← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 109 OF 157

Sashe 109

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tsokananta su anty nafi suke suna cewa zakiyi ma kibari ai yanzu sadik kam ya zama na wata he is no longer ur hand bag matarsa is here.

Suna kallo hajiya ta turata waje tana tafiya tana tura baki.

Adiaha batasaka komi aranta sister zainab ta jata suka bi amarya da ango tanata mata bayani akan kayan da amaryan tasaka which is already trending online.

Abaya abaya suka biyo zugar su har suka karaso waje Adiaha is queit feeling herself cikin familyn mutane masu kudi.

Tana kallo har aka saka amarya a jeep ango ma ya shiga. .

Daga can kuma hjiya khadija ta rako alhaj jimada dashi da brother hamzat zasu wuce suma so she was busy with them Matayen kam tuni suka isa gida..

Har saida motar Amarya da ango ya tashi kafin nan Adiaha ta hango kyafaffiyar motar Ahmed dake shirin tashi ata gefensu...Tana leka cikin motar taji kirjinta ya harba sama ya dau zafi ganin daga shi sia yasrah aciki. Kallon su ta dingayi kirjinta uwa zai fashe da ruwan kishi bata san ma wai hannunta na rawa rawa wajen tsareshi ba.

Tana kallo ya daga tinted
Suka bi bayan motar amarya batare da ya kula da ita ba wani tukikin numfashi taja tana juyowa suka hade ido da sister zainab data gama karanto yanayinta..

Gefe taja tana huci sabida bazata iya danne ruwan kishin daya bayyana akwayar idanunta ba.

Jim kadan Sister zainab ta biyota ta sameta a tsaye awajen. Kyabe baki tayi Hmmm jealousyyyyy
See dis foolish woman didnt i tell u to go home amma ke uwar son miji kin tsaya wai kinjira shi see errr bakida wani dalili najin kishi ooo he is only married to u bakida wani dalili na hanashi taking family resoinsiblities

Adiaha ta juyo tace i undertsnd sister amma ai yasan zan jira shi he dint give me any attention today...

Cikin katseta Sister zainab tace sannu attention seeker...u will not control Damilare.

As i am like dis ni yar uwanshi ne ubanmu daya dashi take it from me damilare will neva let u control him is eida ki kwantar da hanklinki kije gida ki huta ko kita zama anan kina jiransa .

Shiru adiaha tay aranta tana tunanin dalilin daya saka babu wanda yake fahintar abunda ita take fahimta, cmon isnt she allowd to feel jealous or insecured? No matter how much she try to calm down but Her husband being aorund dat girl makes her sick bcos of der chemistry.

Karshenta motar sister xainab din tabi ta dawo gida with the way sister zainab ta dinga mata surutu tanace mata kishinta da saka idonta yay yawa, har saida taji inama da bata zo bikin ba,tun da taje gidan bata runtsa ba tana ta tunani why is her feelings alwys invalidated?...mesa komi tay sai ankusheta..mesa yarbawan nan basa son ganin lefin dan uwansu?

Daren gabaki daya juyi take her heart was heavy a karo na farko data fara jin tsananin kewar rayuwarta na dacan absence din yan uwanta da iyayenta data baro acan calabar yafara taɓa mata kwakwala.

Washe gari hakanan komi yacigaba da kasancewa bata hada ido da Ahmed ba har sai bayan da aka kammala hidiman bikin Sadik.

Duk a tunaninta yasrah zata bi iyayen nasu lagos yau Domin ta samu daman yin magana da shi akan ire iren ababen nan saidai to her biggest surprise hajiya maimunatu tace sam yasrah ta zauna a abuja tunda baifi saura sati guda bane akoma school dama hidiman bikin shine ya cinye mata hutu.

Kyautukan biki kala kala da kayan alatu kam sun samo harda na banza..
[7/14, 8:44 PM] SURAYYAHMS: Da yamma can haka kowa ya watse aka barsu da Yasrah datay kusan kwana uku tana fushi sabida tursasata zaman Abuja da hjya maimuna tu tayi tun kafin nan lokaci.

Ahmed bai kula kowacce acikinsu ba duk da irin kkrin da Adiaha ta dingayi wajen ganin ta samu hanklinshi data gaya masa yadda takeji aranta game da attention din baya bata..

Daga bisani dataga kamr ma dagangan yake ignoring din maganan kawai sai ta karaya ta kyaleshi..

Wani sabuwar rayuwaa suka shiiga inda yasrah ta soma cin karo da dabiar Adiaha na bautawa Ahmed beyond yadda ta taba zaton wata mace zata zubar da darajarta har haka tayi.

Aranar data soma ganin Adiaha tana wanke mishi mota har hakuri saida ta bawa kanta dan kartaje ta gaya mata maganan da bazai mata dadi aranta ba gashi tana mugun respecting dinta bana kadan ba.

Tayita jin haushin Adiaha aranta kamar tay ihu..

Abun nata damunta ganin yadda Adiaha takey har saida tafara jin aure yafara fice mata akai dan gani take kmr ita kam bazata iya wann rayuwar kaskantar dakan ba.

Ga Adiaha da son iya eye service waidan yasrah tana gani haka zatana binshi tana tarairayrsa agidan yana basar da ita agaban kowa.

Takaici yabi ya ishe yasrah zaman gidan har ya soma fice mata akai tafara bin maryam gidan su haka in antashi wanda yasaka hakan ya jawo karfafuwan alakarsu dasu fahad.

