Sashe 121
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ajiyar zuciyane ya kufce ma Adiahar, daga bisani sai hawaye ya fara biyo baya nan ta rike hannun yasrahn jiki a muce tace i am sorry for dragging u into all this my dear, im really sorry, its all my fault...cikin kuka sosai take fada wanda kukan tanayinshi ne harda son ganin mijinta a inda take ayanzu bawai dan baqin cikin tuna abunda ya faru da ita jiya awajensa ba.
Yasrah ta rungumeta sosai tafara rarrashinta tanamai bata hakuri.
Hakurin da yasrahn take bata yasaka ta cigaba da kukan thinking of her life da duk abubuwan da Ahmed ya mata a daren jiya.
Tambayar zuciyarta take meyasa zaina walakanta haka What its her fault in loving him?tasan Laifinta ne data bata masa ransa but he alwys purnish her with insults and all sort of domestic voilence why? Bata da darajan da zai tausaya mata ne? Koko kawai laifin data masan ne yakeyin tsanani? Tun tanayin wayann tambayoyin acikin ranta har saida suka soma fitowa fili
Kuka take sosai ajikin yasrah jin yaune karo na farko data samu wacce zata rungumeta cikin so na tsakani da Allah da kuma tsananin tausayawa.
Silently yasrah take nata kukan jin yadda Adiaha take fitar da zafin rudanin dake cikin zuciyarta.
Rarrashinta ta dingayi tana bata hakuri har saida taga hanklinta ya dan kwanta sosai.
Suna cikin hakan saiga fahad ya shigo da ledojin shopping manya har guda uku. Kai tsaye Ya aje akan table snn ya gaishe da Adiaha da jiki ta amsa shi cikin fara'a da nuna godiya.
Wani iri yasrah takeji dan bata fiye son hakan da fahad yake mata ba tana tsoron ranar da zaizo yace yana sonta a fili which she knws she cant love him back sabida batajin hakan aranta.
Koda Adiaha taga abincin sai taji kuma tana mugun sha'awar ci dan rabonta da cin abinci tun jiya da safe data sha tea a gadon asibiti.
Zasu je wanka fahad yace zaije gida ya dawo
Yasrah ce ta rakashi har kofa tana masa godiya
Bayan ya tafi Kafin nn ta dawo ta hau aikin taimakawa adiaha ta kaita har bathrum tana tsaye tana kulawa da ita sabida bata iya tsayawa dakanta sabida tsananin hajijiya da jiri ahaka dai har tayi wanka da ruwan zafin sama sama duk dama ba isashe bane amma sosai ya taimaka ma wajen tsaftace mata jikinta.
Koda ta fito kwanciya kawai tay sabida babu man shafawa babu pad din datasaka.
Sauran kudin da yasrah ta ara awajen maryam dama 30k ne jiya ta biya mai uber 2k,kudin gado kwana daya 15k kudin treatment 9k na night din, dan sauran daya rage da baifi 4k ba ta fita taje nearest hospital kiosk ta siyo mata sanitary pad da 2 cotton pant, da brushes guda biyu da karamin tootpaste da oil na pears dan madaidaci.
Tana dawowa Pad din ta fara saka mata ta ajikin pant snn ta bata saka ajikinta, snn takaita tay Brush ta dawo taxo ta zaunar da ita ta bude mata abincin ganin tanajin yunwa sosai tafara ci sai ita ta shiga wanka.
Ta dade awajen wankan bata iya tabuka komi ba zycyarta na mata wani irin nauyi lumshe idanun ta tay maganganun da Adiahi ta dingayi cikin kukan ne kawai suke dawo mata akanta.
She learnt one valuable lesson today ba akan namiji bama akan rayuwa ita kanta.
Wann darasin kuwa shine:
"Duk wani abunda zaka so a duniyan nan to ka so shi dan daidai". Idan ba haka ba kuwa wann abun shine zai zamo maka wani babban silar kunci da kuma wahalarwa a rayuwa.
Shi so idan yay kadan bazaka ji gardinsa ko kagane amfaninsa ba.
Amma idan yay yawa bayayin daraja snn babu komi acikinsa sai tarin wahala da cutarwa.
Ubangiji Allah shine kadai ya cancan kamasa irin wanann soyayyar da babu iyaka dan kuwa Allah shikadaine baya mantawa bayan butulci kuma shine snn Adalci amma ba dan Adam ba.
Har ila yau bata kallon aibun Adiaha sosai wai dan ta so wanda take so ayadda take sonshi da tsanani, amma gani take irin son datake masan ne sam baidace dace dashi ba dan aganinta Ahmed does not dersve her in the first place.
Takai mintina sha biyar anan kafin nan tafito ta samu Adiaha taci abincin sosai ta koshi har ta koma kan pllow ta kwantar da kanta idanunta a lumshe dan kuwa cikinta na daukawa babu wanu abunda ya fara fado mata arai face ta koma gidan mijinta ta kara rokonshi ko da zai yafe mata su zauna.
Zama yasrah tay ta shafa oil din sama sama snn ta maida kayan jikinta ta saka hijab dinta.
Duba tay taga wayar da maryam din ta bata ya mutu ashe tun jiya cikin dare. Takaici ne ya bi ya kamata dan Allah Allah take takai karar Ahmed gida.
Tay ta jira koda zata ga dawowar fahad ta amshe aron wayarsa sai shiru shima bai dawo ba.
Sama sama taci abinci sabida karta bar cikinta da yunwa.
