Sashe 25
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kinji menace miki? I said Kafayat is my wife bazan yarda kowa ya rainata ba, insun raina ta kamar nine suka raina, tunda tace batason raini nima banason raini, karsu kara fita agidan nan basuzo sun gaisheta ba oo..i wll not tolerate any disrespect daga wajenki ballantana daga wajensu. Kinji ko bakiji ba?
Yanayin yadda ta debi kashinsu ta watsar ta kuma harde ranta kmr bata taɓa yin dariya arayuwarta ba yasaka kafayat duk ta kasa samun nitsuwa, sai juyi take kamr wanda aka saka mata karara ajiki duk ta kasa tsayawa a waje guda sai tsaki datakeyi tana turo bakinta gaba gaba, gashi duk ac dake wajen saida ta tsinci kanta da yin fifita tsabar takaicin da alaji bello da matarsa suke kumtsa mata.
Duk ya rude masifar ma ta lura kamr na karfin hali kawai yakeyi wai duk dama sihirin ajikinshi kenan.
Saida hjy khadijatu taja musu lokci snn ta daga ido ta kalleshi batare da ce masa uffan ba ta masa nuni da hanyar waje. Tace Alaji bello pls..
Duk jikinshi na kyarma yafara masifa cikin bori kamar wanda baison ya fice mata a dakin sai cewa yake "Ai bazaki amsa ni ba? Khadijat is that how u want to treat me in dis house, u dont care about me..?..okay fine..zanyi maganinki ai muje zuwa.
Rai abace ya kama hanya ya fice kafayat din tabishi a baya cikin sauri..
Binsu da kallo hajya khadijatu ta dingayi har suka bace ma ganinta sai kafin nan ta lumshe idanunta hawaye masu tsananin zafi suna gangaro mata acikin idonta suna zuba, dan a duk sanda taganshi da kafayat ji take kamar da yar cikinsa yake zaman aure, Dan azahiri kusan haihuwar kafayat din ne kawai basuyi ba amma sune nan suka mata komi amma wai abun takaici yau shine dakansa yake yawo da ita half naked a tsakar gida kamr wata jakarsa na ratayawa a hammata.
Saida abun ya dan lafa mata kafin nan ta cigaba da abubuwan datakeyi acikin nitsuwa sosai.
Ata fannin su kafayat kuwa suna isa cikin dakin ta juya a fusace ta wanka masa mari.
Mamakine ya rufeshi tun bai dago ba tafara masa ihu akansa cikin bori da tsawa tana ce masa ba haka tace masa yayi ba. Ita ba haka tace masa yaje yay kamr yanajin tsoron matarsa ba.
Hannunshi dafe da kuncinsa yace shine har yakai zaki mareni kafayat?
Tace eh, zan mareka mana idan baka bin oders dina. toh daga yau Idan kana son muzauna lpya dolene kawai kayi abunda nakeso agidan nan.
Shiruuu yy Bai cemata komi ba yakama hanyarsa jikinshi a sanyaye ya fice baice mata komi ba. hakan duk sai yazo yafara damunta tafarajin tsoron kardai asirin baida wani karfi sosai kartaje tana overdoing din abu
Bayan fitarsa da kamar awa guda ta kira mamnta ta gaya mata aabunda ake ciki, fada maman nata tay mata akan cewa tay komi saffa saffa kartana masa tsawa dan shima da akawi tsari ajikinshi ba kullum ne maganin zai dinga aiki sosai akansa ba.
bayan nan tay wanka da ruwan maganin da godess ta basu snn ta sako wasu irin tsadaddun kaya brigth yellow in colour tasha gwalagwalai wuya da hannu ko inanta yana haskawa ta neme waje a babban falonsu ta daura kafa daya bisa kan daya tana kallo irin gata big woman matar alaji din nan.
