Sashe 119
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin kuka Takecewa yay mata rai karya koreta acikin rayuwarsa, tace mishi "bata son ya rabu da ita. Bata da kowa sai shi, inta bar gidansa bata da inda zataje.
Yace he don't care taje jeji ta zauna kotaje gidan karuwai ta zauna.
Nan ma yafara mata zagin rashin mutunci yace ai duk karuwancin datay ne ya dawo yana hunting dinta amma shi bazai yadda a zalunce shi ba tunda shi bai taba lalata yar kowa ba.
Tunda take dashi bai taɓa mata zagin cin mutunci irin na yau ba
Amma duk da haka hakurin kawai take bashi cikin kaskantar da kai sabida tasan tay masa laifi sosai.
Hayaninyansu ya cike gidan yasrah tana sallah tanajin wasu ababen dayake fada wanda hankli ma bazai iya daukarsa ba. Tun anan taji zuciyar ya harzuka Allah Allah takeyi ta kammala sallahn ta fito
Haka nan ya finciko Adiaha waje daga dakin kamr yar kaza ya jefata tsakar falon yanai mata korar kare.
Kukan fitar rai take tana kakkamashi wai ita adole tana sonshi batasan ta rabu dashi.
Ganin yanamata walakanci amma kamar karamata sonshin yakeyi aranta ya fara turata da izgili yanamai yin ball da ita.
Haka zata fadi kasa tay tambul ta sake dawowa jikinshi tana kuka tana bashi hakuri, hakanan zai kara hankadata ko ya turata kasa taci da baki.
Yasrah tana idar da sallah ta fito a rikice ganin yanayinsu yasaka ta mugun tsorata ta tsaya daga bakin kofarta tana kallonsu jikinta na matukar bari.
He just wanted her to leave his house at dat moment..so kawai yake yaga ta fita waje ta walakanta acikin daren snn ta kwana akan titi.
Adiaha ta dawo tamkar zararriya dan sam bata son ta fita masa agida badan komi ba saidai dan tanasonshi aranta matuka.
Tana riko mashi riga ya shaketa ya turata har bakin kofa bata cikin hayyacinta tabi ta sake dawowa garesa da uban gudu tana kiran sunansa zata kamashi maruka masu zafi ya tsareta da su nan da nan ta kife akasa jin jiri ya kwashe ta bana wasa ba.
At dis point yasrah ta dawo cikin hayyacinta ta karaso ta gabansa yana kallonta ganin tana huci mai tsananin zafi.
Kukan da Adiiaha takeyi akasan yake dada rikita mata kwakwala Ranta a mugun bace cikin da kamai tsawa tace
"Yaaa Ahmed is enough! "what are u doing?
Itama Kuka ta fashe dashi cikin zafin rai tana masa ihu tana cewa"
Why are u shouting at her, Bata da lafiiya can't u see? Why did u hit her....
Wani hucin zakuna ya furzar daga bakinshi saida taji ta mugun tsorata ganin yadda yake kallonta, idanunshi da suke rine ya dasa cikin nata yace "shushhhshhh, dont interfer and get out"
Cikin sautin mamaki da kuka muryanta na rawa sosai tace what?but U can't treat her like dis, u can't shout at her..
Cikin katseta da muguwar kallo da tsawa Yace "i saida shut up, ke Zoki ki shiga dakinki nace..ya turata da karfi
Tsorata tay Kafin tay magana har ya fincikota itama da karfin yafara janyeta awajen
Tana ihu tana komi haka ya turata cikin kitchen bai sani bama ya rufe kofar da key snn ya dawo kan Adiaha.
Daga nan Ji take yana yi wa adiaha ihu cikin gori yana cewa taimakonta yay ya aurota, snn ta fita masa arayuwarsa mana inba tsoro ba, he said he doesnt need an ex slut like her..yanata bakanta mata rai da mugayen kalamai masu tsananin zafi wanda basu dace ba.
A tunaninsa yau zatay zuciya ra rabu dashi dan ya huta ma ransa cos honestly yagaji da auren nan nasu.
Adiaha tayi kuka har ta gaji she decided to get up zaka dauka wani abun arziki zata ayyana makan ta, har gabansa ta rarrafo tana karasowa ta zube akasa tanamai ce masa bazata iya rayuwa babu shi ba, ya yafe mata ya zauna da ita, let her repay him, tana son ta sake samun wani cikin dashi tunda haihuwar shine damuwar sa and she promise to behave herself dis time.. itadai kawai koma yaye ne ya zauna da ita.
Tafara ririikeshi yana buge mata hannu, da ranshi ya matukar baci da rokon datake mishi baisan sanda ya fara dukanta yana buga mata ciki da kafa har saida tafara neman hanyar guduwa dakanta tsabar azaban dake bin jiknta ba.
Kukan azaba take kasa kasa ahakan tanayi tana rage muryanta ne dan kar mutane suji suzo suce yayi laifi yana dukan matarsa cos no matter what batason aga aibun Ahmed cos she loves her husband so much.
Ahmed pls have mercy on me. I am ur wife.
Yay wani kwallo da ita takai kofa kenan ta bugu da bango jini mai yawa ya kara ballo mata yafara bin kafarta yana zuba.
Cikin wahalallen numfashi ta dawo tana kuka tafara miƙa masa hannu cikin azaba.
Sai ayanzu imani ya fara shigowa ransa daya ganta helplessly cikin jini, aransa yafarajin kamr he wants to help her amma girman kai yasa yaki motsi.
