Sashe 41
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har dakin ta sukaje ta nunnuna mata kayan da Ahmed ya sissiya mata jiya, tay mata fada akan cewa next time tanayin abubuwa dakanta kar ta bari Attendant tana taya ta zaban kaya saidan in batasan brand din ba ta lura cewa basira da wayo ne Adiaha bata sa shi, she have this low esteem problem batasan darajar kanta ba, ita dakanta take kaskantar da kanta wajen ganin cewa batakai tay abu kaza ba.
Dan da Adiaha ta gaya mata cewa tay university ma har mamakinta tasha dan bata tabaganin wawiyar mace kamarta ba.
Tsaf ta tayata suka gyara kayan komi ta gwada mata inda zata aje shi in a neater and classy way irin na sauran matan snn ta bata fashion tips.
Kina saka wann da safe kazan nan kuma ki sakashi da rana in miji bayana nan, da dare kuma ki saka masu kyau marasa nauyi. Sosai tay motivating dinta akan yadda zatana dress to kill dantana jan hanklin mijinta agida. Each time sukayi magana saita jadadda mata akan ta dena damuwa da zancen kowa kawai tay focusing akan nata rayuwar dan suma kansu kawai suka sani kishi suke yi da ita bazasu taba taimaka mata dn tazo ta fisu haskawa ba.
Sauran abubuwan da bata da shi agidan sister zainab ce ta tursasa ta tay tunaninsu snn ta rubutasu a jotter like irinsu spare curtains da su bedsheets, kitchen cloths da sauran tarkacen kayan makulashe da bata zuba a kitchen dinta ba
Tace yanzu da kike sabuwar amarya ne zaki yi enjoying aure idan kin haihu lokcin kin fara fita wa namiji akai bazai miki abubuwan nan bafa garama ki tashi tsaye.
Abu dayane sister zainab bata bata shawara akai ba shine akan kudinta bata gaya mata yadda zatay da kudi ba idan an batashi, kawai ce mata tay karta yadda ta bawa kowa kudinta msmmn dan akan ya mata wani abu,tace mata ta bude idonta kawai tanayin komi dakanta ta kuma yarda da cewa zata iya.
Adiaha tafara jin kanta kamar wata sabuwar mace sabida sosai kwakwalta ya wanku da hudubar sister zainab wanda shine ya fara bude mata hanyoyin yin tunani mai kyau gameda rayuwarta agidan mijinta.
Har yamma suna tare kafin nan ta gaya mata irin abincin da zata dafa ma Ahmed inya dawo pounded yam sukayi da egushi da pper soup din naman kaza yay dadi sosai..
Bayan sunci ta sake debawa a cooler ta zuba ma sister zainab ta rakata gar gidanta dashi
Taje taga yadda gidan sister zainab yake kamr alashe tsabar tsafta dan yadda jikinta yake stylish classy and alwys neat hakanan kowani sassa na gidan ta ma yake.
Adiaha sosai ta rude danji tay tsuminta yay mugun tashi ganin yadda komi yake a tsare a gidan sister zainab kamar ba auren da ya dade ba.
Ko kitchen dinta ma abun kallo ne bare ajega sauran wajajen.
Da zata koma gida sister zainab ta dauko wasu ababen wuya masu kyau ta bata kyauta guda uku da clutch purse, da turaren almiski mai kyau original, dana tsarki da garin tsuguno snn ta bata hadadden dakan kwakwa da su dabino da mazarkwaila da kayan yaji aciki tace mata idan zataje kwana tare da mijinta 1hr or 40 min befor sai ta sha wann abun tare da madara.
Ta babbata shawara akan yawan cin fruits dan tana boosting sexual drive dinta, Adiaha tana tajin kunya ganin sister zainb bata boye mata komi. Harta fita tana tuna zancenta datake cewa "Idan baki kama mijinki a gado ba kwanan nan zaki fara hangosa a hammatan wata mata kizo kina kuka wayoo anmini kishiya when its all ur fault. Miji yaje aiki ya dawo kinzo kina bashi dusan gindinki as desert taya ne zaku zauna lafiya?ahhh wann shine dalili daya saka mata dayawa basu san lefinsu agidan aurensu ba, sun iya kwalliya sun iya abinci mai dadi, kuma suna kulawa da family amma anzo gindi kuma babu taste. Men can just give u mental break bazaki sani ba, na dat kind silent treatment go break u..sabida fushin da bakasan na meye ba yafi sakaka acikin damuwa.
Har drivern sister zainab yakai Adiaha kofar gida bata dena tunawa da maganganun sister zainab ba, tasha mamaki matuka yadda taa bude mata zuciyarta dan harta mutu bazata taba manta irin tsanar data nunaa mata afarkon zuwanta gidan ba. Gashi yau bayan ita babu wanda ya taba gaya mata abunda taji aranta cewa zai amfaneta agidan face mother inlaw dinta hjy khadijt duk dama haryau bawai sake fuska sosai take mata ba amma kuma bata taba mata tsawa kota walakantata ba.
Da yamma lis ta shigo gidan cikin gaggawa ta nufi bangarenta tana shiga ta kulle kofa dan karma anty adizat tazo nemanta, aikuwa tay ta sintiri akofar sashen data leka taga babu motar sister zainab agidan dazu duk batasan da cewa tare suka bar gidan ba.
Adiaha tana isa dakinta ta cire kayan jikinta ta fada bathrum ta fara wani sabon wankan tana Allah Allah ta kammala tazo tasha abunda sister zainab ta bata kafin Ahmed ya dawo gida.
