Sashe 7
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hanklinta itama sosai ya tashi duk tafice a hayyacinta musmmn dataga lokcin da su anty adizat suka bar gidan a cikin gaggawa tun anan jikinta ya bata cewa ba lpiya ba.
Daga cikin sabuwar gidan kuwa kaf dinsu sun tsaya a harabar ne sabida kulle cikin gidan kirif da brother kazim ya saka akayi da security lock tun jiya da daddare waidan kar ma kafayat tay mafarkin kwana aciki.
Tsayuwarsu anan awajen Anty zainab moturayo ce kadai take tare da Ahmed kai da kafa dan duk family an kewayeshi da tambayoyi wanda bama amsasu yakeyi ba.
Sister zainab is alwys looking innocent dan ta girme Ahmed din da shekara 7 amma Bazaka taba fadin hakan kai tsaye ba sabida ita irin slay ladies din nan ne na karshe tana son daukar wanka da saka kayan fashion sosai wanda yake yawan boye yawan shekarunta.
Shiyasa kafayat is alwys feeling jealous of her dan dama ita kadaice a gidan batayi wa shishhgi sosai.
Tsayuwarta tare da Ahmed a filin yasaka suka kasa iya masa taron dangi dan ita kadanta ma kawai ta ishesu riga da wando.
Masifaffiyace na bugawa ajarida,tun dataji zancen auren mahaifinsu da kafayat ita ko barci batay ba shiyasa tabar gidan mijinta tazo gidan nasu sassafe dan tay zage zage.
Hayaniya da musu kawai aka bude shafinsa a tsakar gidan ana neman sanin wanda ya aiko aka tarwatsa musu hidiman su na jiya dake sun nace lallai sunason su daurawa Ahmed laifin komi.
Iya baqar maganan da sister zainab take gaya musu shine yake musu ciwo acikin zuciyarsu awajen dan ita zagin kasuwa take musu awajen irin na bushewar idanun nan, kai hatta hjy khadjatu ma saida tay fama da zainab kafin nan suka dawo daidai bare su,gata sam bata gajiya tana diri tana zage zage tana nuna musu cewa dan uwanta damilare yafi karfin ya dauki fansa akan kafayat sabida batakai ba.
Horn din motoci masu ji da rai da lapiya har uku abakin gate din shine ya katse Musu hayaniyarsu.
Mai gadine ya bude gate din agurguje snn ya kara basu waje, motar brother hamzat ne ya fara shigowa ciki snn brother kazim yabi bayansa acikin wata dankarriyar jeep Landcruiser mai tinted wanda ya dauko hajy khadijatun aciki.
Mercedez benz mai dan uban tsada ne ya shigo akarshe wanda ya saka mutanen wajen duka suka tsaya galala sunata kallonsu kamr anga shigowar wani sabuwar abu awajen. Kusaan ajere dukan su sukayi parking wanda hakan ya dada razana zuciyoyin su hajy fatihat dan kullum sunajin baqar kishin irin arziki da abun duniyan da yayan cikin alhaj jimada suke dashi.
Brother hamzat ne ya bude nashi hadaddiyar motar ya fito fuskarsa kamar bai taɓa dariya a rayuwarsa, bayan shi sai ga Brother kazim ya sauko, hjy khadijatu bata daga kanta sama bama bare ta kallesu hanklinta ya dada tashi dan tun da suka doso gidan taji ranta ya kara harzuka ya baci tanajin kamar zata saka musu kuka.
Dalilin hakan su ka yanke hukuncin cewa tayi zamanta acikin motar kawai bazata sauko kasa bama.
Saida brother kazim ya dada lallashinta sosai ya babbata baki snn ya fito acikn motar, wanda a daidai lokcin ne drivern gwamnati dake sanye da uniform yake budewa hjya maimunatu mohd gidado mercedez benz dinta data kane aciki.
Fitowa cikin girma da kasaita tayi, tabi ta toshe idanuwanta da dark shades tana wurga kafarta cikin kamiya ayanayinta na kasaita da nuna isa da kuma sigarta na tsantsar rashin mutunci da masifa.
