Sashe 10
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kafayat tafara jin kamar zata hadiyi ranta ta mutu dan baqinciki wai ace mansion din tada taci buri akai shine aka koresu aciki ana kuma rokon hjya khadijatu akan ta shiga?
Hjy khadjtu duk abun baimata dadi ba, Aranta tace koma yayane
Dai bazata zauna agidan cikin wnn hayaniyar rikicin ba..hjy maimunatu ta jawota gefe, bayan tay wani nazari mai zurfi tace khadija kizauna kawai. Bai dace ki watsa ma yaran nan kasa a ido ba tunda sun nuna sunasonki. Ki kuma yarda dani, ai hakan da yaransa suka masa shine asalin daukar fansa da walakanci mafi muni daya dace dashi da shida kwadayyen matarsan suje can tsohon gida suzauna, abunda sukayi deserving kenan, kibarsu suzauna acan tare and i assure u kwanan nan zai dawo wajenki yana kuka..
Hjy khadija tace Adda ni banason ma naga wnnn ranan dan wallh komi ya fice min arai bana son na zauna agidanshi wallhi.
Cikin lallami tace karki damu khdija bazaki zauna agidansa har abada ba amma bayanzu zaki barshi ba sai yaci kutuman ubanshi tukuna, idan aka ciza sai ahura yafi dadi. Inada wani albishir din da zan nuna miki anjima.
Haka hartay convincing dinta ta amince, Alhaj bello yay zuciya sosai da shida da kafayat din suka bar gidan tsuliya a zage suna cizon yatsa
hanklin kafayat in dubu ne duka yau sun tashi jiya tasha bugu awajen hidima, ga uwarta a bayan kanta,gashi ance babu ita acikin zaman sabuwar gidan data daura buri akai. Tasan intaje can sukadai babu kowa zaman zai zamo soo boring saidai kawai tsoho ya dinga hutawa ajikinta tana kurban wahala ahannunsa da hawa gado da aikin girke girke.
Su anty mojushola da anty ramoutou kamr ruwa ya kwasosu haka suka fice suma suka bar gidan suka koma nasu muhallin kowacce acikinsu tana bakincikin rabuwar kan yayan bello akan wnn auren nasa da kafaya. sunyi tunanin zasu basu hadin kai kodan kabilanci.
Aransu sukace tabbas hjy khadijatu ce tay ma yayan bello asiri ta rabashi dasu...
Daga cikin babban mansion din nasu kuwa koda suka shiga ciki suka taru a falo nan hjy maimunatu ta zaunar dasu dukansu a falon cikin nitsuwa yadda kasan ba ita bace tayi ta kora ashar awaje agabansu dazu ba.
Cike da dattako tay musu nasiha mai shiga ciki snn tay ta basu hakuri tace musu su aje fushin komi agefe suyi enjoying rayuwarsu.
Tace musu Mutuncinsu yafi musu komi dan haka su kareshi.
Hajy maimunatun ne tay brightening mood dinsu tace musu suyi celebrating na dawowa gidansu karsu bari tashin hanklin lamarin auren babansu ya katse musu komi. Badon sun so ba amma dan su saka hjy khadijatu jin dadi aranta suka amince.
Lokcin ana neman karfe 11 na safiya, nan aka fara shirin yin karamin liyafa mai kayatarwa agidan, hjy maimunatu ta saka aka gayyato asalin classic yoruba musicians aka wani irin decorating babban falon gidan akayi odering abinci kala kala kowa yaje ya fara shirin halartan liyafa na day 1 acikin sabon gida.
Bayan an kammala taara komi Nan aka umarce su anty adizat akan suje su dauka sauran yaransu a tsohon gidansu sann sai su taho da Adiaha dan tazo itama ta shirya.
Ahmed baiya sakota acikin lisafinsa duk tunanin sa ya fara komawane akan yadda zaici uban kafayat dan lamarin bawai baya masa zafi aransa bane kawai so yake yaga ya mata wani abunda zai kona mata ranta itama.
