Sashe 126
Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Snn aka yi sabon sharia tsakaninta da Ahmed awajen har aka gane cewa default din zubar cikin ai zallan daga wajen Adiaha ne. Hakuri Adiaha ta dinga basu tana cewa bazata kara ba yasrah tasha mamakin jin yadda Adiaha take ta juya kan maganan akansu waidan kar ace da laifin Ahmed aciki bisa bacewar da sukayi jiya daddare.
Koda su hajy suka tuhumeta akan fadar da yasrah tace sunyi da Ahmed denying tay tace batay fada da mijinta ba kawai tambayarta yay akan nurse din shine ta tsorata, kuma batasan ma wai tafara bleeding ba kawai shine yasrah takaita asibiti batare da sanin Ahmed din ba, snn ai yasrhn ma itace tace mata ta huta kadan dan jikinta ya kara kwari karsu dawo gida har sai washe gari.
Duk maganan ta juyashi akan yasrah sai yay kama da kamar yasrah itace ta tursasata suka je asibitin snn tasaka dole suka kwana awani waje.
Haka dai aka kashe case din,snn aka sata tsuguna ta bawa manyan gidan hakuri one by one snn akayi musu nasiha har da yasrahn itama aka sa ta basu hakuri.
Bayan an gama dasu nan Hajy maimuna ta dawo kan Ahmed tanamai ce masa akan da ya dinga hakuri yana daukar qaddaran Allah.
Yasa aranshi inhar yaga bai haihu da matarsa ba hala Hakan Allah ya tsara musu a farko zai iya zuwa ya basa albarkan haihuwa anan agaba.
Bisaga nasiha mai tsayi da hjiya maimunatu ta musu mai shiga jiki da ratsa zuciya yasaka kowa jikinshi yay sanyi matuka musmmn datakan kafa musu da mutuwa takance musu su tuna cewa kowani dan adam ajizi ne mai hakuro shine ke cin ribar zaman duniya. Snn 'mai riko, rashin yafiya,dabbaka fitina da wutar gaba, da fushi da fadace fadace da makirci tare da kulla munurfuci mutuwa shima yana kansa yana yawo.
Tace ma su anty nurat suna tuna cewa ayayin da suke tozarta yar uwansu mace bisa wani laifin datayi abisa kuskure in har Allah bai nuna musu kuskurensu ann duniya toh fa zai iya daukar ransu atake alokcin da suke aikata wann laifin snn suje can sugamu dashi.
Tace musu yin ma Adiaha gyara cikin cin mutunci ba ajinsu bane a matsayinsu na yan uwanta mata kuma musulmai wanda suke da masaniya akan bata da kowa nata anan sai su.
Hakanan nan dai tay ma kowa nasiha tace musu aure duk zaman hakuri ne da juriya. Snn hada kansu shine mafita dan inyau akan wata ne gobe akanki ne ko akan yar cikinki.
Kowa jikinshi yay sanyi sosai haka aka warwrae case din tun anzo ana fushi har aka sauko aka karasa shi acikin nitsuwa.
Zuciyar kafayat dake tafarfasa jin wai har su hjya sun saka an yafewa Adiaha laifukanta tun daga can sama take wani huci jin zuciyarta ya kasa containing dinta gabaki daya ta hatsala da taron a koma bangarenta tana jeka ka dawo da wayarta a hannu jira take so watse awajen kafin ta sauko ta wuce gidan uwarta ta sameta su kullu next plan of action dinsu.
Bayan Komi ya lafa a sashen alhaj bello su hajya suka zauna su ukun suna tattaunawa akan rayuwar yayan nasu ba akan personal issures din dake tsakaninsu ba.
Wanda kishi da baqin cikine kadai yasaka kafayat ta zille ta baar musu gidan ta wuce gidan mahaifyarta takai borin haukar nata tacan.
