← Book details Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 96 OF 157

Sashe 96

Kishiyar Kabila Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Abakin gadon ta zauna yasrah ta fice jim kadan ta dawo dauke da ruwa da drinks, tana ajewa agabanta tabi ta tsuguna a ladabace ta zuba mata a cup dnn ta miƙa mata ta karba tadan kurba,a cikin sanyin murya tace "ina yini mumy na..kin taho lapya.? Kallonta hjya take tana murmushi
Tace lpya Alhamdullh Auta..ya kike ya kuma karatun..bayabo ba fallasa tace alhamdullhi fine'..ya gidan kuma, ta kuma cewa "lafiya"..i hope der is no problem
Shiru tay, kafin can ta dago kai idanunta har sun fara sauya kala tace
"Mumy kindawo nan kenan ko?..tace no emrgency meeting nazoyi da har zan tafi nace bari dai nataho na dubaki. Kan Yasrah na kasa ta sauke ajiya cikin yanayin magiya tace mumy nide inason zan biki idan zaki koma goben kinji. Aje cup din haya tay tanamai lura da ita tace "why? An baku hutu ne..girgiza kanta tay tace aa, kawai! Hjy tace hmm badai kawai ba karatun fa yasrah ko harkik manta kin mana alkawrin zaki jajirce?.
.saidai inhar akwai wata matsala ki gayamin, ive told u times witout number akan kidena boyemin wani abu amma bakiji..what is wrong ya naga idanunki duk sun canja kala, are u home sick ko wata matsala ake baki anan.

Hawaye taji ya sauko mata zurrrrr batare da ta amsa ba.

Cike da mamki Hjya tace
"Hawayen Na meye kuma?ko na fadi wani abu ba daidai ba.

Kanta ma kasa ta girgiza
Sai kuma ta fashe da kuka ahankli...

Dagota daga kasan hjiy tay har ajeta kusa da ita akan gadon yasrah ta kwanto jikinta cike da shagwaba tana kukan ahankli.

Rarrashinta tafara yi kafin nan tafara tambayarta ahankli..

Duk hanklin hjya ya tashi ita kuwa ba har ranta take kukan ba kawai so take ta saka Ahmed a tsaka me wuyane awajen su.

Shagwababben kuka ta dingayi har tana yarfa hannu tana cewa "Mumy nide wallh na gaji da nan i want to go home with u bana kara kwana anan nide nagaji.

Hnkli tashe hjya tace "Akan me bayan ga yayan ki anan? Ko mutanen gidan ne suke takuraki..

Girgiza kanta tay kafin Tace a'a..duk suna da kirki,nide Kawai bana son nan din ne..

Tace "Meyasa?..
Ko Ahmed ne matsalar..
Baya barinki kizuna kiyi karatu a schl ko???

Shiru tay..sai can ta share hawayenta snn tace "Mummy yanzu ko hostel bazaki amince akaini ba?

Ido ta gwalo waje Tace hostel kuma yasrah? kinsan me kike fada kuwa,no no no,dat wll not happen at all,da akwai takuri da bad influence a hostel bazaki iya zama cikin kazantan nan bama.

Kara fashewa da kukan tay cikin yanayin shagabben bori tace To nide wallh saina biki lagos yau.

Hannunta hajiya ta rike looking disturbed tace yasrah pls tell me what is wrong? Meke faruwa..

Ahankli ta zame hannun hannunta cikin sautin sasassanyar muryan kuka tafara maganan kasa kasa cikin sheshka gwanin ban tausayi.

Snn tace mummy nide wallh bana son a dinga min tsawa,shi kullum sai yatamin tsawa,da abun da nayi da wanda banyi ba saiyata min ihu akaina.dazu fa haka yaje har schl din mu gaban su fahad yamin walakanci why is he like dis alwys harsh, baya bin mutune ahankli sai kace baiwa aka kawo masa ni mumy wai fa shi sai abunda yake so kawai zanyi ni ban isa nayi Abu dan inaso ba gaskiya bazan iya sama acikin takurinshi ba.

