Sashe 107
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Adiaha was able to pour out her heart, Tsohuwar sosai tasha mamaki da kuma tausayin halin da Adiaha ta shiga ciki duk dama batason fadin aibun Ahmed, no matter what inta kawo complain sai ta boye laifinshi ita ta bayyana nata a fili dan batason a kushe shi.
Sai ta gayama grand ma dinta cewa aikomi ma laifinta ne itace ta boye masa gaskiyar lamarin zubar jininta and dats why she is feeling guilty akan zubewar cikin.
Hakuri kakan nata ta dinga bata tana ta lallashinta,tace mata ita da mijinta sunje cotonou suna zama ne acikin wani kauye shiyasa ma bazata samu daman zuwa nan kusa ba amma sosai ta bata shawarwari masu kyau game da wasu plans dinta na spicing aurenta da Ahmed koda ma zata kara samun wani cikin.
Abu dayane mai muhimmaci da Adiaha bata dauka acikin shawarwarin kakan nata ba,duk wajajen data ce mata ta kula da auren nata ta daukesu amma datace mata ta kula da nata rayuwar sai abun bai je mata har ranta ba.
Gani take ayanzu bata da lokacin da zata kula da rayuwarta ko business dinta ko wani family rivalry all she need to do is to please Ahmed ta masa duk abunda yake so,ta sakaltashi ta bashi dukkan lokcinta duka da soyayyarta dan Su samu wani cikin agaggauce.
More than ever ta shirya tsaf wajen son taga ta cimma burinta na wann karon..
Washe gari Atake tafara aiwata hakan duk ta saka aka kara gyara mata gidan ta yay fesss fess, taje kasuwa ta siyo kayan abinci musmmn ma masu armashi tay toping akan wanda suke dashi, snn da yamma taje spa aka gyara mata jikinta da gashinta shima tay fes da ita.
Dake tana da yaran shago kiransu tay daddaya ta gaya musu cewa zatana aiki daga gida so duk wani report na sales ana tura mata ta compurta tana gani..
Tundaga wann ranar Adiaha ta kudurta aranta cewa zata saka dukkan karfinta akan ganin ta cimma burinta na farfadowa da jin dadin dake ciki rayuwar aurenta..
Ata can katsina kuwa Tun Ahmed baiyi tsammanin zai yi kwana biyu acan ba sai gashi har yana neman cika kwana bakwai currr.
Hajiya maimunatu ce ta tsaresa ganin ya sauya gabaki daya mood dinsa ya sauya kamar ba Ahmed din data sani ba wanda hakan ne yasata tay engaging dinshi a wasu abubuwa na hidiman bikin danta sadik dan ya sake jikinshi...
Shikansa ya zaunan ne sabida wajensun yafiye masa kwanciyar hankli musmmn ma ayanzu da yakejin yafara gajiya da gulmace gulmacen da akeyi akan past din matarsa Adiaha, saidai deep within his heart baiya son ya nuna ma Matarsa Adiaha wani baqin hali dik tsananin rashin Adalcinsa har acikin ransa yasan tafishi shiga wani hali ayanzu.
Besides we all make mistakes babu kuma wanda zai iya cewa bayi da dark past a rayuwarsa he just cant hunt her bcos of that...
Saidai shi mummunan baki da gutsiri tsumi tamkar guba ne wa ilahirin gangan jiki wanda da an fara fadarsa take yake neman hanyarsa izuwa gurbata cikin zuciya da kuma fasalin tunanin duk wani mai tunani.
Duk da yadda family da masu jaje suketa rade raden maganganu akan zubda cikin laifin matarsa ce he still feel its unfair ya daura blame din akanta kai tsaye even though its hurting him badly dan dukkan abubuwan da ake gaya masa akanta aciikin habaici bakaramin cakkin shi a zuciyrsa yakeyi ba.
Sumtimes he felt really suffocated da ya yadda harya je ya auro yarinyar datagama watsar da kanta awaje snn duk wani sadaukarwan data mishi gani yake kamar daureshi kawai tay da jijiyar wuyarsa sabida ta kasance matarsa dan aganinsa ai tasani sarai basonta yakeyi aransa ba tun asali.
Zamansa na kwana biyu a katsina kkri yakeyi wajen korar da dukkan wani muguwar tunanin da aka cusa aranshi akan matarsa na kwana biyun nan, yasan in har baiyi watsi da hakan ba zai muzanta mata fiye da misali kuma zuciyarsa ta riga ta bashi cewa kamr yin hakan ba daidai bane it doesnt matter ko laifinta ne ko ba laifinta ba..shikansa baisan mai zaiyi anan gaba ba amma dai koma yayane bayi da niyyar amfani da situation din nan domin zuxgunawa rayuwar Adiaha.
Da kyar ya saki ranshi ya hau kan abubuwan da hjya maimunatu take dorashi akai saidai duk idanunta nakan alakarsa ne da yasrah duk dama bata nuna musu alaman komi.
Bayan sati guda da hanklinsa ya kwanta da zai dawo ta bi ta hadosa da wani unxpected gift na babban contract na health da zaizo yay shi conveniently a Abuja.
Duk da yanayin da yake ciki amma saida hakan ya faranta masa ransa bana kadan ba cos if not for the money zai samu abunda zaina dauke masa hanklinsa kwana biyu.
Shirye shiryen bikin sadik din ma duk a abujan akeyi dake anan za'ayi hidiman ayi komi bayan nan kuma zasuje dubai ne honey moon da matarsa auren za'ayi shi na musammn domin bunkasa alakar politic da kuma na business tsakanin hjiya maimunatu da iyayen matar da danta sadik din zai auro.
