har sau biyu kafin nan ta hakra ta dauka thinking it maybe an emergency.
Tana daukawa Wani bakon murya taji wanda bata saba jinshi ba.
Sallama yay mata aladabce cikin bata girma sosai ta amsa cikin fara'a da daurewar kai jin muryan yanace mata mummy.
Bayan sun kammala gaisuwar cikin katse shi
Tace dawa nake magana haka?
Yay murmushi yace mummy fahad ne fa..
Mamaki ne ya cikata Tana murmushi mai sanyi tace ohhh fahad dan gidan Alhaj shagari ko? Yace eh mummy wanda muke schl daya da yasrah hussain..
Tace A'a..ikon Allah..how u my darling..ya karatu..
Yace alhamdullhi mumy kina lafiya..ai yanzun nan kira gidan hjiya mummyn yasrah, sai akace min wai har ta wuce dubai Ke kuma kinzo Abujan ma dats why kawai na karbi lambarki then i called.
Tace ayyya, ehh yanzun nan kam shigowa na Abuja, I have an emergency meeting here amma hala yau dinn nan ma zan koma lagos.
Yace aahhh mumy yau kuma sai bazaki duba mu bake knan.
Murmushi tay tace next time my darling, kaga ko yasrah ma bazan gayawa na shigo ba cos she wunt let me go intasam da haka..i hope ba wata matsala dai, ya karatun naku?
Yace emmm Alhamdullhi mumy.. amma dai yakamata kije ki dubata gaskiya. I am sure she is missing u.
Daya fadi hakan sai taji alaman da akwai wani abu cikin basarwa tace sure she wll miss me!! Kasan banason tay wasa da karatu, i want her to only concentrate..ina fatan dai kuna taimakawa junanku da studiess dinko
Yace sure mumy kawai yasrahn ne bata samu time kullum tana cikin tafiya gida da gaggawa shiyasa bama karatun tare sosai.
Tace ayya, dont wrry bata saba bane da garin nan haryanzu shiyasa take kin sakewa amma zatazo ta saba..
Ya kyabe bakinsa yace Allah yasa mumy cos hmm akwai competition sosai. Kuma naga ita tana son karatun sosai
amma,..amma..
Hajiya khadija tace amma me kuma fahad?
Jinjina kai yay kamr dagaske yace no its nothing mmy dama fa Yayantan nan ne baya barinta tazauna a schl ta koyi abubuwa, sai naga kmr tana takura tana yawan fushi, aikoyau ma sai da yazo ya daga ta acikin muna tsaka da koya mata wani important assigment and she is submiting it tomrw fa har taban tausayi.
Yana fadan hakan ta gane Ahmed ne, sai tace hmmmm Don't worry, inaga kawai ma zanje na dubatan after my meeting..
Yace ohh thnk u, amma mumy karkice nina kawo gulmansa fa cos he is not looking funny .
Dariya tay sosai, snn tace kai yara kenan..dont worry about that, we wll sort it, thank u for caring for her okay?Hakan yana da kyau ku cigaba da kulawa da karatun ku sosai i am proud of u.
Yay murmushi yace thank u mummy..
To nagaisheki Zanje ball
Tace okay make sure ka gaida mum dinka kaji tell her next time zanzo har gidanta mugaisa wnn karon ina sauri ne gobe zan koma sassafe.
Yace okay mumy nagode
Murmushi tay tare da katse wayarta takuma sauke ajiyar zuciya, ta fara scrolling kenan zata neme lambar yasrahn saiga nan wasu officials sun iso wajen sai ta fasa ta karaso wajensu.
Kowa na mata maraba da zuwa daga nan suka wuce Babban offishinsu dake nan cikin Abuja.
A fannin Ahmed kuwa Tunda ya bar wajen hankalinshi yake kan yasrah tukin yake cike da damuwar borin datay masa, "yama za ayi m
yarinya karama tana gasa masa irin wann maganganun inba rainin wayo ba"? Why did he even care soo much abou her, gashi nan dik ya damu ya kasa samun nitsuwarsa ko kadan why did it hurt soo much to see her cry? Tambayar da ya yiwa kanshi kenan tare da jan tsaki.