← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 157

Sashe 54

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yace i have just one question..

Tace me kenan?

Baice mata komi ba Ya tsura mata ido har sanda taji ta fara tsarguwa snn ya fara mata nasiha mai tattare da fada aciki.

Yasra na sha gaya maki cewa nigeria bakaman nan bane. U have to train urself to seat at home.
Can fa babu security, they have aboundant of fraud, thieves, ritualist, bandits,..kidnappers, rapist...

Ta gwalo ido waje a tsorace, ahankli tace "what yaya are u fucking serious rn?

Yace yes im telling u bakina zaton wasa nake miki ba,Inbadan hakaba mezai saka a nema maki guardin na musamman acan? Kinsan kasar nigeria ne?..Duk abunda kikaga munayi is to keep u safe,..saura weeks nawa ne akoma can gabaki daya, idan baki koyi jin magana anan ba mekike tunani..ure going to left me worried. Next time nazo gidan nan naji wai kin fita da yamma zan zane ki and im not joking.

Acikin yanayin sanyin jiki ta dago tana kallon shi

A shagwabe sosai idanunta sun ciko da ruwan hawaye ta maƙe kafadunta tace "yaya Nide kadena min faɗa kar ka sani nayi maka kuka.."

Dariya yay yace hmmm yasrah..., yasrah...Allah ya shiryeki, ahakane zaki yi auren da wann dan iskan shagwaban naki?.

Dada shagwabe masa fuska tay hawayen suna masu zubowa..

Yaja tsuka "Toh meye haka...sakalci?

Ta fashe da kuka tace "niba sakatacciya bace..bakai bane..

Yace me nayi kuma

Ure talking just like her, ko fa complain dina daya bakaji ba kanata min fada kamar wani zaka bugeni.

Dariya yay sosai ganin yadda takeyi so cunning da fuskarta she is soo dramatic, yace fadi inji

Hawayenta ta share kamar ba ita ba saida ta nitsu snn tace yaya dan Allah kafadamin gaskiya wai dagaske take wai tamin miji a nigeria, ni bana son sani waye ne, koma wayene ni bana son shi.."ta dada shagwabe fuska tace yaya "to makarantar fa? Ina son na zama lawyer kaima fa kasani.

Kallonta yake cikin sauke ajiyayyan numfshi yace
'Is true, nima haka tace min amma ai batace zata hanaki karatu ba

To yaya amma ao maganan auren tafiyi kawata jasmine harta rike maganan kullum saita dinga tsokana dashi..nide bama son aure makarnta nake so.

Yace tafi can, bayan baki jin maganan ai auren ne ma daidai dake.

Dada narke masa fuska tayi gwanin ban tausayi tafara mishi hawaye sosai harsaida ya fara rarrashinta dan kansa badon yaso ba.

Bata sauko ba har saida yay mata alkwarin cewa zai yi delaying maganan auren sabida ta fara school dinta..amma da sharadin idan zatana jin maganansa.

Tace masa taji ta amince.

Hira suka farayi da kadan kadan yana bata labarin nigeria dan kanta ya dada wayewa sosai dik dama bason jin hirar takeyi ba.

Yace nima nakusa naje akwai aikin da zamuyi da Ahmed dan gidan mumy khadija kinsanshi?

Batace komi ba ta girgiza kanta, ya dauko wayarsa yay scrollng har saida ya samo hotonsa snn ya miƙa mata ahannu.

"Sama sama ta kalle hoton..tace .."he is who?

Yace "Doctor Ahmed Bello jimada. Dan anty khadijatu na Abuja kin gane shi?

Tace "oohh...sai Batace uffan ba bayan hakan.

Ta mika masa wayarsa direct batare da ta kara jin sha'awar kallon hoton na biyu ba duk dama babu laifi tagan haduwar sa yaji kyau da aji kam badaga nan ba saidai her mind is not on hot guys maganan auren nan ne shine kawai yake damun ranta

Yana kallonta yace "He is ur quardian angel acan mumy ta gaya maki ko?

Fuskarta a takune Tace a'a fa....Ni bata gayamin komi ba.

Wayarsa ya maida aljihu yace karki damu u will meet him in person soon.. i am sure zai kula dake sosai.

Ji tay maganan ya bata mata rai tace 'Yaya har kana tunanin akwai wani wanda zaikai ka kulawa dani a duk duniyan na ne? Baice komi ba ya kyabe baki...if ure daubting me zan baki clue akansa

Tsaye ta mike cikin sauri tace no thanks..yaya zanje bacci ka tashi ka rakani ciki kaji?.

Hannunta ya riko suka shiga cikin har dakinsa yaje ya bata gift dinta daya kawo mata daga malaysia, zama tay akan gadonsa shikuma ya shige bayan gida domin yin wanka,ta bude gift din kenan tana kallon tana murmushi sai taji kara alaman wayarsa yafara ringing.

Ta juya tana jan tsaki duk ta dauka wata mayyar budurwansa ne tun na schll ne datake ishensa da kira din nan ne yauma take kiranshi

Batare da kulawa ba ta dauki wayar tanakaiwa idanunta kai taga same hoton nan ne nadazu daya bata akai da sunan sa bodly writern DR ABJ.

Tsaki taji snn ta Katse wayar batare da tasan dalilin yin hakan ba tana jefarwa gefe sai ga yaua Sadik din nata ya fito
Yace"..orange peel kamr naji wayata yana ringing ko??

Tsaye ta miƙe kamar bataji me yace ba
"
Yace hey i am sking.

tace Ummm i dont knw yaya bacci bacci gudnite.

Yanabinta da ido yace gudnite, ko amsawa batyi ba da sauri ta dauki gift bag dinta tay waje...