Around 10am doc da likita suka zo yin round aka kara dudduba Adiaha aka babbasu shawarar cewa tana da bukatar cin abiinci mai kara jini da kara lafiyar jiki snn aka sallamesu.
Nurse tace su tattara nan da 10 min zasu kawo wani patient a dakin.
Babu bata lokaci yasrah ta fara tunanin inda zasu dosa dan ita kanta tsoron komawa gidan take tuna yadda jiya ta mammasa rashin kunyar nan.
Fannin Ahmed kuwa biodun ya kira last last yazo ya bude shi ta waje
Abakinsa yake jin cewa ai sunje asibiti.
Wanka yay ya sanya suit dinshi hankli kwance ya fito family sassafe ya kai maganan gaban babansa da yayun sa duka biyu.
Kowa anan saida yaji haushin Abunda Adiaha tayi matuka. Alhaj bello yay bambami sosai dake duk sun saka rai har saaida yafara jin haushin bin bayanta dayayi abaya .
Yadda Ahmed ya maida maganan yasaka kowa yasoma jin haushi da takaicin adiaha.
Akan me zatay abunda tasan dolene ya shafe su duka ita kadanta?..
Did she think marriage is joke.
Alhaj bello yafara suruty yana cewa ta rainasu.
Ɗan kimar datake dashi a idonsu anan duk ya zube kasa, su anty adizat kuwa yau kamar zasu zuba ruwa akasa susha tsabar murna haka sukeji aransu musmmn ganin yau kowa ma a gidan jimada haushin Adiahan yakeji.
Ahmed yace zaije ya daukota anjima tana kwance asibiti babu ma wanda yace shima zaije, Koda yaje asibitin bai duba ba yay zamansa a tunaninsa suna ward.
Sai wajajen 10am snn ya tashi akan kujeransa yayo ta wajen da tunanin bari ya zo ya duba yasrah yaga ko taci abinci snn ya kora yasrahn danta shirya taje makarnta.
Koda ya zo bai gansu ba yafara tambaya aka ce masa banan suka zo ba.
Asibitin da nurse take direct ya wuce aka ce masa tana suspension Neman adress din gida nurse din yay direct ya wuce nan, yana parking a kofa yasaka aka kirawo masa ita nan danan ya fara tuhumar ta inda matarsa da kanwarsa suke.
Hakanan ya tada musu rikici yace indan bata fada ba wnn karon zai saka a mata abunda bata tsammani babu irin magiya da rantsuwar da nurse din nan bata masa ba, da kyar ya hakura bayan mijinta ya fito ya roka mata arziki.
Agaban Ahmed din ya dada nanata mata cewa bayason yakara ganinta da matar Ahmed.
Ahmed yana barin wajen ya koma asibiti still no clue of inda suke gashi baiji kiransu hajiya ba yasan kenan yasrah bata nemesu ba.
Hanklinshi yaji ya fara tashi yana tunanin inda zasu kasance.
Ata fannin su yasrahn kuwa dake Adiaha ta dan samu gwarin jiki haka suka daddafa suka fito bakin asibitin suka zauna da tunanin inda zasu dosa duk dama Adiaha so take kawai taga sun koma gidan mijinta kai tsaye.
Yasrah kuma jiye mata takeyi, gani take kamr ba daidai bane Adiaha ta koma gidansa just like dat bayan irin walakanci da dukan dayay mata jiya. Da kyar yasrah tay convincing dinta tace mata yawan koma masa datakeyi shine yasaka yake rainata.
They have to wait for a bit, sai can kafin nn fahad ya dawo tare da shi da maryam a babban jeep din gidansu fahad din mai tinted glass.
Suna karasowa duka suka kara gaishe da Adiaha da jiki.
She admire them cos they look soo young and rich.
wayar fahad ne ya fara ringing yasrah tay maza ta Janye maryam din gefe duk dama tana tsoron yoyon da bakinta yakeyi,kudi take son ta kara ara mata wanda zai ishesu su kama hotel room kafin ta kai karar Ahmed dan aranta ta qudura sai ta kai kararsa an karbawa Adiaha hakkinta koda awajen iyayensu ne.
Haka Maryam ta dinga jan maganan tana mata fada akan shawarar data yanke nakai Adiaha hotel har saida fahad ya taho wajen ya samesu sunakan musu
Yasran ta hade rai tace indai bazata taimaka ba kawai shikenan Amma dai bazasu maidata gidansa ba.
Atakaice dai abunda bata son ne ya yuwa musammn ma da suka fita kawo dalilai na rashin kyautuwar kai matar aure cikin hotel lodge batare da sannin mijinta ba.
She have to give in to plan B which is ta nemi taimakon daya acikin su,toh saidai maryam kuma tace tafiya zasuyi yanzu ita da mamanta zasuje wani gaisuwa a kaduna.
Karshe dai offer din Fahad din dan dole ta amsa badon ranta ya so ba.
Adiaha kuwa tuntuni tay shiru tana lura da su aranta mamakin halin yasrah take ganin yadda take ja wa fahad din nan aji sosai, harma in zai mata abu na alheri har wani dar dar yakey baison yay garaje,kusan komi ma saida cikaken permision dinta, ahakan ma tana karba tana nuna kamr bataso karban ba.
Despite him being super cute and charming ga kudi data gama ratsashi amma taga yasrah is not even moved or touched by any of dat itace ma ake haba haba akanta ana bibiya kamar sarauniya.
Ta tuna ashe ma haka taga Ahmed dinta shikan sa yake treating din yasrah so difrntly from how he treat her ita datake matarsa.