Adiaha kuwa duk ta kasa zama ta kasa iya tsayuwa akansa, duk ta daga hanklnta, musm ma dataji shiru basu dawo ba har wajen karfe biyu na rana.
Sai can anty adizat ta shigo agaggauce ta tattarasu suka wuce sabuwar gida duk sai taji ta mugun rudewa ganin ko ina agidan is filled with hadaddun decoration wajen ya mugun haduwa.
Ga shades din chefs da caterers ga masu daukar hoto sunzo sosai ta rude dan a tunaninta na dazu tay tsammanin drama kawai akeyi agidan ko dambe datazo kuma sai taga ba hakan ba shirin shashewa ma akeyi
Few friends din hjy maimunatu dake abuja sune suka halarci liyafar su ukunsun duk matayen ministoci ne da body quards dinsu. Haka nan suka sako hjy khadijatu a tsakiya suna sakata murmushin dole ana daukawa a videos da hoto..hjy maimunatu tasan metakey sarai
So take agani aji bakin ciki, tana da shirinta mai kyau datake kan shiryawa na daukar fansa dan haka batason kwata kwata bata son ace familyn jimada ko na kafayat sun fahimce cewa sunci galaba akan yar uwarta hjy khadija bare ma suji karfin gwiwar walakantata.
Aka kai Adiaha sashenta da kafayat tayita mafarki akai, sosai wajen yake da azaban kyau ga komi da komi acikinshi so classy and neat rabar a c ya kama koina iskan wajen gabaki daya na qamshin turaren vanilla masha Allah aka kawo mata hadadden leshi pink colour da goggoro shima pink bayan ta kimtsa wata make up artist tay musu kwalliya. Kowa yay kyau bana wasa ba.
Ahmed da yayunsa duka black suit kawai suka saka duk dama fara'arsu bakamar na koyaushe ba, sunayi ne dan kwancyar hanklin hjy khadijatu da son suga sun bada mahaifinsun muguwar haushi shida matarsan, tamkar basu yi wani hayaniya ba haka aka saki jiki aka gwangwaje agidan tare da yar uwarsu sistr zainab data dawo halartan hidiman itama.
Acikin dan kankanin lokci aka shirya komi amma bakaramin haduwa liyafar yay ba zaka dauka ko Sati guda aka dauka ana shiryashi.
Yara yaran gidan kaf english wears suka saka ajikinsu, matan kuma duka suka saka pink maza sukasa black suits
Sister zainab taki sam ta sake fuskawa wa Adiaha.
Daga kallon banza sai harara.
Haduwarsu na farko ma tambayarta tay akan rashin zuwanta gidan da safe dazu, Tunma bata mata bayani ba ta hade rai ta tsigaleta sosai snn Tace mata itace ta jawo musu faruwar komi..
Duk ta cusa mata damuwa ta bi ta saka mata ido awajen sosai
Gashi idan magana zasuyi agabanta saisu tayi da yarensu bayan sunsan bajinsu takeyi ba
Tanata son tazo wajen Ahmed koda zataji sakat amma sai taganshi yana tare da Abokinsa Banji da dr bankole.. hirar kafayat kawai sukeyi tsakanin su kowa na tofa albarkacin bakinsa suna ta zaginta musmmn ma bankole dayajii ya kara tsanarta aransa
..har gwamma gwamma banji shi yadan fara fahimtar cewa hala fushi da zugine kawai yay aiki akan kafayat tay musu wnn mummunan cin amana amma Ahmed da bankole kam ji suke kamr zasu hadiyeta.
Liyafarsu mai aji sukayi shi an kashe kudi sosai asan kankanin lokci inda nan da nan social media ya fara rudewa da coment akan hotonansu dake hawa ka shafukan instagram page na professional event planners da kuma photographers da suka halacci taron.
