Sashe 72
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Acikin wani babban hall na cikin hotel din ake bidirin wanda daga hangen kyaun wajen kasan if you're not in the first social class level bazaka zo wajen baz kyale kyalen dressing da kamshin turare dake tashi kawai ya isa ya bayyana maka cewa ba kananun mutane ne zaune a wajen babu abinda ke mamaye da wajen yake kuma dauke ido sai Top nocht party decor musamman ma kyallkyalin Hefty electric flowers da kuma pure white royal seats na VIPS wanda suke zuba kyalli kaman baza'a taba zama akansu ba.
Kasar wajen kuma is line with red carpert a tsakiya gefe da gefe kuwa angama basa hakkin sa da flowers anbi an lailaiya shi da vintage heads light daga samansu kuma eight bright chandeliers ne dake haske da ganin wajen baka isa ka shiga ba sai kana wane ko Dan wane.
yan samari ne da yan mata sun kai su goma sha takwas agefe sai hira suke suna dariya kowa ka gani awajen is very cute in his own way Wasunsu farare,wasu exremely white wasu kuma chocolate wasu dark they all look cute all dressed up designer gowns and suite and toxidos sunyi mugun kyau kaman su suka zabe kansu duk Wanda zaka gani awajen yana da kyaunshi and they're all chilling ana jiiran saukan manyan iyaye time to time ana daukar hotona, Manyan Mata ma an kure adaka, manyan hajiyoyi wanda basuyi anko ba suka sanya manyan atmafofi da kasaitacun leshuna kamar chantilly da silk jackurd tsadadu Fuskan nan tasha make up an kwalkwaleta tafito ubansu.
Tun karfe 10 hall din ya cika da varieties of body quards da family na Manyan manyan jiga jigan yan siyasa da kusosin gwamnati da manyan ogogi da kuma business men of the top list kowa ya sauko ne tareda securities dinsa da familynsa,wankansu is Filled with class da hadaddun yaransu masu ilimin zamani most of them are captains of the industries or proud graduate of xclusive universities in world.
Tuni taro ya fara bada ma'ana inda event organisers sukayi assorting kowani babban mutum awajen daya dace dashi da kuma irin mutanen dasuke sa'a..
Slow backgrond music mai sanyi da dadi ke tashi a backgrnd din hall din irin wanda dai bazai hanaka jin magana ko amsa ta ba.
hajiya maimunatu tare da kawayenta suka shigo in a grand way cikin salon da yaja hankalin kowa cos kayan jikin su is so gorgeous dark red suka saka wankansu ta irin kure adakan adakan nan dirin jikinsu na manyan mata kasaitatu ya fito zak zak wanda shi ya dada sa suka dawo abun kallo ko zama ita kam batayi ba.
Yawanci kawayentan tare da yaynsu sukazo babban aminiyarta na nan nigeria hajiya salma shagari, Itama tazo da kyakkwan danta FAHAD OMAR SHAGARI ,very young and attractive boy baifi da shakaru biyu ya girme yasran ba, yaja hanklin kowa kansa ne dan yanada tsananin kyaun fuska gashi da dogon hanci da jajayen labbansa heartshape da suke yawan jan hanklin yan mata, shi farine amma ba can can ba idanunsa is deep nd sexy shiyasa bawa kowacce mace yake zubawa idon ba dan mata daya basu iya zumrewa yana da tsayi above his normal age of 22, saidai baidawani jiki sosai snn baza akirashi tsiriri ba, he is all branded in all black suite babu wani surkin kala ajiki, kansa yasha dan iskan askin gayu hannunsa riƙe da tsadadden wayarsa ta iphone,daya zo ma ba kula kowa ba ya wuce bar ya nemi drink tare da abokinshi Khaleed da suka hakimce awajen zamansu na musamman ata gaba gaba saidai duk zamansun nan idanunsu kaf yana kan yan mata.
Anty nafisa da su sadik tare da yarta farida already sune ata agaban hall din kwalliyar su nayau yazo da sabuwar salo ita da dan uwanta kala iri daya zak zak suke rocking kayansu is blue in colour irin wanda Ahmed ya saka ajikin shi. Iyayen nasu da Farida da yasra ne suka sako kala iri daya wato red colour na musammn da akay pairing musu da gold.
Tun bayan Shigowar Masu hidimar yasa aka dan nitsu aka tattara hankli waje guda dan kuwa kowa hanklinsa nakan familynta ayau
Anakan rububin shiga Bayan kusan kowa ya samu waje tareda samun cikakken nitsuwa, babu wanda bai shigo ba,sai ya kasance hajiya khadijatu ne awaje da yaranta ake jiran samun cikakken nitsuwarsu acikin hall din amma dukkan wani mahalukin da aka gayyata by now yana zaune awajen zamansa na musamman yana enjoying din extravagant view na hall din gabaki dayansa dan wani irin dukiya na musamman aka narka wajen kawatashi, mawakan da aka gayyato suka fara kida mai dadi aka fara rero wakar soyayya na hausa.
Jim kadan ta nemosu acan waje inda suka fara karasowa tare ciki lokacin kowa ya daddaga ido sama nan take idanunsu da zuciyoyin su sukaci karo da beautiful set of three walking down majestically hajiya khadijan ne a tsakiyarsu Ahmed yana a haggu da yasrah a dama,ahankli ta riko hannun mummy din nata acikin wata sssanyr taku jelar gown dinta ya bazu yabada bridal style yana wani biyosu a baya,
Hadaddiyar Kwalliyarta ne yake magana dakan sa inda shima nitsatsen dressing dinta na flowing fitted red gown mai fallen neck da off shoulders hand yake fallasa ajinta da kasaitarta uwa uba da wani irin kyaun fuska na musamman datake dashi mai shigewa har cikin idanu.