Kowani step ta aja akasa sai kirji da zuciyoyinsu anty mojushola yay bugu sau arbain da biyar.
Su hjy fatihat kuwa binne kansu kawai sukay kasa dan sunsan basu kai su kalle tsakar idon wann matar ba. Her beauty and her personality, and her standards speaks volumes.
Dan haka Babu wani abu mai suna raini a tsakaninsu dan sunsan a iya kudin dan kunnenta guda daya ma kawai za'a iya siyen suturansu dukansu harda canji.
Su anty mojushola kuwa wani irin shayinta sukeji dan sunsan tasha gabansu a dukiya matsayi da kuma iya shedananci nesa ba kusa ba dan sanadiyarta ne yasaka hjy khadijatu batasha wani azaba ahannunsu a farkon aurenta ba. Tasha cin ubansu dan idan hjy maimunatu tanason ta dau fansa akan mutum toh nakasahi takeyi acikin ruwan sanyi kmr yadda yanxu take son ta nakasa hajy fatihat ata sigar da batay tsammani ba.
Agefe taja ta tsaya batace musu uffan ba Wani iriin kallon rainin wayo tay musu snn taja ta tsaya tanamai amsa gaisuwar su Ahmed da sauran matan yayan nasu iya wanda suka miko gaisuwarsu agareta da barin baki.
Ganinsu ahaka yasaka cikin kafayat ya cure da wani irin mummunan tsoro,diff diiff diff takejin hrt beat dinta, gabanta kuwa sai fadi yakeyi shikadansa duk sai taki ta dago kanta sama ta kallesu jin kamr jikinta yafara bari barin tsoro yasaka tay saurin cusa hannunta acikin jakarta dake makale a kafadarta ta ciro kwayar marijuana ta jefa abakinta a boye tay maza ta hadiyeshi muduk dan ya cire mata tsoro.
Brother kazim ne yayi tahowar karshe ayayinda ya shige cikin yan uwansa ya tsaya lokcin kusan idon kowa na kanshi ana binsa da kallo sabida tsananin mamakin ganinsa a nigeria gatsau batare da wani cikakken notice ba.
Shikansa mahaifinsun yasan da akwai drama tun da yaga dukkan y'ay'ansa yau agabansa saidai mai faruwa ya riga ya faru,taurin rai yasashi yafara jin aransa cewa shine ya haifesu to koma miye yay da rayuwarsa babu yadda suka iya dashi dan haka ya tsime abunsa yay kamr baisan ma ya aikata musu wani abu ba.
Saidai kuma ransa sosai ya sosu da yaga ya'yansa suna masa kallon tara saura dukansu basu gaishe sa da sakakken fuska bare kuma murya mai dadi ba.
Kowanne acikin ya harde ransa musammn ma brother kazim dan ya tsani kallon fuskar kafayat dinma kwata kwata.
Alhaj bello yace su bude gidan a shiga daga ciki brother kazim da yan uwansa sukace masa bazaiyu ba anan din zasu karasa magana tunda anan aka fara.
Nan aka fara case din kowa ya shiga jefa baqar maganan sa daddaya suna masu harbawa wa junansu habaici inda aka kasa gane wayene ya turo da polisawan nan..
Anty mojushola suna kan bakansu na cewa Lallai Ahmed ne ya toru sabida aganinsu ai dolene yaji kishin auren mahafinsa da kafayat.
Ran Ahmed bai taɓa kaiwa kololuwar baci arayuwarsa kamr nayau ba, duk dama yayunsa suna tare masa komi amma jininshi tafarfasa yakeyi kawai taciki yanajin kamar ya shakure wuyar su anty moju da anty ramaotou yakaisu har lahira.
Su hjy fatihat suka turje suka ce sam bazasu yarda ba sabda an musu asara dayawa tunda akwai cctv footage a anguwan dan haka aje akawo police report dan araba musun nan cewarsu basu gama biki bidiri ba ana bata musu lokci.
