Sashe 35
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Adiaha duk ta dawo kmr zombie bata da wani choice nata nakanta saita dawo mata kamar yar kallo dan ko matar zata mutu tana tambayarta choices dinta sai tanajin tausayin kudin mijinta haka zataki sam tana daukar abu mai kyau intaga high price ajiki, matar ta dinga mamakin Adiaha aranta bana wasaba dan ta dade batagan mace wawiya kamr ita ba..
Dake ta riga ta saba da Ahmed shiyasa tay mata abubuwa tsakani da Allah duk dama aranta kam ta gama rainawa wayonta da ajinta.
Bayan sun siye mata enough kayan sawa cikin manyan shoping bags yakai takwas aka ajesu agefe snn ta kaita sashen jeweries ta deba mata iya yawan wanda ahmed yace su deba..
Adiaha duk ta gaji dan wajen yana da girma sosai basu isa suce zasu kureshi ba can sai gashi nan ya dawo duk ta dauka har sungama siyayyan ne, biyan wayann din da suka siya kawai yau aka musu packaging duka snn, yace mata ta canja kaya suje kasa ta wani bangaren, duk ta rude they have various changing room matar ce ta raka adiaha ciki taje ta sauya kayanta tasako wani sabon gown pitch colour ready made mai dan tsada acikin wanda suka siya yana tafe da mayafinsa, nan ta canja hardasu takalmi ta saka flat shoe mai kyau golden colour dik saitaga ta zanja kamanni kamar ba ita ba.
Baki a washe ta fito yanayin reaction dinta yasa shi yay murmushi
Lets go matar tace suka kama binta abaya, har suka koma wani sashen
Zallan kayan man shafawa ne dana gyaran jiki, dana gyaran gashi Sai wajen gyaran jikin shikansa agefe.
Daga ganin mutanen dake wajen basai an gaya maka ba zakasan expert ne wanda suka kware akan aikinsu.
Saida akaje akayi mata skin test aka ga yanayin kalar fatarta snn aka rubuto irin mayukan da zasu dace da ita sosai
Bayan nan Wani private area aka kaita bata kara ganin idon Ahmed ba,
anan aka kawo mata ice creams da chops aka kaita wani daki ta cire kayanta duka aka fara mata aikin dilka na turawa, some of them really hurts amma hakanan ta daure, asata awann machine din acireta asakata awann
Har wajajen karfe 2 na rana snn suka kammala mata gyaran jikinta gabaki daya ta samu tay sallahn zuhr, tana kiransa awaya yace mata yana tare da abokinsa banji amma yaanzu zai dawo.
Hakan ne yasata kwantar da hanklinta, aka zo aka mata manicure da pedicure snn aka wanke mata gashinta aka wani irin gyarashi yay kyau yana wani irin sheqi Adiaha tafara jin kamar ba ita bace gabaki daya.
Ita dakanta takejin jikin ta ya sauya mata gabaki daya, masu gyaran jikin kuwa sunji dadin ta sabida ita bamai korafi bace sai yadda sukayi da ita shiyasa kominsu ya tafi akan lokaci.
Ba'a tashi gama mata komi ba sai wajajen karfe biyar na yamma saura, wann attendant din itace mai kawo mata chops tanaci intana jin yunwa, bayan an kammala mata gyara ta maida kayanta ajikinta she was looking more fresher and finer anata dauka mata hoto.
Daga nan matar takaita sukaje suka tattari man shafawarta da kayan kwalliya na zamani hada su sabulan wanka da kayan gyaran gashi.
Bayan nan suka dawo kasa matar ta dauka mata perfumes da sanitary pads da sauran tarkacen mata ta hada mata dashi.
Adiaha saita fara damuwa ganin kawai kamar kudin mijinta ake kararwa ajikinta itadai tausayin kudinshi takeyi harta fara jin haushi haushin matar aranta.
Matar dake ta lura da ita wawiya ce wani abun ma bata gaya mata in zata dauka..
Wann ranar zai iya zamowa damar ki ta karshe hala har ku kammala rayuwar aurenku a duniya baza'a kara baki wann daman ba.
Matar ce tafara gaya mata haka acikin yanayin wasa musammn dataga tafara daddaure fuska akan wai ana wasa da kudin mijinta..
Kafin nan a bangaren kafayat dake bibiyarsu kuwa har cikin mall din itama tashigo ta samu lokcin suna haurawa sama ta iso cikin mall din a rude itama duk jikinta na rawa, duk ta rasa yadda za'ayi ta bibiyesu, sai ta biya wani attendant da suka dan saba tahau masa karya tace mishi ai Ahmed din mijinta ne ya kawo sistersa ne shoping kuma joint acct sukeyi tare dashi so tanaso ne ayi tracking mata payment details na duk abunda suka saya dan aranta so take tasan nawane zai kashe ma adiaha acikin shoping mall din nan.
She knew he have enough money to spend
Kuma zai iya kashe wa mace ko nawane,yana daya daga cikin abunda yasa bata iya fushi da walakancinsa tun suna tare sabida shi yana da sakakken hannu inhar zai kashe maka kudi dagske zai kashe maka wanda har saika sha mamaki.
Ko Wayar dake hannunta ayanzu ma duk da kudinshi ne hatta rabin kayan datake sawa ajikinta take takama dashi duk shine yake bata kudin siyensu musmmn ma inta zo wajenshi adacan dasuke kawance.