He is alwys trying to be more than a friend to her amma sam taki mishi

Kafayat kuwa tunda ta dawo gidan tun bayan bikin sadik tafara sauke takaicinta akan alhaj bello da yan uwansa su anty mojushola

walakancin yau daban na gobe da daban duk kyautukan auren sadik na alfarma daya samu ta amshe takai wa uwarta

Snn ta tsaya masa a wuya tace saidai kawai ya gaya mata inda yake boye kudin da matarsa take bashi saidai wann karon kam haka yaki firrr wanda ya jawo haryanzu suketa rikici tskaninsu da ita bana kadan ba.

Yau yasrah take cika sati uku da komawa makaran ta saidai atakaice babu wani abunda ta fahimta face halayyar Ahmed na rashin sanin darajar matarsa da kuma mamakin diaha yadda take bauta masa kamr ubangijinta.

Cikinsu har ta rasa waye ne mai laifin guda daya.

Shin Adiahar ce data zage tanamai zubar da kimarta a idanunsa koko shine da baisan tanayi ba?????.

Kwata kwata lamarinsu bai turning izuwa mata yadda brain dinta zai iya
Dauka ba face har saida Adiaha yau ta tashi da laulayin shigar sabuwar cikinshi....

A lokaci guda yasrah taga Ahmed ya sauya takunshi gabaki daya ya dawo tamkar bashi ba.

Ranar da aka kwaji aka san cikin ne da Adiaha bakaramin godiya ya miƙawa Allah ba..

He was once again happy and bubbling news din ya sake zagawa cikin gida amma ko ajikin kafayat abun baiko darata ba

Duk dama baiso saka cikin aransa ba amma babu yadda ya iya the feeling is overwhelming haka kawai yaji komi nashi ya koma kan cikin.

As usual yafara spoiling dinta da gifts ya kaita outings tay enjoying kanta..this time around yace shidakansa zaina duba lafyarta bazai bari wani abu ya kara samun cikin ba.

Duk wani aikin bauta da wani eye service datake masa kaf ya saka mata doka yace hanata yin ko daya saidai sam Adiaha bataji, haka in baya nan sai tay wasu abubuwan sabida tana son taga tana burgeshi sosai musmmn ma inyafara saketa mata fuska ji take kamar tafi kowa...
[7/15, 11:03 PM] SURAYYAHMS: Haka rayuwar ta kasance musu duk yan gulma da munafurci sunyi shiru and Adiaha was able to regain her smiles and mental confidence sabida sabuwar shigar cikin data ke dashi..

Da kwanciyar hankali yafara zuwa mata Hakan yasaka tafara yin tunanin wasu muhimman abubuwan data watsar dasu adacan wai domin ta kula da Ahmed, kamar business dinta, da kuma jikinta, wanda shikansa bata samun lokcin bashi kulawa sosai....

Saidai kuma yanxu komai ya sauya tsakanin ta da Ahmed cos he is being loving and over protective akanta sabida wann cikin probably dan baison ya sake kwabewa ya ke bata kulawa sosai har yakaiga ya na mata kulle,sumtimes tana son ta fita tay abubuwan dake gabanta amma bata iyawa sabida ya hanata fita koda cikin gida.

And then evrything is fallen apart for her financially dan acct dinta sosai ya fara zabgewa tanata suspecting cewa yaran shagon tane suke kwashe mata kudi suna watandarsu dashi basako jin shayi sabida rashin kasancewarta da su na tsawon lokaci wanda hakan ne yasaka kasuwarta ya koma baya baya sosai.

Abun na matukar damunta aranta amma babu yadda xata iya bata son tay kuskuren da zai jawo kwabewar cikin nan musamn ma dataga Ahmed is almost going crzy about it,sabida cikin yake kirarta kusan sau uku arana in yana office dan kawai yanajin lapyarta Kusan ince zumudin dayakeyi akan cikin haryafi na farko dan kuwa tamkar wani haske ne daya dawo masa da farinciki arayuwarsa ..

Life was very simple and sweet for her acikin wayann lokutan sabida tana samun tausayi da kulawarsa bana wasa ba snn yasrah tana mata kirki sosai inhar tana gidan bata barinta tana wasu abubuwan dakanta koda tay insisting, and she respect her alots like an elder sister.

End of the first session na shiga aji biyu yasrah ce ta zamo overall best law student a ajinsu da 5 points which cause a roar acikin mates dinsu wasu na cewa iliminta ne wasu nacewa sabida fahad yana tare da ita ne and its almost hard ka bambamce sabida kowa yasan yana da ilimi sosai

Shikansa fahad din yaji dadi cos he was soo proud of her yadda tay toping kamr yadda shima yakeyi dan dama yafison ace babe din dayake so ta bambamta da kowace yarinya a makrntar tasu, a matsayin aboki take kallonshi amma shi aransa ba haka bane sam sam, haka ya tara hadaddun abokansa yaran masu kudi a school garden sukayi celebrating succes din yasrah in an amazing way da expensive drinks and wines sukayi grp pictures kala kala a schl, ixuwa yanzu yasrah ahankli tafara sake jikinta da su.

Tana dawowa gida ta nuna ma Adiaha result din itama, ganin yadda yasrah take daukarta da xuciya daya is alwys melting her dan haka sosai tay mata murna bayan nan ta shige daki tana waya da su hajiya..

Da yamma can wajajen 4:30pm
Chapter 109 · 0% Book details