← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 157

Sashe 73

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da Wani irin kallon rainin wayo tabi hannun wanda yasakashi jin nauyi yay maza ya sauƙar tare da sakin Wani shu'umin smirks da ya kufce masa abazata girarsa nasama adan dage da wani irin yaudarrarriyar husky voice mai ficewa da sanyin kame aji yace..
"miss Yasrah ko?..

Luii din Idanunta ta tsura masa tanai masa wani irin shu'umar kallon dabai gane masa ba dan
Mentally ta kyabe bakinta tare da sakin Wani irin yangataccen rolling eyes tace mishi"yes,and you are?

Nan ya gyara tsayuwarsa muryansa a dan tausashe sosai yace
Mata i am FAHAD SHAGARI .Also knwn as "PRINCE"..i must say ure a beautiful princesss.

Yaƙe kawai ta mayar masa batace mai uffan ba acikin salo ta kwace idonta anashi daga nan ta basar dashi batace mai uffan ba wanda daga ganin yanayin tsayuwarta ma kawai zaka san cewa hanklinta baiya kansa sosai.

shirin mata magana yakeyi akaro na biyu sai yaga harta ma dauke kanta aknsa.

Kafin yya bude baki yy magana har iyayen nasu sun karaso wajensun.

..,hajiya maimunatuce agaba tare da hajiya salma shagari dukansu sunadan sakar musu murmushi, a Cikin salo hajiya maimuna ta dafa kafadun yasra cheerfully tana murmushi sosai tace..."Auta, i hope ure having a good time?.

Murmushi kawai ta sakar mata batace uffan ba ta dada rikota sn tace "okay..meet hajya salma she is the director of NIMASA and the former minister of foreing affairs. Yasrah ta juyo ta direction din hjia salma take da kyau fusknta babu yabo babu fallasa cike da ladabi da girmamawa ta dan rusuna kai snn tace
"ina yini maam?..its my pleasure meeting you.

Hjiya salma da tuni tayi tsayuwar cak sai data dan rungomota a jikinta tareda sakakken murya kafin tace"me too,my beautiful darling" cirota tay ahnkli tare da shafa gefen fusknta cikin gamsuwa tace..kai turbarkallah masha Allah, sai ta dan sace kallon hajy maimuna "tace hajiya? Gaskiya yarkin nan isso beautiful masha Allah. Allah ya bawa mai rabo sa'a.

Dariya sukai atare jin irin impression din da hajiya sama ta bayar Ganin ta sauke kanta kasa yasa tace.."toh ya shirin fara studies?

Ahankli cikin sauke kai kasa Alhamdullh, Babu bata lokaci tace okay, kun gaisa da Fahad kuwa? Tin kan ta dago kai, ta dube danta fahad adan fakaice tace son ka gaisheta kuwa har nidake nake cewa zakana kulawa mana da ita a schl?

Sosa keyarsa yay tsabar dadin jin haka tareda girgiza kai ta harareshi
Tace my darling this is my son fahad nd i hope u will get along very well shima kamr dan uwa ne agareki anan kinji

Yasrah batace komi ba ta gyada mata kai snn ta dan juya ta kallesa a kiyasce tace mishi
"Hi..Dadin muryanta daya ratsashi harta jini da kwakwalwa yasakashi ya dan lumshe idonsa smm ya kuma budewa atake muryansa atausashe sosai yace mata..,ya kike?,.Kai tsaye cikin dedeta nitsuwarta Tace Alhamdullhi,its my pleasure meeting u..
kansa ya sosa kadan tryn to look so cute cikin snyin murya yace mata
"me too.
Tattaunawa kadan sukayi atsakaninsu tare da yaran nasu snn suka basu waje da cewa they shud get to knw each oda dan fahad ma law yake karanta a base universityn abuja.

Suna barin wajen wani Shiru ne ya kuma ratsa tsakanin su ayayinda fahad yaketa kokowar sanin abinda ya dace yace domin jawo hanklin yasrah izuwa gareshi cikin sauki kamar yadda ya sabayi da yan mata.

Afannin yasrah kuwa Kwata kwata yau bata san ina hanklinta yay ba,

Nd What bothers her the most is ganin kanta atsaye kusa da wani namijin sam bai zame mata wani abu na musamman ba wai ko irin bugun zuciya da faduwar gaban nan sam sam ta kasa jinsu.

hakama canjin yanayin datayi taji musmmn a kwana biyun nan tun ma sai tajishi shiru kamar an daukesu cak Dat only means her heatbeat was for sumting else.

Lokci guda ta shiga tunawa da shi, ohh Dat yaya Ahmed must be a demon, bad energy smh. Inba haka ba Mutum kamar aljani daga yazo waje sai taji gabanta na faduwa ko zuciyarta yana bugawa.

Gashi ko kadan batajin yana burgeta sabida ta lura da shi yana da rainin wayo, Duk sai tabi ta rasa dalilin jin daban datakeyi agabansa kodan bataga wani abun burgewa atattare dashi bane oho "dan kyau da aji kam taga yana dashi babu laifi, amma dake ma duk wann basu wani dameta ba sai bataji wani abu sabo ba..

saida tayi nisa a cikin tunanin zuci kafin nan can taji gyaran muryan fahad a daf da ita.

