Sashe 31
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A wani sabon plate mai kyau fari ta zuba indomie yay bala'in kyau yaji sardines da albasa qamshinsa tuni yasoma kai saƙo waje..shiryawa tay adan karamin tray dauke da goran ruwa ta taho dashi kofar dakin.
Saida tay tsayuwar minti biyar abakin kofa tana mai sauke ajiyar zuciya snn tay sallama ta shigo ciki.. qamshin abincin ne yaja hanklinshi ya dago kai snn ya zuba mata lumsashun idanunsa
Murmushin gefen baki yay dan sosai ya kalli canzi atattre da ita duk ta saɓe tay fayau ba kamar da can ba, tana isowa gareshi ta tsuguna cikin girmamawa cikin sanyin murya tace hubby ur food is ready? Ya lumshe idonsa ya bude abinci ya kalla snn yace 'thank u",idon ta na kallon kasa tanajin fargaban kallon shi ahaka daga shi sai towel, wani abu yana mata yawo a mind dinta sosai.
Tana ajiye mishi abincin Miƙewa tay zata juya ya riko hannun ta tareda mata wani irin kallo muryansa kasa kasa yace"ina zakije? Ta tsura masa ido ta rasa me zatace masa dan hannuntan daya rike har tafara jin damshin zufa aciki duk ta fara birkicwa dan amatse take sosai,
ahankli yafara bin jikinta da wani irin miskilaliyar kallo ahnkli harya tsaya cak akan kirjinta yanata kallon wajen. Ciza labbansa yay silently da sexy voice nashi yace Babe, cmn sit with me"..kinga ina aiki saiki bani abincin abaki ko bazaki iya ba?
..murmushi ne ya kufce mata tace "zan iya" i will do anything for u, kafin ta kammala rufe baki har yajawota ixuwa kan cinyarsa ya zaunar da ita ta lumshe ido jin yadda qamshin turarenshi ya ke sending mata wani uban shocking ajiki.
Wani irin kallon kallon sukeyi ma juna mai bala'in narkarwa duk zuciyarta sai yay sanyi brain dinta ya shiga mancewa da duk zafin walakanci da gadarar da yay mata akwanan nan evrything is just gone within some spec wai har tafara jin tsananin so da kaunarsa ajikinta yanamai ratsa mata gangan jiki da kwalwala.
Hannunta dake dafe da gadon bayansa yakeji yana sending masa wani saƙo yafara lullumshe ido snn yace im waiting for u to feed me"..
Plate din abincin ta dauko tana murmushi
Tana budewa qamshin ya cika masa hanci yace hmmm its look delicious" tace thank u hubby," ta debo a spoon takai masa baki ya amsa Idanunshi duk nakanta wanda hakan yasaka ta kasa iya nutsuwa sosai
Wani bangaren zuciyarta is overwhelmed da farinciki irin feeling din nan nasamun abunda kake matukar so alokcin da bakayi tsammaninsa ko kashirya masa ba.
Wani bangaren kuwa fargaba ne mai yawa yake damunta da tunanin what if Ahmed yaji batay masa ba.dan ita bata damu da yadda zataji ba, dashi kawai ta damu sosai.
Tafara bashi abincin yana amsa sai can kafin nan ya fara bata itama har suka kammala ci atare. Sauke ta yy akan cinyarsa babe im going to the basin to wash ny mouth are u coming? Tace yes sure
Ya fara gaba kenan tabiyo bayansa suka shiga bathrum din kusan atare. Agaban sink ya tsaya ya saka maclean a brush ya goge bakinshi kadan, ita kuma ta dauke listerine mouth wash ta wanke bakinta dashi.
Lura da ita dayay tanata kalle masa kan kirjinshi wanda hakan yasaka ya jawota jikinshi abazata ya manne ta dashi,
kirjinta ne ya shiga bugawa Ahnkli ya jona fuskarshi da nata kafin nn ta hankara harya capko lips dinta izuwa nashi yafara tsotsewa ahankli, ajiyan zuciya tafara saukewa wani irin zirrrrrr ta dingaji ajinin jikinta yanamai bi harta tsakar kafafunta dan bata taɓa jin shaukin yin hawaye ma namiji akan kiss ba sai yau da Ahmed ya mata wnn kiss din abazata.
