Sashe 74
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kafin kace wani Abu har an watse wnn karon motar yaya sadik dinsu suka bi aka komaar dasu gida...
[6/26, 6:01 PM] SURAYYAHMS: Wajajen karfe 4 suka isa gida yaya sadik yay droping dinsu acikin harabar mansion din hjiy maimunatu lokcin duk Vip quest dinta sun iso wani sabuwar rubibin shagali ya cikkke gidan bana kadan ba anata shagalin hidima hayaniya yay yawa kusanma babu mai jin wani.
Hannunsu rike dana juna suka shigo gidan direct dakinsu suka nufa kayan jikinsu suka hau sauya direct yasrah ce karshe wajen kammala shiri cos she alwys love to look super cool, baqaqan abaya suka saka akan riga da wando dan ma kar agane shirinsu da sukeyi na fita yawo cikin gari. Already sunyi shige shinge sun caccakalo nice button a online sun nemo best location na shan icecream a waje.
Around 5 na yamma suka tattara kananan yara na baki sukaje har waje bakin gate dasu dan abasu gate pass batare da anyi suspecting dinsu,
Plan dinsu yay aiki successfully suka samo sukabar anguwan tareda tsare abun hawa daya kaisu location dinsu..
Wani park suka shiga wanda dai bayabo ba fallasa Its was fun for them saboda wajen is quiet babu hayaniyar mutane sosai aciki.
Anan suka zauna sukayi enjoying kansu sosai far away from noise din dake cikin gidan nasu sun sha ice creams babu adadi snn yasrah tay swimming competition da wasu yan mata kayanta gabaki daya saida tajikeshi sa ruwa jagab gashi basu da lokcin tsayawa ya bushe
Tun anan tafara barin sanyi sabida jikakken kaya dake jikinta, Ganin dare zai fara rufawa sukayi marmaza suka saka abayansu akan kayansu suka dawo gidan cikin gaggawa duk dama ficewar tay musu sauki amma dawowar ne saida sukaji wuya dan dakyr suka iso daidai sun dawo kenan sukazo suka samo anata nemansu agidan duk cikinsu ya duri ruwa dan sosai suka tarar da cewa Hanklin hjiya khadijatu duk ya tashi Allah yaso da aka titsesu mai gadi ne yace yagansu sun fita waje da yara ne makwabta..
fada hjiy maimunatu tay musu Bacin sun koma room dinsun ne suka canza jikakkun kayansu sharp sharp suka fito still suka tarar da cewa ya sadik harya siyo musu wasu ice cream din. Farida bata wani sha ba sabida sanyi already ya fara shigarsu sosai sabida wasar ruwa da sukayi.
Daidaikun yan uwansu hjiya maimunatun da basu tafi ba sune suke keeping dinsu busy a sashensu Ahmed kuma tuni yakai mutanen abuja har airpot domin tun daga wajen hidiman sukayi sallama da hjya khadijatu akan zasu koma Abuja. Tsaraba da souveniers masu yawa su anty nurat suka koma Abujan dashi.
Ahmed bai dawo gidan ba harsai can dare suka fara tattaunawa akan maganan karatun yasrah a base university dan bada jimawa ba zata wuce lagos bazata jima a katsina ba..
Kwance take akan fankacecen gadonta ta saka normal nitynta wandon kitty cat da vest dinsa pink colour sosai ya amshe fatar jikinta, kure A.C tayi yana hurata danko dankwali bata saka akanta ba sabida jikewar da suman kanta yay, sai attishawa takeyi every after 5 min tana son ta rage karfinsan amma inaaa wani irin kwuyar zama tay blowing din hair dinta da hair dryer shine ya dinga damunta kawai saita barsa ahaka yana shan iska sai shasharbe jikinta takeyi dan duk Jikintan ya dau wani mugun dumi saidai ba irin dumin nan na zazzabi ba Duk da haka tanakan shan ice cream dinta hankli kwance tana chating da kawarta jasmine akan fitarsu da sukayi atare da farida.
