Sashe 39
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lafiyayyen break fast ta haɗa musu duk dama kitchen din nata stock food ne na iya dafawa babu ire iren kayan girke girke na kwamulashe da yawa kamar inda ake zubasu acan main kitchen na cikin gidan inda akwai komi da komi.
Wajajen karfe tara da rabi ta kammala shirya musu komi akan dinning table snn ta wuce dakin Ahmed domin ta dubashi. Tana doka sallama ta hangosa akan gadonsa yana kwance idanuwansa duk a lunshe da alaman yayi nisa sosai acikin wani tunani.
Tsayawa tay tana kallon shi kafin nan ta matso har inda yake ta zauna daf dashi tafara shafa masa gadon bayansa ahankli ahankli,ajiyar zuciya mai nauyi ya sauke bayan jin dirar lallausan hannunta akan bayanshi yafara lullunshe idonsa cikin jin dadin abunda take masan sosai. Da sanyin murya tace Good morning hubby, breakfast is ready..juyowa yay a kasale tare da zubo mata mayun idanunshi akanta yaga tay fess tay kyau aransa yanason ya yabeta amma sai yaji kamar bazai iya ba dan baison tazo tafara kawo masa raini nan gaba. Yasha jin ana cewa daga zarar miji ya sake wa matarsa fuska shiknan kuma zata fara rainasa shikoda wata mace zata rainasa baiso ace Adiaha ce wann matar dan gani yake kawai auren tausayi da alfarma ne atsakanin su.
.
Kyabe bakin sa yay cikin dauke kansa akan haddaden murmushin datake masa, cikin kyabe baki yace mata sannu yan mata,mene kika dafa mana? Tana murmushi tace zo mu je ka gani..
Hannunta data kawo zata jawo nashi ya dan fauce yana kallonta cike da jan aji da kwarjini .
"Babe Kije kawai zan zo dakaina".tace okay snn ta fice taje ta zauna tana kan jiranshi.
Bai fito ba harsai bayan dayaci minti talatin lokcin harta gaji da zama sai lekensa takeyi.
Yana fitowa ta zuba masa ido ganin har ya sauya kaya yasaka wata half jumfarsa baki mai guntun hannu tay masa kyau sosai yana zuba qamshin turare sosai
Tun bai karaso ba ta mike jiki na bari ta ja masa kujeran zama ya zauna kamr dan sarki snn tafara tambayarsa abunda zaici kafin nan tay serving dinsa...
Komi daban take ji sabida batay tsammanin samun wann daman daga gareshi ba, sam sam. Sai bare bare take akanshi, shikuma a mind dinsa ya riga yana da wann impresssion din akanta na cewa bata da aji shiyasa duk wani abunda take masa sai yanaja mata aji sosai duk dama bata damu ba sam. Ko ruwa zai sha haka zata deba ta bashi abaki, tanayi tana tambayarsa ko yay masa kamr dan yaron da aka bata raino.
Bayan sun kammala cin abincin ne suka wuce cikin main house din tare domin itama ta gaishe da iyayen nasa.
Yau wknds kusan kowa na gida yana hutawa hjy khadijatu kuma shirya kayanta takeyi ahankli dan ta gama sawa aranta cewa bazata cigaba da zama agidan na dindin tare dasu ba amma bata nunawa kowa hakan ayanayinta ba.
Acikin dabara take shirya hakan duk basu lura ba, tana cikin tattara wasu abubuwan zata sakasu a jaka sai gasu nan sun iso kofa, bakin gadonta ta koma ta zauna kafin nan ta amsa musu sallamn cikin taushin murya suka karaso ciki duk sanda tagansu atare sai tay murmushi mai sanyi.
Adiaha dake tahowa abayansa itace ta fara tsugunawa har kasa tafara gaisheta cikin girmamawa kafin nan wayar Ahmed ne yafara ringing saiya fice ya barsu atare, Hjy khdijatu batace mata komi ba duk dama taga canji atattare da Adiaha. Dan sauran kayan ta datake nadewa ta tashi tafara tayata.
Da kyar tay mustering courage ta kawo mata maganan girkin da Ahmed yace ta denayi agidan dan awautarta duk ta dauka inta denayi bamai yi musu girkin hala haka zasu na kallonta da abun.
Hjy tace mata karta Damu zasu kawo masu aiki da girki agidan inma suna bukatar hakan. Snn ta dan gaggaya mata yadda abubuwa suke gudana agidan kmr yadda kowacce macce take da yancin kanta dan kar ana cutar da ita.
cikin salo ta fahimtar da ita cewa kowacce mata agidan itace takeda ragaman kulawa da zaman aurenta so itama she shud focus on her marriage life more dan yadda zata zage dantse akn maganan bautawa familyn mijinta.
Duk dama batason ta jata sosai ajiki amma sabida yanayin ta na abar atausayi kuma yarinya mai hankli yasata ta dan babbata shawara akan yadda zatayi tana kama kanta acikin gidan tare da sanin iyakarta wajen nuna girmamawa dede gwarwado wa matan yayun mijinta da sauran matayen da suke gidan amatsayinta na karama acikinsu.
Adiaha tay shiru ta nitsu tanajin ta dan duk sabanin abunda yake mind dinta ne ayanzu dacan tay tsammanin tunda yanzu itama tana da shi hala su anty adizat zasu amsheta hannu bibbiyu sudena wareta itama ta dawo anayi da ita sosai kamr yar gida.
She is really hoping to be among them koda ma confidence dinta zai karayin boosting saidai sabanin gargadin da hajy takey mata kenan datace mata ta tsaya kawai a inda Allah ya ajeta kartace zata shige jikin kowa aynzu tukuna.
