Sashe 135
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a mugun tsorace ta sake key din hannunta ta yi tsaye cak jikinta na dan rawa, ba karamin tsorata tayi ba don bata taba tunanin idonsa biyu ba.
Cos She knew him to be rude and uncaring.
Nan ya mike tsaye da sauri ya nufi gun da key din yake,yana tahowa ta nufi kofa da gudu don duk tunaninta kama ta zai yi, fixgota yyi ganin fita xata yi, a hatsale ta bare baki xata fasa mai ihu ya juyota ya matse ta jikinsa ya rufe bakinta da hannunsa yace " akwai wani abin da nataba maki ne kike gudu na? kkrin cire hannunsa daga bakinta ta shiga yi amma ta kasa, tuni jikinta ya fara rawa, nide ka kyaleni, ganin har ya jefata kan gado ya hau gadon shima yana kallon cikakken fuskarta cikin dim light din lamp dake dakin, kkrin sauka ta shiga yi da sauri, yyi saurin fixgota ta fado jikinsa,kan tace komai ya rufe bakinta da hannunsa ya matse ta jikinsa sosai yana jiyo duminta har cikin kokon zuciyarsa.
Shagala yay yana kallon fuskarta cikin dim light din dakin yace mema kikace min dazu before u slaped me? Oh na tuna kika ce baki da banbanci da budurwa agidana ko?"
Nan ta shiga kallonsa a mamankance tace toh meye naka na tambyana wann maganan yanzu?
Yyi murmushi ya kashe bedside lamp din dakin har lkcn tana jikinsa ya dago kanta yana kallon fuskarta yace tambaya na ma kikeyi ko?.
Haushi yasakah ta saki kuka ta shiga turasa tana cewa "wai dolene, don Allah ka barni, ka kyaleni nay rayuwata cos as long as we live bazaka taba mallakata ba, takaicin kalaman nata yasaka ya shaketa yace "kika sake gayamin hakan saina maki abinda baki yi zata ba anan wajen, kinga ina binki ahankli ko toh u better just stay calm, idan ba haka ba you will surely regret it".
kallonsa kawai take xuciyarta na harbawa tar da bugawa mai tsanani, to me ma zai iya mata?
Hijabinta taga ya soma cirewa da karfi, ta rike hannunsa a tsorace cikin kukan bazata tace "don Allah kai baka da kunya ne? cikin shashheka tace Wawa,mugu azzalumi kawai ni kar ka sake tabamin jikina wato dan ka ga ni yarinya ce zaka na takuramin da dare wayyo Allah na.
Memakon yaji haushi dariya ma taso ta bashi sosai, ko kadan baiji zafin zagin nata ba, yace "ohw ke yarinya ce ma ko?.
cikin tsananin takaici tana hawaye tace "eh mana, yace "to zan nuna maki ke cewa ba yarinya bace kuwa yau tunda har kin aureni.
Wani irin shafota yay daga sama har kasa saida numfashinta ya tsaya cak.
Bata jira ya rufe baki ba ta fashe da wani kukan tana cewa "Allah ya isa tsakanina dakai..ya dago kanta yana kallonta fuskarta da yyi shabe shabe da hawaye yace "ke yarinya ce kika iya daga hannu ki mari namiji?..
ta girgixa masa kai da sauri cikin kuka tace "toh meyene wai? kayi hkuri kake son nafada maka dn na mareka? Tab, toh niban ma san zan mare ka ba, inyayi maka ciwo ai saika je waje ka rama akan shaidan sabida sharrin shaidan ne hala bani ba.
Atake ya dauke fuskarsa don borin nata yana mugun basa dariya sosai ta shiga zamewa baya a hankali, mikewa yyi ya sauko daga kan gadon ya fizgota kasa ya nufi bathroom da ita ya jefata ciki, yace kina damuna da kukan banza kigama haukar ki anan snn ki fito, "kin ci sa'a ina ganin darajar iyayena da idan namiki abunda ke raina ynxu ma sai dai in ba kaina wahala in cuce kai na,da yau kin gane kuranki don sai kin gwammace kida da karatu.
Fuskarta a dore sosai a zcyarta Tace mtsww ji wani empty threats, snn ta dubesa tace eh, ni nan dinma yafi min,ashe kai dan karamin da iska ne tunda kana tsoron iyayen ka nidai kasani wallh tallahi Im not scared of u, inkayi zuciya kafi karfin hada daki dani na har abada ma bandamu ba,mtsss meyena wani pretending ina damun ka bayan kasan ni ba matarka bace dama.
Ya dade yana kallonta snn ya juya a fusace ya barta anan ya rufe kofar daga waje ya sa key.
Rakasa da harara tay cikin jin takaici tana gyada kai a xuciyarta tace zaka gane baka da wayo kuwa a hannuna..
bata damu da bathroom din da ya shigo da ita ba tayi zamanta abunta ta Jingina bayanta jikin tiles din wajen kalamansa na mata yawo a ka.
har asuba tana zaune yauma bata yi baccin kirki ba a bathroom din.
Sai can cikin dare aka bude kofar bayin wanda yasakata mike tsaye da sauri ganinsa tsaye bakin kofar yana kallonta da mmki daga wajen. Ya tsani taurin kai dan haka fixgota yyi ya wurgota waje ya shige bathroom din don yin alwala,wanda ya sanar da ita asubahi ne yay.
