← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 105 OF 157

Sashe 105

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin kauda tashin hanklin dake voice dinshi yay murmushin yake yace yasrah my darling how are u?...

Da fara'a tace i am fine daddy.

Yace dats great.."Ehrrrrm Is Damilare still with u koba shine yana kaiki schll da safe ba.

Kallon Ahmed din tay ganin ya tsura mata ido snn ahankli tace yes sir he is here..

Yace Ahhh thank god bashi wayar kinji bebi, dariya tay batace komi ba ta miƙa masa yace "waye?

Tace daddy ne.

Karba yay batare da sakin fuska ba yana saka wayar a kunnenshi baban nashi ya canja murya izuwa na tashin hankli yana mai tarar da sautin sa na raki...

_Damili si ibiti apaadi wa?_ Where the hell are you?

Ahmed Yace _Mo wa ni papa ọkọ ofurufu, kini aṣiṣe?_

Ihu alhaj bello ya saki haaahhhhh Damilare _"Airpot ké?wa yara yara_
Kana tambayana meke faruwa? everything is wrong ooo, come fast _ohun gbogbo jẹ aṣiṣe ooo_ ur wife dey hospital and the whole family is der with her..

A mugun rude Ahmed yace "what?Asibiti kuma dady meya faru fa aka kaita asibiti?

Hankli atashe alhaj bello yace xaka tsaya tambaya na ne bazaka zo ba sai ta mutu.

Yace haaaaah mutuwa kuma?Dady what are u saying Meke faruwa ne.. i dont understand.

Alhaj bello yace _o kan da ibeere beere and wa nibi_

Kirjinshi na bugawa sosai yace okay sir..
I am coming gani nan zuwa.

Yana kammala amsa wayar jikinshi a sanyaye ya mika ma yasrah wayarta datake kallonsa acikin rudanin itama.

Batare da ya kalleta ba agurguje jin zuciyarsa ta dau dukan uku uku haka kawai yafara jin tashin hankli yace Cmon lets go.

Binshi tafarayi suka shiga comercial car aka kaisu asibitin dayake aikin direct.

Kafin ya iso har labari ya iso masu brother hamzat dake cewa Adiaha is fine but the pregnacy is gone ana jiran mijinta ya zo ne ya saka hannu awanke shi gabaki daya.

Jikinsu gabaki daya yay sanyi sosai duk suka kasa fadin news din gida kowa yay tsuru tsuru jim kadan saiga Ahamed din tare da yasrah sun iso wajen.

Ganin yadda yanayin su yake yasakashi karajin bugun xuciya dan tun bayan wayar da sukayi da banasa gabansa yake mummunan fadi

Adiaha na kwance Abokinsa Bankole ne tare da ita yanata calming dinta down yana bata hakuri sai kuka take kamr zata fitar da ranta sabida bakaramin tabuwa xuciyarta yay ba she just can't believe she lost her baby and worst of all batasan ya akayi hakan ya faru da ita ba.

Acikin bacci taji ciwon ciki and she cant posbily suspect anything sabida tun dawowar kafayat gidan ta dena jin ciwo ta dena ganin zubar jini.

She was devasted beyond words sai kuka take tana jimami duk tarasa inda zata saka kanta..

Yanayin da Ahmed ya taho wajen da zafin kai yasaka su anty adizat basu tunkarosa ba brother hamzat ne ya bishi cikin room din dan ba a barsu sun ganta ba dama.

Tsayuwar cak Ahmed yay daga bakin kofar a daskare jin abunda Doc banky yaketa fada cikin rarrashi da alamaan basu ma ji shigowarsan ba

Kuka Adiaha takeyi tana cewa i cant believe i lost my baby..pls tell me is not true..dis baby is all i have..i can't lose it.

A ragwabe jikin Ahmed ya ja shi girrrrrr yay baya sai girif ya ci karo da bango kamar zai fadi kasa a daskare brother hamzat ne yay saurin taroshi lokacin duka suka juyo suna kallonshi.

Runtse iso Adiaha tay dan sai yanzu tama tuno da Ahmed din tsabar yadda damuwar ita kanta yay mata yawa..

Muryan Ahmed atake ya canja ya dawo wani iri kamr zai yi musu kuka yace.."You lost the baby?
Bata iya amsa shi ba

A mugun rikice yace
"Bankole what is going on,..Brothr hamzat what is going here .

A rude kuma cikin birkicewa yake tambayr su dukansu..

Jikinsu duk yay sanyi
Brothr hamzat bai iya cewa komi ba yana ta kkrin rirrikeshi dan kafafun sa bari suke sun kasa daukarsa.

Bankolen ne ya karaso kusa dashi tare da dafa kafadunsa Damilare ure a man pls control urself.

Ture hannunshi yay yanamai cewa pls dnt tell me to control myself just
Tell me what happen meyasa kukemin shiru what happen to my baby

Kuka mai tsuma Adiaha ta fashe da shi jin yadda Ahmed ya birkice gabaki daya..

Nan Ya share su jikinshi na rawa ya iso kanta muryansa a sanyaye kmr zai mata kuka yace hey what is it..why..wh..why are u crying, zucyarsa a karye sosai yace "are u sick? Why dint u tell me,what about the baby? Are u okay now, is the baby okay..meya faru ne pls i dont want to lose my child pls,talk to me tell me ure all fine yana fada wasu uncontrollable tears suka fara saukowa daga cikin idanunshi kamr ruwa.

Wani sabon kuka ta fashe dashi dan ba ita kadai ba hatta su brother hamzat saida Ahmed ya fara basu tausayi kiris ya rage suma su shiga sauke masa hawaye.