Idonta dake fidda ruwan hawayen a lumshe suke tam tam hannunta dafe da faffadan kirjinshi.
Daukar cak yay mata suka koma bedroom bai direta a ko ina ba sai akan gadonshi..
Wani irin zazzafan kiss ya shiga aikata mata ta ko ta ina wanda harsaida ya birkitata dashi sosai.
Hannunta dake kan kirjinshi tadinga wasa masa dashi tana shafashi sosai harta wajen kan nononshi nunfashinsa nadan fita da dan karfi..
Romancing dinta yafarayi a zauce itama tanamai da masa martani hannun shi nacikin nononto yana latsawa duk idanunta sunyi jaaaaa tana amsar kowani sakonsa dayake isarwa. Suna cikin tafkin wann yanayin wayarsa ya fara kara yay kamr bazai bar murza jikinta ya dauka ba, akaro na biyu da wayar yay ringin sai ya dakata snn ya mirgina ya dauko wayarsa yana ganin lambar asibiti ne sai ya amsa.
Lumshe ido tay tana mai sauke nannauyar ajiyar zuciya jin shi yana magana atakaice wanda ya Kare da cewa"okay, i wll be der in 10min ku fara shirya min OT. Yana droping call din ya juya ya tsura mata ido batare da yace mata uffan ba.
Rigar baccin nata daya
Zamer ta jawo sama ahankli ta rufe kan nonowarta dayake bude cikin sanyin jiki sosai
Mirginowa yay saman gadon muryansa a tausashe yace hey babe
Tun bai fada ba ta zuba masa jajeyen idonta masu cike da sha'awar shi cikin sauke ajiyar zuciya da nuna rashin jin dadinta tace "its late ina zakaje?.."yace its an emergency"..a baby boy with a rare condition suna bukata awajen da gaggawa. Ko bakiso aceto ran yaro? Tay shiru sai can ta dago kai ta kalleshi cikin sauke ajiyar zuciya tace "its okay"
..yace are u sure?
Tace emmh, kiss yay mata agefen kuncinta snn ya mike ya nufi bathrum ya watsa ruwa ya fito ya shirya kansa cikin kananan kanya sharp sharp ya saka face cap, agogo ta kalla lokcin ana neman karfe daya na dare, hannu ya miƙa mata alaman lets go.
Tana kawowa ya mata daukar cak bai direta akoina ba sai akan gadonta acikin dakinta.
Kamar zatay masa kuka haka ta dingaji aranta dan sosai zuciyarta da jikinta yake tsananin muradinshi..
Lura da hakan ayanayinta yasaka yana aje kanta akan pillow yadan rangwafo kadan tare da capke lips dinta yanamai tsotsa saida yay kamar minti biyar yana sha mata snn ya zare lips din nasa ahankli, kafin ta bude lumshashun idanunta yay mata wani kiss din a goshi snn yace sleep tite babe saina dawo ko? Saassanyar hawaye ne ya gangaro mata ta gyada masa kai jim kadan ya tashi ya fita
Asibiti ya wuce direct abun shi yafara aiwatar da abunda ke gabansa
A fannin adiahar kuwa tun da ya fita agidan jikinta yake disco da kewarshi, kwlwalta bai dawo dede ba sai juyi kawai take akan gadonta tana fantasizing akansa cikin shauki sosai bata hankara ba harsaida taji ana kiran sallahn fajr akanta.
Da kyar ta miƙe taje cikin bathrum tay wanka kafin nan tay alwala tazo ta gabatar da sallan safiya wanda Tun tanayi bacci mai nauyi yake satar ta tana idarwa ko addua bata samu daman yi ba bacci ya kwasheta awajen. Ahmed ya shigo cikin gidan around 6am na safiya ya sameta awajen tanata kwasar baccinta atakure.
