Sashe 85
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tace "I made a mistake, "pls forgive me, ai kasan condition dina..har kasa takai ayayin data ke furta hakan with all her heart sounding very remorseful.
Hannunshi ya kwace awajenta ahnkli da chan kamar ma bazai ce mata komi ba sai ya tuna she is carryng his baby, a dan dakile yace "stop dis rubbish asibiti zamuje
hankli tashe tamike tare da kallonshi ohh my god "isnt she feeling well? Pls Meke damunta...
Da wani irin walakancten harara yabita yace "ohh so now u care, yana fada ya tura ta gefe yanacewa "move" .bai jira jin ta bakinta ba ya shiya ya zauna tare da jab motarsa yabarta anan atsaye kamar wacce bata motsi.
Kallonsu take Har sanda suka bace ma ganinta snn ta ja zazzafar ajiyan zuciya jin wani abu ya tokare mata kirjinta yanamata zafi snn ta koma cikin gidan cike da damuwa mai tsanani acikin ranta.
Sai can kafin ta dauki kayan daya zuba mata akasan akan ta wanke saida ta je ta warware snn taga ashe stained bedsheet da nity ne awajen an nannadesu.
Ga laulaayi kusan sau uku tana amai sabida kyakyanin ganin jinin amma haka ta daure ta wanke da tunanin maybe idan Ahmed ya dawo zai sauko ya dena fushi da ita, she tried to recall what happen yestade amma duk basuyi adding up ba. All she knw dat is her fault, da ba hakan tai ba saidai duk wnn abubuwan sun faru ne batare da sanninta ba.
Ata fannin su yasrah kuwa har saida sukayi dn nisa da tafiyarsu kafin nan ta farka da mamkin ganinta acikin motar tare da shi,ta tambayeshi yace mata gida zai kaita tunda yaga alaman gidan take tunawa. Duk dama ranta bai amince da zancenshin ba amma sai taji dadi tabi ta nitsu tana jira taga yay hanyar airpot da ita daga bisani taga sun yi wani waje na daban.
Batace mishi uffan ba har suka kaiga wani anguwa mai kyau da ake cewa guzape,arean da suka shigan duk manyan gidaje ne masu masifar kyau, tsabar kowa na harkan gabansa zaka iyayin awa guda kana zaga street din batare da kaga wulgawar wani ba.
Wani hadadden gida taga ya wuce da ita mai bakin gate baida wani nisa da bakin titin anguwan, wani mai gadi ne yazo ya bude musu gate din suka shiga daga ciki...
Aranta tana ta son ta tambayeshi ina ne nan din but she was too awwww by the serenity of the environment dan kuwa sosai yanayin gidan ya burgeta duba da yadda yay dan duhu inuwa ya bazu tsabar yelwatccen greeny vegetations dake ciki, bishiyan umbrella dana kwakwa dana dogon yaro ko ina sun baza branches dinsu sunyi kyau bana kadan a tsakiyar gidan ba, ga flowers nan iri iri har da masu bibiyar jikin bango bakajin karar komi sai na ruwa daga babban shower sprinkler acan Sama yana zubowa akan flowers din.
Tsarin environment din gaba daya ya tafi da ita har saida yay parking snn ta dawo hayyacinta ya dubeta yace lets go in
Juyowa tay zata tambaye shi ina ne nan din taga wai harya sauka.
Saukar itama tay jin wani iska mai shegen sanyin dadin yana ratsa mata gangan jiki ta lumshe idanunwanta sosai jin ta kasa motsi...
Hannunta taji ya kama abazata yafara janta ciki suna tafiya tanata kalle kalle tafara tambayarsa ko ina ne nan din bai amsa ta ba harsaida suka shiga daga ciki.
Fadin irin kyaun cikin gidan ma bata lokci ne cos is huge and has alot of spaces, irin sleek style din nan ne mai masifar kyau da aji bawanda ake tarkata masa tarkacen kayan alatu da kyale kyale ba. Lkci guda yasrah taji gidan ya mugun kwanta mata arai cos she loves simplicity.
Sun kai minti talatin aciki yana zagawa da ita amma batasan dalilin zuwansu nan ba kuma bataga kowa a gidan ba snn daga ta tambayeshi sai taga ya hade rai sam bayason jan maganan saidai yace mata nan din ma gidan sun ne.
Binshi take abaya tana dan kalle kalle har suka kai ta Cikin wani hadadden morden kitchen yanayin tsarin kitchen din is actually breathtaking, nn ma ta tsaya tanata kallon wajen tana famar dreaming yadda nata kitchen din zai kasance in d future just like dis one.
Muryansa ne ya dawo da ita cikin hayyacinta ya tambayeta mai zataci tafara gaya masa sai a sann yace mata ta zauna anan din yana zuwa zaije ya dawo yanzun.
Fitarsa keda wuya ta cigaba da touring cikin gidan tana jin wani irin nishadi aranta jin sanyin muhallin gidan yana saka mata kwanciyar hankli aranta bana wasa ba..
Babu wani abu dayake nan da bai burgeta ba
Tea bag sabo ta gani ta bude ta tafasa ruwan zafi tasha with low sugar
Sai can dataji tafara gajiya ta koma dakin daya nuna mata ta zauna tay zugum gashi babu wayarta anan daga bisani ta cire hijab din jikinta daga ita sai riga da wando da hula, nan ta mike ta isa har bakin windon ta yaye curtain din gefe tanata kallon outdoor view din wajen daga ta cikin glass din window ganin wani dan karamin palo ne na shakatawa awajen acikin furanni.
