Sashe 102
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga dakin kuwa Hannu tasa Ta karba aikan yanayinta wani irin snn tace mishi thanks. Nan Tafara budewa ta ciro text book din tare da refernce din tana dan dubawa agaggauce daga tsayen.
Har zai wuce ya nufi bakin kofa a cikin tsare sa tace "emmm fahad, juyowa yay tace since ure already here so gobe bazan zo schl ba sai jibi da safe danake da exams yakenan za'ayi na koya wayann abunbuwan duka?
Matsowa kusa da ita yay yace 'u can do it alone, i trust u.. kawai kifara bi dakanki kamr yadda kika saba, in kika tike then my line is alwys free for u babe.
karamin murmushi tay tace thanks..altho not ur babe.
Yana murmushi yce one day you will be.
Tace naaa. Babe kuma sai kace wata yar kaza?.
Ohhh Does ur mumy call u babe?
Dariya sukayi atare mai dan karfi Wanda ya sakata shakewa tafara har da tari mai dan kaara wanda yay daidai da shigowar Ahmed cikin gidan a mugun gajiye dan daga shi sai wayarsa ne daya riko ahannu dan ko kayanshi dake booth ma bai iya daukawa ba.
Lkcin Adiaha tana kkrin idar da sallahn magrib acikin sautin dariyar sun ta shako sallamarsa tay saurin sallamewa snn ta fito ta same shi yana tsaye a tsakiyar falon kamr wani soja cikinshi sanye da kanann kaya.
Har tazo ta rungumesa tana masa sannu da dawowa baice mata komi ba jin tarin daya biyo bayan dariyar da yake fita daga dakin yasrah.
Cirota yay ajikinshi fuskan sa ba asake ba yace "Where is she???..
Tay kamr bata san meya ke nufi ba tace uhmm who? Ganin ya daure fuska sosai yasaka tace sister wai? Nan tace mishi tana room dinta.
Kai tsaye Yace ita da waye ne?
Kallon kofar tay kirjinta na bugawa dan batasan meyasa tayi creating wann cakwakiyar ba.
Tace "Ohhh I think is her boyfriend from schl.
Yace what? Kikace me.
Murya kasa kasa Tace A boy came here yace daga schl dinsu ne shine har ya shiga ciki..
Bata karasa maganan ba ya daka mata tsaya ke dallah chan kimin shiru shashasha sai kikabar wani namijin agidana..
ATake taga jikinshi ya fara kyarma cikin zafin rai yace waye ne kumq meya kawo sa? uban wa yace masa ya shiga cikin gida na.
Shiru tay bata amsa shi ba rai abace ya nufi ta kofar dakin tafara binshi abaya kirjinta na bugawa sa sauri da sauri
Daga dakin kuwa Sauri fahad yay yaje ya bude mini fridge daya gani a room din ya dauko bootle water ya kawo mata lkcin hardata karba sai ta mika masa aikan ta koma bakin gadonta ta zauna
Jin tarin duk yaki tsayawa Har saida ya aje aikan agefe snn ya bude mata goran ruwan yafara tayata kaiwa bakinta.
Kurba daya tay kafin nan taji an waccakalar da goran ruwan izuwa akasa ayanayin da ya mugun razanata ta mike tsaye jikinta na rawa rawa.
Hade ido sukayi da Ahmed taga idanunshi duk sunyi wani irin jaaa duk ya birkice da fushi uwa matarsa ya kama a daki tare da wani kato.
Wani Tsawa ya daka mata tare da fincikota gefenshi cikin tsananin bacin rai da hargagi tsoro mai tsanani taji ya hautsina mata ciki jikin ta yafara rawa, atsawa ce yace "What did u think ure doing yasrah?? Uban wa yasa ki kawo min namiji har cikin gidana?
Kafin ta amsa shi ya hatsala cikin wani dakan tsawa yace Dan baki da hanklinki har cikin dakin kwananki zaki kawo namiji?Are u insane, are u mad? Kuka ta fashe da shi jin ihun da ya karashe da shi da irin zargin dayake son ya laka mata.
Fahad dake tsaye agefe shikansa sai bari yake yanata jira yaga waiko Adiaha za ta budi baki tay ma mijinta bayani amma sai yaga tayi shiru
Yasrah tafara ja da baya baya acikin yanayin tsorata da kyar take tattara numfashinta tana kkrin masa bayani amma ina duk kishi ya rufe masa idonsa. Girgiza kanta take cikin yanayin tsananin tsoro murynta ararrabe tace yaa Ahmed ka tsaya kaji.. yace shut ur mouth! snn ya juya kan fahad din azafafe
Yana kallonsa, a tsawace yace,"And u re still here dan ubanka? What are u doing in my house, and in her room answer me ko na karya ka anan wajen wawa kawai munafuki i knw kai dan iska ne dama.
Ran fahad a bace muryansa harna rawa yace excuse me i dont owe u any xplanations. Nazo na bata sako kuma tafiya zanyi yanzu.
Wani tasss yakai masa marii akan fuskansa yana kkrin shake masa wuyarsa Yasrah ta karaso wajensu da gudu tasha gabansa tare da shigewa tsakaninsu..
Hawayen takaice ne suka diro kan fuskanta lkci guda tace "Yaa Ahemd stop it! Meye haka dan Allah, pls stop this!! ka tsaya mana ayi maka bayani, see Is not even his fault daya shigo gidan nan okay?..
Cikin katseta azafafe dan aganinsa kareshi kawao takeyi yace ohhhh i shud slap u too,cos inba laifinsa bane is your fault then?.kece kika kawoshi har cikin room dinki sabida baki da tarbiya baki da kunya marar hankli kawai..