Instead gabanta ya karaso yana kallonta yace this is nothing compare to what i feel when u deliberatyl conive with dat stupid nurse to killed my babies.
U can die if u want to i don't care..sabida ranki baifi ran y'aya na da kika kashe mun ba.
Yana fadin hakan yaji an gwada masa wani abu akansa da mugun karfi wanda atake yay kara ya fadi kasa awajen cikin tsananin azaba ko idanunsa baya iya budewa.
A tsorace Adiaha ta yanke kukan cak ganin abunda yasrah tayi masa. Ta hanyar baya dake kitchen din ta fito.
Itama kukan takeyi sosai hannunta na rawa ta sake muciyar data dauko din ya fadi kasa.
Cikin sauri jikinta na rawa ta taho wajen Adiaha da already ta tsorata matuka..
A rikice Suka rungume junansu sunata kukan atare sosai dan bakaramin tausayi Adiahan ta bata ba hartafi adiahan ma yin kuka.
Sun dade ahaka lokacin har xafin ta dan sake shi ya miƙe tsaye yanata kallonsu da mamaki.
Hannunshi dafe da inda yasrah ta buga masa abu akai yace "Who hit me?
Zuciyar yasran na tafasa a tsawace ta dago tace mishi i did and so what?
Nuna ta da yatsa yay yanamai cewa
"U little brat"
Mamaki Adiaha taji ganin ya taho kansu yasaka hannu ya finciko yasrahn tsaye batare da yamata komi ko ya nuna yaji haushin abunda tay masa na buga masa abu akanshi ba.
Turata yake ciki yana cewa"Get back into ur room karki sake ki kara fitowa nan wajen nagami.
Kuka take jin kanta na juyawa sosai dan bata taɓa tsintar kanta acikin wayann yanayin ba.
Saida suka kai tsakiyar falon kafin ta iya controlling zuciyarta ta dake tana kokawa da shi.
hannun da ya rikota ta gantsara masa wani azababben cizon da yasaka ya saketa babu shiri...
Muryanta mai cike da tsana da haushi da fushi ta watsa masa a fuska tanamai cewa
"Let go off me
"Ure a monster!!
Tafara diri tana zaginshi idonta a rufe tamkar batasan shine agabanta ba.
Ta kirashi marar hankli, jahili, marar imani, tace mishi bai cika namiji ba baida aji ta tsaneshi..
Ahmed Ya kasa iyayin komi jikinshi na rawa ya zubawa yasrah ido jin yadda take gaggaya masa abubuwan da babu wanda ya taɓa gaya masa akan Adiaha.
She questions his consience.
She question his belief.
Tace masa ilimin sa na banza.
Tace inhar itace a matsayi kanwarsa acikin yanayin da Adiaha take ciki yanzu awajenshi zaiji dadin ganin ana mata irin rikon da yake ma Adiahan ayanzu? Tace bata taba ganin marar imani irinsa ba..duk laifin datayi masa why wud her beat her duk da conditon din datake ciki na rashin lafiya? Akansa aka fara rashin y'a ya ne?
She reminded him that Adiaha secrifices her life for him amma bai taba apreaciating hakan ba bare ma yasan metakeji aranta datake zaune dashi tsawon lokcin nan at the expanse of her family's happiness.
She told him that duk abunda yake mata sai an rama akan yayan cikinsa kuma a lokacin ne zai gane kurensa.
Maganan yay masa ciwo
Idonsa har ya ciko da hawaye yayo kanta zai cakumota ta birkice ta dauko flower vase ta jefeshi dashi saida ta ji masa ciwo a hannu jini ya fara fita.
Snn tace idan yazo kusa da ita zata gwada masa wani abun akan sa and she dont care if he dies.
Yafara mata ihu akan ta rufa masa baki tay masa shiru ta dena surutun datakeyi ko ya tattakata, itama ta bushe idonta tana kuka tana ramawa tanamai cakka masa magana mai zafi dayake ma zuciyarsa radadi.
Duk wani zagin dayay ma Adiaha sai da ta rama mata in a savagery way tace mishi shi din banza da har zaina ma wata gori, tace data aure irinsa gara ta kashe kanta ta mutu, tace masa matsiyaci mai gadara da abun duniya, kansa har zafi yayi yana fidda zufa sabida da tsananin kafiya da rashin kunyar da yasrah take amsa masa dashi batajin ko tsoron ya kamata.
Daga ya harzuko zai yo kanta haka zata dauko abu tace zata kwada masa Adiaha tana kallon yadda yasrah ta birkice ta kunce masa borin masu aljanu.
Har wani Baya baya yakeyi da ita tsabar masifarta da bala'inta yadda kasan yar uwanta ya daka.
The fact that she said batay tsammanin ganin hakan daga gare shi ba shine ya kashe masa karfin gwiwansa gabaki daya.
For the first time ever hankli yafara shiga masa kansa but ego will not let him accept dat maganganun yasrah akan adiaha ya fara taɓa masa zuciyarsa bana wasa ba..
A sama sama Adiaha takejinsu tana da kwance ragwaf akasa idanunta na lullumshewa tana jin kanta a cikin jini.
Yasrah bata waiwayota ba harsanda ta gama balbaleshi ta juya kenan zata riko Adiaha suje asibiti ya lallaba ya kamota.
Danna masa cizo tay har saida wajen yay jini nan da nan ya saketa sulalewa tay ajikinshi tafada kasa tare da safce wayarsa dake aljihunsa.
Neman lambar hjy ta shigayi aggauce tana kuka yafara binta aguje yana cewa ta bashi wayar tana kuka tace wallahi sai tafadawa mamansa komi.