Basu kammala maganan ba saiga Ahmed ya dawo..hjy ta daga ido ta kallesa tace Ahmed dama ina son ganinka.
Zama yy agefenta ahankli yace "gani".
Adiaha ta miƙe zata fice tace mata A'a dawo ki jirashi ba wani abu bane maganan kanwarsa ce
Da mamaki Adiaha ta dawo ta zauna batace komi ba. Yana kallon bakinta yace what about dat ko har sun dawo din ne? murmushi tay tace ashe baka manta ba,
"son, kasan sha'anin yan siyasa antyn naku tana son ayi babban hidima acan katsina inta dawo shiyasa ma zuwan nasu yaketa ja baya baya.
Yace okay, to yanzu me kike son nayi?..tay dan jimm kafin nan tace kasan dai danta sadik bayason zama a kasar nan,yanzu dai so take ku hada kanku domin afara shirye shiryen hidimanta na bikin murnan dawowarta duk dai kasan yan siyasa ne zasu cika wajen so she want it to be lit shiyasa bata son ta daura bare akan komi. Dama dan abubuwan daya kamata anan shine zaka farayi kafin nan su gama shiri su suka ranar dawowa mai gaba daya, Yace okay sadik din zai kirani kenan?Tace emm zan gaya masa ya kiraka ai shi yana da lambarka.
Baice komi ba ya gyada kai "so I think we have only few days, zanje can katsina next week afara kimtsa musu gidan kafin nan su dawo, bayan an kammala hidiman zata fara aikinta na nan abuja, yasra kuma zata zauna atare dani, ina fatan kana tune da batun schl dinta ko?yace eh mumy, amma kibari ta dawo tukuna ai wann kam bazai zamo wani matsala ba i have few contacts. Tace ok, ive something else to tell u amma ba yanzu ba.
Ta kalle Adiaha dakanta ke can kasa,a hankli ta juyo tana kallonsa tace itafa? Yay mata kallon rashin fahimta,"tay masa murmushi snn tace kay kkri sosai, amma ya kamata ka kara, kayi tunani akanta, dan zaman gidan nan zaizo ya fara isarta yakamata ta samu wani abun yi koda kara karatun ne itama,yace to mammy naji, ive been thinking about that kawai dai ban gaya mata bane. Adiaha dake jin zancensu she cant help but to smile sabida tsabar farinciki dake wanzuwa acikin zuciyarta.
Cikin sauke ajiyar zuciya hjya khadijatu tace its okay inkun yanke hukuncin dai ka fadamin tunda banyi komi na auren ku ba duk abunda kuka yanke zatay da rayuwarta a nan gaba ni zan saka maka hannu.
Godiya suka mata dukansu ta saka musu Albarka snn suka fice sukaje suka gaida baban sa sama sama yana nan zaune da jimamin rayuwa dik ya dawo wani shiru shiru, bayan nan Adiaha ta rakasa har waje bakin motarsa dayake yace mata zaidan fita.
Tsayawa tay a harabar gidan tana waving dinsa tana murmushi har saida ya fice, snn ta juyo tana ta murmushi tana daga kai sai caraf suka haɗe ido da anty adizat Wacce tun daga can take watso mata wani irin bombastic side eye,irin kallon nan mai cike da hassada da kishi tare da kuma gulma....
[6/13, 12:35 PM] SURAYYAHMS: Adiaha dake jin kanta acikin jin dadi dataga irin muguwar kallon da anty adizat take mata saida taji zuciyarta ya tsinke gabanta yahau faduwa.
Zaman skirt dinta daya fidda shape dinta sosai yay mata kyau ta hau gyarawa tamkar wata marar gaskiya, dan daburcewar datayine ya saka anty adizat jin karfin gwiwar tunkararta da gadara ta taho tana hura hanci tana jan tsaki kasa kasa kamr wata baqar macijiya.
Adiaha dake kallonta a cikin tsarguwa tace Anty Adizat gud morning
Bata amsaba tahau kare mata kallon tsaf sama da kasa tana tura baki cikin kyabe leben bakin tanamai jin tsinannen haushinta acikin ranta sosai..
Hmmmm Su amerya kenan,ohhhhh i can see uve got a new style.
Ta dada zagayeta tanamai kallon jikinta asalon rainin wayo sosai gashi Adiahar tanada jikin girma dan haka komi yay mata cif cif ajiki.
wani wawan kishi ne yaje cakke anty adizat akan kirji ta dafe kugunta musmmn ma dataga kayan datasakan ma original designer ne na kamfanin dolce and gabana harda flat shoe din data saka a kafafunta.
Da kishin hakan ya cakke ta aranta Saida taja wani boyayyar nishi, muryanta adan karsashe tace "a ina kika samu wann kaya? ko har iyayenki sun kawo maki kayan sawa daga gidane? Or abi Kudin da Damilare yazo ya kwashe a hannun mazajenmu dazu da safe dashine akaje aka siya maki wann kaya, but is too early now, ure a mumu girl, yaushe ne aka yi maganan kaya har kunje kasuwa kenan? Ke menene kika sani akan dressess?look at you..
Adiaha ta dube kanta daga sama har kasa cikin rudewa sai can wani basira yazo mata tace "anty wani kasuwa kuma naje? Nifa banje wani kasuw yau ba, Wann fa kayana ne, da safen nan na sakashi.. I dont even knw what ure talking about.
Da mamaki aran anty adizat Tace ehhhrn ohh damilare bai baki kudin siyen kaya ba kenan?
Adiaha ta girgiza kai alamn a'a.. tay shiru snn tace hmm," nasan ai zai baki ai..saidai bambamci dake tsakani na dake shine ni banida baqin hali
Da mugunta irin baki.
Adiaha ta fara kallonta baki bude cikin mamaki,