A bangaren su Adiaha kuwa suna komawa sashensu jikita yay sanyi sosai musmmn da taga yasrah ta daure mata fuska bata kulata ba bata kuma ce mata uffan akan yadda tazo ta juya magana agaban kowa ya zamo kamr itace tamata komi ma dole ba.
Tanata kallo tun da yasrah ta shige dakinta cikin daure fuskan bata kara lekowa koda falon gidan ba.
Ita daya tay zamanya
Ahmed ma bai shigo ba yana cam tare da brother hamzat sunakan waya da babban yayansu brother kaxim.
Koda ya dada fadada musu abinda ya faru da yakaita calabar wanda bai gayama kowa ba duk suka fara tunani irin nasa nacewa kawai rabuwa da itan shine masa mafita.
But still they cant dis obey they parent tunda sunce karya saketa.
they now stylishly adviced him akan yabi abun ahankli kawai har lkcin daa ita da kanta zatazo ta nemi saki awajensa.
Baida yadda ya iya shawarar tasu ya amsa.
Ata fanninsu alhaj bello kuwa tattaunawa mai tsayi sukayi akan future and presnt na ahalinsu.
Inda hajya maimuna tace zata bashi contract na kudi dan shima yanayi inyanaganin rashine yasaka yan uwansa suke kin goya masa baya da sharadin cewa inhar Adiaha ta sake wani bari bazasu tsaya kallonta ahaka ba zasu bawa dansu Ahmed mata kawai ya aura kodan shima ya samu haihuwa.
Da gudu Alhaji bello yay na'am da wann offer din nasu.
[7/21, 9:35 PM] SURAYYAHMS: Anan dai suka karkare magana tsakaninsu su uku suka tsaya akan cewa bazasu bari Ahmed ya saki Adiaha ba kodan sabida halacci da tausayi amma inhar ta kara yin wani bari toh su hajiya maimunatu ne zasu bashi matar aure.
Agidan babu wanda ya iya canko abunda suke tattaunawa akai kawai dai ganinsu atare ake suna hiransu a mutunce kmr babu wata yar matsala data taɓa giftawa atsakaninsu.
yau gabaki daya Kafayat agidansu ta wuni snn ta kwana tana tare da mum dinta hjy fatihat dake mata diri akan cewa saidai ta dena jin tsoron su hjy khadijatu kawai taje gidan mijinta tay zaman dirin ta baza mulkin rashin kunya itama dan ana damawa da ita, duk kaifin zuginta duk hargaginta amma sam sam kafayat tayi murus taki motsi sai aukin cika baki datakeyi tun safe har dare.
Fannin Ahmed ma ko leka cikin sashen nasa baiyi ba cos he needed his own space ko dan head dinsa yayi calm down for now.
Abunda baison yi din shine yy yau wato zuwa kwana agidan abokinsa Dr Bankole.
Anan kuma Adiaha ce ta kwana a bangaren nasu ita kadai cikin zullumin dukan abubuwan da suka faru da ita.
Tunda su hjy suka yanke hukuncin kwana agidan yasrah ta zame jikin ta koma sashensu a main house.
Tuna halayyar son kai da Adiaha tanuna mata domin ta rufa asirin kanta dana mijinta yasaka itama tay ma kanta karatun ta nitsu tace bazata kara gayawa kowa aaslin abunda ya faru da Adiaha jiyan ahannun ahmed ba.
Tunda har she is bold enough tace ma family bai bugeta fine aje ahaka.
Tausayi hade da takaicin Adiahan na sosa mata ranta, aranta ko kadan bataso da Adiaha tay wautar daya jawo Ahmed ya tashi a free batare da an hukuntasa akan dukanta dayayin nan ba, Dakyar ta yaface tunanin Abun aranta ta sake jiki da iyayen nata wanda a kullum acikin bata kulawa da gata sukeyi.
tun akan batun zuwa asibitin da sukayi sai hat Washe gari da safe snn Hjy khadijatu ta zauna ta gargadeta akan ta raba kanta da shiga tsabgar auren Ahmed da Adiaha domin basa son tana shiga cikin matsala
Amsa musu tay tare da musu alkwarin karatunta kawai zatana kulawa yanzu.
