← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 157

Sashe 70

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tace toh ai ba anan zaka ajiye ta ba ka kaita saman ka dubata mana, ya dago ya kalle ta sai tayi kyam tanamai kuresa da kallo..

Sharewa yayi don kuwa Taurin kai ya hana sa motsawa sai ma ya yana shirin ajiye ta akan cushion di falon.

Nace maka ba anan ba ko ka dauketa ka kaita sama inda babu hayaniya..zaiyii magana sai hjiya khadijatu ta fito cikin shirinta alaman fita zatayi .

Tace subahanllh dama jikin nata ya tsanan ta har haka ne?

"Wani munafukin fuskan tausayi hjy maimuna ta saka tace"wai shin haka Ahmed yake yin sime sime da patient dinsa asibitin sa ne ko akan yata ne zai fara...?

Hjy khadijatu ta dan kalle sa batace komai ba amma yasan metake nufi dan haka ya tattara a hannunsa quitly ya haura sama da ita.

Tabe baki Adda nafi cikin murmushi tayi Tana kallo hjy maimunatu na bin bayan su.
[6/26, 5:41 PM] SURAYYAHMS: Suna kaiwa room din Haka ya shimfide ta ya juyo cikin hanzari ya dauko abubuwan gwajin ya shiga duba ta,batare da ya furta komi ba ya shiga daura mata cannula ahannunta zai saka mata ruwa...

Surutun hjy maimuna duk ya ishe sa don ba abunda take yi sai blaming dinsa cewar ta ai da tun dazu data kirasa ya zo da duk haka bai faru ba..

Sai da ya bata ransa sosai sannan ta hakura tayi shiru tadan basa waje.

Kallon ta yake daga nesa daga shi sai shirt din suit dinsa Zazzabi ke damunta and he's sure akwai tension aciki is like her mind is not yet settle with the fact dat she changed her environment

...hmmm ya tabe baki Yace Allah dai ya kyauta dan yaga alaman fitinanniyar yarince kuma bisaga dukkn alamu ansakaltata sosai..

Wayarsa ne yayi kara Yana fita baifi da minti 30 saiga kirar hjiy maimunatu kafin ya dawo Da mamakinsa ya tarar data bude idanun ta sai nishi take yi sama sama tana hawayen zazzabo.....

Yace ma hjya,ina fatan dai taci wani abu zanyi mata allura..

Hjy tace ah'a ka jira ni dai yanzu ni zanje na hado mata ta dan taba koda shayi ne...ba bata lokaci ta fice ta shiga kitchen dinsu Uffan yasra bata ce ba haka shima ya kau da kansa ko irin sannun nan bai shirya fada ba sai juyi take, Kallon sa ahakan ma haushi yake kara mata.

Hjy kuwa da shike taji ance allura za'ayi so tana kawo shayi tayi waje ta basu waje..

Yasra ta tsani Allura duk dama tana karama ne amma many times idan za'a mata allura sai anyi ta lallaba ta sosai koma a siya mata abu

Fair enough ya mika mata shayin baice komai ba amma tasan meyake nufi...take ta daure fuska ta kau da kai gefe "Yace dole kisha idan ba haka ba zaki sha wahala....

"Ta hade rai, nace Bazan sha ba...shaking lips din ta ya furta daga bisani ta kwanta ta bashi baya ba

Kyabe bakinsa yay kafin nan ta juyo ya haɗa ruwan Allurarsa yana zama gefenta ta firgita zata tashi ya riƙota gam gam babu alaman wasa tattare dashi.

Ihu ta saka masa amma ko ajikinsa bai saketa ba harsaida ya matseta yay mata Alluran tsabar kukan datakeyi tana bori hakanne yasakashi ya fice awajen agaggauce

Tsabar rikici akayi akayi taci abinci taki sam har suka gaji suka kyaleta

Sai can Bayan yan wasu mintina snn ya dawo dubata Yana isa Da sallama ya turo door din ganin ta akasa ta daura hannu aciki ta kananede knta tana musu musun yunwa, kallonta yake ya sake boyayyr murmushin mugunta, Nan ya Daure fuskan sa, Wuce ta yazo yayi ya kama waje ya zauna yana duban ruwan daya saka mata..

Yana kan dubawa yace
"Ke!!..ya kalleta Ba yabo ba fallasa..amma Bata kula sa ba.

Sai Ya dan tapping din ta yace ke ba dake nake magana ba kitashi ki zauna bana son acika kwanciya how wll i ever recover da shegen son jiki

A Take ta dago tana kallon shi cikin hararar data sakar masa na bazata tace ni ba ke bace..

Baki bude yake kallonta
Ta dauke kanta ahnkli snn tace"my name is Yasrah".Kuma ni Kwanciya nake son nayi shiyasa na kwanta.

Yace,..ohhh toh ..not when i said so, inhar nine zan dubaki anan gidan toh dolene zakibi abunda na fada miki so get up right now.

Ko motsi batay ba ta dago kanta kadan daga kwancen tana dubansa Har tana missing kalma wajen cewa kai din kuma waye da zaka gayamin haka?

A tsawace yace "Ke!!!?ina wasa dake ne, cikin zare mata ido yace "Bana son rashin kunya i will slap u right away... ya daka mata tsawa mai kara da sauri taja da baya ta dunkule ta tsala masa wani irin ihun bazata mai cika kunne wanda saida ya gigitashi.

Da kyar ya dawo hayyancin shi ya dan tsime har cikin ransa yakejin karan nata amma ya dake kamar bai ji komai ba...