Cikin katseta hjiya tace wani irin takuri yake miki

Ta langwabe wuya Tace kowanne mummy, Shida Matarsa sai suyi abunsu amma nice zaizo ya dorawa laifi,nide gaskiya na gaji dashi..bazan iya zama yana min tsawa ko yaushe ba,ai cewa yake wai he is going to shut me down harfa yakaini wani waje inda babu kowa ya ajeni yace min wai get out of my car inata kuka inajin tsoro mumy inda na bata fa?tana karashe fadin hakan ta kara fashewa da kuka ta fada jikinta tana kukn ahankli..

Take fuskan hjy khadijatu ya sauya sai taji ranta ya baci sosai, tun ma bata bibiya kan asalin labarin ba...

lallashinta ta shigayi tana ta bata baki tana lallabata akan tay hakri.

Suna cikin hakan sai ga AHMED din ya dawo.

Adaidai kofar flat dinsun yay parking motarsa sabida saurin daya debo tun dazu dayaga text din mum dinsa na cewa tana Abuja yanata Allah Allah yafara dawowa gidan tun kafin ta iso.

Agaggauce yay parking yana bude kofar yaci karo da Adiaha azaune akasa da tarkacen packs din abinci agabanta ta sake jikinta gaba daya banda kwartin har wani minshari take baki da hannu duk mai mai na abinci ga cinyarta data dada kwayewa.

Cak ya tsaya yana binta da wani irin irritating looks,a hatsale ya karaso baima lura da abincin ba saida ya matso kusa takaici yaji ya kama masa kirji ganin abincin daya kashe kudi ya sayawa yasrahn ne ma taci, kafarsa yasaka yay wani ball da nata kafar ya bugata saida ta firgita ta taso a gigice.

Tsawa yake shirin daka mata sai yajiyo kmr sautin muryan mum dinsa ataciki sai yay shiru Jiki na rawa Adiaha ta miƙe duk ta rude ta rasa inda zata fara kame kame tace "Hubby ure bac...Hannu ya daga mata fuskansa ba asake ba yace.."Dont u dare talk to me like dis,ya kalleta sama da kasa bakinta da hannunta duk mai mai a kyamace yace "What is dis nonsense ..wann wani irin dan iskan cin abincin kazanta ne..and dat too in d middle of the falo wato kowa ya shigo kenan sai yaga kazantar ki ace ina likita naje na auro kazama..waike akanki aka farayin laulayin cikine?..

Shiru ta masa kanta na kallon kasa jin hawaye na shirin taruwa acikin kwayar idanunta..

Yaja tsaki "Su waye aciki?.

Waigawa tay baya jiki a sanyaye tace i dont knw nima ban sani ba..dana dawo babu kowa agidan.

Tsaki ya kuma ja batare da kulata ba ya wuce ciki itama tafara binsa abaya

Tin Daga bakin kofar ADIAHA tafara shan mamkin jin muryan hjya khadijatu she was like when harta shigo ciki bata sani ba?????????

Ahmed ne akan gaba yay sallama lokacin hajiya ta rarrashe yasrah dakyar tay shiru ta rungumeta ajikinta tana bata labarin duk abunda ya wakana yau a tsakaninsu bata boye mata komi ba.

Tunda Ahmed din yay sallama yaji mahaifyarsa ta amsa masa a dakile gabansa ya fara faduwa

Yana shigowa ciki ya nemi waje akasa daf da ita ya zauna Adiaha ma tay d same .

Cikin sanyin murya Adiaha tace "Mumy ure welcome".Muryanta na rawa rawa tace "kiyi hakuri Dan Allah bansan kinzo ba..

Babu yabo babu fallasa hjy khadj ta juyo tana kallonta da murmushi tace its okay my dear,na shigo kinata bacci ninace ma yasrah karta tashe ki.