Juyowa tayi ta gefensa caraf kuwa suka harde ido,ganin ya kasa janye nashi idanuwan acikin nata yasata tsareshi da gyaran muryan itama sai a sann ya dan farga ya tattaru nitsuwarsa,dan Dafe saman goshinsa yay tare da sakin wasu sanyayayun seducive smiles daya kara mai kyau cikin tausashiyar muryan sa mai dadi yace."uhmm Pls forgive my manners yan mata Ina kike ganin zamu je muzauna,i think is best if we get to knw oursefs more right?..We can go outside if u like in nan yay miki surutu dayawa i dont mind..

Ba yabo babu fallasa kuma batare da ta kallesa ba tace okay dan dama tana Allah Allah ta fita waje.

Agindin wani shelve suka zauna suna fuskantar juna tace

....So,Wat did u want to knw?..boyayyar ajiyar zuciya ya sauke kafin nan Yace "ur name,ur schl, friends..ur likes nd evrything, .

dan Kyabe baki tayi tace dont u think Thats too much ?

Kafadunsa ya daga rigimance tareda cewa No, i can get my answers frm sumhwre else,amma akace waka abakin mai shi ai yafi dadi.

Batace masa komi ba sai data jan snn tace."Okay I am yasrah husain Sann ta gaya masa inda tay karatu atakaice,daga nan dai sai bata kara
masa da wani abu ba.

Sounding very impressed dajin cewa tay rayuwarta mafi yawa ne a kasar waje cikin Turkey snn harma tajejje kasashe daban daban hutu in d world yasan ta waye sosai, hakan dayaji ne yasashi ya gyada kansa cikin balain gamsuwa da ita, snn yace wow very Impressive Special name for a beauty princess,nan ma ya dada kashe muryansa in a low sexy tone yana cewa ure soo beautiful.I cant even explain it..

Shiru tay witou much xcitement ayanayinta
Snn tace mishi i know i am..so thanks..!

Kallonta yake with amusement irin ko zaiji ta furta wani abu sweet akansa shima amma sai shiru..sai Can dai ta budi baki tace "So, wat abt u?

Takaitaccen Dariya yayi kamar irin dama yana expectinh tace hakan din nan,"yace nikuma?..Oh no..not now...Inna fada miki nawa yanzu ai gobe bazan samu damar yin dogon hira dake ba.

Tace uhum kamar ya?

Kallon cikin idonta yay snn yace "na lura kamar Baki son yawan surutu But im suprised u stayed out baki zuwa socials night kenan.

Tace yes bana zuwa

Takaitaccen murmushi ya karayi yanamai dage kafadunsa sama yace u knw unlike us here they are very social ppl nd open They hug, they gist.

Hmm kawai tace mishi daga nan batace mai komi ba,sai Can data gaji tace."mum dinka tace kana schl wani course?

Adan shu'umance ya dubeta cikin salon kyabe baki snn yace LAW. Ke fa me zaki zo ki karanta...
althoug naji anacewa aure ne ya dace dake..
"So Who was dat man da dazu kuka shigo dashi?

Idanunta ta juya akansa tare da sakar masa wata mamakkiyar kallo Tace" excuse me, really?..dan dariya yay a sigar zolaya snn yace Hey chill im joking... but i mean u guys stole the show...i gues u knw dat are just like a friend to me now so Sooner or later sunan zai zama daya a schl.

Tace hmmm, u think.?
"Im going to study law and Dats it.

Sama sama suka fara hirar course din hartaji tana sha'awar zuwa makanrtar nasu dake fahad ya iya bada labari kodan kawai ya burge.

Sai Can yace ga can friend dina can pls Muje ku gaisa dashi so Shall we? Tace yess.

A Tare suka kamo hanya izuwa gaban wata hadaddiyar mota benz

Har gabansa suka karaso suka same sa tareda da wasu yan mata iyayen kadadi wanda tun ma fahad din bai miƙo hannunsa ba su ka mikamai nasu hannun aka gaggaisa

Already ya saba yan mata marasa kamun kai irinsu dan haka bai damu ba,a duk yadda sukaso su kushe yasrah din cikin zamba cikin aminci baiyuwaba ganin yadda hanklin fahad din yay nisa akanta da alamn zucyarsa harta fara zarmuwa akanta.

Itakam ma batasan meyakeyi ba zamewa tay ta barshi dasu awajen snn taje can ta same farida suka fara magana akan abunda ke gabansu.

Bayan sun kammala tattaunawar farida ta riko hannunta tace sis waini bazaki kaini mu gaisa dashi bane?Yasrah tace waye? Da baki ta nuna mata su fahad tsaki yasra taja ke farida Ki raba kanki da wann tukun ko zaku gaisa kibari wayancn yaran su watse awajen Basu da hankli zasuje suzageki kuma bana son a raina min ke inba haka ba yanzu zasu san da cewa bana da hakuri.

Dariya farida tafashe dashi tace "ure not serious..Amma dai he is good looking..

Yasra ta dafe kai alaman bata son zancen tace just stop saying this badon su mum ba wazai kulashi mtsww Lets just waits nd see if he is really gud din har zuciya dan banason inje schl batare da na shirya ba and ques what? Shima law student ne amma yana aji biyune i think

Farida tace its okay mutafi nikam Riko hannunta yasra tayi tana cewa yawwa kinga tunda yau akwai reception a gidanmu zamuje yawo cikin gari ko?Da akwai abubuwaan danake so muyi tare dake kafin kitafi UK, tace okay babu matsala. Ahaka suka bar maganan.

Wajajen hudu da rabi na yamma saura aka rufe taron inda aka fara watsewa sauran speciaal quest mata aka koma mansion domin halattar get to togethr reception da zasuyi har dare wann sai kana da special IV.
Chapter 73 · 0% Book details