Washe gari haka Adiaha ta farka da tsamin jiki duk kyuwan tashi ya dameta da wani irin bacci dataji tanaji yau, tafi minti talatin akwance batarr da ta sauko kasa na dan ijiya zuwa yau harta dan saba da yadda yasrah ke tayata wasu abubuwan dan tana samun sauki.
Sosai abunda tay ma yasrann yake damunta aranta but ai tasan yasrah yarinya ce mai hankali da tunani toh hala ma zata iya fahimtar reasons dinta nayin hakan ta yafe mata duk dama tasan bata kyauta data boye laifin mijinta snn ta dora mata laifin duka akanta ba.
A daddafe taje bathrum din ta hada ruwan wanka
Da kyar, snn tay wankan agurguje, tsabar damuwa wann karon bata iya tsayawa wajen bawa jikinta cikakken kulawa ko irin gashi din nan batayi duk da yawan xubar jini dataga tayi awnn karon shima.
Gabaki daya jikinta ya sake duk ta dawo wani iri fuskarta ya dan kumbura yana nunawa harda alaman stress da rashin samun cikakken hutu.
9am ta shirya ta fito main mansion nan taje direct ta gaishe da alhaji bello falonsa a sanyaye tabar wajen ganin shima ya fara daure mata fuska ba kamar da can dayake tarbanta da fara'a ba.
Bayan ta gama dashi ta wuce sashen su hjya ta same su xaune suna breakfast mai aiki har sun kawo musu.
Babu yabo babu fallasa suka amsa gaisuwarta suka mata ya jiki, nan ma duk bataji dadin ganin inda hjy khadijatu itama tafara sauya mata fuska ba.
Tunda suka gaisa hjy khadijatu tasaka fuskar roba ko kallonta bata cika son yi, and she was unusually quiet, hajy maimunatu ne take kulata kadan kadan har ta sakata tadan ci abincin itama.
Zaune take acikin su ta na tura abincin kamr ansata na dole acikin ranta mamaki takeyi dataji cewa Ahmed har yaxo nan da safe yay gaisuwa ya dubasu sunkuma tambayeshi ita yace musu tana lfy bayan batama gansa daren jiyan ba.
Ga Yasrah ma har ta wuce makaranta basu ko hadu ba, gabaki daya sai taji kamar she can't handle the pressure gni take kmr dukan su are upset with her.
Yau gabaki dayanta acikin damuwa ta kasance dan Bata tashi tabbatar da hakan ba har sai dataga yamma ya rufa batare da kowa ya leko ta inda take agidan ba.
Hakan ne ya cigaba da kasancewa agidan, ta dawo alone and lonely a sashenta dan babu wanda zataje wajensa aynxu taji dadi,saidai in itace tazo gidan tay gaisuwa kafin nan akejin lafyanta amma babu mai xuwa dubata haka har na tsawon kwana uku...
She was more worried akan rashin ganin mijinta datakeyi agidan dan komin sammakonta haka zatazo main house amma bata taba haduwa da Yasrah bare kuma taga mijinta Ahmed..
Bata sani ba Iyayensa ma dake gidan basu san cewa baya kwana ma agidan ba dake bayan sallahn asubahi yake zuwa kuma a shirye cikin kayan zuwa office ya gaishe su daganan saiya wuce office Abinshi.
So yake hanklinsa ya dawo jikinsa sosai kafin nan yasan nayi da lamarin zaman sa da matarsa Adiaha.
Yasrah kuwa gaisuwa ne kawai ke ratsawa a tsakanin su duk dama kwana biyun datake sha masa qamshi tana daure fuska dashi sai yadada jin ta burgesa aransa.