Kai akasa Adiaha tace
I am really sorry ma..
Fatan kina lfya, How is ur jouney maaa..hope u arrived safely.???

Tace Alhamdullhi ya jiki?
Tanata kallon yadda duk tafara canjawar tace "Reema Are u excersing ur body kuwa?..

Kai a kasa tace yes ma
Jiki alhamdullh, yau ma munje asibiti dashi.

Hjya tace dats good, but dont slack kinji, ki dage ki kula dakanki sosai Allah ya kara miki lafiya.

Tace Ameen nagode mumy, hjya ta gyada kai sai batace mata komi ba.

Feeling embrassed ta mike sum sum tana cewa i'm coming sai ta fice suka bita da kallo.

Tana fita cikin sauri tafara tattara tarkacen falon takai bola snn ta wuce room dinta domin ta kimtsa kanta ta dawo gashi har magrib yay.

Tun ficewarta hjy bata juyo kan Ahmed ba kansa akasa ganin yasrah rungume da ita jikinshi ya basa akwai draman dake jiransa.

Cikin basar da hakan ya fara gaisheta ta amsa shi sama sama batare da sakin fuska ba..

Ahankli ta dago kan yasrahn cikin kulawa sosai tace baby tashi muje can cikin gida saiki huta acan..a shagwabe yasrah ta gyada mata kai
Ahmed nata kallon yadda suke basar da shi har suka wuce main house tare da yasrahn batace masa komi ba.

Duk hanklinsa ba akwance ba yay wanka ransa yanata harsashen abunda yasrah zatace ma mahaifyarsa akansa

Aransa yasan dolene saiya sha fada yaukam turarensa mai sanyin qamshi ya shafa kafin nan ya saka farar jallabiyarsa ya wuce masjid yin sallahn magrib da ishai.

Sharp sharp Adiaha ta kammala komi ta fito ta samu basa nan...

She wanted to cook sumting ma hjya dan haka ta wuce kitcehn tafara dafa mata light spaghtti jollof mai kifi

Bayan ishai Yasrah na kwance akan gadon hjiya khadijatu jikinta sanye da hijab akan gown dinta tana latsa wayarta hankalinta akwance batareda tasaka komi aranta ba, ita kadaice a dakin tayi dare dare tana jiran dawowar hjya suyi hira.

Lokcn Hajiya tana tare da mijinta alhaj bello a sashensa suna magana, alkcin inka gansu ma bazaka ce akwai sabani mai yawa atsakaninsu ba. Hirar family ya fara mata kai tsaye dan tun da ta rabu dashi baida wani abokin hira yanzu, He was busy telling her yadda su anty mojushola suka debe kashinsa suka watsar dan baida kudi da kuma yadda anty ramouto ta kamu da wani strange ciwo dayake son ya dawo mata kamar ciwon cancer a tsakar kanta.

Jikin hjy yay sanyi tay musu fatan samun lafiya bata tambayesa kafayat ba shima bai dago mata hirarta ba suna zaunen anan sauran matayen gidan sukazo aka gaisa ta lura dai kowa na missing dinta amma haryau batajin sha'awar dawowa gidansa.

Immidietly bayan ishai Ahmed ya wuce sashen tan ya taba kofar yajishi a kulle, yasrah tanajin shi ya ci bugawa har ya gaji yabar wajen kafin yaje ya samesu a sashen mahaifinsa.

Basuda barin wajen ba sai 10:30 pm Alhaj bello yanata jansu acikin hira.

Anan yakejin dalilij zuwanta da zancen cewa gobe da sassafe zata koma lagos dan ta samu ta halacci wajen aikinta.

Tun anan tay sallama da wasunsu snn ta kama hanyar ta koma room dinta zata kwanta.

Binta Ahmed yay tana shiga shima ya shigo.

Yasrah na jin shigowarsu ta cusa wayarta akasar pillow ta fara baccin karya...
Chapter 96 · 0% Book details