Ata fannin faridar kuwa Luckly enough ita kam babu abunda ya sameta tunda tayi wanka ta saka rigar sanyi ta shiga bargo shikenan sanyin yabi ya kyaleta tay baccinta cikin nitsuwa, yasrah data dau lokaci tana chat din bata san sanda tay bacci ahakan ba, can cikin tsakar dare zazzabi mai zafi ne ya rufeta ga wani irin ciwon kai daya hanata komawa baccin gabaki daya
Washe gari da safe khajy maimuna da kanta ta shigo ta tada su akan suyi sallahn asuba inda taganta a nannade cikin yanayin zazzabi.
Tana saukowa kenan ta haɗu da Ahmed suka gaisa lokcin zaije sallan asuba ce mishi tayi akan yasameta idan gari ya waye, ya amsa mata da toh kowa yayi hanyarshi.
Su yasrah kuwa suna yin sallah suka koma bacci.
Bayan ya dawo din ne hjiy maimunatu take ce mishi bata gane jikin yasra ba in ya shirya ya zo suje asibiti kawai a dubata. Koda tay masa tayin zuwa da ita asibitn bai mata musu ba dan baisan wani abu yau ya kara hadasu.
sai wajajen k'arfe 8 Ahmed ya fito yayi side dinsu hjiy maimunatun danta shaida mishi yazo da safene zai kai yasran asibiti a dubata, yana shiga ya tarar dasu hjy maimunatun zaune itada hjy khadijatu wato mahaifyarsa sunakan tattaunawa akan wani abu wanda suna ganinsa suka yi shiru, saida ya samu waje ya zauna tukunna ya gaishesu cikin girmamawa babu yabo babu fallasa suka amsa mishi sai kuma yayi shiru jikinsa yyi sanyi kalau ganin yadda suke kallonsa, da dai yaga shirun yayi yawa yace "Mumy nazo ne akan maganan zuwa asibitin", sai da ta gama abunda takeyi awayarta snn ta juyo ta dubeshi bbu yabo ba fallasa still tace kaje tana side dinsu pls ka turota ta shirya ku tafi. "toh" kawai yace ya mike ya fita, yana fita awajen suka cigaba da maganan su.
Yana tafiya yana zancen zuci mamakin irin yadda hjy maimunatu take daukaka yarinyar nan yakeyi toh wai meye ma da yarinyar da har xa ayi ta cusa masa ita, wani dogon tsaki ya ja rai a bace ya isa side dinsun
Dakin da yasan zasu iya kwana ciki ya nufa ya tsaya daga bakin kofa fuskarsa ba a sake ba knocking yayi da farko yaji shiru, sake knocking yayi tare da tura kofan dakin a hankali yasrah ta mike zaune akan gadon tare da sakin atishawa, idonshi ne ya fada a kanta lockin hulan dake kanta da mumyn tasaka mata ya zame ya fadi akan pilow sai gashinta mai tsayi da tsulbi da ya barbaje yabi gadon bayanta, wani irin ta dingaji ajikinta kamr ana kallonta, idonta ta kai bakin kofa dan ganin mai knocking din, da sauri ta mike tareda wara idonta ganinshi a tsaye a bakin kofar hannun shi rike da handle.
wani irin dauke kanta tayi kamar bata gansa ba snn ta fara tada Farida a dan fusace Farida ta mike tana gungunin "yanxu kuma meye zaki tada ni?
kofan kawai ta nuna mata a shwagbe amma ta kasa cewa komai tsabar takaici lkcin shikuma yana tsaye farar jallabiya ce a jikinshi babu wata hula akansa, tashi tayi da sauri itama ta zauna adan razane tana jan dankwalinta tace ummmm yaa Ahmed ne fa, saukowa tayi daga gadon ta karaso da ladabi tace mishi "Ina kwana a takaice ya amsa mata da "lafiya", tsayawa tayi tana kallonshi taji mey zai ce ya kawosa, ce mata yayi "kice waccan yarinyar ta fito mu tafi asibitin ina jiranta awaje.
