Sashe 139
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Case mai cike da ruɗani ne ya gauraye a tsakanin iyayen nasu har akayi kusan sati guda ana yinshi batare da an san inda aka dosa ba musammn tawajen tantace kalaman da suke fita daga bakinsa da wanda suke fita anata bakin wanda suka sha bambam, danshi cewa yake bashine ya rubuta mata wnn takardan sakin ba ita kuma cewa take ya saba mata batazana da hakan dan gani yake kmr bashi ita kawai akayi acikin sauki. Lokaci guda Ahmed ya shiga wani irin mawuyancin hali na kin karawa. Gashi har aransa yanason zama da matrsa yasrah, Duk wani bincike anyi amma ba samo bakin zaren ba.
Ga iyayensa ma duk sun dau zafi suna fushi dashi akan cewa shine ya kasa hakuri ya lallami yasrah kasancewarta karamar yarinya daya saka ya fara mata zancen saki har saida burinsa ya cika.
Lokci guda komi ya tsaya musu cak, lamarin sakin ya cirke masa kansa yay zafi dan hatta abokansa basu nuna mai goyon baya akan hakan daya faru ba kowa ya nuna masa kmr shine dai mai laifi sabida kowa yasan halayyarsa na rashin sann darajan mata.
Haka akay ta jan magann Bayan kwana biyu ba'a ce masa komi ba snn ba'a bashi yasrah ba aka tattaro aka dawo da case din gaban magabantasu duka inda babban yayansa hamxat shine kadai yake zuwa a madadin mahaifinsu.
Gabaki daya kansa ya kulle ya rasa ta ina zai fara dubawa. Ganan dai rubutunsa da komi nasa amma bashine ya rubuta ba. Tambayar duniyar nan yay ma matarsa Adiaha akan takardan sakin saidai itama batasan komi akai ba.
Haka sukata zama acikin rudani tun abun bai damun yasrah harya zo ya fara damunta sabida yadda Ahmed yake nacewa da dukkn zucyarsa cewa bashine ya rubuta sakin nan ba.
Baigamu da tashin hankli ba sai Ranar da yan uwan iyayen yasrah suka xo daga illorin shima ya taho da nasa magabatan tun daga Abuja, a babban falon hajy maimunatu ya zauna a kasa nn gefen yaynsa dan suji ba'asin su game da batun sakin tunda dasune ake kan sharing legal custody din mahaifinta wanda ya saka hjy maimunatu ba zata iya yanke wani hukunci akan batun auren yasrh fa Ahmed ita kadai ba face saidasu.
Bayan an gama gaggaisawa brother hamxat yana kallon magabanta yace "to dai ba wani abu ne ya kawo mu nn ba illa mun zo ne mu kara baki hkuri on behalf of Abunda ya faru tsakanin yaran nan, duk da dai shi wnn yaro yace ba shi yyi sakin ba, zancen dai ga shi nn kmr na wasan yara don ba mu taba jin inda mutum zaice ba shi ne ya saki matarsa ba bayan ga takarda nn rubuce, to ynxu dai muna rokon ku afuwa da ka dubi girman Allah kuyi hkuri xa mu mayar da auren nan kowa ma ya huta....."
Brother hamzat yana kai wa nan waliyin yasrah ya katseshi da cewa dama ana wasa da aure ne toh munan dai bamu amince da komawarta ba.
Dake ma sunada qudurin su na son su amshe yasrahn ta dawo hannun su yasaka suka dau zafi akan maganan.
kowa na tofa albarkacin bakinsa dan Abubuwa dayawa da AHMED baisan daga waje duk ana lura dashi game da irin zaman aurensa da matarsa Adiaha ba yau saida ya fito masa a fili.
Alokci guda yan uwan mahaifin yasrah suka ce bazasu lamunta ba sam sam sabida dukkn wata labari ya samesu na yadda yake zama da matarsa ta fari batare da sanin hkki ko kimarta da darajarta ba probably gani suke kmr maimaita hakan kawai zaiyi akan yarsu yasrah..
Dik ana maganan nan Shiru yyi bai ce komai ba, da ka gansa kasan he is not his self, da kyar ma ya iya bude baki kmr zai masu kuka ya amshe gazawarsa akan yadda aurensa na fari ya kasance, snn da cewa wllh bashi ne nayi sakin nn ba, turjewa sukayi suka ce masa sam dan sun bashi a saukake ne snn rashin sanin darajar yarsu yasaka har ya fara mata wasan saki. Da kyar daya daga cikinsu yaji tausayin shi ya hkra yace "to ai sai abasu izuwa wani lokci na tsawon wata uku domin su daidaita kansu, snn a akara fadada bincike bisa alfrman dasu hjy khadijatu suke nema snn Mudin wnn lokcin ya cika basu warware zancen ba to zasu zo su amshe yasrah su tafi da ita..
Hajy maimunatu ta shiga damuwa bana kadan ba sabida sukansu sun kasa gane waye mai asalin gaskiya atsakanin yaran nasu game da batun sakin nan da ake kanyi.
Koda aka sallamesu
Ahmed ya dafe kansa yana ganin wani jiri daga zaunen da yake lkci daya hawaye ya cika idonsa dan baisan ta ina zai fara shawo kan yasrah ba. Haka aka bar zancen suka koma abuja da yayansa..
Tunani tuni yafara masa yawa na yadda akayi yay rubutun sakin,duk ya rikice wajen neman mafita duba da bai saba neman wani abu da wuya ya rasashi irin haka ba.