Yaune ranar ta na farko agidan still babu wanda ya kulata,taga kamr ma avoiding din wajen datake sukeyi dan hatta yaransu basu zago cikin main house dinba kowa dai yana sashinsa yana abunda ya damesa.
Hakan sosai yaci mata tuwo a kwarya, haka kawai ta dinga hargagin fushi tana bori ita kadanta kamr mai tabon hankli ganin babu mai kulata. Shirun da suka mata suka shareta yasaka taji tsumin muguntarta ya tashi.
Tafarajin kmr She just want to drag them into mud by any means possible tanamugun son kawai ayi rigima da ita dan aranta tasan bada zaman lpya tazo gidan ba.
Tsabar fitina washe gari hakanan ta sako mijin nata agaba da sasasafe tace masa saidaisu dawo karyawa akan babban dining table dake cikin main falon gidan
Nity ta sako irin na jiya nayau din kuma kalar ruwan madara, sai wani yauqi take tana hissing, dan anan nan kam tasan duk wanda yazo wucewa sashin hajiy khadijatu dolene yaci karo da su.
Bakwai ya wuce da yan mintoci Adiaha ce tafara isowa sanye da hijab ajikinta dan yau kam bata da wani hadadden kayan sawa,wani buhun harara ta dinga watsa mata ganin bata ko kulata ba..
Acikin ladabi ta tsuguna ta gaishe shi yasaka mata albarka, kafayat tanata Allah Allah ace Adiaha taki gaisheta danta walakanta,aranta kawai so take taga yau din nan taga ta sharara ma fuskar adiaha mari sai kuma adiahan ta bata mamaki data gaishe ta tace mata "ina kwana?
Tsabar mamaki mai hade da takaici ko amsa ta batay ba ta kauda kanta tanajan mata tsaki.
Tanaji alaji bello yana tambayarta inda Ahmed yake ,ko budan bakinta batay ba sai gashi nan ya shigo cikin sashen cikin gaggawa da alaman sauri yakeyi zai duba mahafiyarsa ya fita aiki akan lokci
Kusan Atare dukansu suka juya suna kallonsa ayayin da yake tahowa acikin takunsa mai sanyi da nutsuwa sanye yake da wata arniyar fitted grey suit wanda ta masa wani irin kyau ajikinshi
Adiaha data kalleshi saida murmushi ya kufce mata batare da ta shirya ba,kafayat tay suman zaune bakinta asake waaaa take kallonshi kmr taga abinci wani dan banzan nadaman rasashi takeji yanamai shakure mata wuyarta awajen
Duk tsammaninsu idan ya iso garesu zai tsaya ne yagaishe su kafin ya wuce ,shikuwa tunda ya dagakansa ya gansu sai yadada tamke fuskansa kmr wani mala'ikal mutuwa, tafiyansa yake cike da izza, har saida ya kusa kawo inda suke kafin nan ya fidda tsaddeden wayarsa yana dan daddanawa wani kira ne ya shigo sai ya maida wayar kunnensa ya amsa tare da wucesu pheww kamar bai gansu ba.
Alaji bello yay rauu da idanunshi cike da mmki snn yace haaaaaaaaaa
Did he just pass me by?
Ahujajan ya mike tsaye
"Damiiiii? Damilare?
Lare? Ahmeduuu...Ya fara kiransa, Ahmed yana jinshi sarai amma ko juyawa baya baiyi ba.
Ihun sunansa dayakeyi gabaki daya saida ya karade cikin gidan dan kusan a fusace ya tashi yabiyosa har sashen mahaifyar tasa.
nan kafayat ta tashi itama jikinta na rawa tabi bayansu dan so take taji me Ahmed zaice akanta idan yana cikin fushi.
She just want to make sure he has feeling for her ko da dan kadan nan sabida hanklinta ya kwanta Adiaha kam bayan ta girgiza kai saita kama gabanta abunta
Shigarsu sashen bada jimawa ba sai ga nan yayunsa sun iso...