Batace komi ba ta sunkayr da kanta tana kuka ahankli jikinta yana rawa sosai.
Ran fahad a mugun bace hawayensa harya fara sauka yay saurin gogewa yace "enough!! And Mind ur tongue karka kara zarginta da ta kawo namiji daki Dan Babu wani abu na laifi daya faru anan..yasrah bata san komi ba, ai duk da sanin wancan matar na shigo gidan nan.
Nan fahad Ya juya kan Adiaha kmr xaiy kuka yace maam pls why dont u explain to him..saida nace miki bazan shigo ciki ba but kika ce saina shiga why are u quiet now., Ki gaya masa abunda ya faru mana, kinaji yana ce mata marar tarbiya marar hankli..why dont u wanna tell him the truth now?..da mugun bacin rai Fahad ya karashe maganan wanda yasaka Ahmed din ya fixgosa gefe cikin bude masa ido tare da kai masa naushi a baki.
Can baya Adiaha ta matsa tanakan kallonsu.
How dare u shout at my wife kazo har cikin gida na kana ma matana ihu kai waye???
Yadda yasrah take kuka sosai alkcin shine kawai ya karyawa FAHAD din zuciyarsa sosai jikinshi yay sanyi sai bai iya maida ma Ahmed din wani martani ba, ɓari dukansu sukeyi tsabar bacin rai, Ahmed na kallon yasrah da idanunsa dake cike da wutar kishinta, fahad kuwa yanata duban Adiaha da wani iri ido aransa yana mugun mamakinta ayanayinsa.
She made him look like a lier sai tay kamr bata san shi bama. Kada kansa yay snn ya Juya kawai ya yabar musu dakin ransa a mugun bace.
Yana ficewa yasrah ta fixge jikinta zata bishi waje da sauri fahad ya bar gidan. Tana juyawa zata bi bayansa Ahmed ya finciko arms dinta da wani irin karfin da saida hannunta yay kara kasss.
Ihu mai tsananin kara ta sake musu awajen snn ta birkice ta tafada kasa tafara birgima kamar mai aljanu saida dukansu suka rasa nayi duk suka birkice.
Wayyo Allah na hannu na hannu na.. hakan kawai take ta fada acikin kukan borin datakeyi...
Lokci guda Ahmed yaji ya dawo hayyacinshi ita kanta Adiahan saida taji dama batay hakan ba.
Lokci guda taga yay sanyi ya koma kan yasrah da sai kwala masa ihu take cikin biirgima mai mugun daga hankl,ihu take musu tace sam sam ya karya mata hannu ta rike hannun dam dam lkci guda Ahmed ya dawo wani Abun tausayi, yay nan yay nan kamar wanda yaci kudin aika, duk ya rasa nitsuwarsa yana son ya kamota jikinshi ya dubata yagani gashi bai isa ya tabata ba tafara naushin shi tana zaginsa..
Bori ta dingayi kamar dagaske yana kawo hannun shi zai tabata zata kara danna ihu tabi ta haukace masa tana kai masa duka duk inda ta samu ajikinshi haka ta yayyagune shi ta ciccije shi, jikin Adiaha kuwa sai rawa yake ganin inda duk jikinshi yafara rawa yana kkrin lallashin yasrah duk dama baisan gaskiyan ba tukuna.
Saida tay ta kuka ta rama zagin dayay mata cikin borin kaf snn hanklinta ya kwanta, yana miko hannu jikinta zata kai masa duka, Da kyar da wahala harta bari ya kinkimeta ahannunshi suka wuce asibitin dayake aikin cikin gaggawa yana tukin amma still hanklin sa nakanta har suka isa.
Kafin nan yace mata snnu yafi sau hamsin
yana kammala parking A hannu ya kinkimota tana ta shehsshkar kuka Adiahan nabinsu abaya cikin sauri sauri zuciyarta kamar zai fashe sabida radadin kishi cos all these is reminding her of her own misery dan Ahmed bai taba yanamai nuna damuwarsa akan ta har haka waidan ya bata mata rai ko ya mata fada tana kuka ba..last she can rembr he insulted her sister and her mother snn dukanta yay yabarta akasa batare da ya damu ba.
Sai gashi tun a gidan ma da yasra tafara kuka tana birgima wai shine harya sauko cikin hayyacinshi yanata bare baren jiki akanta yana rarrashinta har jikinshi na rawa..
Kowa yaga wulgawarsu sai anbisu da ido anata kallonsu kamr ba ataba ganinsa ya kinkimo mace haka ajikinshi ba.
Kai tsaye ya kaita wajen physiotherapist in da ake duba karayan kashi..
Yana kaita ciki nn ma yasrah tafara kuka tace ma likitan sam saidai yace masa ya fita waje ita bata son ganinsa tun da yana zarginta kuma yace mata bata da tarbiya..
She practically and emotionally blackmailed him da wann kalman lokci guda yaji yana cikin halin tsantsar nadaman abunda yay mata.
Badon ransa yaso ba ya fice ya barta tare da doc din yana fita ya samu Adiaha a zaune awajen ita kadai taa kife kanta cikin yanayin tunani.
Baice mata komi ba ya nemi waje ya zauna banda zagin da yasrah ta masa acikin borinta babu abunda yake dawowa masa ransa.
Lumshe idonsa yay tuna har dan iska maye saida ta gaya masa acikin idanunsa.
But maybe is not her fault hala dan zafin karayar ne. .