Sashe 141
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hanklinta sosai yafara tashi tanason itama ta samu wann gurbin a rayuwarsa, Yanxu bata kan kowa takeyi ba sai kanta, ga nan kafayat agefe tana cakalarta duk abubuwa sun mata yawa tana neman ta rama walakncin da Ahmed ya mata akan yasrah akanta dan ace itace munafuka.
Saidai ayanxu ba tanan Adiaha take ba sabida sabbin halayyar Ahmed ya dawo da kwakwalta cikin wani nazari da bata taba zama tay arayuwarta ba.
Bayan kwana uku da zuwansa katsina yasrah ta dawo Abuja batare da ta zauna agidan ba.
Anan kuma Alhaj bello yana dan samun sauki ahankli duk dama basa yawan zama a abujan da matarsa hjy khadijatu dake anakaisa jinyar jikinsa haryanzu anata kkrin dawowa dashi garin Abuja domin a masa final theraphy dinsa.
Kafayat din ne kawai agidan tana nan akan bakanta na neman fitina ta rasa yadda zatay, haka ta cije ta aje girman kai ta dawo tana bibiyar ta gefen Adiaha da tunanin zata iya manipulating dinta su hada kai da ita akan dawowar yasrah gidan da Ahmed yake kkrin yi ynxu dan tun ranar dawowar yasrah Abuja yake xuwa schl wajenta yana kan kkrin shawo kanta wani bin har taga Adiahan tana tayashi neman alfarma.
Saidai rabarta da kafayat take yawan yi da habaici akan kkrinsu da sukeyi na dawowa da yasrah gidan yasaka idonta ya soma buduwa itama tafara tunanin kanta saidai batay komi ba tanata obesving danta gane menene ya dace da tayi dan itama atake taji ranta ya zaucu da son taga ta samu wann babban matsaayin arayuwar mijinta.
Kana naka ne Allah shima yana nashi babu zato babu tsammni Allah ya fara nutsar da zuciyar yasrah akan mijiinta ta soma fahimtar kwarjinin sa da nadamarsa akan yadda yake daukar lamarin aurensa ada dana yanzu.
Tafarajin kamr zata iya zama dasu kodan asamu kwanciyar hankli musm ma data gama amincewa da kyakkwan zuciya irinta Adiaha.
Yawan zuwa mata visit da Ahmed dayakeyi a schl yana kasancewa tare da ita yasaka asirin su maryam da fahad ya tara tonuwa ahankli batare da wani ya bincikesu ba.
Tunda su maryam su kaga hanklin yasrah yafara komawa kan Ahmed shikenan suka dena samun jituwa atsakaninsu da su fahad.
Wnda wnann lamarin ne ya sanadiyar daya jawo har fahad ya mata kazafi da drugs dan tqna masa aiki amma dake ynzu bata bashi hadin kai yasaka aka katse ma maryam din karatu aka kara kaita rehab center na wata uku itama acan ta gudura cewa lallai saita dau fansa akansa inta fito.
a wann Satin da shida abokansa suke shirya karatun law dinsu gabaki daya suka shirya yin komi dakansu.
Saidai wani gudu ba hanzari ba ayayinda ake neman wata mafita kwasam Allah ya jararrabe rayuwar yasrah da tashi da labarin rashin hjiy maimunatu a sanadiyar wata yar ciwon zazzabi data kwana dashi anan agarin Abuja...
[7/29, 4:11 PM] SURAYYAHMS: Tamkar a mafarki haka labarin mutuwar tan ya tason musu kwasam batare da sun shirya jin sa ba dan kuwa babu wanda bai girgiza ya kuma zaucu ba sabida babu wata alama ko nazari dayazo musu da faruwar hakan, Mutuwar bazata tay mai tsananin ciwo da saka karsashi wanda yasaka yasrah ta shiga wani irin tsananin mayuwacin halin ciwo da firgita dan akaro na biyu kenan a rayuwarta dataci karo da zafin rashin uwa..