Nan ta nufi kofar dakin dan ya fice da sauri ta murda ta jisa a rufe haryanzu, ba karamin haushi hakan ya bata ba, tana nn tsaye ya fito daga bayi, ya nufi kofa yana kallonta yace
"oh wai fita za ki yi, to fita don Allah" hanya kawai ta basa bata ce komai ba,yyi kwafa ya bude kofar da key ya fice don xuwa masallacin sallahn fajr,.
gajiya tayi da tsayuwa ta nufi bathroom din ita ma tayi alwala ta fito ta sa hijab dinta ta tada sllh, har gari ya fara haske bata mike daga gun da tayi sallah ba ga wani bacci da take ji, kwanciya tayi nn kan darduman nn da nn bacci ya dauketa
Bata farka ba can kusan karfe takwas da rabi na safiya snn ta farka ta mike xaune da sauri tana kallon agogo, kamshin sabulu da taji ya gauraye dakin yasa ta gane ana wanka a bathroom dinta, ta mike tsaye ta nufi bakin kofa a hankali ta bude ta fice daga Dakin ta nufi waje.
Sauri take fan karta hadu da Adiaha, nan da nan ta shiga dayan dakin cikin bathroom dinta ta wanke bakinta da mouth freshner kawai,snn ta wanke fuskarta snn ta dawo tay kwanciyarta anan din.
Kusan haka rayuwarsa ya kasance agidan.
Day by day Yasrah tana frustrating dinsa, bata kuma kula kowa tamkr dai ita dayanta take rayuwarta agidn.
Hatta Adiaha bata gaisharwa bare kuma shi,wasa wasa saida ta cusa musu damuwa da rashin kwanciyar hankli aransu sosai.
Adiaha tanata shan mamaki yadda yasrah take treating dinshi very awfully amma kullum sai taga ya susuce yana biye mata yana nanuke da ita koda zaginshi kuwa zatayi agaban kowa.
Ko irin saurin fushin nn nasa dayake yi duk sai ta nema ajikinshi ta rasa, atake taga Ahmed dinta ya zamo tamkar ruwan sanyi akan yasrah.
Hakama duk wata al'adar gidan ba'a dora mata ba, taga harsu anty nurat ba suzo sun kirata waidan ta amshi girkin gidan ba tana zaune bata taɓuka musu komi agidan haka zaije ya siyo ya kawo wani bin takici wani bin ta kwabar agabansa yana kallo haka zai kwashe yaje ya kara kawo mata wani....
Ahankli Adiaha tafara ganin wani sabuwar side din mijinta Ahmed dats so caring and soft and tolerant wanda bata taɓa gani atattare dashi ba tsawon zaman da sukayi a rayuwar aurensu shida ita. gani tay duk wani abunda take mishi shanyewa kawai yakeyi.
After 2 weeks ya fara ficewa aikinsa,ranar farko ya dawo da wuri, ko Neman Adiaha baiyi ba bayan ya kimtsa kansa ya koma ya murda kofar yasrah yajishi a rufe.
komawa nashi dakin yayi ya dauko spare keys din sa sannan ya dawo ya bude ya tura kofan a hankali, as usual yana shiga kanshin da ya saba ji na turatenta yaji,.
kayanta na zuwa schl ya tarar da ita tana kan gyarawa,sallama yay ta juya,kallo daya ta mishi ta dauke kanta taci gaba da abinda takeyi fuskarta daure bata amsa masa ba,karasowa yayi ciki ya kamo hannunta ya jata daga inda take.
Wani tirjewa tayi a waje daya tana kallonshi tace "Lafiyarka ko ka mance hanyar dakin matar taka ne yau ai sati biyun asarar da ka deban makanka ya cika ko?.
Ita kanta mamakin sabon halin nan nata takeyi,shi ma haka ya tsaya kallonta cike da mamakinta, tsaki taja tajuya ta ci gaba da abinda take yi, ganin zata bata mishi lokaci yasa ya dagata cak "baki ta bud'e zata sa mishi ihu ya sa yatsa ya bige mata d'an baki yace "shout and I will deal with u, gaba daya kanta ne taji yana juyawa kamar zata yi ihun dan haryau bata kaunar ganinsa a matsayin mijinta.
wani karfi ne yazo mata ta sauka daga hannunshi tace.."in korata kake sonyi agidan ai zan tafi da kaina ba sai ka dauke ni zuwa waje ba", ta fada tana murguda mishi baki, shi mamakin sabon halin nan nata kawai yakeyi har ya direta ta fito daga cikin dakin ta koma sabuwr shima ya biyota rikeda hijab dinta dake wajen snin cewa bataci komi ba, ganin Hijab a hannunshi yasa ta ce mishi "wai ina zaka kaini kumq?" baice mata koma ya rikota ya sa mata Hijab din ya jata sukayi waje, mota ya bude ya saka ta ciki sannan ya zaga shi ma ya shiga ya tada motar suka bar gdan.
wani eatry ya nufa da ita ya siyo masu abinci kala kala suka dawo gidan dashi, yana gama parking ta fice daga motar ya bi ta da kallo yana karkada kai yana murmushi.
Fitowa yayi shi ma ya kwashi ledojin abincin ya rufe motar ya bi bayanta.
dakinta ta shige ta fada kan gado jin yanda zuciyarta ke harbawa.
Kai tsaye yayi knocking dakin da Adiaha ganinsa yasaka ta leko fuskarta ya mika mata leda daya.