Samu sukayi baban nasu yasakosa agaba yanata masa masifa kamar ma zai wanka masa mari waidan ya wuce shi bai gaishesa ba..
Daga Ahmed din har hjy khadijatun basuce uffan ba sukaa bawa banza ajiyarsa yanata zuba..
Yayun nasa ma suna isuwa ya hada hardasu ya dinga musu masifa yanamai sauke dukkan frustration dinsa akansu
Yay turanci yay hausa ya dawo Yare yakai minti talatin yana tsigesu.
Shiru suka masa har ya gama ya bar wajen basukulashi ba wanda hakan ya kara kuntata masa bana wasa ba.
Bayan fitarsa ne hajy khadijatu a matsayin ta na uwa tay musu nasiha akan cewa sudinga gaishesa kawai tunda shi mahafinsu ne sukayi kamar duk sunjita.
Washe gari the same thing suka kara memetawa brother hamzat ma agarin sauri zai hau matakala yabi ya ture kafayat din tafadi akasa ta fasa gefen bakinta yayita jini gashi baiko ce mata sannu ba taci kuka harta gaji tay shiru.
Abun duk yabi ya ishe babansu yarasa mezai musu yay musa zafi sosai sudena rainashi
akwana na ukun da suka memeta masa hakan sai baibi takansu yaje ya jawo hajy kahdijatun acikinsu ya fito da ita tsakiyar falon gidan ya dinga zaginta yana sauke mata buhun masifa agabansu yace mata duk laifinta ne.
Hakan kuwa sosai yay musu zafi akayi hayaniya mai yawa acikin gidan hajy khadijatu tay fushi tace tazare hannunta duk sudena ma damunta
Kowa yay rayuwarsa kawai tunda basajin magananta.
Daga ranar sai suka dan sauko suka fara zuwa har falonsa gaishesa sama sama, har yau din dai basa gaida kafayat komin mitar da babansun zaiyi.
Tun daga haka kafayat ta fandare sosai ta fara masa tsinannen rashin kunya, ahaka ta sako yaransa agaba tafara kular da su da kininbi da makirci acikin salo salo, dake tasan hjiya khdja ta hana kowa zuwa wajenta yanzu sai ta soma shiga musu hancinsu da dukunkune.
Duk inda tasan zasu zago suci karo dasu sai ta kawo musu walakanci da cin fuska ko soyayyar makirci wanda za tana jan mahaifinsu aciki.
Acikin gidan har dale bayansa tanayi banda saka music datakeyi mai kara ta dinga dantse rawan iskanci tare da shi.
Nan da nan su brother kazim suka fara yi ma yaransu da matansu kulle acikin gida duk dama kusan kowa yasan me ake ciki yanzu.
Adiaha ce kawai wani bin take ganin duniya inta kawo musu abinci, tun anan tafara fahimtar irin kurewar rashin kunyar kafayat da tsaurin idonta. She usually openly kisss him, and climb him anyhow, ko ta fito da nononta waje ta dinga sosawa da hannunshi tana ihu tana gurnani kamar cinta akeyi a tsakiyar gidan ko wani lokaci kuma bata yin hakan sai taji da alaman yaransa sun shigo gaishesa a sashen.
Gashi Dukansu sunyi sanyi basu son sukara batawa hajy khadijatu ranta dan har yanzu tana fushi dasu bata sauko ba tukuna. They r tryn their best to be respecful da mahaifinsu anan ne kuma kafayat tace musu filin wasan nata ne.
Kwana biyun duk tana iskancinta agidan Saidai suyi shiru bazasu dai kulata ba. Gashi hjy ta riga ta hana zainab zuwa gida dan batason tazo ayita rikici da ita dan tasan ita kam bata da hakuri ko kadan
Fiye da kowa Ahmed yake kuluwa da rashin hanklin kafayat amma bazaka taɓa sanin hakan ba saboda baiya nuna ma kowa fushinsa game da kafayat a fili.