Duhu tare da jimami ya mamayesu dukansu ayayin da aka dulmuye cikin tsananin baqincikin makoki na wnn babban rashi da sukayi na uwa kuma bango agaresu gabaki daya.
Dukkansu a ahalin babu wanda baiji mutuwar ajikinsa ba Barin ma Hajy khadijatu data kusan zaucewa ayanayinta na jimami dan aynzu ne take asalin jin cewa ita dayace ta rage ita kadanta a fadin duniya tasan babu iyayen ta gashi yau ma Allah ya dauke mata dayan yar uwarta datake mata kwalli daya.
Saidai Abunda Allah ya tsara ake masa zaton shine mafi alheri agaresu gabaki daya Haka akayi ta zaman makokin hjya na kusan sati guda wanda ya tara dumbin jama'arta na siyasa dana kasuwanci daga sassa daban daban.
Dukkanin yayansu tun daga kan yaa sadik har su adda nafisa da yarta farida kowa nan nan an taho nan garin katsina domin amsar ta'aziyar mahafiyarsu hjy maimunatu saidai kallo daya zaka musu kasan da cewa kowa bayacikin nitsuwarsa da hanklinsa.
Gabaki dayansu babu mai iya rarrashin wani musmmn ma ata fannin yasrah da kusqn kullum kaganta zakaga tana cikin hawaye masu saka tausayi dan kuwa har iyanzu amon muryan hajiya maimunatu tare da kalamanta na ban kwana dake cikin maganganun su na karshe sune suka suke dawowa mata akanta akai kai suna masu hanata sukuni anata zuciyar tanajin kamr da ace mana itace Allah ya dauke ba hjyarta ba.
Dake sha'anin mutuwa ya wuce wasa karankaf familyn jimada sune axagaye da su, su anty mojushola sune duk sukazo suka tsayawa hjy khadijatu suna danne ta wajen ganin ta kasance acikin hayyacin ta sabida kowa yasan yadda abun yake da ciwo, firgitarwa da kuma gigirtawa.
Tun zuwansu Adiaha da sauran matayen gidan suke tausar zuciyar yasrah da ahalinta.
Sun kasance Gwanin ban tausayi saidai ata wani fannin kuwa tamkar wani sabuwar gangamin shedan kafayat suke kaɗawa na cimma burinsu gabaki daya Akan familyn bello jimada, duk wani ta'aziya da jimamin da akeyi bai darata ba lissafin abunda zata samu na dukiya ko rabo take kanyi dan kuwa aranta tasan bata da wata alqibla har yanxu.
Ita ba Ahmed ba, ba kudi ba snn ba mijinta alhaj bello ba. Snn dukan matayen da suka kwace mata nitsuwarta da jin dadin rayuwarta haryau bataci galaba awajen kammala huce mugunta akansu ba.
Garama dai Adiaha da tasan ta hanata haihuwa da samun nitsuwa da Ahmed. Shidin ma bawai ya isheta bane dan so take taga basa tare har Abada shiyasa bataji aranta zata iya hutawa ba.
Sanadiyar son kwashe dan dukiyar alhaj bello kudinta ya kare kaf wajen neman hanyar nakasa shi da kkrin da suke wajen rufa ma kansu asiri, saidai shima anan din dai bataga alaman cigaba ba dan haryau y'ay'ansa binciken sukeyi akan lamarin lamarin failure na lpyar baban nasu.
Koda mutuwar hjya maimunatu yaxo musu da wani sabon shauki tuni uwarta hjy fatihat ta kitsa mata wani sabuwar salo na yadda zasuyi dan aganinsu hajy khadijatu zata kasance cikij rauni tunda ma itace zata xo ta zamo uwa kuma jagora akan dumbin arzikin da yar uwarta take dashi tare da yayanta..
Bayan sadakar bakwai taron yan ta'aziya ya fara daukewa kaf kaf ayayin da hjy khadijatu ta fara samun nitsuwa ta hanyar nutsar da zuciyarta da kyakkwan tawakkli.