Murmushi kawai yay yaja mata kofar sannn ya wuce room dinsa yay wanka ya sauya kaya izuwa simple ones rigace marar nauyi da guntun wando yadan kwanta akan gadonshi jim kadan yaji yafara runtsawar shima.
Har karfe bakwai da rabi Adiaha bata farka ba, bubbuga musu kofar da akeyi shine ya tada Ahmed, muryan dayaji abakin kofar ne yasaka bude idonshi atake.
Fuska ba yabo babu fallasa ya sauko kasa tare da zura bedroom sleeper dinsa akafarsa cikin sauri ya iso bakin main door din ya tsaya.
Muryan sulu ya dingaji daga waje sai ihu yake
"Anty housegirl mumy said u shud come out"..
Wai bazaki mana breakfast yau bane we r hungry.
Anty housegirl..anty housegirl..open the door
Zanje na fadawa mumy bazaki bude kofa ba and she wll come here and deal with u ..anty house girl..bai kammala rufe bakinsa ba Ahmed ya bude kofar suka haɗe idanunsu caraf.
A mugun razane sulu yaja baya bakinshi na rawa yabi ya tsuguna har can kasa jikinshi na ɓari musammn ma dayasan Ahmed baya wasa dasu.
"Un..uncle..Dami...
Cikin katse shi Ahmed ya daka masa tsawa "who are u looking for?
Uban meyakawo ka sassafen nan zakana tashina abacci _sulu, Oya werey_ ?
Yanayin yadda Ahmed ya bata rai yana maganan yasaka sulu yafara shakewa da wani irin tari mai cike da rudewa.
Cikin iii na yace
"Mummy ne tace
In kira mata anty housegirl.
Ahmed Yace what? anty housegirl In this house?
Jikinshi duk na rawa rawa Hawaye na taruwa a idonsa ya gyada kai
Are u mad? Mani kake gyada ma kai answer me in "Words" jare.
Abirkice yace Ahhh uncle Dami its my mumy..
Emmm emmm itace ce tace na kira mata anty housegirl dat woman that lives here.
Kuma akace maka housegirl din gidan ubanka tana nan gidan?
Ahankli cikin barin baki Sulu yes sirrr
Yace oya
Look at me.
Sulu Yana dagowa Ahmed ya wani jawo gandan bakinshi ya kai masa wani maka sulu zai danna ihu ya zare masa ido cikin dakamai tsawa shut ur smelly trap idiot
Tsuttt Sulu yay shiru da bakinsa hawaye na zuba cikin idonshi kamr ruwa bakinsa dayaji maka duk yay jaaaa sai zugi yake masa bana wasa ba
Who are u looking for again?
Sulu ya fashe da kuka a tsorace yace our "househelp"..duk ya dauka girl din dayace ne ya saka Ahmed yake dukanshi.
Wani irin mari Ahmed ya kwashesa dashi ya fadi kasa ya sake tasowa a birkice, wanda karar marin ne yasaka ADIAHA farkawa a razane tayo bakin kofa da gudu jin muryan kukan sulu awaje.
Juyi yake yana cewa uncle dami uncle dami pls am sorry uncle damilare im sorry..pls forgive me yafara kuka sosai.
Cikin zare masa ido Ahmed Yace shut up!
Dan rainin hankli kawai, Ubanwa yace maka housegirl ce agidana, are u mad?
A mugun razane yana kuka sosai Yace noo sir..no sir...uncle dami.
Stop calling my name Nace uban waye yace maka haka... Ina wasa dakaine bazaka amsani ba?
Cikin sautin kuka yace
A'a , bakayi, ai "Mumy ne"..tace akwai housegirl tana dafa mana abinci.
So she.. she.. she ask me to come and call her..
Ahmed Baice komi ba ya jawo fatar kunnenshi da karfi tare da tattareshi kamr dan akuya yace sulu, sulu sulu sai nawa na kira ka.