Surutayya take ita kadanta tana tafiya tana cewa what stupid quardian, ni wallh na tsani nakoma hannun wani stranger da zama
I wish yaya a Abuja zai zauna da sabuwar matarsa ba a lagos ba..arrrrrrggh i just hate doctors...waimesa duk abunda na tsana arayuwata sai nagansa agabana yana bina?...!

_Nigeria....same nite.!_

Waje yay shiru kowa yana sashensa wasu harsunyi nisa a bacci kafin nan alhaj bello ya saci jiko sadaf sadaf ya shigo cikin gidan yana takawa a hankli dan baison aji kararsa ahaka haryakai sashensa yana rakube rakube kamr wani barawo shida gidansa.

Yafi minti goma abakin kofa Kirjinshi na bugawa dan baisan mezaije ya gayawa kafayat aciki ba

Sai can da ya dan samu karfi gwiwa sann ya shiga ya sameta ta gama shan kwayar LSD ta bugu ta harde rai tana karkada kafafunta yau din ma ko sallamansa bata amsa masa.

A rakube ya iso gareta tun ma bai budi baki ba ta azzala masa masifa na dadewar da yay snn ta mika masa hannu akaan ya bata key don sabuwar mota ko ta ci masa mutunci.

Har kasa ya tsuguna yana rokonta, Tsabar ya jigata har hawaye yafara amma ba hakan ne ya sauko ma kafayat da iskancinta ba.

Kamar zata rufe shi da duka take zaginsa

Ta kammala kare masa tasss snn ta saka hannu ta kwace cheque din da brother kazim ya bashi da safe ahakan ma ta koreshi a room din tace masa yaje wajen tsohuwar matarsa ya samu gindi tinda yaki ya siya mata motar datake so.

Haka ta rakosa har main falo wajajen daya saura na dare tabarsa awaje azaune akan capert cikin takaici ya rantaɓa wani irin wahalallen tagumi..

Gabaki daya bayajin kansa normal sosai yaji zafin abunda kafayat ta masa ayau, amma kuma laifin dik wa matarsa hajiya kahdjatu yake lakawa.

Har wajajen asubahi yana zaune atakure shikadai acikin tunani sanyi ne yafara bugashi wani zuciyar ta zugashi akan dayaje wajen wacce ta jefashi ajikin wan bala'in kawai ya sauke mata takaicinsa.

Lokcin sanyin asubahi yafara kadawa kenan hjya na lullube a cikin babban bargonta tana bacci hankii kwance

Kamr a mafarki ta dingajin inuwar mutum akanta ta kwace bacci a idanunta da kyar tana bude ido taci karo da alaji bello akanta har ya gama cire wandonsa yay ready for action..

Bakaramin razana tay zata danna masa kururuwa ba yay saurin toshe mata baki, duk jikinshai na bari ya saka dukkan karfinsa na namiji da fushinsa da maitar jarababbiyar sha'awarta daya dade yanaji akan mararsa yau hada duk ya danneta da shi ta dawo ko motsi bata iyayi ahannunsa

Kuka take kamar ranta zai fice amma koshi dake kanta ma baji yakeyi ba
Tsabar duniyar dadin daya lakato anata kasar
Wanda ko kadan baizo masa daya dana kafayat ba..a rikice yake shigarta yana sumbatu masu tattare da nishin dayake fitarwa kamar irin ransa ne yake ficewa ajikinshi inn nan. Saida yay har yaji ya koshi dam kafin na ya saketa..

Lokcin har an shiga sallan fajr dik Babu wani
Karfi ajikinta anma haka ta turesa kasa ta kama hanya a rikice zata bar masa dakin yay wuf ya rikota jikinshi ya matseta da zimman zai rarrasheta,da kyar ta kufce a hannunsa ta tsinka masa maruka uku a fuskarsa, irin bacin ran da bai taba gani atattare da ita ba..

Sabani ne mai yawa ya barke a tsakaninsu data shake wuyarsa kamar zata kashe sa tace masa sedai ya saketa yau.

Shikuma yaki firrr
Anan ne ma takejin iya makircin da aka kulla akanta awjensa na cewa itace ta rabashi da yaransa da matarsa kafayat.

He is hurting deeply sai yanzu ta lura da hakan amma kalamansa bai karya mata zuciyarta ba ta cigaba da matsa masa akan cewa ya saketa ko ta bar masa gidansa har abada.

Hakanan suka dingayi yace bazai saketa ba.

Ita kuma tace mishi zata bar masa gidansa ya zauna da matarsa da yayansa...duk abunda yake ranta akan batun aurensa saida ta gaya masa danma kar abun yaje yana mata ciwo aranta. Saiyau yasan cewa matarsa tana sonsa, amma bazai iya yafe mata akan zunubin data aikata na rabasa da yaransa akan kafayat ba

Duk ya dauka borin kunya da fushi ne yasaka takecewa zata bar gidan

Bayan sun kammala cece kuce dinsu ya fita ya barta a dakin ya koma sashensa domin duba kafaya.

Wanka kawai tayi tay sallah duk sanda ta tuna abinda ya shiga tsakaninsu jiya sai taji hawayen baqincikin na sauko mata.

Immidietly is six am ta tattata sauran kayanta batare da sanin kowa ba tafice tay hanyar airpot abunta da niyayyar bazata kara dawowa gidan nasa ba, aganinta zai gaji da jiranta ma ya saketa ko dan kansa...
[6/19, 6:31 PM] SURAYYAHMS: 41.

Washe gari:

Wajajen karfe 6:00am na safiya Ahmed ya farka daga baccinsa juyawarsa kenan ya buɗe idanunsa sai baiga Matarsa Adiaha a gefensa ba.
Chapter 54 · 0% Book details