Ta kammala wankan ta fito kenan taji anata bubbuga mata kofarta kirjinta ne ya buga da kamar zataje wajen sai kuma ta fasa taje ta jikin window ta leka sai caan ta hango rigar femi yana tsaye da alaman aikosa akayi yazo ya kirata.
Abun sai ya dameta She wonder what is soo important da anty adizat ta matsa sosai akan sai sunyi maganan kudin nan yau yau kamar wani abun tashin hankli.
Tuno da zancen sister zainab tay aranta wanda shine yasata ta basar da lamarinsu ta shareshi ta koma ciki tare da cigaba da abunda takeyi.
Garin ta zuba a cup ta damasa da isasshen madaran peak yaji sosai snn ta dawo room dinta dashi, bayan tay sallahn magrib ta shirya kanta tsaf ta sako wani hadadden silky flowing gown red colour mai tsirin hannu snn ta gyara suman kanta yay kyau ta feshe jikinta da turare.
Bayan nan ne ta nemi waje ta zauna ta shanye hadin madaran tas snn taje ta wanke cup din a kitchen, tana fitowa kenan sukaci karo daidai lokcin da Ahmed ya dawo dan shine ma ya fatattaki femi yace aje ace matarsa bazata zo ba dare yayi.
Kallon dayay mata yasakata murmushi wani irin runguma data sakar mashi saida yaji ya dauke cak yafara wani irin kissing dinta hannayenshi akan kirjinta yana wasa dasu wani irin dadi takeji aranta tay lamooo ajikinshi tana sauke ajiyar zuciya
Kiss ya dora mata a saman goshi yace mata u look beautiful tay masa murmushi cikin sanyin murya tace masa ure welcome my love.
Janshi tay ciki takaisa har tsakiyar room snn tafara cire masa kayan jikinshi cikin nuna masa kulawa sosai, bayan nan ta jashi suka shiga wajrn wanka Ahmed duk ya sakar mata jikinshi kamr dan jariri haka ta wanke shi tasss babu jin wani kunya, suka fito ma bata kyaleshi ba ,ta goge shi tabi ta shafa masa mai ajikinshi yay tsaf dashi kafin nan ta zaba masa kayan da zai saka ajikinshi marar nauyi.
Dake bai wani saba da hakan ba duk sai yaji kansa daban but its feels soo goood dayaga tafara mugun sakaltashi.
Komi ita tay masa baya sunyi ishai ta bashi abinci yaci ya koshi yay nak, snn ta dora kanshi akan cinyarta ya kwanta mata ajiki ayayinda suke hutawa a falon tana dan masa tausa ajikinshi kadan kadan ya rungumeta da hannayensa ta baya yanajin wani mugun dadi.
Ata fannin su kafayat kuwa kafin dare yay can da yamma da kyar ta samu layin anty ramouto ya shiga, yay ringin yafi sau takwas kafin nan ta dauka suka fara magana da yare..sai tace mata ai taje kasuwa ne shoping kazim ne ya basu kudi.
Tun anan kafayat tasan komi ya lalace.
Ranta a hargitse tace "what happen at the mansion ni shine damuwa ba shoping dinku ba" .
Anty ramoutu tafara kame kame tana gayaa mata yadda akayi tsabar bacin rai jikin kafayat na bari hakanan ta mike tsaye cikin zafin zuciya tare da yin firo da wayarta akaro na biyu.
Kuka mai cin rai ta fashe dashi tana zaginsu anty ramouto tana cewa bunch of fools. Na bata lokci na aikesu suje su hada waje akan matar damilare amma sunje sunyi maula an basu kudi..mayu kawai.. munafukai..
Hjy fatihat ne ta dauki wayar suka dinga zage zage da yarensu da anty ramouto sukayi ma juna kaca kaca .tana cewa harsune kafayat zatana zaginsu? Ta dinga zage zagen itama snn ta katse wayarta.
Da kyar hjya fatihat ta lallame kafayat datake borin jin cewa makircin da suka hada yay back firing har Adiaha ta kara samun wani zunzurtun kudi dubu dari takwas da hamsin kyauta.
Dacan bataso zuwa gidan godess ba amma yanzu ji take kamr ma hartafi uwarta son kasancewarta anan.
Duk sai ta kasa zama kawai taji tanason lallai yau goddess tazo ayi mata sabuwar asiri mai shegen karfi wanda zatana yin komi dakanta basai tabi hannun kowa ba. Hakanan suka zauna jira dan saida tsakar dare goddess ta saurare su.
Anty ramoutou na komawa gida da buhun barkwanon masifa taje ta samu dan uwansu alaji bello shima yaazo ya zauna aagaban anty mojushola danasa complain din dan gani yake kamar komi ya kare masa,ya deba gane kan aurensa duka biyun sann ga yayansa da suka dena samun shakuwa dashi babban damuwarsa aynzu shine yadda suke fifita matsayin matarsa hajy khadijat sama dashi shikuma anbarsa cikin talauci da kunci...
Mun samu matsalar wuta ne sabida ruwan sama da akeyi shiyasa yanzu hakama bani da cagi wallh.
[6/14, 9:11 PM] SURAYYAHMS: Alhj bello daya kawo nasa korafin akan irin shakuwar da yayansa sukayi da matarsa hjya khadijat shikansa Bai sani ba hatta yan uwan nasa kwadayin arzikin yaran nasa sukeyi aransu
tun da can ma so suke ace komi na yaran ya dawo hannun su domin su zamo sune suke mulki dasu ba khadijat ba,sai ya zamo kamr faduwa ce tazo musu dede da zama daya kawo musu chapter dayake musu kaikayi musmn na yadda yaransa suka juya akalarsu suka maida biyayyarsu da dukkan wata kyautatawarsu izuwa kan hjy khadijatu ita kadai.