Case din sakin shine yay saurin dakatar da kafayat daga dukkn wani tuggun datake kullawa.
Dan Tun Ahmed baiya bawa iyayensan tausayi harya zo ya fara basu sabida kullum acikin bayanin kansa yakeyi musu dansu fahimce shi.
Lamarin Gidan ya xamo a sukurkuce gabaki daya kowa na jinjina faruwar komi sai dai a Fannin Kafayat din kuwa kamr zata xuba ruwa akasa tasha dan murna ganin yasrah ta fita agidan ahmed acikin sauki gani take Adiaha ba komi bace dan aranta ta lamunce cewa bazata taba kyale Ahmed ya zauna da wata ƴa mace a rayuwarsa lafiya ba.
Matarsa Adiaha ce kawai aka sakota a tsakiya da gulmace gulmace dan kusan kowa ita yake ta suspecting akan maganan sakin.
Ita kuwa Mamakin rayuwa gabaki daya ya cikata ganin yadda mijinta ya dawo abun tausayi lokci guda.
Kwanaki na dada ja duk sanda ta shiga bedroom dinsa saitaga ya kwanta cikin tunani ba a dau lkci ba bacci ya daukesa saidai tayi shiru tana kallonsa,ynxu kwata kwata bai iya runtsawa ba don a dakinta yake kwana ba da hala bazai san da ita acikin rayuwarsa ba. Yan uwan mahaifin yasrah sun masa katangar karfe da inda take. Yanaji yana ganin bashi yay sakin ba amma kamuwar Allah ya sakoshi agaba sosai.
Ga wani irin matsancin tunaninta da Allah ya dora masa aransa,sai yanxu yake dandana ciwo da kuma wahalan sanin neman abunda xucyarsa take muradi sosai, iyayensa dake yawan tuhumarsa da laifin rashin kulawa da sakaci da kuma rashin nitsuwa da suke zargin shine ya sakashi a matsalan nan gabki daya.
Dalilin hakan yasaka ya fara tunanim neman wata hanyar da xaiyi ya reversing din halayyarsa da suka zamo masa tamkar hujja masu karfi akan rabuwar auren sa da yasrah, nan dan nan yafara sauyawa yana mai humbling kansa dan ya gane inda rayuwarsa ta dosa.
Har yau talata can wajen azahar ya tashi, yau ma sai da hjy khadija ta zago sashen ta tilasta masa ya ci abinci ya sha tea snn yyi sllh.
Office dinshi ya nufa abokinsa banky na zaune gefensa bayan ya idar da magana akan case din alhaj bello jimada da ake kanyi, report ya kawo masa na cewa an kusa gama haɗa evidence akan wanda ake zargi akan batun ciwon mahaifn nasa, bayan nan yace "ka gaya min ynda akayi da binciken sakin nan da kakeyi an samu wani mafita kuwa?
a sanyaye murya can kasa yace shidai gani yake kamr is a set up yace saidai inda writting dinsa aka yi rubutun so that no body will blive he wasn't d one dat wrote it.....Kasa ci gaba yyi ta dalilin tokarewa da muryarsa yyi, lkci daya idonsa ya kada ssai.
Yana girgixa kai yace banky I dont think xan iya rayuwa ahaka acikin rudani, narasa waye yaymin wann abun, hawayen bazata ya gangaro idonsa tuna cewa lokcin da aka debar masa har yafara kure masa. Banky yace "har yanxu wa kke tunanin zai maka irin haka a gidan ku? Cos if not u waye ne?
Shiru yay dn Yasan dai ba Adiaha bace. Bazai taba zamowa itaba dan yasan ta sosai bazata masa irin wann karyan ba.
shiru yyi kmr me naxari snn ya mike tsaye da sauri yace "kafayat! Ita kadai ta iya kalan rubutu na. Tuno da cewa dasu ta dawo daga tafiya ya kara karfafa masa gwarin gwiwa.
makullin mota ya dauka da sauri ya fce banky ya bi sa da sauri har waje yana kiransa amma tuni ya shige mota ya figi motar yana danna horn aka bude masa gate din ya fice a guje ya dawo gidansu lokcin ma babu kowa agidan sai ita kadai.
Nan ya nufi cikin gidan da sauri, bai samu kowa a falo ba ya nufi sama fuskar nan tasa bbu alamar rahama ya bude kofar sashen kafayat.
A zaune ya sameta gaban madubinta ya nufeta ya fixgota lkci daya ya watsa mata wasu tagwayen mari masu lfya yana huci da yare yace"
"ke kika rubuta takardan saki ki ka ajiye dakina ko? ki fada min me nayi maki a rayuwa kika min haka confess dis kar in hallakaki" cikin tsawa ya karashe mgnr lkci daya ya kuma watsa mata wani marin ya hade ta da bango yana huci idonsa yyi ja ssai.
cikin kuka da firgici muryarta baya fitowa sosai take masa bayani da cewa bata gane me yake nufi ba tanata so tacemai lallai Adiaha ce bad luck dinsa ba ita ba, yaki sam ya saurareta, bata rufe baki ba ya shaketa, ba karamin wahala ta sha ba ranan don walakncin fitan hnkli ya mata, duk ya zama kmr wani mahaukaci, amma haka ya fice daga gidan bai gane komi abakinta ba itama.
Dagata dayan bangaren kuwa yasrah na xaune dakin hjy maimunatu ta jingina da gado sai kallon film din da ake a tv take amma ko kadan bata san me a ke cewa ba, tayi xurfi cikin tunanin halin da suke ciki.