juyawa tayi daga can ta dubi yasrah sannan ta dubeshi tace yasrah wai...."harara ya bita dashi har bata samu karasa maganan ba tace "toh" ta rufe kofan ta koma ciki da sauri.
akan gadon ta tarar da yasrah tana zaune abinta tay tagumi lkcin duk tana hangosu amma bata jin me suke cewa, ce mata farida tayi "wai ki shirya ku tafi asibiti yana jiranki...
Hade rai tay "ni mey aka ce mishi yana damuna toh?.. taja tsaki ni fa lafiyata kalau babu inda zanje.
Farida ta koma cikin bargo tace, hmm fada min bazai yi miki wani amfani ba kawai kije ki fada mai dakanki yana bakin kofa" ta juya ta kwanta abinta,..
Mikewa yasrah confidently tayi tare dajan tsaki ta fice daga dakin, tana bude door din taga wai bayanan, saukowa kasa tayi lkcin yana daga parlour yana zaune yaganta tazo ta wuceshi batace mai uffan ba tayi hanyar dakinsu hjiya da kayan baccinta da yayi mata kyau ajikinta.
shiga dakin tayi ta gaidasu cikin gatar da suke nuna mata, hjy khadijatu tace auta na ya jikinki, da dan murmushi ta amsa da "mumy naji sauki fa Alhamdulillah.
Hjiya maimuntu tace aa badai harkin ji sauki ba
Saidai ace Masha Allah.
Yanzu ki shiga kiyi wanka ki fito Ahmed ya kaiki har asibiti kawai a dubaki kar da akwai wani abun bamu sani ba mu daukar komi lightly".
Tay ta kallon bakinta ganin ta hade rai ba dan bata son suyi musu ba yasa kawai da tace toh..nan ta shige toilet din sashensun tayi wanka ta fito, ta saka babban hijab zata fita hajiya maimuna ta dakatar da ita tace mata ina zuwa kuma?tace mummy dakina zanje na dauko kaya in saka mutafi"ta kyabe baki kedai nasan halinki yanzu haka saiki kulle kanki a dakin kiki fitowa
Hannu ta nuna mata tana cewa "bude wardrobe dina akwai wasu kayan naki a ciki ai har da sabbi dakika kwaso kidauka mana ki saka",ranta bai so ba amma ta amsa da toh ta bude ta fara dubawa.
duk sai kallonta sukeyi subiyun suna tasa ta jin kanta cikin tsarguwa, sai da ta ciro kayan ta koma can gefe ta buya ta sakasu dan baza ta iya sawa ba a gabansu dan tana da kunya sosai.
Plain abaya ce ta saka very simple babu kwalliya ajiki ko mai bata shafa ba bare a samu ta taje kanta,man baki kawai ta shafa a lips dinta da body spray da ta fesa snn tace musu ta shirya, ce mata sukayi "toh kuje Allah ya kara lafiya auta, yana jiranki", batace komi ba tayi musu sallama ta fita dukansu suka bita da kallo.
a parlourn ta tarar dashi yana zaune yana rike da remote duk hanklinsa nakan tvm baima ji shiguwarta ba, tsayawa tayi ba tare da cewa komai ba, sai can dayaji qamshin turaren ta sann ya dago ya dubeta yaga ta tsaya mishi a kai, wani tsaki ne ya kufce masa tare da mikewa a ranshi yana fadin shikenan yarinyar nan ta gama rainashi dan ko gaisheshi ma batayi ba, kuma duk ya lura hjy maimuna ce take son ja masa wanm raini. Haba yarinya sai kace wata gwal anbi an sakalta ta batada kunya bare kuma tarbiya.