Ko inanshi rawa yake ya birkice gabaki daya, tun da can in ana cewa ahmed yasaka ranshi akan cikin bazaka taɓa sanin abun yay tsanani ba sai yanzu da ya shiga halin tashin hankli..

tausayin Ahmed din yasaka Adiaha ta take kuka sosai.

Kukan datakeyi yasashi ya fahimce cewa abunda yake tsoron shine ya afku hucin dayakeyi maai zafi shine ya gauraye cikin dakin jikinshi na rawa kar kar

Brother hamzat ya share hawayensa yazo yana kkrin rikosa salati yay snn ya juya ya rungume yayanshin tare da binne kanshi akafadunsa cikin wata sassanyar kuka mai taba zuciya..

He just have to cry bcos it pain him unbearably ji yay kamar ransa aka cire aka jefashi acikin wuta yana konewa yanajin azaban agangan jikinsa.

Brother hamzat ya rungumesa sosai jikin lallashi da yarensu yake ta lallashinsa Yana ce masa ya daure karya karaya Allah zai kawo musu na rabo.

Dashi da Banky duk suka hadu suna bashi hakuri kafin nan yay controling kansa yay shiru saidai har suka gama masa maganan idanunsa akasa yake bai iya dagowa sama ba.

Yakamata ayi mata wankin ciki as soon as psble dama kai kawai muke jira Damilare..

Hawayensa dake zuba ya share cike da dauriya ya dago ya kalle banky yace
Just go nd do wat eva is right banky i am not in the mood now.

Yana fadin hakan ya fita agaggauce idanunshi yay jaaaa yana tara ruwa yadda ya wuce kamar iska duk matayen dake tsaye awajen saida suka bi bayansa da kallo.

Jikin yasrah sosai ya mutu sabida tausayin da Adiahan ta bata tun labarin dataji abakinsu anty adizat har saida hawaye ya taru acikin idanunta itama.

Brother hamzat ne ya biyo bayan Ahmed din zuwa office dinshi amma haka fir yake ya bude mishi kofa yana ciki sun rasa kuka yakeyi ko jimami.

Hanklinshi atashe ya kira brother kazeem ya gaya masa condition din Ahmed din, Shima nan ya kikkira wayarsa bai daga ba. Har sai can da ya gama fitar da baqin cikin abun aransa snn ya hakura ya bude brother hamzat na shigowa ciki ya rufeshi da masifa da yarensu.

Loosing your child Is not the end of the world Damilare.

kwanan nan matarka zata iya samun wani ciki u need to compose urslef pls..dat girl too is in pain.. Bazamu iya lallashinka snn muje mu lallasheta ba..who wll comfort her inkai ma ka na behaving haka..

loosing ur first child cannot stop u from having oda children so dont give up pls eehhhhh Damilare ..

Har sai bayan daya gama masa masifar snn ya dawo kuma yanata lallashin sa sabida sosai suke son kanin nasu basa son ganinshi acikin wani damuwa.

Brother kazim ma ya kirasu awajen nan shima suka taru suka masa nasiha mai shiga jiki suka ta lallashinsa kafin nan tukuna ya dan samu nitsuwa da salama acikin zuciyarsa.

Fadin irin tashin hankli da kukan da Adiaha tay bazai fassaru ba,banky ne ya wanke cikin ya mata a the nesscry abunda akeyi dan ta samu lafiya akan lokaci, sam taki ta kwantar da hanklinta ko yay mata alluran bacci sai yaga ta farka tana kuka dacan damuwarta cikin nata ne data rasa,amma tunda Ahmed yazo taganshi a birkice yana displaying pains dinsa in extreme melancholy shikenan hanklinta ya koma kan mijinta kuma.

She started seeing herself as a bad luck to him again cos how can she lose his baby just like dat..

Lokaci guda tafara bawa kanta laifi kala kala duk matayen suka shigo ciki suna gaisheta ana bata baki amma duk hanklinta baya nan tunani take koma laifinta ne data boye masa condition dinta na bleeding..

wayasan ma shine ya jawo kuma shirunta akai shine gangancin datay ya kawo karshen zaman cikin ajikinta..

Labarin zubar cikin yana isa gidan jimada kowa ya shiga shock najin halin da ake ciki .

Da yamma can aka dawo da Adiaha gidan aka ajeta a sashenta,As usual su anty mojushola da su anty ramouto a farko duka suka nuna sunji tausayinta aka mata jaje amma daga bisani sai suka fara nuna sonkai a fili musammn ma da wasu yan uwansu yarbawa suka zo gaisuwa.

Kai tsaye suke cewa idan cikin farko ya zuba ajikin mace to laifin macen ne is eida her womb is too weak or she is unfortunate.

Shikenan kuma gulma ya fara tashi gadan gadan sai aka fara rade rade ana tono tarihin Adiaha once again.

Wasu suce ai tsinuwar iyaye nabinta shiyasa bazata yi albarka ba wasu suce dama arniyace tay yawon banza awaje shiyasa mahaifanta baida karfi.

Kafin Adiaha tay kwana biyu da samun zubewar ciki har depression ya fara kamata dan komi za'ayi agabanta akeyi

Snn Ahemd baiya ko zuwa ya dubata shima yana fama dakansa, sai sau daya ana washe garin dawowarsu daga asibitin ne alhaj bello ya tarasu yay musu nasiha yace musu su amshe qaddara tun bayan nan baiya ma kwana agidan cos he is obviously devastated.
Chapter 105 · 0% Book details