Da mamakinsu sukaga su Ahmad da yayunsa basu hana hakan ba..
Harsaida suka kira police awaya suka nemi report kafin nan Hjy maimunatu ta dubesu da kyau snn tace musu muddin aka gane cewa Ahmed baida hannu akan wann abun itace nan zata dauki tsatsauran mataki akansu.
Hadiyan yawun tsoro kowaccen su tay a boye dan duk dama suna kakkamewa Duk sai sukaji sun kuma tsorata, suka rasa meyasa bata musu wann barazanar kafin su kira police ba aida tuni sun fasa dan gudun bacin rana irin wnn, zucyarsu sai harbawa yakeyi, saidai aynzun karfin gwiwarsu dayane ganin alhaj bello naa taredasu, Aganinsu koma yayne ai bazai bari aci mutuncinsu suna matsayin new inlaws dinsa ba.
Nan wajen ya dauka da wani irin shiruuu, tun kafin police su iso da report dinsa hjy maimunatu ta daga hadadden wayarta ta kira commisoner of police agabansu sunaji ya dauka yana mata fadanci a dakile ma tace masa tana son akawo mata tough police men in black maria yanzu yanzun nn.
Within some few minute saiga repot din polisawa ya shigo, kusan atare suka iso da odern hjy maimunatu, Alhaj bello yasaka hannu zai amshi takardan brother kazim ya bata rai yace bai yarda ba, shi police din ya karanta. Dukansu da shi da kannesa suka mugun hade ransu,tamkar basu san me sukayi ba haka suka zuba musu ido suna kallonsu,alhalin a cikinsu sister zainab ne kawai bata gane shirin plan dinsu gameda tarwatsa bikin ba.
Police ya bude report ya fara karantawa dalla dalla tare da musu bayani
Report ya nuna cewa gamayyar yan anguwane suka kai karar akan noise
Nuisance shiyasa doka ta bada daman a tarwatsasu.
Tunda akace gamayyar yan anguwa sunsan bazasu taba kama sunan mutum daya ba...
Atakaice dai takarda sosai ya wanke Ahmed
Hajy fatihat tay kamar zata yanke jiki ta fadi kasa tsabar tsoron abunda zai biyo baya..
Kamar an dinke musu bakinsu haka sukayi shiru awajen kmr basu ba.
Brother hamzat da dama
Jira yake kiris ya samu daman tafka rashin kunyawa wasu anty mojushola anan shima ya samu bakin magana
Yace Anty moju ynzu bakiji kunya ba? kece fa kike tabbatarwa mutane cewa lallai Ahmed ne yay muku wann abun,maman shi tana kwance gadon asibiti a tunaninku baida wani aikinyi ne dazai zo daukar fansa aka kafayat? Kafayat is nothing, zero behind a decimal point..kune kuka damu da ita.
Wani sabuwar Hayaniya ne ya kaure awajen hajy maimunatu ta hayayyako babu imani ayanyinta.
A cikin sigar rashin mutunci da daka tsawa tace ayi mata waje dasu hajy fatihat aje a kulle matasu akan laifin sharri da suka lakawa Ahmed.
Nan da nan anty ramouto suka fara canza baki suka fara cewa su basu kirawa Ahmed police ba dan tsoron kar hjy maimunatu ta haɗa hardasu.
Tsananin tashin hankli yasaka kafayat rushewa da ihu tafara jijjiga Alhaj bello tana cewa Ahhh my husband pls help me kar ka bari su tafi da mumy nan duk ta birkice tafara rokonsa kamr zatay hauka ganin yadda ake kkrin parading uwarta awalaknce kamr wanda tay kisan kai banda irin zagi da tsinuwar da hjy maimunatu take watsa musu na cin mutunci.
Shikuwa kamr wanda aka masa magani babu kunya haka ya taho wai zai yi ma hjy maimuntu magana koda zata sassauta, hannu ta daga saura kiris ta wanka masa mari akan fuskansa su anty mojushola sukayi saurin rikota baya.