Yau da asubahi bayan am farka ta fito sanye da hijabinta har kasa Karankaf yaran Addan nata ta tara tay musu nasiha tare da tattauna sauran abubuwan daya rage masu muhimmaci aciki kuwa harda zancen sabuwar makomar yar uwarsu yasrah wanda badan mutuwar nan ba halama da yan uwan mahaifinta sunzo sun tafi da ita. Kusan kowa yasan da cewa sharadin kotu ne tsakanin su na cewa inhar marigayya hajiy maimunatu ta gaza a zancen zaɓar ma yasrah mijin aure toh su yan uwan ubane zasu kawo nasu tsarin wajen nemo mata gurbi atare dasu duk dama zaɓin yin hakan na tare da ita.
Zalamammun Yan uwan uban nata har sun xo da murnan jin cewa arzikin yasrah da hjy maimuna ta killace mata zai dawo hannunsu,musmmn da suka kuma lura da cewa auren da akama yasrah da Ahmed ba dason ranta bane tun farko snn ta tsana.
Aganinsu inhar suka ci nasaran daɓɓaka zancen sakin nan auren gabaki daya angamashi zasu kwasheta ne harda arxiki suje da ita can illorin suci arzikintan snn su goge bakinsu shiru batare da sun neme mata rayuwa mai ingnci ba.
Har yau itadai din kawai sukejira saidai Tun bayan mutuwar hjya yasrah Batace musu komi ba Kullum dai nasiha hjy suke mata dan har yau bata samu amsar daya dace ta bawa brain dinta akan wannan lamarin auren nata Da ahmed ba.
Ayayin da wani Bangare mai cike da tsumayi a zciyarta yake jin tsananin shauƙin son abun kodan ta faranta ma hjyarta rai.
...mafi rinjiye daga zcyarta acike yake fall da rudani Kasancewarta yar kankanuwar yarinya wanda a shekarun ma kawai in an kiyasta bazata iya zamowa wata shaharriyar wakiliya wajen fahimtar menene rayuwantan ba...
Bangaren zuciyarta dayake shirin zautuwa wajen nuna mata faidar abun acike yake da wani irin boyayyr baqinciki da zaƙuwa na son taga ta fitar da hjy maimunatu a kunya agaban idon makiyanta dan Har aƙasan ranta takejin kamar wani sabuwar rayuwa take shirin shigewa ciki ba na zaman aure kawai ba.
kwawlnta da zcyarta takejiwa ciwo gani take kmr farinciki da kwanciyar hankli ba abunda ya ƙarbeta bane kasancewar yanayin qaddarar rayuwarta mai wuyar dauƙa.
Kusan akowani ƙarshen qaddararta ita takeyin rashi take kuma yin kuka mai cike da rudani,gani take kamar ta gaji,ta gaji ta matukar gajiya da wahalallen rayuwa mai rudarwa da saka tukuki axciya she have many scars dats reminds her dat nothing good will last for her.
A lokaci daya ta rasa nitsuwarta for dis one person on earth dat dedicated her whole life to her wanda takejin kmr tafiye mata kowa muhimancci acikin rayuwarta data rasata yanzu.
No one will last nothing will last.Not even love, trust,friendships nd promisess, arayuwa dai komi na da wa'adinsa musamman ma abu mai kyau da abu marar kyau..
kuma a kullum hakan hajiy maimunatu take kkrin nuna mata take kuma lumshe kunnuwan ta akai amma ko aynzu ne xata iya cewa duka mutanen duniya ta yadda cewa babu wani wanda zai baka cikkaken farin ciki arayuwar ka batare da yasaka kuka ba, cos dis life is like a journey wher u will meet alot of ppl on ur way nd u shall make alot of good and bd memories with them but once that jouney reach to the stop..
"you will find ur self silently parting with no excuse sabida mutuwa ba asakamai rana ko lokci,And dats just wat happen with her journey with hjy maimuna What remains of them now is only thy memories...