Bata wani jima da tsaye awajen ba sai gashi nan ya dawo,duk bata san atsorace take ba sai data gansa taji saukar ajiyar zuciya ya zo mata abazata, ledojin daya shigo dashi din ya aje snn ya biyota bakin windown ganin yadda take murmushi ahankli hanklinta na waje, sanyin Muryansa taji abayanta yace "Did u like it? Tay rau da ido batare da taa kallesa ba tace "what..cikin kyabe baki yace the house ,juyowa tay tana kallonsa tace "whose house is dis?..bai amsa ta ba,Yace "Just answer me..Tace ermm i will,amma ai sai ka fada mun, nace gidan waye ne, ya bita da kallo, tace i mean toh meyasa babu mutane aciki har yanzu?
Yace uhmm, mu ba mutane bane kenan,
tace no dats not wat i mean,ahnkli ta kalle sa snn tace 'yaa Ahmed I havent seen ur family yet.. Girarsa na sama adage yana kallonta ya taba kan goshinta a
bazata snn yace "har yanzu zazzabin bai sauka bane? Cikin kikkifta ido Tace mishi ya sauka fa...yace good,but r u sure, cos yestade u met my family, idonta ta runtse kafin nn ta bude
tace oh god,i mean ur wife..ba mummy tace akwai matar ka ba..pls where is she?..
Shiru yay bai amsa ba sai can yace "na hadiyeta"ke dallah kin cika surutu..
Cmn Ure starving ki zoki ci abinci karkije kice musu nabarki da yunwa.
Yana riko hannunta ta fauce "stop!!..ya juya da mamaki yana kallonta tace "i am not a baby, "stop holding me like a baby.. shagwabben
muryan tanne yay tsalle ya daki zuciyarshi yay kmr zai fashe da dariya ya hade rai.."are u talking to me?..hannunta ta nade a kirji ta dake tana masa kallon who else yay furzan iska ta bakinsa abazata ya kamota na karfi ya janye ta suka bar wajen suka koma ciki ya zaunar da ita akan kujera na dole, see, i am ur guardian,
So ure practically my baby,iya Abunda nace miki shine zaki nayi, u get? ido ta gwalo masa waje tace "what?no no no, i dont get. Yaa i'm no ones baby...cikin katseta yace "oh yeah, we will see, shegen rigima toh wazai kula dake, ko aganinki zaki iya rayuwa anan ne ke kadanki batare da kulawar kowa ba,Tace zan kula da kaina idan aka barni,or u think i cant shiyasa aka turo wajenka ko me? Batare da ya kulata sosai ba yace "yarinya kenan, baki da bambamci da sauran da nasani. Tay rolling masa idonta a hankli "Speak for them,
ni kam baka san ni ba. Wayarsa ne ya katsesu ya dauka kai tsaye yafara magana, tanajinshi har ya gama amsa wayar
Snn ya juyo ya kalleta suna hade ido tace "emmm, i need my phone too"..yace "just like dat? "Okay, no, tace akan me i'm bored,..shahshantar da maganan yay tare da cewa dont wory u wont be, the house is all urs for now u can explore.
Sun kusa minti goma ahaka suna musu, duk ta lura jiji dakaine dashi yana son ta hanata komi dakanta sai wanda yake so tay inba gani yay tana kuka ba.
Tun tanata masa tambayoyi akan gidan harta gaji ta dena duk abunda take so sai taga yana kkri wajen siya koya aika akawo.
She was prety cool and comfortable,wayarta ne kawai tay missing tana ta Allah Allah yamma yay yace zasuje can gida ta dauki abunta amma sai shiru har dare yay baice mata komi ba.
Wajajen nine na daren yace mata ta fito sai suka fita suka fara zaga gari, duk ta dauka bayan nan gidansa zasu koma sai kuma taga yakaita katoton super market duk da batasan me zata dauka ba dan komi tana dashi amma haka yay insisting aka musu packing few stuff da zai isheta kwana biyun atare dashi..
Ata fannin Adiaha kuwa ta jira dawowarsu harta gaji duk lambarsa inta kira is blocked tarasa meyasa bayason ta kirashi duk hanklinta ya tashi sosai.
Bayan ta wanke kayan yasra din haka ta goge ta kawo dakin ta zo ta tattara ta gyara mata shi tsaf ta sauya mata sabuwar bedsheet with then hope dat idan sun dawo Ahmed yaga tay kkri zai sauko amma sai shiru.
Haka tay zaman jiransu kowani lokci kaganta kamar wacce bata da lafiya..
Daga can kuma yasra kullum acikin tsammanin ganin matarsa take amma sai shiru,gashi he loves to control things, dake wayarsa ne kadai baya kyaleta tay dogon gaisuwa da iyayensun bare ta tambayesu direct duk kanta ya daure dataga su biyunsu suke zama acikin gidan bayan shi bata ganin kowa.
atakaice dai haka suka cinye rabin kwanakin satin from monday har ranan wednesday agidan batare da yasrah tasan mesukeyi anan din ba.
Ranar monday din dataji dan dama dama yakaita schl ya hadata da new friend dinta maryama.