Sai da yaga ta sake hannun ta tana bare bakin ya mike tsaye furiously kamar zai buge ta da sauri ta ja da baya ta dada dunkulewa har tausayi ta bashi...Don yasan tayi laushi sosai kuma yunwa ke cin ta so yasan da effect din haka
Take misbehaving ga sakalci she is just a typical example of sakaltattun yaran masu kudi.

He can excuse her rude behavr mma yasan kuma bazai dauki raini ba yana matsowa inda take ta ja bakinta tayi shiru tana bipping a tsorace cikin shessheka kamar wanda aka kama da laifi..

Allah ya kiyaye tace masa yayi hakuri ji take
she wll neva owe him dat kamar ta wanka masa mari haka takeji aranta how dare him shout at her dat way dan rabonta da amata wani tsawa irin haka bazatama iya tunawa ba.

Ya tsaya kanta cikin hade rai yace wai meyasa xaki na min ihu da lpyar ki kuwa?

Zatayi magana cikin katseta yace ko gayamin meke damun ki, u better say it now ina da ababen yi.

hade rai tay snn Tayi masa shiru...

A fusace yace "ke!!! you wll answer me when im talking to yhou ba shiru zaki yi ba... ya sa hannu daya ya finciko ta tsaye daf da shi har tana shako nunfashin sa amma yaga ko alaman tsoransa babu ayanayinta

Saidai bugun zuciya mai tsanani wanda shine yasa take neman janye jikin ta daga nashi don sosai bugun zuciyar tata yake firgita muryan ta har na kin fita..

Nan ya jawo ta da karfi ya matso ta tsammm ajikinsa ya dan tattaba goshinta snn ta yace" baki jin dadi ne?im a doc so tell me.. ko na kara miki Alluran da zai tsiyar da rashin magananki ne...i have it u know

Har jijiyon ta take jin voice din nasa Tana
shiru domin wani Sabon yanayin data tsinci kanta hade da Qamshin turarn jikin nasa suke dada hura mata yunwa acikin ta

Sai tayi shiru Hakan ya hanata sake kukan haushin sa dake wuyan ta sai rawa take ajikin sa tana kicin kicin dan ya rabu da ita.

Ganin bata da niyar kulasa gently ya sassauto rikon daya mata yana cewa"cikin ki na kuru, zakisha tea?...

tayi masa shiru
Yace ok naman ta Allura,

Adan tsorace Ta dago da ta kallesa sauri tace ah'a bashi ba..

yace tea?Janye idanun ta tayi kasa Da kyar ta gyada masa kai..

Shikan sa baisan sanda yayi wata silent siririyar dariya ba...he has neva met such a dramatic creature, ta baka haushi ta baka takaici tabi ta baka dariya.

Don ya dada rikitata ya dada matseta daf kusa da kirjnsa suna daga tsaye ya shiga petting bayan ta slowly sabida amai amai datake ji...

Da mamakin sa yaga ta lafe kadan tana jan wahalallen ajiyan zuciya dan babu tantama shes very hungry and weak

2scondz bai kara ba ya zareta a jikinsa yace zauna anan And dont forget is eida kisha tea din nan ko inmiki allura...

Yana dauko mata tea din da hjy ta aje mata Awajen ta dube tea din a tsiyance snn ta kallesa tace masa bazata sha ba sabida yay mata sanyi ita sabon tea take son sha

Yadda tay maganan cikin jan aji, kasaita da shagwaba shikansa baisan sanda ya kasa iya ce mata komi ba.

Nan Ya fice ya barta kofar ta bi da ido tana kukkuni ita kanta bata san me take fada ba amma haushi takeji musmmn ma data lura kamrma shine yake jawowa kirjinta yana bugawa da karfi sosai.

Yana sauka kasa ya samu babu kowa duk sun fita..

Hanyar Kitchen ya nufa direct akaro na farko a rayuwansa shi baima san ya ake dafa abinci ba amma haka ya gamutsa iya abunda hannun sa yahau kai.

Not less dan 15minutes sai gashi da tea cup da sandwitch dan dai dai a faranti ya kawo mata.

Sosai jikin ta yake murdawa gani ma take kamar wannan abincin yayi mata kadan amma taya zatayi ta fara karba hannunsa nema yake damun ta...

Agaban ta ya ajiye ya koma gefe ya daure fuskan sa normally...

Tayi shiru tana zare ido
Abun nata na mugun bashi kallo"wannan wata irin yarinya ce"yana ganin yadda take eyeying abincin amma sai take nokewa kmr batasan ya kawo ba.

yanzu haka taurin kai yasa bazata ma iya ce masa "thnks" ba bare taci agaban idonsa...

ya tabe baki yayi zaman almst 5minutes yana kallon ta jinkansa na daban agabanta batace masa uffan ba.

gabansa ne yaketa tsinkewa for no reason, Daga bisani ya mike ya fita waje dahar kamar ta sa hannu ta dauka tafara ci amma tana kaiwa hannu sai taga kamar shi zai shigo sai ta mayar...

Shikuwa wayarsa ya ciwo yana latsawa dan haka kawai ganin yarinyar yasakashi yafara jin kakkarfan feeling ajikinshi haka kawai yake jin kamr yana bukatar matarsa .

Ya dau lokaci ko dan yasrah bata saka abincin abakinta amma haka tayi ta gadin shigowarsa...

"Yana turo kofar kuwa suka hade ido tayi saurin sunkuyar da idanun ta har ya kada yayi ja abun dariya abun tausayi....

Adua ta dingayi aranta jin duk yadda ya dosu ko suka hade ido kirjinta ya dinga bugawa kenan kamr zai ballo waje.

Har ga Allah Ya sha mamakinta daya ga bata taba komai ba...
Chapter 70 · 0% Book details