Yadda hjiya taje tahowa ciki tare dasu zaka rantse yau ranar aurensu ne cos thy look simply breathtaking.. gaban su kawai suke kalla dan idanun su baya kan kowa sannan basu bata ransu ba amma basa yin ma wani murmushi..
Daf kaiwa kusan tsakiyar fili wata hajiya tazo agurguje ta janye hjiya khadijatu cikin wata muhimmyar magana wanda yasaka sudden panic attack na camera flash yaso ya rufe yasra musmn da masu daukar hotonsu suka kara tsananta daukarta da kyau musammn data tsaya a tsakiyar way din daga ita sai shi..
Shikansa Ahmed bai tabajin kansa a irin wann yanayin ba like all eyes on them kamar sune celebrity of the nite.
Da sauri ta kama hanya zata kara da gaba idanun mutane yay mata yawa sai jiri jiri ya kwasota zatayi baya kenan taji har an saurin rikota ayayinda tadan rangwafo ajikinshi tare da kankamesa a tsorace, adan tsoracen ta daga ido ta kallesa jin kirjinta kamr zai balle sabida tsananin bugawa.
Atake idanunsu ya wani sarkafu acikin wani irin salo mai tafiyarwa ya dagota jikinshi ahankli snn ya riko hannunta dake rawa cikin nashi jin tsikar jikinshi na tashi yay sauri ya shanye abun da yakeji aransa ahaka suna kan kallon idanun juna idon Kowa awajen nakansu, almost kowa saida yay admiring din romantic chemistry dinsu dan bakaramin kyau da kuma dacewa da junansu sukayi ba..
Suna karasowa wajen ya kaure da tafi mai kara sosai mutane duk aka mimmike tsaye hjy maimunatu who is alwys proud of her family ita tafara gabatar da taron kafin nan tayi introducing din familynta dukawa jama'an wajen in a formal manner tunma kafin suje wajajen zamansu su zauna.
Yadda Jikin fahad ya hau matukar rawa cikin kasa tatattara nitsuwarsa bayan yaga yasrah hakama zuciyarsa yake faman huruwa yana harbawa da karfi wajen saka idanunsa da hanklinsa akanta cike da yanayina baqar mamaki.
Dan bai bata tsammanin
Kalar haddadun yan matan da zaizo ya tarar ba kenan,aransa sai maimaita sunanta yake dashi da abokinsa duka suka kasa iya dauke idanunsu akanta dama sauran yan matan sunata famar kokowar gane wacce tafi kyau acikinsu amma sun kasa ganewa akan lokaci.
Idanunsa gabaki daya yanakan yasra ne yanzu tunda yaji ankira sunanta yakasa samun nitsuwa, yana zama yafara share zufa akan fuskansa wanda suka taso masa from no where abunka da manemin mata,sam ya kasa samun nitsuwa.
Muryansa kasa kasa yace ma abokinsa "wow Guy i cant believe dis ashe akwai kyawawan mata haka a duniyan nan, men she is damn..i cant wait to meet her, yafara nuna yasra asace.
Nan da nan aka shiga bidirin hidima kowa awajen da irin gaisuwar da aka masa cikin aminci da kuma karramawa daganan aka bude taro da speeches kala kala na yan siyasa.
tun zaman yasrah anan hanklinta yake kan wayarta chatting takeyi da kawarta jasmine dan tuni masu daukar hotonansu awaya suka baza a IG jasmine tanata kallonsu tanajin dadi...
Sai tambayarta take akan waye Ahmed amma yasrah bata gaya mata komi ba sabida ranta ya mugun baci da farkon kalman datace mata wai ko shine angon naki da mumy ta zaba maki
Ta jima suna chats din sama sama kafin nan ta gama ta aje wayartata ajaka lokcin Ahmed yana tare dasu brother hamzat da su sadik ata dayan bangaren inda maza suke tare suna ta hira
Shikansa hanklinsa nakan wayarsa yana satar kallon short video da hotonan nasu shida yasrah da aka watsa aransa yanata tunanin yadda mutane suka kure wajen yada gulma da abun da bai da amfani acikin gaggawa.
Takaici takeji aransa dan yasan this alone may be the reason da yarinyar nan zata rainasa dan haka dolene ya kara daure fuskarsa da ita tasan da cewa bayama wasa da ita.
Duk mutanen abujan sunxo,su anty adizat da nurat, Adiaha da alhaj bello ne kawai suke gida a Abuja basu zo ba.
Bayan nan kowa ya wuce yin abunda ke gabansa aka saka entainment da refreshment sann aka fara introducing din juna tsakanin newly elected politicians da business tycoons.
Lokcin yasra tana tsaye kusa da inda hjy khadijatu take magana agaban wasu manyan mutane suna dan tataunawa akan wasu ayyukansu dinsu da suke son farayin aikinsa next week a lagos
kamar daga sama taji wata husky voice yana dan matsowa kusa da ita yace"Assalamu alaikum. A nitse yasrah ta waigo jin muryan da bata tabajin irinsa abayanta ba..
Saida ta dan ja aji batare da ta kallesa bama tace
"Wa alaikum salam.
Suna hade ido yaji ya wani tafi diffffff Kai tsaye ya miƙa mata hannunsa dake rawa rawa da niyar suyi musabaha sann yay introducing kansa a mtsayinsa na big boy