Fannin Adiaha ma duk ta fara rage komi na takaici aranta cos she was busy tana shirya abubuwan daya kamata tay anan gaba.
Her main focus is her marriage and her husband ko lura da yadda mutanen gidan suka ja jiki sosai da ita bata samun lokacin yi yanzu..
Burin Kafayat ya cika amma haryau ba dadin komi takeji aranta ba.
Kowani lokaci tana cikin jimami da azaban radadin tuna cewa ta rasa masoyinta Ahmed na har abada, sumtimes abun kamar hauka yake tasowa mata aranta har wata rana tana jin kamar ta kashe kanta koko tay venting anger inta akan kowa. Duk wahalar da Adiaha tasha din nan bai wani kwantar mata da hanklinta ba haryanzu
She wants more tana son taga kowama ya rasa Ahmed tun da har ita bata sameshi a duniyarta ba.
Hakanan rayuwar yafara kasance musu ta kowani fanni, ayayin da mutanen katsina suke kan shirya zuwan bikin sadik anan Abuja kuwa canzawar da Adiaha tay sosai ya bawa kowa mamaki dan kuwa da zuciyarta ta dawo tana bautawa soyayyar mijinta.
She is doing evrything humanly psble kamr su kwalliya, girki, kulawa da shi, masa biyayya wanda tamkar ma bauta masa kawai takeyi agidan.
Tun yana babbasar da ita har yazo yafara sake jikinshi yana kwasar gara duk dama dandanon nata bakamar nadacan ba.
Haka Zata tarairayeshi tay masa abinci mai kyau ta bashi a baki ya ci snn yay mulki iya son ransa acikin gidan bata cewa komi. Tsabar yadda tay focusing akan aurenta hatta Business dinta saida ya fara baya baya.
Gashi ayan kwanakin nan yana balain samun kudi sabida contrct din da hajiya maimuna ta bashi na health amma baiya son bata sosai yanzu bakamar dacan ba.
He actually don't care how she does things shidai gani yakeyi tana masa,sex,kayan sawarsa, abincinsa, ta dawo har da su wanke masa mota duk tanayi waidan ta gyara aure.
Matan gidan sunyi gulmanta har sun gaji amma Adiaha bataji bata gani..
No man will ever value a woman thats not worthy of valueing herself atleast banda maza masu jida kansu ire iren Ahmed jimada.
Ba mazan zamani ba karankaf din maza suna son mace wadda take rike kimarta, mai kirsa da kwarwasa mace mai aji mai girma mai kuma dattako da kuma sanyi hali uwa uba mace mai biyayya ba mace mai bauta musu ba..
Some women mistake the act of biyayya da bautawa da namiji shiyasa suke yawan kukan cewa mazan da suke mutuwar so sune suke zaluntar su. Amma azahiri kuma ai tamkat misali ne na zinarin da ka tsince shi a kofar dakinka ka tsuguna ka deba shi kana murna, da wanda kuma kaje cikin dokar jeji kayi faɗa da ruwa da rana da iska da zakuna da maxizai snn ahakama kayi tonoshi a cikin kasa kafin ka samu
Bambamci tsakanin wayann zinarin dole ne ya bambamta a zuciyar maishi sabida azahiri abunda da adam ya samesa a wahale yafi darajasa fiye da wanda yake samunsa acikin sauki.
Mace zata iya yin biyayya ma namiji agidan aurenta yi nayi bari na bari amma badai ta bauta masa har ya kasance bata da ra'ayin kanta ko bata da tacewa a karkashinsa ba, misalin bauta shine keta haddin kai akan abunda ko sharia ma bata zamar dashi wajibi akanki ba.
Kyautatawa shikansa in baka iyayinshi ayadda ya dace ba yakan iya kawo rashin sanin darajar kyautan naka koma ya girmansa yake awajen ka..
Shiyasa komi in zakayi shi a rayuwar ka, bama dan na zaman aure ba kayi shi dan daidai ba kadan ba bakuma mai yawa ba..
Zaƙewa yakan saka kayi kaurin suna a idon jama'ar dake kallon wautar ka, amma baya sakawa kayi muhimmanci a zuciyar wanda akeyi ma dan haka banga amfanin sa ga diya mace mai zaman aure ba..
Rayuwar Adiaha gabaki daya ahakan ta gina shi ta rufe idon da kunnen ta kaf bata da wani mental freedom face abunda zuciyarta yake son tayi wa Ahmed.
Kowa yasan mace uwar raunice,amma wasu matan are mostly carried away by deir emotions.
Babu wani tsaftacciyar soyayyabdaga Allah da zaizo maka da cutarwa.
Muddin soyayyar da kake wa mijinka mai tsaftace Allah saidai ya taimaka maka wajen samun kanshi koda baka yi shige da fice wajen faranta masa ransa sosai ba.
Saidai daga zarar ka jefa kanka cikin gurbatacciyar so dolene zuciya da gangan jiki da kuma kwalwaln yin tunani su raunana suna masu fitar dakai ta hanya mai azaban wahalarwa wacce bata da wani amfani.
Within a short while Adiaha ta dawo back to square one she dont care what anyone will say ita dai mijinta ne kawai agabanta.
Wasu masu misali har suna misali da ita.
Wooo matar kabila akwai iya riƙe miji jibi fa hattafi uwarsa iya tarairayyarsa
Kai hatta kaya sai ta tayashi sakawa yana barci tana masa tausa sex din ma ynzu duk itace jagorarsa shikuma baida wani aiki face baza mata filla filla na mulki da shan qamshi.
Kowani Namiji normally dan neman wajene da zai baza shararsa ciikin su daidaikune masu nisan tunani da kuma imani.