Anty ramotu haka ta hana duwawunta zama waje guda ana posta hoto daya saita kaiwa anty moju da gudu ta nuna mata sunata shan mamakin yuwar hakan. They tot the house will be like a mourning ground sai sukaga akasin hakan.
Dadin karawa da sukaga abokan hjy maimunatu da ta gayyata wajen liyafar duk matan sanannun ministocine yanzu fa da suna wajen kenan anayi da su..
A kasa ranar anty moju ta wuni tana kukan da batasan na meye ba..
Bakinciki ne? Dan da nasani ne ko nadama ne duk bata gane ma kanta ba..duk hanklinsu yay mugun tashi. Sun dauka wa hjy khadijatu suke kkrin cusawa bakin ciki amma reshene ya juya da mujiya
Abubuwa sun taru suka ma Zuciyar Kafayat mugun yawa dan bayan kukan dataci na bakin cikin karewarta a tsohon gida, wuni tay da wayarya a hannunta tana kallon shagalin da akeyi agidan su Ahmed..tunda ta hango hoton Ahmed da Adiaha a family portrait takejin tsananin kishi,wani irin zuciya ta yi ta fasa wayarta iphone 13 pro max akan tiles saida screen dinsa ya dagargaje.
Kuka ta dingayi kamar wata wanda ranta zai fice gabaki daya ajikinta, Daga nan bata kara sanin meyake faruwa ba sai can data farka taga wai har karfe bakwai na dare.
Fitowa tay waje dan yunwan cikinta luckly enough bata ga alhj bello acikin gidan ba, dan tun dawowar su gidan kowa ya wuce dakinsa da abunda yake damunsa acikin ransa,nan ta dafa indomie sharp sharp ta koma dakin datake ciki tay kwanciyarta bayan tay wanka.
Baccine ya dauketa abazata, Yau tsabar kukan baqin cikin barin sabon gida da ganin shagalinsu na liyafa da kafayat tay har zazzabi mai zafi saida ya rufeta. juyi take acikin mafarkin ta data sabayi na masoyinta Ahmed, sai can acikin baccin ta dingajin hannun mutum yana shafa mata saman cinyarta ahankli ahankli shafan na dada zafafa kafin ta hankara taji an kwaso pant dinta izuwa kasa zai fara kai yatsar sa wajen,a firgit ta farka tana bude idonta agigice ta danna wata irin ihu cin karo datay da balamin mutum agabanta haihuwar uwarsa yanamai turo mata katon cikinsa gaba, gabansa kuwa tay wani irin mikewar ruler fiye da tunaninta, dan bata taba ganin namiji mai irin tsayi da kaurin nasa ba, dukan tara tara kirjjinta yay dan da gamshin turarensa ta ganesa, Ango ne yazo kwana da Amarya😃😃
[6/5, 1:43 AM] SURAYYAHMS: Awani irin yanayin daukewar numfashi da firgita kafayat ta rikito kasa timmm daga kan gadon jikinta na wani irin rawa rawa duk ta rude ta firgice tana famar rirrufe idanunta da alaman kakkaucewa dan batason ma ta kara cin karo da katoton abunsa dake lilo kamar sandar maciji...
A mugun tsorace tace
Haaaa dady Ina wando? _"nibo ni panti rẹ?"nibo ni sokoto rẹ?_ "Dady why Are u naked like this, what now? Wai meye wann?..
Bakinshi asake yace A'a kafayat meyasa kike tambaya soo many question..yau ne daren mu na farko mana.
Hannu ta dora aka tace..daren farko dani dakai? Hahhh pls U can't be seriouss oo...Kana babba dakai...tana fada tana jajja da baya tanamai girgiza kanta da alamn hakan bazaiyu bafa.
Wara idanunta tay abazata tana kallonshi da tsananin mamaki jin wai harya sassauto da muryanshi kasa kasa sigar lallami yana cewa..chill babygirl mi, Amarya na mai qamshin ayaba, fine baby oya now wont u ride me? _Aa'a ni bayi, kafayat, ko ni baba?_