She is aware that Komin walakncin da zai ma mace bazai hanata kudi ba saidan kuma inhar ya tsane mace kuma toh ko guturu ma saiya fishi kankame hannu.
Tun bayan data barsu a mall din gidan mahaifyarta taje duk hanklinta a tashe ta kasa zama ta kasa yin komi idonta nakan waya tana jira a tura mata information wanda ita kanta batasan mezatay dashi ba kawai dai so take tagani.
The highest amount he ever gave her to spend adacan taje tayi shoping ta biya kudin makarntar ta was 1.5 million Banda iphone daya siye mata alokcin.
Adiaha was looking flawless sai gamshi jikinta yake fatar jikinta yay sumul sumul yana wani yauki fuskarta na fidda haske sabida gyaran dayasha.
.
Sumar kanta madaidaici aka tsaga shi gida biyu aka mata coils ata gaban tay kwalliya mai kyau
Shi dayansa ya dawo a mota around 6pm na yamma yazo mall din yabiyasu sauran kudinsu snn ya dauketa suka kama hanyar gida.
She was busy blushng all the way sabida kallon dataga yana mata atake tafarajin karfin gwiwrta ya dawo tafarajin kanta kamar asalin mace..
She is no longer scared of going to any limit of romance with him now, musammn aynzu dataji jikinta yay wani irin kyau da laushi gata tana zuba mayun qamshi.
Agidan kuwa tun fitarsu su anty adizat suka kafa chapterta kowa tana tofa albarkacin bakinta acewar anty nurat yanzu suka fara gasa ta tunda munafukace taje ta hɗa musu makirci awajen Ahmed anzo anci musu mutuncinsu..anty adizat ta dinga rantsuwa cewar bazata taba yafewa ba itadai saita walakanta Adiaha musmmn ma da suke tunanin ayadda take dacan haka zata cigaba da kasancewa duk tunaninsu dan ceton ran shafiu datayine yasaka ahmed yau yabi bayanta babu wani abunda zai canja a tsakaninsu tsabar sun gama raina mata wayo aganinsu ahaka zata kare a kaskance tana yawo kamar yar bola acikinsu suna rainata
Yau babu wani samfurin mugunta da keta da basu zauna sun shiryashi wanda zasu nayi a munafurce domin Adiaha ba.
Kafayat da mahaifyarta ne a tsakiyar falonsu suna kan fada akan daga hankli da kafatayat din tay duk taki cin abinci taki zama ta huta sai jeka ka dawo take wai tana monitoring din ahmed da matarsa.
Hjy fatihat ta dinga mata ihu tana cewa ahaka zaki kare kafayat asararriya.
Memakon ki kama aurenki ki haihu da alaji bello ki samu rabonki a familyn jimada kin zauna kina bibiyar rayuwar Ahmed da matarsa..ure internationally crazy bakin ciki ne zai kashe ki
Mutumin da ko kishin ki ma baiji ba? Memakon kin auri ubansa ke kimasa walakanci yanzu shine yake cin ubanki ya hanaki zama gidan miji shikuma yana enjoying life nashi ..kafayat sum evil spirit has definatley use damilare to curse your future .. damilare is ur curse aaaaah kafayat
Bazaki bar shegen yaron nan kiyi rayuwarki ba
Kafayat tace babu ruwanki mumy ni kawai kyaleni bakisan abunda nakeji araina ba, so how did u expect me to feel bayan wata ne take living dreams dina agaban idona tareda Damilare..
He is the love of my life
Hajiya fatihat tace
"Past tense. Not anymore, keda damilare har abada tunda ubanshi yaci gindi naki!
Kafayat ta kara sautin kukan ta, mum meyasa bakida imani ne! im hurting here...Na gaya maki har rike hannunta yakeyi openly, yana bude mata car, he took her to fancy restaurant and later even took her for shoping..
Hja fatihat tace Ya isa haka kafayat kin gaya min wann labari yafi sau dubu daya yau bana son naji kuma..idan haka ya maki zafi kisaka alaji bello jimada yakaiki mana, see me see trouble ooo bashine yana cin gindi naki ba.
Mummy pls stop it wann wawan tsohon ne zakice na fita dashi...god forbid
Menene yake dashi? Dacan ne yake da arziki amma yanxu Baida komi sai pension, da katon burarsa mai kamar karfe, ...all the luxury he is enjoying na yaransa ne sune suke spending masa kudi, kuma tunda ya aureni basu son bashi kudi mai yawa saina kashewa..sai inta jiransu sai sun bashi kafin nan ni yabani?Mummy how is it fair? Ko zai kashe min kudin ma bazai kashe min millions ba...but Ahmed and his brother suna da kudi sosai yanada phameuticals business and alot of shares in real estate.
Ahmed aunty is even a big politician yanzu dana auresa yanzu da hala ta bani wani aiki mai kyai awani waje duk kikace min saina auri tsoho toh gashinan ai..am just frustrated, am depressed, i feel cheated. Ahmed is giving away evrything dat belong to me to another woman ..acikin wani irin azaban kuka mai cin rai ta fada hartanajan sheshkka mai zafi..
Tana cikin kukan sai kilau wayarta yay kara alaman shigar sako
Hjy fatihat ne tay sauri zata dauki sakon ta goge dan karta gani hanklinta ya kara tashi, kafayat tay wuf ta fauce wayarta a masife tana kuka, hjy fatihat na kkrin hanata tana cewa kafayat dis will only hurt u kidena bincikan sirrin damilare ina ruwanki da kudin da ya kashe wa matarsa? ...